Sashe 35
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na faWa, daga nan muka yi hirar da zamuyi muka kammala. Sati Waya da Waurin aure suka kawo kaya, akwati shida Turaki ya yi masu kyau, waWan da suka cika da kaya, duk da na ce babu wani shagali da zanyi amma Turaki ya dage, hakan yasa na ce zamuyi walima rana Waya a gida, kuma a ranar zan tare, ya dage akan sai an kama event anyi walimar acan, shima da yan uwansa zasu zo. Su Hajiya ne suka sanya lokacin tarewar sati uku bayan kawo kayan.
Ranar littinin Win farkon satin da zan tare, muna zaune a gida wasu yan mata guda biyu suka shigo, kallo Waya na yi musu naganesu, nasan fuskarsu a family meeting din su Turaki, amma kuma bansan daga ina suke ba, nasan dai ba ™annen Sardauna ba ne tun da su na san su. Bayan mun gaisa da su, Hajiya ta bamu waje Waya cikinsu ta ce.
Ni sunana Fatima, wannan Hajara. Kuma mu ™annen Turaki ne.
Na yi murmushi, sannan na ce.
Daman nasan fuskarku amma bansan sunanku ba.
Eyh, daman mun zo ne mu gaida ke, Yaya Turakin ma baisan munzo ba, sannan akwai wani abu da muke son sanar dake.
Na kallesu da wani irin kallo mai ban tsoro, sannan na ce.
Allah Yasa lafiya.
Eyh, lafiyar zamu ce, amma dai gaskiyya da damuwa.
Gabana ne ya faWi sosai, na ce.
To ku faWan mana.
Mu dai a gaskiyya tsakaninmu dake babu matsala ko wata damuwa, yadda muke son yayan mu, muna som abinda yake so, dan haka wallahi mu dai muna sonki, so na gaskiyya, haka ma Momynmu, duk ta matso akawo mata ke. Amma matsalal ita ce gidansu Sardauna, sun shirya miki tare da wasu daga family, duk an sanya musu tsanarki, sun shirya miki rashin mutunci da yawa, abinda ya sa muka zo faWa miki sabida karki yi tunanin mu bama sonki lo hajiyarmu, wallahi suna sonki, zasu yi ta zuwa gidanki suna cewa ™annen Yaya Turaki ne suna miki rashin mutunci, eyh dukkansu ™annensa ne amma mune asalin ™annensa na jini, babbar yayarmu mace tana Spain acan take aure, sai Yaya Abida ita tana Abuja, sai Yaya Turaki sai mu yan biyu, bayan mu babu kowa, dan Allah kar su zo su yi miki wani kice zaki dinga jin haushin yaya Turaki, ko kice bama sonki.
Kallon wacca ta yi maganar na yi, sannan na ce.
Allah Yafi su, kuma ko da ban sami soyayyarsu ba, indai nasami ta mijina da yan uwansa ai na gama mai wuyar.
Naji daWin fahimtar da kika yi, sannan wallahi suma yan uwanmu ba haka suke ba, suna da mutunci da mutunta mutane, kawai Yaya Sardauna ne ya yi musu zuga ta gaske, dan Allah ki fahimce su, mu ™ananu ne a family, ba mu da bakin da zamu ce zamu tare miki idan anyi miki abu, amma tabbas muna sonki, kuma Momyn mu zata ji da komai, amma akwai abinda ba lallai muma mu san anyi ba.
Hajara na zauna da Sardauna tun kafin yanzu, nasan halayensa tsaf, na shiga familynku a farko na fahimci halayenku, dan haka zanyi ha™uri na karSi soyayayr mijina kaWai.
Wannan gashi, Momy ce ta ce akawo miki, amma dan Allah karki faWa ma Yaya Turaki mun faWa miki wannan maganar, kawai ki ce gaida ki muka yi.
Tom in sha Allah.
Na faWa ina karSar abinda suka bani, daidai lokacin suka mi™e zasu tafi, sai da na rakasu har waje kasamcewar driver ne ya kawo su. Ina komawa gida na shiga Wakin Hajiya na bata abinda suka bani na fito.
Daman Sardauna ya ce zai Satani, amma Allah Yafi shi, kuma nima ba zan zauna ba, bayan addu a dole na haWa da gishirin zama, ba dai Turaki ne baya so ya ganni da shi ba, sai na yi abinda bakin ciki zai kashe shi, wannan shine al™warina.
Satin biki ya shigo, aka fara shirye shirye a gida, kuWin kayan katakon Sardauna aka Wauka, aka yi cikon da zaayi aka siyo wasu, abubuwan kicin ma an canja wasu da yawa, na sha gyara kamar wadda za ta yi aure na farko. Ranar juma a ta kama ranar da zan tare a gidan Turaki, ranar da nake ganinta mafi muhimmanci a gareni, ranar da zan dake shiga gidan aure a karo na biyu. Tun safe yan uwa suka cika gida, ana ta shige da fice, wasu ™awayena da yawa sun zo mussaman tun da akwai walimar da zaayi, kuma fita za ayi, kowa sai fatan alheri yake min tare da fatan Allah Yasa gidan zama ne.
˜arfe huWu motoci suka fara layi a ™ofar gidanmu, mutane suka fara tururuwar shiga ama tafiya wajen walimar, a wannan tafiyar kam sai da aka tsantsar min kwalliya, na yi kyau abuna muka tafi, a motar da Turaki yazo da ita. Babban wajen biki ne da ya amsa sunansa, ya kuma cika ya batse da yan uwa da abokan arzi™i, yan gidan su Turaki suna ta kai koma, da wasu da nake kyautata zaton yan uwan Momynsu ne. Muna zaune wajen da aka tanadar mana, Turaki ta ri™e hannuna ™am kamar yana tsoron wani abu zai tafi dani, daidai lokacin kuma Sardauna da wasu mata suka shigo cikin Hall Win.
Legendspen
08129553971.
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na ashirin da tara
Gabana ne na ji yana wani irin bugu, kar da a ce rashin mutuncin Sardauna ne zai fara tun yanzu, sai dak ban ga alama ba sabida yan matan da ya kawo gefe guda suka zauna, wani irin kallo na ga ya watsa mana, daidai lokacin ni kuma na kwanta a kafaWar Turaki, ina ganin yanda ya wani rintse ido, Turaki kuma ya ce.
Karki wani tsoro, ba abinda ya isa ya yi.
Na yi murmushi, sannan na ce.
In sha Allah.
Haka aka ta shi daga wajen walimah, daga nan aka wuce dani gidansu Turaki, duk da momynsa na wajen amma sai da muka je, anan na ™ara tabbatarwa duk mutanen dake wajen yan uwan momynsa ne ba wai familyn Ta ambo ba, Sardauna dai ya gama da ni a family Win Ta ambo. Na samu karSa ta mutunci a wajensu, kowacce nan nan take dani, su ka yi min duk wata nasiha da takamata, daga nan aka wuce dani Takur Site C. Lokacin da aka zo shiga gidan sai da na ji numfashi na ya tsaya, yau gani a gidan da na ce na fita daga har abada, nasake dawowa amma da igiyar wani akaina ba ta asalin mijin ba, shin zama a gidannan dole ne?
Ban bari na Waga ido na kalli part Win Sardauna ba, sabida zuciyata baza ta iya Wauka ba, wani irin rawa take yi kamar zata fasa ™irjin ta fito waje, a haka muka shiga cikin gidan, aka nemi Sarin uwar gida aka fara shiga da ni, sai dai fa Sangaren fal yake da mutane, wata cikin yan uwan Momy ce ta ce.
Kunga ku wuce da ita na ta part Win, idan yazo shi ya haWasu kawai.
Ba musu aka wuce dani, part Win da ke gab da na Sardauna, a raina na ce. Me ya sa sai nan? Wannan wajen fa har motsin Bilkisu zan iya ji, indai ina Wakin bacci na ne, innullahi wa ina illahir raji un. Yanda suka kawo ni haka suka fara tafiya, aka barni daga ni sai su Hajara, sai kuma Maman kaduna wacca itama daga family Momy take, sabida sunga take taken su islaha da yan uwanta. Ana zaune zaman shiru wajen awa Waya sannan Turaki ya shigo, shi kaWai ba gayyar abokai, yana shigowa suka yi min sallama suka fice.
angaren namu ya yi shiru, da gani sai Turaki sai islaha, dukkanmu muna zaune akan kujera, ni ina zaune a guda Waya su kuma suna zaune a Waya su biyu, wannan yanayin shiga tuno min nawa lokacin, a ranar da Sardauna ya sake ni, a ranar da Sardauna ya yi min hula™ancin da bai zataSa gogewa a raina ba. Na yi shiru sanyin Wakin haifar min da shiga wani irin yanayi, ina ko™arin fara rufe idona na ji muryar Turaki.
To da farko dai mu yi wa Annabi Salati.
BuWe idona na yi na fara salatin, bayan munyi ya fara magana.
Alhamdulillah bi ni imatihi, dole mu godewa Allah da ni imar da ya yi mana, mussamman ni imar musulunci. A yau cikin matu™ar farin ciki nake tara ku a wajen nan, ina mai alfahari da ku a duka ku biyun, Isalaha.
Ya kira sunanta, ta Waga kai ta kalleshi, sannan ya ce.
A shekaru ke ce Babba, haka ma a zaman gidan nan ke ce Babba.
A a, karka haWani da tsohuwar guzuma, ko da nake babba, ita aurenta nawa? Ai ba wannan ba ne auren ta na farko, ta yi ta fito, nifa?
Islaha, mene haka?
Ya tare ta, ta kalleshi tana wani jijjiga ™afa, sannan ta ce.
Ai gaskiyya ce ma faWa.
Ko da gaskiyyar kika faWa, amma ai addini ne ya ce duk wacca aka shigo aka tarar ita ce gaba, dan haka ba dole na baki girmanki.
Ni dai ina kallonsu da ido, ban tanka musu ba, danni maganar ta ma ba ta yi min zafi ba, mussaman aka haWa ta da wacca Bilkisu ta yi min a wancan lokacin.
Nana.
Ya kira sunana, na Waga kai na kalleshi ya sakar min wani murmushi, sannan ya ce.
A shekaru islaha ta girme ki, ko da bawani da yawa ba ne, haka a zaman gida ma nan kika zo ki tarar da ita, ina ro™on ki da ki mutunta ta, ki ba ta giman da duk ya kamata, nasan ki baki da matsala da rayuwa.
Na buWe baki da niyar magana ta tare ni, ta hanyar cewa.
Ni matsala nake da ita da rayuwa kenan? Daga gidan uban wa kike? Waye mahaifinki? Mene suna ahalinku? Wane matakin karatu kike da shi, just common degree, ke ni ba sa ar ki ba ce. Ni banga amganin haWani dake a waje Waya ba.
Na yi murmushi kawai, na kalli Turaki da ya yi wani kala, a take tausayinsa ya lulluSe ni, na ce.