Sashe 4
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya faWa yana matsowa, ya fara kamawa ta gefen da yake nima na kama ta gefen da nake, da™yar muka iya matsar da ita, cikin rashin sa a jikina ya gogi na bawan Allah ba tare da sanin junanmu ba.
Fita daga nan!
Sardauna ya faWa a tsawace, jikina ya Wau karkarwa na nufi hanyar fita.
Ba ke ba, shi! Ke ai yau sai na ci ubanki tun da ke jaka ka ce bakisan darajar kanki ba, ki zauna kina haWa jiki da namiji? Baki da hankali ne?
Bawan Allah ka yi ha™uri ba da saninmu ba ne.
Sardauna ya matso kusa da shi a fusace, ya sa hannu ya kama masa kwalar riga.
Ai daman kai Wan iska ne, ka saba taSa matan mutane shine zaka ce ba da saninka ba, to wallahil azim da tsautsayi wani abu ya sake haWa ka da jikinta sai na yi ™ararka a kotu, kuma ka fice min anan.
Yadda Sardauna ya yi maganar sai da ya tsorata mu baki Waya, idanunsa sunyi wani ja suna fitar da ™walla, bakinsa sai karkarwa yake haka ma hannunsa, ba musu ya fice yabar Wakin daidai lokacin waWanda suka fita da sif Win farko suka dawo.
Shige toilet.
Ya faWa yana nuna min hanyar toilet Win, jikina na Sari ma nufi toilet Win na kulle ™ofa, sai da na sauke ajiyar zuciya bayan na shiga toilet Win, dan tabbas na tsorata da yanayin Sardauna da nagani. Ina cikin toilet Win ina jin hayaniyarsu na fita da kayan sai kuma can na ji muryar Bilkisu tana cewa.
Baby me kake yi anan?
Ina jira su kwashe kayan mana, ko baki gani ba ne.
Baby ina ruwanka, kabarsu da ita mana.
Kina ganin har wani yana taSa mata jiki, daman yar iska ce tana sane, wallahi yau sai na ci uban Nana.
Ya faWa muryarshi na tashi da ™arfi. Oh ni na shiga uku. Na faWa a cikin raina.
Baby tana ina ne yanzu? To zo ta yi mana girki kasan dai zamu fita ko?
Ni bana jin fita yau, Bikisu wani zafi nake ji a zuciyata, bansan me ya sa na ke yi wa wannan banzar yarinyar wannan kishin ba, Bilkisu bansan ™addarar da ta haWani da Nana ba, na faWa miki tun ranar da na fara ganinta nake jin kishinta, Bilkisu har yau babu wani abu da ya ragu na kishin da nake mata sai wani da ya ™aru.
Baby take it izi, uban kishin kawai zaka ci ka sallama mistiyaciyar gidan ubanta.
Ai da zan iya da tuni ta tafi wallahi, sabida na tsaneta har zuciyata, amma yadda kishinta yake addabar rayuwa ta Bilkisu bazan iya gangancin turata gida ba, ta dai zauna anan a killacen.
Yanzu baza mu fitan ba?
Eyh Bilkisu mu zauna, lets have romantic moments.
Ni bana so, fita zanyi.
To kiji Bilkisu ba matsala, i will stay at home.
Daga nan bansake jin muryarta ba, ina tunanin dai ta fice, a raina na ce.
Bazata iya ba, jaka ba zata iya yi masa biyayyar aure ba, ta cuceni da nasan haka take da ban aura mai ita ba wallahi sheWaniya.
Sai da na kusa minti talatin sannan ya buga min ™ofar, kamar jira nake na buWe dan nagaji da wannan zaman a toilet, ina fitowa naga Wakin ya yi wayam kamar ba shi ba.
Ke kalleni.
Na Waga kai na kalleshi, sai kuma na sauke su.
A tsaye zaki tsaya ina tsaye?
Na yi saurin dur™usawa ™asa.
Ke mene ya sa ke baki da hankali ne? Nana bakisan darajar kanki ba ne?
Na girgiza kai sannan na ce.
Nasani.
To amma kike bari maza suke taSaki, Nana kinsan yadda naji zafi, wallahi ji na yi kamar ansoki zuciyata da mashi.
Wani tausayinsa da na daWe banji irinsa ba ne ya tasomin, sai na ji gaba Waya na rasa ™warin jikina. Ya taku inda nake, sannan ya ce.
Nana bansan masifar da takaini ba, bansan ™addarar da ta Wauramin kishinki ba fiye da komai, Nana wani abun kika yi min? Nana yadda nake kishin ko Bilkisu da nake so bana mata wannan kishin, Bilkisu ita ce macen da nake so,na kuma zaSi yin rayuwa da ita amma ko kaso Waya cikin Wari na kishin da nake miki Nana banayi mata, Nana ina son wannan yazo ™arshe, duk ranar da nasa wasu mazan suzo gidan nan, to ki dinga Soye kanki har su tafi, Nana ko bana nan ina jin zafi a lokacin da kike kusa da wani namijin, duk wata haWuwarku da Turaki ina jin zafin a zuciyata ko da bana kusa, dan haka na rabaki Nana, da kowa har yan uwanki Nana.
Tom in sha Allah.
Baby i m out.
Muryar Bilkisu ta karaWe Wakin.
Okay take care my love.
Šaga kai na yi na kalli yadda take sanyi da wani mitsitsin gyale kamar soson wanka, amma ko a idon Sardauna.
Allah mai iko.
Na faWa a raina shi kuma ya fice, bayan ya fita na hau gyara kayana ina ninkewa ina sanya su cikin akwati har na kammala, na jere akwatin agefe na yi shimfiWa akan katifa ta na Waura matashi na, si naga Wakin ya yi kyau sosai a hakan ma, daman nasan Sardauna bazai taSa wani abu da zai cuceni ba ko kaWan.
Allah Sarki Sardaunana, Allah Ya ™ara maka arzi™i, lafiya da nisan kwana.
*********
Nana! Nana!
Na ji kiransa, ba shiri na mi™e ba tare da na amsa ba dan ya hanani amsa masa kira ina daga nesa.
Gani.
Sama min abinci.
Kicin Win Sangarensu na nufa, dan dama shi yana falo na ne bai shiga daga nasu cikin ba, jallop Win taliya na yi masa sau™a™a™™a na kawo masa, daga nan na koma Waki na kwanta. Ba ni na tashi ba sai gab da magariba, ina tashi na shiga toilet na yi alwala na zo na yi sallah, ina idarwa na ji motsin Bilkisu. An dawo kenan?. Na faWa a raina.
Kasancewar basu wani fiya cin abinci da daddare a gida ba ya sa ban fiya girkin dare ba, tin da suka yi aure duk dare sai an fita ba a zama, yau ma kamar kullum naji ficewarsu. Zaman kaWaici ya isheni na Wauki wayata na kunnata, ni tun da na fuskanci Sardauna baya son na yi harka da waya ta fice a raina kwata kwata, ta na gama kunnuwa na ga message ya shigo wayata na Yaya Radiya.
Ban tsaya dubawa na kirata, ji na yi ina son jin muryarta sosai, bugu Waya ta Wauka.
Rawasiya yau a gari?
Na yi murmushi sannan na ce.
Wallahi Yaya, ya gida, yasu Hajiya?
Kowa lafiya, Hajiya ma taje gida ziyara.
Allah Sarki ita kaWai?
Ita da Ra is.
Ohky, yanzu na kunna wayar naga message Winki.
Nana wajen kwana nawa da tura miki message Win sai yau kika kunna wayar?
Kinsan ni ban cika wani amfani da waya ba.
Kai Nana yakamata kanki ya buWe, yanzu muna zamanin da ake samun wayewa da abubuwa dayawa ta waya, zaki ga halin da rayuwa take ciki.
Uhm, ni dai Yaya barni kawai.
Shi ya sa kanki yake kullum a duhu, ya amaryarki da mai gidan.
Suna nan ™alau kam.
To ma sha Allah, ba dai wani abu ko?
Babu Yaya, tana can sashenta ina nawa.
Hakane kuma, bari na ™yaleki kar mara mutuncin nan ya shigo.
Na yi dariya sannan na ce.
Ai sun ma fita.
Shi da wa?
Bilkisu mana.
Lallai ne, Allah ya sa sai yana adalci a tsakaninku.
Yanayi fa Yaya.
Haka ake son ji, am Nana kinje wajen likitan da Rumaisa ta haWaki da ita?
Shiru na yi ina son tunawa, tabbas Yaya Rumaisa ta haWani da wata mata likita, to amma naje wajen na ta ko banje ba, ni duk na manta gaba Waya.
Kinje?
A a banje ba, amma ina sa ran zuwa, kina da lambar likitan ki ban?
Eyh ina da ita, Dr Na ima Da™ayyawa zan tura miki sai ku yi magana da ita, mussaman akan rashin haihuwar.
Tom Yaya na gode, ina yaran?
Sun tafi makarantar dare, ™awarki Malaika ta sake haihuwa ma, amma tana can kanon.
Allah Sarki zan kirata in sha Allah, ya wajensu Hajja.
Tana nan tana abinda ta ga dama, wancan satin taje gidan Rumaisa ta yi mata rashin arzi™i wai ta ro™i mijinta kuWi, wai daman Alhaji ne ki ciyar da ita, tun da ya rasu muka kwashe kayan shagon muka bawa wasu marasa mutunci suke mata rashin arzi™i, haka ta yi ta bara kamar almajira.
Ikon Allah, ina ya ya da jikokin nata masu arzi™in da take magana fa?
Nana kema kinsan babu mai jurar rigimar Hajja sai shi Alhajin.
Hakane kam, Allah Ya ji™anshi da rahama.
Amin sai anjima.
Ta faWa tare da kashe wayar, na yi shiru ina ™o™arin tuna wani abu, amma gaba Waya kamar antokaremin shi da wani abu a cikin ™wa™walwata. ˜ilinnn. Wayata ta yi ˜arar shigowar sa™o, Wauka na yi na duba lambar ce a jiki ansa Dr Na ima Da™ayyawa. A take wani abu ya dawo kaina, muryar matar ta shiga amsa kuwa a kunnena.
Kin kyauta da kika sha abinda zai hanaku Waukan ciki.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na huWu.
Hayaniyar shigowar su ce ta Wauke min hankali daga tunanin da na fara, na kalli inda suke hannayensu ri™e da ledoji, haka suka wuce ni kamar basu ganni ba.
Tashi na yi daga zaman da nake akan kafet na yi cikin Wakina, ban idda zama ba na ji muryar Bilkisu na kira sunana, banza na yi da ita har ta ™araso cikin Wakin.
Ki zo ki Waura min ruwan zafi.
Kallonta na yi sama da ™asa sannan na ce.
Bazan Waura ba.
Ni kike cewa bazaki Waura ba?
Uwa ta ce ke Bilkisu? Wallahi Bilkisu na yi danasanin aurawa Sardauna ke, tunda ke baki san darajar miji ba.
Dariya ta fashe da ita, sai da ta yi mai isarta sannan ta fara tafa hannu tana faWin.