Sashe 14
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya faWa yana matsowa, jin takunsa ya sa na ™ara matse Turaki, na kwanta a jikinsa.
Ka sauke ta.
Sardauna bazan sauke ta ba, Sardauna kai mugu ne, me son zuciya, azzalumi. Baka san kowa ba, baka son komai ba sai kan ka Sardauna, ka cuci yarinyar mutane ka hula™anta, ka lalata mata rayuwa da ™ana nan shekaru, ka tafi ka barta, baka nemi ya take ba, baka nemi lafiyarta ba, ka sake ta a ranar da ta gama fafutukar nema ma aure, to abubuwan da ka yi mata sun haWu sun yi mata yawan da su ka haifar mata da desprission, and the worst one, ka cuci Nana, ka lalata rayuwarta, anma ka sani Allah baya bacci. Sardauma ina mamakin yadda aka yi ka kasance jinin Ta Ambo, babu mugu a cikinmu, babu azzalumi kuma babu macuci, ka jirayi hukunci ubangiji, amma ina tabbatar maka Nana, tabar gidanka har abada.
Turaki, wallahil azim ka sauke yarinyar nan kafin na yi ™asa ™asa da kai anan.
Sardauna ya faWa, muryarsa cike da ™ara.
Baby kabar mai tsiyarsa ya tafi da ita mana, kai ba ya rage ma aiki ba ne.
Bilkisu wannan ba abinda ya shafeki ba ne, ki wuce ciki.
Ya faWa, sannan ya fara takowa yana faWin.
Turaki ka ajiye ta.
Wallahi Sardauna ka ™araso nan sai na fasa ma kai da bindigir nan, idiot da bai san kansa ba.
Gaba na ne ya faWi, a raina na ce. Bindinga! Turaki mene haWinsa da bindinga kuma?. Shiru na ji babu alamun motsin Sardauna, da alama ya tsorata. Turaki ya taka a hankali ya buWe gidan baya na motarsa ya kwantar da ni, sannan ya zagaya ya shiga ta gaba ya tada motar, yana fara tafiya na ji zuciyata tana wani irin tsinkewa, zanyi nesa da Sardauna, zanyi nesa da farin cikin raina.
Me gadi ya buWe gate, Turaki ya cinna hancin motar ta sa waje muka fice, muna fita na ji wani abu ya Wauke a kaina, kamar an cire min wani nannauyin dutsen da aka Woramin a kaina.
Shikenan, shikenan na bar gidan, na bar ganin Sardauna, zan koma gida, shin zan iya rayuwa babu Sardauna? Shin za iya zama a cikin gidan da ba zanji motsi ko muryar Sardauna ba? Ina son Sardauna, so marar iyaka, ina ™aunar Sardauna, Allah Ka so shi, Ka kula dashi ako da yaushe, Ya Allah.
Na faWa tare da runtse idona na rufe, a hankali yake tu™insa kamar ko yaushe, sai dai yau saSanin wa™o™in nanaye karatun qur ani ya sanya, a hankali har muka ™arasa gidanmu. Sai da ya buWe ya fito, sannan ya zagayo ya ce.
Nana zaki iya fitowa ko na Wauke ki.
Na gyaWa masa kai alamar eyh zan iya, ya buWe min na fito ina dafe da shi, a hankali muka taka har zuwa cikin tsakar gidan, ina shiga idona ya sauka akan hajiya tana daka a turmi, wani irin abu na ji ya tokaremin ma™oshi, yanzu uwata na bari na zaSi miji, gashi kan aje ko ina na kwashe kasona, namiji Wan kunama.
A a Abubakar lafiya? Me ya sami Nanan?
Hajiya ba komai, ciwon kaine ki yi ha™uri.
Yaya Radiya ta yaye labule, tana ganin mu ta fito zuwa inda muke ta ri™e ni, tana faWin.
Innullahi, sannu Nana, Abubuakar me ya faru?
Bakomai ku yi ha™uri ta shiga ta kwanta, tana bu™atar hutawa.
Kama hannuna Yaya Radiya ta yi ta shiga dani Waki ta kwantar, sannan ta fito.
Abubakar me ya same ta ne?
Hajiya ta ™ara tambayar Turaki.
Hajiya, nima ban gama sanin komai akai ba, amma nasan tabbas Sardauna ya saki Nana, kuma ba yau ba, ba jiya ba, ina kyautata zaton tun ranar da ya ™ara aure ne ma ya sake ta, sai dai bai bata damar barin gidan ba, shi kuma yasa ™afa da matarshi suka bar ™asar ma baki Waya, zuwan da su Ra is su ka yi, sun tambayi Nana Sardauna yana nan ko baya nan, ta ce da su yana nan, ba wai ta faWa ba ne sabida ba ta so su zauna ko zo gidan ba, a a Nana ta kamu da wata cuta ce da ake kira da Psychotic Depression a hausance zamu iya kiranta da haukan ba™in Ciki, ta yanda aka yi nasani, a ranar da na tarar da su Ra is a gidan, a lokacin sai na yi tunanin Nana tana Soye musu gaskiyyar Sardauna ya yi tafiya ne da Amaryarsa, sabida kar su ga ba™insa, sai da ga baya na fahimce cewar itama Nana batasan ya yi tafiyar ba, a lokacin da na je Sangarensu na tarar da Nana tana magana da iska, a matsayin Sardauna, na yi matu™ar tsorata da yanayin nata, na kuma yi tunanin tana sane take yi, sai daga baya na ga irin firgita da take yi, sai na yi tunanin ko ta shiga trauma ne. Hakan ya sa na kira wani likitan family Win mu ya zo, a yan ™ananan tambayoyin da ya yi wa Nana ya gane tana fama da wannan cutar, Trauma-Induced Illusion, tana jin raWaWin ganin abun da babu shi. Sai na tambayeshi me yake kawo wannan cutar, sabida naga ba normal trauma ko despression dana sani bane, sai ya ce dani cutar tana samuwa ne a lokacin da ka yi wani babban rashi na abinda kake matu™ar ™auna, mafi akasari mata su kanyi idan sun rasa mazajensu, wasu kuma idan sun rasa ya yan da suke ™auna, zuciyarsu zata kasa ha™uri ta shiga tsananin damuwa da ba™in ciki wanda ake kira Severe Depression, wadda idan ta kai ma™ura, ™wa™walwa take zautuwa ta haifar da Illusions wato RudaWWen gani da Hallucinations ma ana ganin abubuwan da babu su.
Mutumin da ke Wauke da ita yana cire ala™a da mutanen gaskiya, ya koma rayuwa a cikin duniyar ™arya da ™wa™walwarsa ta gina masa domin ya tsira da rayuwarsa. A daren ranar kuma Nana ta sake wata firgirta wanda anan ne samu wasu imformations daga wajenta, inda ta ce Sardauna ya kwashe kayan gadonta ya siyar, sabida baza su daidai ta da matarsa ba tunda ita ya sake ta, sannan Dr Na ima ta ce ta sha abinda ya zubar mata da mahaifa. Duk ta faWa min waWannan bayanan ne ba tare da tasan ta faWa ba, a lokacin na fahimci cewar zuciyarta ba zata iya Waukan rashin Sardauna ba ne, shine ™wa™walwarta ta shigar da ita Psychotic Depression.
To amma abinda bangane ba, ita a yanzu tasan ya sake ta?
Na ji muryar Ra is yana tambaya.
Ta sani, amma kuma ba ta yarda da hakan ba.
To amma shi likitan me ya ce maganin cutar? Kuma zata warke ne ko ba zata warke ba?
Yaya Radiya ta tambaya.
Za ta warke sosai, akwai magunguna guda biyu da ya sa na siya waWanda a yanzu suna cikin mota ta, kowanne da bayaninsa, dole ne a sanya Nana ta ri™a shan waWan nan ™wayoyin na tsawon watanni, a ciki akwai Antidepressants.
Yaya Radiya ta ce.
Nasan Antidepressants, Magungunan kashe ba™in ciki a cikin ™wa™walwa, kuma su kanyi ™o™arin dawo da farin ciki a ™wa™walwar mutum.
Eyh tabbas shi, sai kuma, Antipsychotics Maganin da ke kashe wannan ruWin gani da jiyowa (Illusions), su sa ta daina ganin inuwar Sardauna. Sannan dole sai anyi zaman rarrashi da tattaunawa, za a ri™a koya mata yadda za ta yarda cewa Sardauna ya tafi, kuma ba shi ne ™arshen rayuwarta ba. Sannan dole kowa ya zama mai goyon baya da kuma nuna mata ™auna, domin nuna mata tsantsar ™auna, kulawa, da goyan baya, da kuma daina barinta ita kaWai cikin duhu. Wannan kulawar ita ce za ta sa ™wa™walwarta ta gane cewa ashe zata iya samun farin ciki ko da babu Sardauna a rayuwarta.
Yanzu Sardauna ya saki Nana? Saki nawa?
Hajiya ta faWa, kamar me kuka take, Turaki ya ce.
Babu wanda ya sani sai abinda ta faWa, amma nasan a yanzu dai ta gama iddarta, aiki ne akan kowa da kowa na ganin ya so ta, ya jawo ta jikinsa, ta yadda zata samu nutsuwa sosai da sosai.
Amma Allah Ya isa tsakaninmu da Sardauna, Allah Ya isa, Allah Ya yi mana sakayya.
Yaya Radiya ta faWa tana kuka.
Idan har ya cutar da Nana, wallahil azim ko zanyi yawo ba kaya a garin nan sai na ™wato mata ha™™inta.
Muryar Yaya Ridwan ta daki kunnuwana.
A a Ridwan, ku barshi da Allah, duniya ce.
Hajiya ta faWa, a yanzu kam na tabbatar kuka take yi, domin yadda muryarta ke rawa.
Ki yi ha™uri Hajiya, amma tabbas idan har ya cutar da ita, suna da damar da za su yi shari ah da shi, sai dai Ridwan kasa a ranka ba lallai ba ne ka sami adalcin da kake so, a yanzu ™asar mu ta juye zuwa wani irin yanayi, adadin alfarmar da kake da ita, adadin adalcin da zaka samu, Sardauna yasan mutane fiye da zaton ka, ko ni da nake ma aikacin tsaro, Sardauna ya fini shige da fice, ta fini ido a wajen manya.
Nima abinda na gani kenan.
Hajiya ta faWa.
Ki yi ha™uri Hajiya dan Allah, ki daina kuka.
Yaya Radiya ta faWa, tana rarrashin hajiya.
Haba Radiya, yanzu yadda yarinyar nan take son yaron nan, son da bata iya Soyewa ko a gabanmu iyayenta, mahaifinku da kansa ya jaddadamin Nana tana son mijinta, amma ace sakkayyar da zai mata kenan, dole na yi kuka domin tausayin da nake yi wa Nana, bazai barni na yi shiru ba.
Hajiya Nana fa ba kuka take so ba, sai kun ™warara zuciyarku, kun tausasheta, kun nuna mata taku soyayyar, har asamu ™wa™walwarta ta dawo daidai.
Turaki ya faWa, sai na ji muryar Yaya Ridwan.
Yanzu mahaifar da ya zubar mata da ita fa? Ya riga ya cuceta? Tun ganin farko da shi na ji bai yi min ba, na yi duk ™o™arina akan Nana, amma ta™i, abinda na guda kenan. Duk cikin yan uwana duk wacca ta tashi aure sai na ji a jikina, na nusar da Alhaji lokacin aurensu Yaya Radiya ya gaza fahimta, na nusar da shi a lamarin Nana ya gaza fahimta, a yanzu ha™™in Nana akaina na ™wato mata yancinta a wajen azzalumin Sardauna.