Sashe 42
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bilkisu, na gaji da wannan abun naki? Idan kika fita sai lokacin da kika ga dama zaki dawo? Ba kya zama gida kwata kwata, kullum kina yawo, babu wani ha™™ina da kike saukewa.
Kin tsyaa jin gulmar wasu ko?
Turaki ya faWa, na kalleshi na ce.
Kaifa ka ce na dinga samo ma gulma.
Ni, a ina?
Na yi dariyar da ta jawo hankali su Sardauna, sannan na ce.
Ranan nan mana ko kamanta?
Kai Habibty ba ayi haka ba fa.
˜amewa na yi a inda nake, ya kalleni ya ce.
Lafiya.
Bazan iya takawa ba
Na faWa ina cuno baki gaba.
Me ya sa? Ko na Wauke ki?
Na gyaWa kai, aikuwa ya yi sama dani caf, muka ™arasa.
Malam ka matsamin hanya na wuce.
Bilkisu ta faWa, Sardauna ya ce.
Ki koma inda kika fito.
Sardauna wallahi ba inda zani, kana tsaye kana kallon matar mutane, duk surutun da kake yi a ciki ba isa ba, ka yi ta kiran sunan ta idan kana bacci, bai ishe ka ba sai ka fito kana kallonta.
Bilkisu Allah ba zaki shiga ba.
Daidai lokacin Turaki ya sakani a mota, sai da ya matso kusa dani ya ce.
Habibty ba kyau gulma.
Ni gulma nake?
Kunneki yana wajensu, ba kyau gaskiyya.
Shiru na yi masa, ya zagayo ta shigo ya kunna motar muka fice, tun da muka fara tafiya bai ce min ™ala ba, nima bance mai ba, haka muka fara tafiya, sai da muka yi nisa ya ce.
Habibty zamu canja gida.
Na kalleshi, sannan na ce.
Gida kuma?
Eyh Habibty, bana jin daWin kusanci ki da Sardauna, tsakani da Allah ina kishi, kuma hankalina baya kwanciya.
Bangane baya kwanciy ba?
Kina ji matar sa ta ce idan yana bacci sunanki yake kira.
To sai me? Idan mun tashi daga gidan zai daina ne?
Idan yana ganinki yana jin daWi a ransa, ni kuma ina kishinki Habibty, kuma nasan yana miki magana ko da ba kya kulashi.
Ni kuma zan so mu zauna a gidan nan, ko sabida naga yanda Sardauna zai girbe duk abinda ya shuka, kasan Islaha zamansa take a gidan nan, duk wani tashin hankali namu shi yake kunno mana, sai kuma Allah Ya haWa shi da ™addarar Bilkisu, baka ganin abinda take masa, ta mai da shi sallamamme, duk wani abu shi yake yi, ita tana yawon a kwararo?
Habibty nasani, amma bana son gana kuna haWa hanya, idan kika ganshi fa yanayinki sauyawa yake.
Ni ba wani abu da yake sauya a jikina.
Ba kya so kenan?
Idan ka dage ba yanda zanyi, amma zan so zama anan Win, sabida akwai aikin da na Wauka.
Wane aiki ne Habibty.
Na yi shiru, sabida bana son faWa masa, dan na yi Wauki aikin sai na kashe Sardauna da ba™in ciki da kishi da takaici, sannan sai na tona masa asiri shi da Islaha, amma ban san fahimtar da Turaki zai min ba idan na faWa masa.
Eyh Habibty.
Na kalleshi sannan na ce.
Zamanka da Islaha tana cutar da kai, tana cutar damu, ina so da kanta ta faWi abinda ya kawo ta da zaman da take, yanzu idan kabiye ta abinda take tsaf zata raba muku zumunci, ni kuma abinda bana so kenan?
Sai da na faWa na ga ™warewata a raina na ce. Lallai ba haushe ya yi gaskiya da ya ce, wanda aka mara ya yi hankali yafi wanda aka haifa dashi.
Habibty, kina ganin bazaki samu a matsala ba?
Babu wata matsala Mijina.
Allah Yasa.
************
Zama gidanmu ya dawo wani salo na daban, tun da na gama zuwa asibiti kullum ina cikin gida, sau tari da yawa na kanji maganar Sardauna da Islaha, duk wani zargi na yana neman ya tabbata, da Sardauna yake ce da Turaki mazina ci, shine mazinacin kenan? Ita Islaha bata tsoron kowa idon ya rufe da ruWin Sardauna? Ya mayar da ita kamar matarsa, kuma ya™i aurenta alhalin da igiyar wani ta aure akanta? Bilkisu kuwa ta mayar da shi shanyayye, ranar ina jin su suna ta faman faWa, ita ta gaji da abinda yake mata shima yana cewa ya gaji da abinda take masa, zama gaba Waya ya™i daWi, shi ba ta bashi duk wani abu na aure, ko Waki Waya a yanzu basa kwana, ita kullum tafi ta sai dare, weekend ne kawai take zama a gida, bayan nan kullum tana kwararo, shi kuma ya gaza Waukan mataki akanta, sai da ya yi mata magana da baki, kuma tai ta hayayya™o masa, ba shi da damar yin wani abu, kamar tsoronta yake ji, sai yanda ta ce da shi zai yi, ga haihuwa kuma shiru, babu ita babu alamanta. Lallai Sardauna ka fara ganin rayuwa.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na talatin da biyar
Bayan wata uku.
Kamar yanda dare yake wanzuwa ya koma safiya, safiya ta wanzu ta koma dare, haka rayuwata take juyawa abubuwa duk suka canja, a yanzu ma haka take, zaman mu ya canja gaba Waya na gidan, tsakanina da Islaha ba magana ba komai, sai mu shafe sati biyu ko uku banganta ba, haka tsakaninta da Turaki, shima sai ya shafe kwana nawa bai sata a ido ba, idan ma ya je tana kwance take masa magana, ranar kwananta haka zai kwanta a falo sabida ba ta barin shi ya shiga Wakin, girki kam daman ba yi take ba, kullum nice ke yi, duk rashin zaman da muke da ita amma rashin ganin na ta ya Wan dameni, ni tsorona ka da ace irin ciwon da na yi a baya ta shiga, shine duk abinda ya Waga min hankali.
A hankali nake takawo na fito falon, yau ma bata nan, haka kawai na yanke shawarar shiga part Win ta na je ko lafiya dai, danni bazan iya zaman nan haka ba, shirun na ta ya yi yawa, kuma idan wani abu ya sameta dole da laifi na a ciki.
Na nufi hanyar part Win na ta na ji an buWe ™ofa, Turaki ya shigo da sallama, da mamaki na juya gareshi tare da faWin.
Welcome.
Thank you Habibty, ina zaki?
Na girgiza kai, sannan na ce.
No fitowa kawai falo na yi, ya aka yi ka dawo da wuri.
Albishirinki?
Goro.
Na faWa ina kallonsa, shima yana kallona ya ce.
Tukwicin me za a ban?
Me kake so?
Anything special, me girma sosai.
To faWamin.
A a, sai kin ce zaki ban.
Zan baka.
Na faWa daidai lokacin kuma wayata ta fara ringing, ina dubawa naga sunan Ra is, ina kallo na ce.
Habibi kasan me?
Sai kin faWa.
Wai Ra is ne zai kawo min yarinyar da zai aura, wai har anyi magana, na ce ya kawomin ita sai na yi mata duka, Ra is Win nawa yake?
Dagaske yake fa, jiya anyi magana kuma da wuri za ayi abun, yarinyar tana Ss2 amma wai za ta yi exam wannan shekarar, gaba Waya abun ba zaifi 6 month ba.
Wayar na Waga tare da faWin.
Kai Ra is mene, ba dai shirmen zaka ci gaba da min ba ko?
Mitcheww, Matar Yaya Ridwan ta haifi twins yanzu suna asibiti.
Wayyo Allah, dagaske kake Ra is?
Gaske nake mana.
Yana faWin haka ya kashe, na kalli Turaki na ce.
Shine albishir Win?
Me ya ce miki?
Matar Yaya Ridwan ta haifi twins.
Wow Ma sha Allah, yaushe?
Yanzu wai, to mene naka albishiri Win?
Baki faWi abinda zaki bani ba.
Me zan baka to, koma mene zan baka.
Ungo.
Ya faWa yana mi™omin takarda, na sa hannu na amsa ya ce.
Duba.
Na buWe na fara dubawa, idona ya cika da ™walla a lokacin da naga Upper aiki ce, a babban asibitin dake birnin Dutse.
Ya Allah, na gode sosai mijina, Allah Ya yi maka sakayya da gidan Aljanna.
Amin Habibty na.
Ya faWa yana matsowa kusa da ni, ya rungume ni a jikinsa ya ce.
Habibty karki yi kuka dan Allah, bana son zubar hawayenki dan Allah.
Na farin ciki ne Habiby, na gode maka, na godewa Allah da ya bani miji kamar kai, tun da ka shigo rayuwata, alheri kawai kake kawo min, kana cika min duk wani burin mahaifina, na gode sosai da sosai.
Nima na godewa Allah da mata kamar ke, Habibty samunki wata baiwa ce da Allah ya yi min, ina sonki ako yaushe.
Nima haka Habibi.
Muje ki ban abinci, muje asibitin.
Tom.
Na faWa tare da jan shi zuwa dinning, na zuba masa ya ci, sannna na shiga Waki. Ina zuwa na zauna a kan gado, gaba Waya sai na ji na damu. Anya kuwa na warke? Anya kuwa zan haihu? Ya Allah. Na faWa a take na ji hawaye sun fara zuba a idona, sai da na yi kusa minti goma sannan na tashi na shiga ban Waki na watsa ruwa. Ina fitowa na ganshi tsaye a bakin Wakin.
Habibty.
Ya kira sunana, na amsa da.
Naam Habiby.
Na ji kamar kinyi kuka?
Na girgiza kai, sannan na ce.
Me zai sani kuka?
Zo mu zauna.
Ya faWa yana nuna min gefen gadon, na matso na zauna shima ya zauna.
Habibty, da haihuwa ko ba haihuwa, ni zan zauna dake, ban aure ki dan wata bu™ata ba, Nana na aureki dan ina sonki, ko kin haihu, ko baki haihu ba zan zauna dake, dan Allah karki damu kanki.
Na girgiza kai, sannan na ce.
Nasani, na gode.
Ki ta shi ki shirya muje.
Tashi na yi na sanya doguwar riga muka fice, gaba Waya na manta da zancen zuwa wajen Islaha da na yi, mu ka fice zuwa asibiti.
Asibitin ya cika da yan uwa da abokan arzi™i daga yan uwanmu har na matarsa, su Yaya Radiya kowa yazo, Ra is kamar shi aka yi wa haihuwa, ina shiga na karSi ya yan duka a lokaci Waya, wani irin son sa ya ratsa zuciyata a lokaci Waya na ji kamar ni ce na haifesu, a take na ji ™walla na ™o™arin fitowa daga idona, da sauri na goge sai dai idon mutane ya riga ya gani.
Nana.
Yaya Radiya ta kira ni, na Waga kai na kalleta na ce.
Yaya ya yan masu kyau.
Nana.
Ta sake kirana, na ce.
Na am.