← Book details Sartse Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 50

Sashe 44

Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan ma ta ™arashe tana kuka, gaba Waya jikina ya yi evening. Ni Nana na haWu da ™addarar rayuwa, yanzu ta yanda Sardauna ya raba ni da yan uwansa kenan? Shi ya sa da ina gidan babu wata da ta taSa zuwa, Allah Ya saka min. Islaha ta ci gaba da magana.

Amma ko yanzu zaki godewa Allah, tun da naga duk yan uwa sun fara sakin jiki dake, sun daina tsanarki, sai dai Big Daddy shi kuma mutum ne mai magana Waya, amma with time zai fahimci komai. Nana ba iya nan aka tsaya ba, bayan aurenku ya mutu na dinga jiran Yaya Sardauna amma shiru, sai da suka Wauki shekara da auren su da Bilkisu, sannan ya nemeni a waya, a lokacin ma haka na sake jin daWi, kuma a lokacin ya yi min al™awarin zai aure ni, amma da sharaWi. SharaWin shine na je na ce ina son Yaya Turaki, na kuma dage akan ina son sa, har sai na aure shi, idan aka yi auren kar na bari komai ya haWa mu da shi, na zauna sabida indai ya aureni ke kmua ba zaki aure shi ba. A yanda al™warin mu yake da Yaya Sardauna zanyi zaman wata uku ne anan, to daga baya zai sa ya sakeni sai shi ya aureni, wannan al™warin ya yi min. Amma cikin wata na biyu ya ce wai kin dage sai kin aure shi, sabida haka na zauna, bayan kunyi auren sai na dinga ta yar miki da hankali har sai kin ji zaman gidan ya isheki, daga ranar da Yaya Turaki ya sake ki, nima a ranar zai sa ya sake ni, sabida santsin soyayyar fa ya Webe ni, na sake amincewa. Nana babban kuskuren da na yi shine bawa Sardauna kaina, na mallaka masa kaina alhalin da igiyar auren wani akaina, Nana tsakanina da Sardauna ya zama kamar miji na, girki da banayi anan, to ina yi na ba shi, zanje duk lokacin daya bu™ace ni, yanzu gashi ya yi min Sartse mafi rauni a rayuwata, Nana ciki ne da ni na Sardauna, Nana na shiga uku, na rasa abinda zanyi a rayuwata, ˜azafin da na yi miki gashi ina kwashewa, Nana ina zan sa raina.

Ki yi ha™uri Islaha, ni dai idan akwai ha™™ina akanki na yafe miki duniya da lahira Islaha, amma ha™™in Turaki yana nan fal a kanki, ga zunubin zina da aure Islaha me ya kai ki?

Sharrin da daWin baki na mayaudari Sardauna, Nana na biye masa na yi dukkan abinda yake so.

To yanzu yasan da haka?

Na tambayeta, ta girgiza kai alamr a ah, na ce.

Kar ki bari ya sani, duk da yana son ya ya amma bana jin zai so Wan da ba ta hanyar aure aka same shi ba, Islaha zai bi duk yanda zai bi wallahi ya zubar da shi, idan kika matsa zai lalata miki mahaifa kamar yanda ya yi min.

Cikin muryar kuka ta ce.

Nasani, nasan hatsabibancin Sardauna, shi ya sa na Soye kaina a Waki, kuma anan na ™ara tabbatar da baya sona, duk wannan tsahon lokacin bai taSa nemana ba da ya jini shiru.

Ai ba yi tunanin halin da kike ciki ba, amma ki zauna a haka, ni zan kula dake kuma zan fahimtar da Habiby, ta yanda zai gane ko ba a yanzu ba, dan Allah karki wani sa damuwa a ranki Islaha, Sardauna ba irin mutanen da za a damu akan su ba ne, Sardauna mugu ne, azzalumi ne, mai son kansa ne, kuma in sha Allahu zai ga sakkaya.

Na gode Nana,na gode.

Bakomai islaha.

Na faWa tare da tashi, na je na zuba mata abinci da tea na kawo mata, sai da ta ci ta kwanta sannan, na koma Wakin Wajen Habiby.

Habibty kin daWe, duk hankali ya gaza kwanciya.

Na yi murmushin ya™e, wanda iyakar saman leSe, na ce.

Ba ta da lafiya ne sosai da sosai.

Shine kika daWe wajenta, almost an hour.

To mene amfanin zaman mu waje Waya, idan Waya bai tsaya akan Waya ba a lokacin da yake Su™ata.

Zuciyarki na da kyau Habibty, yanzu an gama kula da itan?

Na ce.

Eyh, an gama.

To nima a zo a kula da ni.

Na Wan haWe rai, sannan na ce.

Nima bana wani jin daWi.

To Habibty asibiti ne akanki.

***********

Har Allah Allah nake gari yawaye na sallami Turaki ya fita, ina son na sami lokaci na zauna ni kaWai ma yi dogon tunani, shi kansa ya fuskanci yau Allah Allah nake ya fita, da ™yar na samu ya fita, yana fita na samu waje na zauna, na fara haWa abubuwan da suka shafi Sardauna, abinda ya yi min da Islaha, basu da kamanceceniya, amma duk su na da suna Waya, mugunta. Har ta wani Sari ma sai nake ganin kamar nawa ya fi sau™i, ko da yake duk Waya, ni ya hanani haihuwa ita kuma ya bata cikin a waje. Allah Katsine ma Sardauna. Na faWa ina mi™ewa, na Wau wayata na kira Anty Muhibba matar Yaya Ridwan na ji lafiyar ya yana, danni ni dai na yi shawarar ko na ce munyi shawara da Turaki akan sai mun amshi yaran nan, tun da ba ro™a muka yi ba akan bamu. Kyauta ce aka yi mana, kuma bamu sani ba ko wannan ita ce kyautar da Allah zai bamu, idan muka qi amsa kuma muka rasa baki Waya fa. Bugu Waya ta Wauka, muryata a sake na ce.

Anty Muhibba ina kwana?

Lafiya ™alau Maman twins, ya gida.

Lafiya ™alau, ina Yayana da ya yana?

Yayanki gashi nan yana miki rainon ya ya.

Allah Sarki babban Yaya, a mi™amin gaisuwa da godiya, ace maman twins ta gode.

Tom zasu ji in sha Allah, sai anjima.

Aji ma lafiya.

Na faWa tare da kashe wayar, na yi Sangaren Islaha, ganin abinci da na ajiye mata na breakfast ba ta ci ba ya sa na ce.

Islaha, karki bawa damuwa damar na kasa miki rayuwa, a yanzu fa bake kaWai ba ce.

Nana duk bakina babu daWi.

Ki yi ha™uri, ina tunani yau zamuje mu ga likita, amma zamu jira sai shima ya fita.

Tom shikenan.

Ta faWa tana fara kai abincin bakinta, haka muka yi ta jiran fitar Sardauna kamar wasu munafukai, ai kuwa yana fita muna muka fice, mu kaje asibiti ala duba ta aka yi mata scanining duk da lokacin da yakamata ta fara zuwa ya shiga.

Muna gamawa da asibitin muka yi gidan, cikin sa a babu wanda ya ganmu, haka muka ci gaba da rayuwa a cikin gidan, tsakanina da Islaha kulawa ce ta bada shawarwari, sai dai har yanzu na rasa ta hanyar da zan sanar da Turaki hakan sabida bana son abun da zai dame shi, amma kuma nasan dole ne na sanar da shi, Islaha kam wani lokacin Sardauna yakan kira ta ya ce ta zo, sai ta ce ba zata zo ba ta daina fita, tun da ma ya kira sau biyu bai ™ara kira ba, bai kuma nemeta ba, ni kam a yanzu nasan babu komai a zuciya sai mummunar tsanar Sardauna, har wani lokacin na kan zauna na yi ta mamakin yanda zazzafar soyayya ta ta koma ™iyayya me zafi har haka, Twins muna ta shrin karSarsu kam, an fara shiryr shiryen yanda zan za ayi musu Waki da kayan wasa, wata Waya da samun offer ta na fara aiki, a ranar kuma Turaki ya siya min mota, ranar kam na yi kuka na gode Allah, har gida na je na nuwa su Hajiya da gidansu Yaya Radiya da Yaya Rumaisa, kuma tar muke zuwa da shi yana nuna min yanda ake driving, wajen aikin da na fara zuwa a babban asibitin jiha ne, inda nake a ciki, babban aiki babban matsayi, babban ofis. A ranar da na fara shiga ofis Win ma sai sa na yi kuka, mussaman da na tuna, yau ni Nana ni ce anan, duk a sanadiyar Turaki tabbas na yarda aure dace ne, aurena na farko ya zama sanadiyar rugujewar dukkan mafarkai ne, sai kuma aurena na biyu ya zama sillar dawowar dukkan wani mafarkina, ya kuma tabbatar da su a rayuwar zahiri, wannan shine ake kira da NAMIJI GARKUWA.

**********

˜arfe huWu daidai na fito daga ofis Wina na shiga mota ta na nufi gida, naso na biya ta gidan Hajiya sabida shirye shiyen auren Ra is da muke, amma kawai na ji nafi bu™atar na tafi nawa gidan na huta, ga cikin Islaha a yanzu ya kai kusan wata biyar dan ya fito sosai, ina kuka tunanin ta hanyar da zan sanar da Turaki komai akan cikin, dan yakamata yasan komai kuma a Wauki matakin da yakamata akai, tin da a yanzu cikin ya yi girman da Sardauna bai isa ya yi wani abu akai ba.

Parking Win mota ta na yi a harabar gidan, na yi mamakin ganin motar da Turaki ya fita da ita. Su Habiby yau an dawo da wuri kenan?. Na faWa ina shiga ciki, sai da ™amewa na yi ganin Turaki zaune akam kujera Islaha na tsugunne a gabansa tana kuka.

Habiby.

Legendspen

08129553971.

SARTSE BOOK 2

(Sayyid legendspen)

Shafi na talatin da bakwai.

Habiby.

Na faWa ina shigowa, wani kallo ya yi min wanda yasa jikina ya fara rawa, Turaki ko harara bai taSa yi min ba, yau gashi ya yi min wannan kallon.

Ka yi ha™uri dan Allah, bana son na faWa ma ne ya tayar maka da hankali.

Yanzu da na gani fa? Me ya sa kika Soye min abu kamar wannan?

Bansan ta yanda zaka ji abun ba, bana son abinda zai Sata ma rai ko kaWan Habiby.

Ni ina zaune a gidana kenan a matsayin shashasha, matata tana Wauke da cikin wani bansaniba, sabida ni ban da tunani, kwana da kwanaki bana ganinta amma nakasa damuwa na sauke ha™™inta na je na duba ta sai a yau? Da ta mutu fa? Da wane ido zan kalli ubangijina?

Ba laifin ka bane, namu ne ni da ita, ita ta Soye kanta da kuma shawarata, ka yi ha™uri.

Na faWa ina zama kusa da shi.

Haba Nana, Haba Nana.
Chapter 44 · 0% Book details