Sashe 21
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari ma irin jiya na tashi, duk wasu ayyukan gida da ni aka yi su, haka ma girkin rana ni na yi shi, Turaki dai har zuwa dare shiru, washe gari ma Turaki bazai zo ba, cikin dabara na tambaya Hajiya ko sunyi waya ta ce ita ba su yi ba. Sai da Turaki ya kwana huWu sannan ya zo, zuwan na shi ya haifar min da wani irin fushi da jin haushinsa, ina zaune a tsakar gida amma ba haWe rai na cure waje Waya, so nake ya yi min magana amma kamar bai kula da ni ba, abinda ya ™ara tafasa zuciyata dan ya ga na damu yazo shine zai yi min hula™ancin ya yi da yar halak. Kamar daga sama na ji muryar Hajiya na faWin.
Nana kamar ke ce mai tambayar Abubakar kwana biyu ko?
Wata iriyar kunya ta lulluSe ni, ba shiri na mi™e na yi cikin Waki, ina ji Ra is ya tun tsire da dariya, Hajiya ta sake cewa.
Ni kam kamar haka ta ce min, bata ganinsa kwana biyu.
To ina ga maganar da muka yi da ita ne, na ce ta yi shawara ta ga me ya da ce, to da alama ta yi shawarar.
Ina jin haka ne.
Hajiya ta faWa shi kuma ya tashi ya shigo, ina jin shigowarsa na yi sauri na rufe ido na, ji nake kanar ™asa ta tsage na shige ciki sabida kunya, sai da ya zauna akan gadon sannan ya ce.
Nana.
A raina na ce yana son kiran sunan nan kamar shi ya raWa, ya sake maimaitawa amma ba amsa ba.
Kunya ta kike ji, karki damu nima fa yayanki ne, dan kinyu cigiyata ai ba wani abu ba ne, Nana nima hankalina yana nan, yana kanki, kawai da yana da kyau na dinga baki space sabida gudun takura ko matsi.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na sha bakwai.
Na Wago na kalleshi, sai na ji maganganunsa sun yi min daWi, sun rage min gajeren fushin da na yi.
Nifa daman akan maganar mu ne.
Na faWa, kamar zanyi kuka.
To daman kince zaki yi shawara, shine baki space Win da nake magana akai daman.
Eyh na yi.
To me kika yanke?
Na bada damar ayi min tsarin.
To Alhamdullilah, duk da dai nasan tsarin da zaayi ba zai wuce kan karatu ba, ni dai shine nawa tsarin nasan su Hajiya ma duk shine, amma zaayi magana da kowanne sai aji.
Tom.
Na faWa, tare kau da kai.
Shikenan?
Ya faWa, sai da na jiyo na kalleshi sannan na ce.
Shikenan me?
Kin gama na tafi?
Dame?
Ganina mana, naga ranar nan kin daWe kina kallona.
Kau da kaina na yi, a raina na ce na kalli me? Lallai Turaki.
Nana yaushe rabon ki da ki fita?
An daWe.
Na faWa ba tare da na waigo ba.
To kishirya gobe zamu je unguwa.
A a, ni ba inda zani.
Tom, sai da safe.
Ya faWa tare da ficewa, ni kum na kwanta akan katifa, duk jikina ya yi sanyi, tsorona kar da ace Turaki cewa zai yi yana sona? Ni ai ban shiryawa wata soyayya ba, bama zan ™ara ba, kuma Turaki da Sardauma ya tsana, ai ba ma zai yu ba.
A daren suka gama magana da su Hajiya akan makaranta, a cewar Turaki za a kaini kano a nema min wata pravite university, sabida karatun yafi zuwar min da sauri, amma Hajiya ta nuna bata so, Yaya Radiya da Ra is suka nuna sona son hakan, ko ba komai nima zan sha™i sabuwar iskar rayuwa, nima kuma sai na ji hakan yana da kyau, ko ba komai zan zanji daWin garin kano, domin na gaji da duste iyakar gajiya, amma har Turaki ya tafi ba a gama tsayar da magana ba. Bayan ya fita Hajiya ta ce da Yaya Radiya.
Idan an kaita kano gidan wa zata zauna? Wa take dashi a kano?
Hajiya ai suna da hostel, wajen zaman Walibai, idan kuma bata so ko gidansu Adiza ne ai ba zasu qi zaman na ta ba, Hajiya ita makarantar kuWin nan, karatun su yafi sau™i wanda zata yi anan shekara huWu, can bazai fi biyu da rabi ba.
To Allah Ya zaSa abinda yake alheri.
Ina Waki na amsa da amin, ni sai na ji ma nafi son na tafi kano Win, dutse da jigawa sun isheni gaba Waya, idan naje kano zamanta da wani Sardauna gaba Waya.
Bayan wata Waya.
Duk wasu shirye shiye na tafiya kano sunyi nisa, Turaki ne da Yaya Ridwan suke komai, tun da ga zuwa kano da shirye shirye na nan, ni ko sunan makarantar ma bansani ba, sai lokacin da aka zo yi min maganar wani course nake so, na ce da shi kowanne ma ina so, a yau saura kwana uku tafiyar ta wa, sabida komai yazo ne akan gaSa. Lokacin da aka fara nema min addmission makarantar har sun gama badawa, sai da aka yi amfani da masu gidan rana, sannan aka sami addmission Win, acewar Ra is tskanin kuWin a ™alla naira miliyan biyu da rabi, na yi ta mamaki a lokacin da nake tare da Sardauna me ya taSa yi min na miliyan Waya, sar™a ce ya siya kuma ita ma ba tafi dubu Wari uku ba, sai motar da ban taSa hawa ba.
Tunjiya naje gidan Anty Adiza, ta haWani da ™anneta duk ta ban lambarsu, suma ta tura musu tawa, ta so na zauna a gidansu amma aka ce Turaki har kuWin Hostel ya biya, Yaya Rumaisa kwana na yi a gidanta, ta yi min faWa sosai da sosai.
Muna zaune a tsakar gida Ra is ya shigo, hannusa ri™e da leda ya mi™o min.
Na waye?
Naki ne mana.
Hannu nasa na amsa, ina buWewa na ga kwalin waya iphone.
Waye ya ce ka kawomin?
Turaki mana, idan ba shi ba waye zai kawo miki?
Hhm.
Na faWa a raina, rabo na da Turaki tun ranar da ya ce zamu fita gobe na ce bana so, ban sake sa shi a idona ba, ko ya zo sai dai ya zauna a tsakar gida, gashi ban taSa yin sa a ya same ni a tsakar gida ba, wani lokacin ma idan ina tskaar gida sai dai na ji Ra is ya cewa Hajiya.
Yaya Abubuakar yana gaisheki.
Ita kuma ta ce.
Bazai shigo ba ne?
Duk na wani damu, damuwar da bansan ta mece ba, ni dai nasan ba son shi nake ba, ba kuma wani abu zanyi masa ba, amma ko bakomai a ™alla dai na ganshi na ji. Kwaroroto muka ji a harabarmu ta waje, muryar Hajja ce sai da gaban kowa ya faWi, rabon mu da Hajja anfi wata biyar, dan tu kafin na dawo gida.
To Allah ubangiji ya sa lafiya?
Hajiya ta faWa, kowa ya amsa da amin. Ta na shigowa ta fara sabo sababi.
Wallahi Allah Ya isa tsakanina dake.
Ta faWa tana nuna Hajiya, gaba Waya Hajiya ta kiWime tana faWin.
Hajja lafiya?
Burinki ki raba min kan yara? Burinki ki raba min zuri a, to wallahi ta Allah ba ta ki ba, mai mugun nufi.
Hajja ki yi ha™uri dan Allah.
Hajiya ta faWa, wani ™ululin takaci ya tsaya min a ma™oshi na ha™urin da Hajiya ke bata, Yaya Ridwan ya mi™e ya fice.
Ka fice mana, Wan marasa tarbiya, yanu ace yarinya ta kaso aure, ta wula™anta miji da iyayensa, amma ku kasa faWamin, ko wani a zuri a ta dole sai kin raba min kan jikoki?
Hajja ki yi ha™uri dan Allah.
Karki ™ara bani ha™uri na faWa miki, yanzu sai jiya da na tura yara gidan aka ce wai bata nan an sake ta, sabida tana kwasar kayan abinci tana kawo miki, yanzu Wan gidan rufin asirin da ta samu tana dandalal arizi™i, har muma mukaje mu dandala shine sai da kika guntile auren, ke wace irin uwa ce ne?
Šakina ta shi na shige, banda lokacin jin wannan zancen marar kai, a barni kawai da abinda ke damuna ma kawai, ina shiga na tura ™ofa, na daina jin sautin maganar ko Wis. Bansake sanin yadda suka yi ba, sai da na sake fitowa lokacin kam ta gama sababinta ta tafi.
Abu kamar wasa ban ga Turaki ba, har yau da takama ranar tafiyata kano, na yi shirina na haWe komai da komai nawa, Yaya Radiya ma taso ta bini muje, kuma lokacin ya haWe mata da zuwa asibiti, sabida yanzu ta fara zuwa. Sai wajen ™arfe sha biyu na rana Turaki ya shigo, lokacin ina tsakar gida na gama fusata, ganin irin shanyawar da ya yi mana. Bayan sun gaisa da su Hajiya da kowa da kowa ya kalli ni sannan ya ce.
Yan makaranta an gama shiryawa?
Na ce.
Uhm.
Hajiya ta ce.
Ridwan Win ma ya ce wai ya fasa zuwa yau ko?
Eyh Hajiya, da yake nima akwai wani course da zanyi anan kanon, na shekara Waya amma dai muna nisa da ita, to na ce da shi idan ™arshen wata nan ya yi, sai na turu azo a Wauke ku baki Waya kuje.
Toh shikenan, Allah Ya tsare hanya, Nana dan Allah a kula, a kula, a ri™e dukkan abinda na faWa miki da yan uwanki, Allah Ya bada karatu mai albarka.
Jikina duk ya yi sanyi, ba mi™e na ce.
Hajiya in sha Allah.
Kar da ki yi kuka to, ki kama kayan ky fitar da shi, Allah Ya tsare hanya.
Amin amin.
Na faWa tare da ™arasawa, shima ya ™ara so wajen kayan ya Wauka nima na Wauka. Hajiya har sai da taga tashin motarmu sannan ta koma ciki, muna tafe na kwantar da kaina a jikin gilashin motar, ina faman tunani a hankali a hankali, sautin wa™a yana tashi kaWan kaWan, a haka muka fara tafiya. Sai da muka yi nisa da tafiya, sannan ya ce.
Nana.
Na am.
Na amsa tare da kallonsa.