← Book details Sartse Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 50

Sashe 38

Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Banza na yi masa kamar ban ji ba, na shige part Win, bansan Sardauna ba shi da hankali ba sai da na ga ya shigo yana kiran sunana.

Nana, Nana, Nana.

Ban kai ga tsayawa ba, naga Islaha ta fito har wani gudu gudu take yi, jikin ta na rawa ta fara magana.

Yaya ina kwana?

Lafiya.

Ya faWa tare da nufo inda nake, cikin ™araji na fara magana.

Sardauna, karka kuskura kazo inda nake, me ua sa baka da hankali? Bakasan ni matar aure ba ce.

Ya saki wani shu umin murmushi, wanda ada nake kallonsa a matsayin, murmushin soyayya, ya taku inda nake sannan ya ce.

Nana, ke a ganinki yanzu ke matar aure ce, matar wani ba Sardauna ba, wallahi Nana ™arya kike, baki isa zama mallakin Turaki ba, mene rana ta, mene amfanin abun da na ™ulla, Nana ni Sardauna bazan taSa barinki ki rayu cikin salama ba.

Sardauna ubangiji ne kai? Wa waye kal hallita a duniya? Dan haka babu abinda ka isa ka yi wanda Allah bai tsara shi ba, ka ji da abinda ke damunka Sardauna, kana pretending kana zaune da matarka lafiya, bayan ta mayar da kai bawa, Sardauna gatan da ka samu a wajena ka raina, shine kake biya a yanzu.

Ke rufe min baki.

Tsaki na ja na bar masa wajen, dan bazan iya tsayawa na ci gab da magana da Sardauna ba, sabida ba ma muharrami na ba ne, babu wata magana a tskanina da shi. Ban kai cikin Waki ba na ji yana cewa.

Ke, kina matsa musu kuwa? Na faWa miki ko da minti Waya kar da ki kuskura ki barsu su zauna lafiya, ki yi tada musu hankali ta yanda zasu ji auren ya fita akansu, na faWa miki ranar da Turaki ya saki Nana, ranar zan tsaya miki kema ya sake ki, kuma a ranar da kika fita daga iddah, muma za a Waura namu auren.

Tom Yaya, zan ™ara dagewa.

Mutuwar tsaye na yi, gaba Waya abun yana neman juyar min da guntun tunani na, na kasa gane me maganar Sardauna take nufi. A ranar da Turaki ya saki Nana, a ranar zan tsaya miki ya sake ki, kuma kina gama iddah muma za a Waura namu auren?. Me kenan? Ita Islaha tana zaman ne anan bisa Umarnin Sardauna, tana zama ne na tayar mana da hankali mu ji auren ya ishemu, sai ni na ce Turaki ya sake ni, idan ya sake ni sai itama Sardauna ya sa shi ya sake ta, sai su yi aure, kenan son shi take, shine yake amfani da son da take masa, yasa take aikata wannan shirmen?

Haka na yi ta faman sa™e sa™e, da kwance kwance kamar wata ™aramar yarinyar, ina kuma mamakin islaha, ina iliminta ya shiga, ina wayewarta, da har zata zauna namiji ya haukata ta haka, ashe akwai wacca ta fini hauka a soyayya? kai Sardauna mitsiyaci ne.

Ina nan zaune akan kujera na kasa tashi, ni tsoron Sardauna ma nake yi a yanzu, al amuransa kamar wanda baisan Allah ba, kamar wanda bai san kalmar shahada ba, babu Wigon imani a ransa, abinda yake so shi yake yi? Tashi na yi na shiga kicin, na Wora jollop Win taliya, girki na yi kamar ranar girki na ce, danni a yanzu ina ga kamar babu wani bambamci tsakanin ranar girki na da ba tawa ba, tun da ita Islahan ma ba hankali ne bane da ita, banga abinda za ta yi ya dameni ba.

˜arfe Waya da kwata Turaki ya shigo gidan, tun bayan fitar Sardauna banji motsin Islaha ba sai a lokacin ta fito tana mai sannu da zuwa, ya amsa fuskarsa a sake sai na ji wani ba daWi, maimakon na yi masa sannu da zuwan sai na coge ina kallonsa.

Hajjaju.

Ya faWa yana kallona, na yi gefe da kaina kamar ba nice na ce ba abinda zai dameni da islaha tun ba hankali na ne da ita. Matsowa ya yi tare da kama hannu, na fara ko™arin cirewa ya ce.

Me ya faru?

Bakomai.

FaWa min mana Habibty.

Goyani zaka yi.

Goyo da tsakar ranar nan, kinsan yunwar da na kwaso kuwa Habibty.

Nima yunwar nake ji, amma ta goyo.

Cewa zaki yi ke dai rigima kike ji, to hau na goyaki, idan kuma mun faWi tare ay shkkenan.

Uhm.

Na faWa ina cuno baki gaba.

To mene kuma ai goyakin zanyi.

Na fasa.

A a baki isa ba.

Allah na fasa.

Na faWa ina nufar wajen dinning, ya biyo ni yana cewa.

Sai fa na goyaki.

Ka zauna ka ci abincin ka, ka koma ofis.

Yawwa Habibtyna.

Ya zauna na zuba masa abincin, bai kai ko laumar farko ba Islaha ta dawo tana faWin.

Wai ni mene matsayina a gidan nan ne? Yau fa girki na ne, shine zaka zo nan kana cin abinci.

Sai da ya turo abincin da ya Webo bakinsa, sannan ya ce.

Yi ha™uri, yunwa ta dawo dani.

Ai kafin ka kawo ta ba dawowar kake ba.

Yi ha™uri dai.

Ya faWa yana mai da hankali ga abincin, ni kuwa ina kallonsa da ido, zuciyata cike da tausayinsa, a raina ina tunanin irin mugun halin Sardauna, duk ya matsawa rayuwar bawan Allah, ya hana shi zaman lafiyac ya ™a™aba masa abubuwa ko ta ina, yanzu wannan Islahan kawai ya sakota a rayuwar Turaki, ba son ta yake ba, ba son shi take ba, kai Allah Ya raba mu da zalunci.

Habibty, abinci ya yi daWi.

Maganar shi ta dawo da ni daga tunanin da nake yi, na yi murmushi na ce.

Ka ci dayawa.

Daidai lokacin aka tura ™ofar aka shigo, wasu matane manya su uku suka shigo, Turaki na ganinsu ya mayar da kai ga abincinsa.

Baza ku yi min asara ba.

Ya faWa ™asa ™asa, cikin wata iriyar izzah su ka yi sallamar, na mi™e na nufi wajensu tare da faWin.

Sannunku da zuwa.

Sai dai su ka yi min banza kamar babu wata hallita a wajen, na buWe baki zan ™ara ce musu sannu da zuwa, Islaha ta fito idonta ya yi ja jir kamar wacca ta shi kuka, sai jan hanci take.

Kun gani ko, see.

Šaya cikinsu ta faWa tana nuna Islaha, ni dai ganin haka ya sa na matsa na koma wajen mijina, shi kuma daidai lokacin ya gama cin abinci ya taso.

Sannunku da zuwa.

Ya faWa bayan ya ™ara so.

Ashe ka ganmu.

Wata ta faWa a cikinsu, ya yi murmushi sannan ya ce.

Na ™arasa cin abinci ne.

Islaha ce ta fara magana cikin kuka, tana yi tana jan majina.

Anty gaba Waya ya daina ko kulani, ya daina magana dani, yau fa ranar kwana na ne, amma a falo ya kwanta, da safe na kamashi a Wakinta suna cire kaya, ya yi breakfast wajenta, yanzu ma gashi ya bar ofis ya dawo, na ce masa ya dinga adalci ya mare ni, ita kuma tana zugashi, har da ce min yar marasa kamun kai, miji ya ce baya sona na zuana.

Ban gama tattare hankalina daga Wimbin mamakin da na shiga ba, na ji an Wauke ni da wani azababben mari mai sa jiri, a take na fara ganin dishi dishi, sai dai ban gama jin raWaWin shigar marin ba na ji sautin wani marin. Tas.

Nusaiba karki kuskura ki ce ko da wasa zaki taSa matata, karki kuskura wallahi ba ki da hankali ne.

Turaki ni ka mara akan yarinyar nan? Akan mace?

Na mareki Nusaiba, an faWa miki gidana banzan gida ne da zaku zo ku yi abinda kuke so har da dukan matata, to wallahi baku isa ba.

Kai marar kunya, banza da baisan kansa ba, baisan darajar kansa ba, dan ka auro wannan tsohuwar karuwar taka shine duk zaka bi ka ruWe.

Anty Alisha kar ki sake kiran matata karuwa, you know something? Duk ku fitar min daga gida har da ita Islahan, ba ™anwarku ba ce? To ku Wauke ta ku tafi nagaji.

How dare you re Turaki, akan wannan yarinyar zaka ce a Wauki Islaha, wallahi baka isa ba Turaki ka yo kaWan, kuma zalunci da kake yi wa Islaha sai mun Wau fansa, sai ka amsa kira agaban hukuma, tun da mu family ne me displine, amma kaje ka Wauko wata banza zata wargatsa mana cikin gida, to wallahi ba ta isa ba.

Ta ™arasa maganar tana ga kawo inda nake, sai da tazo gab sannan ta cakumi kwalata, ta fara jijigani, cikin zafin nama Turaki ya matso ya yi wurgi da hannunta, ya fara magana cikin ™ara.

Ku bari na ce da ku, ku tafi ku bar min gida, bana son zuwanku.

Nusaiba, Alisha, kuzo mu tafi.

Yaya ya ce fa nabi ku fa, kar ku tafi ya dake ni.

Kar ya fasa dukan naki, gaki gashinan.

Suna faWin haka suka fice, nima na yi cikin Waki da gudu, ina shiga na faWa kan gado na fara kuka, sai da na yi mai isata sannan na yi shiru, ina Wagowa zaune ma ganshi yana zuane akan kujerar dake gefen gadonmu, ya zuba min idanu yana kallona, sunkuyar da kaina na sake yi, ya yi saurin matsowa kusa da ni.

Habibty.

Ya kira sunana, na yi shiru ban amsa ba.

Habibty ki yi ha™uri dan Allah, ni na ja miki har aka dake ki, ki yi ha™uri dan Allah.

Na girgiza kai, na ce.

Ni ce naja maka saSani da yan uwanka, ni ce na shigo rayuwarka da tarin matsaloli.

A a ba haka bane Habibtyna, ki yi ha™uri abar wannan maganar dan Allah, dan annabi, ko a kaina ne ki rama marin.

Na girgiza kai, sannan na ce.

Bakomai fa, ya wuce, ka tashi ka koma.

Na koma aina? Ai ina tare dake ofis ya tashi.

A a ka koma kar ka zauna a gida.

Tom, tashi mu tafi tare.

Ina?

Wani waje.

Ko sati banyi fa, ba inda zani.

Aiko yau aka kawo ki sai mun fita, zaki shirya ko na shirya ki?

A a zan shirya.

Na faWa ina mi™ewa, shima ya fita yana cewa.

Bara na canja kaya.
Chapter 38 · 0% Book details