Sashe 41
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na ce karka je.
Haba Mommy.
Ya faWa yana ™arasawa kusa da ita, ya ri™e mata hannu wani ™ululun abu ya tsaya min a zuciya, shine har ds ri™e mata hannu ku? Na faWa ina maka mai harara.
Islaha me ya sa kika yi haka?
Kuka ta fashe da shi, sannnan ta ce.
Ka rabu dani.
Ta faWa tana ™wace jikinta.
Me ya sa kika yi abinda kika yi.
Na yi Win, wallahi idan baka saki Nana ba, sai na yi abinda yafi haka.
Babu Nana da zai saka sai da ya sake ki dan ubanki.
Mama Amina ta faWa, sannan ta ™ara cewa.
Ni abun nan yafi ™arfina, ka kira uwarta ta zo taga abinda ta yi, sabida idan an faWa ba yarda za su yi ba,kayan can da ta fasa nata ne, na Nana kuwa sai anbiyata.
Ni abun ma mamaki yake ban, kamar me bori, ka yi mata wani abu ne? Ko ke Nana kin mata.
Ni dai ban mata komai ba, tun safe na tafi asibiti, dawowa ta kuma na gata tafi to daga part Win Sardauna, kamar acan abun ya faru, ina shiga Waki ko zama banyi ba na ji ana fashe fashe, da na yi tunanin iya nawa zata fasa sabida na kula ta mu yi faWa yasa na ce bazan kulata ba, zan dai Wauke ta a hoto sabida hujja kar ta ™arya tani, bayan na Wauke ta na ga abin ya wuce misali, ta koma na ta Sangaren, shine na fara gwada lambobinku amma basa shiga, ta Lamrah ce kawai ta tafi.
Na bada wannan bayanin kamar an wajen bincike, Islaha ta yi min wani kallo, sannan ta ce.
Uban kine ya kai ni Wakin Sardauna, ko naje ai Yayana ne, kuma ba abinda muka yi.
To ni na ce kunyi wani abu ne? Kawai kin tsargu.
Ku tsaya ni bangane komai ba.
Mommy ta faWa, Mama Amina ta ce.
Ke da kika dawo kinga fitowarta daga part Win Sardauna, bakisan komai ba kika shige Waki, kafin ki yi wani abu kika ji ana fashe fashe.
Na gyaWa kai na ce.
Eyh.
˜arya take, ko da na fito daga part Win Sardauna na kusa minti talatin kafin na fara fashe fashen.
Isalaha ta faWa, a fusace Mommy ta ce.
Au, har amsawa kike kinyi fashe fashen, sabida ba wanda ya isa dake?
Mama Amina ta ce.
Kawai a kira gidansu, a kira kowa ya zo gani a haka, Abubakar idan ka ga dama ka Wau duk matakin da yakamata, tun da iskancin na ta ya fara yawa.
Waya yasa ya kira Mama Falmata ya ce akwa matsala a gida, ita kuma Mama Amina ta kira Big Daddy.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na talatin da huWu.
Cikin ™an™anin lokaci su Hajiya Falmata suka iso gidan, da ita da Alisha da Nusaiba, kowa yazo yaga abinda Islaha ta yi sai ya tsaya yana kallonta, har Big Daddy yazo. Cikin faWa ya fara mata magana.
Islaha wannan wane irin shirmene? Me kika aikata haka?
Big Daddy, ita ce ta sani.
Ita wa? Mahaifiyar taki kowa?
Ya faWa cike da faWa, domin ransa ya yi matu™ar Saci, Hajiya Falmata ma cikin fushi ta ce.
Kamar ya ni na sata, banda hankali ne zan sa ta ta yi asara?
Ita matarsa ita ce ta ce idan na isa na farfasa kayan.
Ke kuma mahaukaciya ko?
Ya tambayeta, Mama Amina ta ce.
˜arya ma take, so take ta shafa mata kashin kaza a fuska. Yanda kika Sata kanki a family ita ma ki Sata ta, ko abinda Sardauna yake faWa a kanta, a zuwan su Lamrah duk sunce ™arya ne.
Wallahi Mama ™arya ne, gasu Hajara nan, tana sa kyauta, tana da mutunci, gidansu suna da mutunci, tana son yan uwa.
Wani irin nauyi na ji, da haka Sardauna ya yi ta Satani, ya hananu fita cikin yan uwansa da nawa, kowa yana mun kallon mai mugun hali, dan na tuna a wancan zuwan da su Hajara suka yi, shima sun zo da wata yarinta ta ce, wai da tsorona ma take yi, a raina na ce. Allah Ya isa Sardauna, ba shi anan, amma duk masifar shi ya tsarata. Big Daddy ya ce.
Islaha a karo na ™arshe mene dalilinki na yin wannan Wanyen aikin?
Ta yi shiru ba ta ce komai ba.
Ba magana ake yi miki ba Isalaha, zan cire kaina fa.
Hajiya Falmata ta faWa, dan ita kanta ta fusata da abinda yar ta ta yi, cikin kuka ta ce.
Sun ware ni, ko magana ba sa yi da ni har ita Nanan, ko zama mu yi magana ba sa yi.
Kin basu fuska ne?
Big Daddy ya faWa, Hajiya Falmata ta sake magana a fusace.
To dan uwarki dan basa baki fuska dole ne? Uwarki ce ita ko ubanki, ke daman akwai wata fuska sa ake so a wajen kishiya? Sabida ke baki da hankali shine zaki hau fashe fashe, kowa yazo ya yi miki kallon mahaukaciya ko?
Mommy, ki daina mata faWa, ahaan da me zata ji please.
Alisha ta faWa tana matsawa kusa da ita, ta ri™e ta fara shafa mata baya, a raina na ce. Ahaaan da me zata ji, da ubanta. Na yi Wariya ta a ciki na haWiye a bata.
Abubuakar!
Big Daddy ya kira Turaki, ya Waga kai tare da amsawa.
Ka sa akwashe duka kayan nan, acanja wasu a daren nan, ni zan bada kuWin duka, Islaha kar nasake jin irin wannan ta taso.
Yana faWin haka ya fice, ni dai wannan mutumi akwai nuna wariya, ga izza da ta ™ama, tun da ake zuwa gidansa bai taSa kama suna na ba, gashi har yau ma da yazo namu gidan. Canka ™arata. Na faWa a raina, ni yanzu ai wargi ce daidai da ™ugun kowa, akan Turaki zan iya tashin kowa. Kama hannu Islaha suka yi suka shige ciki, ni kuma na mi™e kamar wacca ta yi kuka, Mommy ta ce.
Nana.
Na ™arasa kusa da ita, tare da zama a ™asa.
Ki yi ha™uri da dukkkan abubuwan da suke faruwa kinji.
Bakomai Mommy, nasan komai zai wuce da yardar Allah.
Allah Ya yi miki albarka, Allah Ya kaWe duk wata fitina.
Na ce. Amin. Turaki ya kira masu kwashe kaya duk suka zo suka fita dasu, bayan tafiyar su Mommy duk akazo akan canja su, ni dai tun da na shige Waki ban fito ba, takaicin abinda Turaki ya yi wa Bilkisu a gaban mutane ya fara ™o™arin ri™eta duk yabi ya dameni a raina, ai kuwa ina na zaune ya shigo, yana shigowa na mi™e na yi toilet.
Habibty sai da kika ganni, please ki yi sauri.
Idan zaka tafi ka tafi, ba inda zan fito.
Subhanallahi, Habibty me ya faru?
Komai ma, wai kaje kana ko™arin kama hannun Islaha a gaban mutane, kai ga me mata, sai ka tafi kaje ka kama hannun nata.
Haba Habibty, ki yi ha™uri ki fito zan faWa miki dalilina.
Wane dalili? FaWa min ina nan?
Haba Matar Turaki, Amaryar Turaki, Nanan Hajiya da Alhaji, yar gatan su Yaya Ridwan, Yaya a wajen Abokina Ra is, jikar Hajja ba da kanki asare.
Bazan bada ba, kuma bazan fito ba.
Na faWa, ina wuci.
Yi ha™uri ranki ya daWe.
Bazan fito ba fa.
Takowa ya yi zuwa bakin ™ofar, ya fara magana.
Habibty kina jin na, ki fito idan na faWa miki dalilina, idan na faWa miki baki gamsu ba sai ki koma.
Wato na koma ko?
Na faWa tare da buWe ™ofar na fito, na ja na coge a bakim ™ofar toilet Win na ce.
Ina jinka?
Nana, Islaha fa mata tace, ya zaayi na ganta a wannan condition Win na tsaya baya baya.
To sai ka je kana wani kama mata hannu, har ta wani fisgewa.
Ki yi ha™uri Nana, baran sake ba.
Ai zaka sake wallahi.
A a Sarauniyar mata bazan sake ba.
Ni fa bazan ha™ura ba, kawai ka koma ka ci gaba da kama mata hannu.
Tsugunnawa ya yi a ™asa ya haWe hannayensa, ya ce.
Nana ki yi min rai, na tuba bazan sake ba.
Uhmm.
Kinji My Love.
Uhmm.
Bari na yi frog jump, idan na yi tsallen ™waWo zaki ha™ura ko?
Eyh zan ha™ura.
Haba Habibty.
Na haWe rai, na ce.
Bazaka yi ba kenan?
A a zanyi, da gudu ma.
Ya fara ™o™arin yi, na yi sauri na ce.
Bana so, ni kawai bazan ha™ura ba.
A a sai kin ha™ura Habibty.
Na juya zan shiga toilet Win, ya yi saurin ri™o ni ta baya.
Haba Habibty na, ki yi min rai, fushinki babban u™uba ce a gareni.
A a Islaha ce.
Habibty.
Ni kaina ciwo yake, ka tafi zan kwanta.
Na tafi ina? Zo mu kwanta tare.
Nifa yau bazan kwanta da kai ba, kaje wajen Islaha kawai.
Ni Abubukar yau na Waukowa kaina abinda ya girmeni.
Uhm.
Xo kiga.
Ya faWa yana kama hannu, ya jawo ni zuwa falo, komai na Wakin an canja shi kuma ya yi kyau fiye da baya, gwanin burgewa.
Habibty kinga.
Waye ya yi selecting kayan nan?
Sun yi kyau?
Sosai ma.
A wajen na cewa wata yarinya ta yi min selecting kayan, amaryata zan canjawa, ina son waWan da zasu burgeta.
Na haWe rai, na ce.
Kai ko ina mata kakewa magana?
A a Habibty, sabida ke ne?
Uhm, ni yunwa nake ji, kuma banyi girki ba.
Tom Habibty, bari na zo muje ko?
Tom, amma ka yi wa Islaha magana, ta ce ana ware ta.
Habibty, ba turin jeka ka mutu kika yi min ba ko?
Sai da na yi dariya, sannan na ce.
Allah, kaga yakamata ai.
To bara na mata magana, sai na shirya.
Ya faWa yana shiga part Win nata, wajen minti biyar sannan ya fito.
Ta ce ba zata ba.
Ita tasani.
Na faWa, shima ya yi ciki ya shirya, sai da ya fito naje na Wauko mayafina, muka fita hannun shi a cikin nawa. Daidai lokacin da muka fita Bilkisu tana fitowa daga motarta, Sardauna ya tsaya a bakim ™ofar part Winsu ya haWe rai, bai ko kula da mu ba ya fara faWa.