Sashe 43
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kar ki bari wani abu ya Warsu a zuciyarki dan Allah, ki dage da addu a Allah ya zai baki haihuwa, gaba Waya yaushe kika yi auren ba a shekera ba Nana, kuma likita da kanta ta ce mahaifarki ta warke, dan Allah karki bari wani abu ya dameki dan Allah.
Yaya ba komai fa.
Šazu ma kafin mu fito sai da ta yi kuka, na ce mata ta yi ha™uri komai zai wuce, Allah zai bata in sha Allah.
Turaki ya faWa, yana matsowa inda nake, na ce.
Kallesu.
Na gansu Habibty, kuna kama wallahi.
Nima haka na ce, sun yi kama da babbansu, kuma daman ita da babbansu take kama.
Yaya Rumaisa ta faWa, a lokacin Yaya Ridwan ya ce.
Nana.
Na am Yaya.
Nana.
Na am.
Ki tafi dasu na bar miki su duka.
Ji na yi kamar saukar aradu a kaina, nasan Yaya Ridwan ba ya taSa maganar wasa, na kalleshi kafin na yi magana Yaya Radiya ta ce.
Mahaifiyarsu fa?
A a, daman tun kafin mu yi aure ya ce da ni ya yan mu na farko na ™anwarsa ne, kuma na amince amma dai a barsu har zuwa na yayesu ko?
Ta faWa tana daga inda take, Yaya Rumaisa ta ce.
A a Muhibba, ana jin wannan maganar an san ba a son ranki ba ne, kuma Waukan Wan fari a bada shi abu ne mai matu™ar taSa zuciya, ni dai a tawa shawarar ku ri™e, idan Allah Ya baku wasa a gaba sai ku bata, idan kuma Allah Ya basu shikenan.
Turaki ya ce.
A a, ba za ayi haka ba, tun da har sun bada gaskiyya muna so, ko Habibty?
Ni dai tuni hawaye suka wanke min fuska, wace irin ™auna Yaya Ridwan yake min, har ya sanar da matarsa cewar ya yansa na farko na wane?
Yaya, muma Allah zai bamu wasu, kuma idan muka bata ba faWuwa ba ne, sabida a wajenta kamar a wajenmu suke.
Muhibba ta faWa, ni kam wani irin tausayinta ya ratsani, ni da bani na haifesu ba amma ji nake bana son a rabani dasu bare kuma ita da ta haifi kayanta, na ce.
Yaya, na gode da wannan kyautar da ka yi min, na gode sosai da soyayya, Allah Ya yi sakayya da Aljanna, Anty Muhibba na gode sosai da karamci, na gode matu™a, kuma ina son su, so mai girma, amma kafin na so kaina na dubaki, Anty Muhibba ni da bani na haifesu ba a yanzu ji nake ba zan iya rabuwa dasu ba, bare kuma ke da kika haifesu.
Nana indai kina so ki amsa, babu komai a zuciyata, tun kafin yanzu na riga da nasan da haka, har iyayena sun sani, kuma sun goyi bayan hakan.
Na gode Anty Muhibba, na gode.
Na faWa ina zubar da hawaye, Turaki ya ™ara matsowa kusa dani ya ce.
Habibty, mun gode, mu tafi dasu ko?
A a ku jira aji ta bakin Hajiya.
Ra is ya faWa, a lokacin kuma yan uwan Muhibba suka shigo, da ™yar na iya basu yaran, wata cikin yan uwan Muhibba ce ta ce.
A shawarce dai abar yaran nan su sha nonon mahaifiyarsu, lokacin yaye su kuma wajen ita wacca aka bawa.
Akan shwararta aka zauna, sai yamma mu ka tafi na ce dashi mu fara zuwa gidan Hajiya, aikuwa mun sha faWa, muna faWa mata ta ce.
Wannan ai fun ™arfi ne, kuma zai zo ya sameni, kawai yarinya daga haihuwa sai ka Wauki ya ya ka yi sadakarsu, sabida shi yafi kowa son yar uwarsa, to ban lamunta ba, ba da yawo na ba.
Turaki ya fara lallaSata, ni kam na sa ™afa na yi waje, na shiga cikin mota na zauna, sai daga baya can ya fito, muka wuce gidan Momy, itama da muka bata labari ta ce.
A a, ni ban taSa ganin inda aka yi kyautar ya yan fari ba, da ace tana da wasu ne, sai a Wauke waWan nan, amma wannan daga zuwansu sai a baku, ku kuma ku ce kun ansa, ku canja shawara gaskiyya, kuma ku yi ha™uri dudu yaushe kuka yi auren? Kuma kun ce likitoci sun tabbatar mahaifarta ta warke zata Wauki ciki, to ku yi ha™uri kawai.
Ni dai duk gida biyun ba wanda na ji daWin zuwansa, haka na lallaSa na tawo gida duk raina ba daWi, naga samu na ga rashi, haka Turaki ya yi ta rarrashina.
Washe gari ma tun safe muka je asibitin, na Wauki ya yan na ri™e su ina kallonsu, haka Turaki ya barni a asibitin ya tafi ofis, ni har na ware ma sunan da zan sanya musu idan an bani su, tun da duka mata ne zan sanya musu, Qudrah da Sauwamah, sunayen sunyi min daWi, su Yaya Radiya duk anan suka zo suka same ni, har da Ra is.
Tun da aka yi haihuwar ban sami zama ba kwata kwata, shi ya sa ban bi takan Islaha ba, haka na yi ta yawo tsakanin asbiti, kwananta uku aka sallameta suka koma gidansu, nan ma haka na yi ta sintiri har aka yi suna, ranar suna suka cin Sunan Hajiya da kuma Maman Muhibba, amma za a kira su da Qudrah da Sauwama sunan da na zaSa musu, kuma Yaya Ridwan yana nan akan bakansa na bani su, bayan an yayesu, nima nida Turaki muna nan akan bakanmu na amsar su.
Sai bayan anyi suna da yan kwanaki sannan nasami nutsuwa, hankali na ya dawo gida, a lokacin na tuna da Islaha, tin da aka yi haihuwa ban ganta ba sai dai motsinta, Turaki ya na dawo na sa shi a gaba akan lallai sai mun je mun ganta.
Habity me ya sa kika takura? Ranar kwanta fa ina zuwa.
Ina tsoron kar ta kamu da irin ciwon da na yi, shirun na ta ya yi yawa.
Habibty ina ganinta fa, har Waki nake shiga na yi mata magana, tana amsa min amma dai kullum tana kwance kamar ruwa.
Na matso kusa da shi, sai da na kama hannunsa sannan na ce.
To ka ji, kullum ace mutum yana kwance ai kasan ba lafiya ba, ka taimaka muje dan Allah.
Habibty muje.
Na tashi, shima ya tashi muka nufu Sarin na ta, daman ba a samunta a falo kai tsaye muka yi Wakin gadonta!nan ma bata nan, na kalle shi na ce.
Tana ina?
Ko tana wancan Wakin.
Ya faWa, mun juya da niyar fita muka je tana buWe toilet, muka waigo gaba Wayan mu, ta fito ba tare da ta kula da mu ba.
Islaha.
Na faWa ina motsowa, ta Waga kai a tsorace, tana ganinmu ta juya zata shige ciki a tsoroace, sai dai garin juyin da za ta yi idona ya sauka akan babban cikin dake jikinta, wanda kana ganinsa ya kai wajej wata huWu, a tsorace na ce.
Islaha.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na talatin da shida.
Da sauri ta juya zata shiga banWaki, cikin rashin sa a sansti ya kwashe ta ta nemi zubewa a ™asa, cikin zafin nama Turaki ya yi wani irin tsalle ya tare ta, ta faWa jikinsa. Nima da sauri na ™asa wajen ina faWin.
Sannu, Sannu Ishala.
Ita kam gaba Waya hankalinta baya garemu, burinta ta Soye cikin jikinta wanda ni na riga na gani, amma Turaki kam nasan bai kula ba.
Islaha, me yake faruwa da ke ne? Me ya sa kika zama haka? Mene abun gudu a tare damu?
Ya jera mata tambayoyi, kallona ta yi muka haWa ido, wani irin tausayinta na ji ya ratsamin zuciya, na girgiza kai sannan na ce.
Kaje kawai, bari na yi magana da ita.
Kina ganin ba matsala Habibty?
Eyh babu Habiby, just go.
Ya mi™e ya fice, yana fita na kalle ta na ce.
Islaha ki yi ha™uri, ki faWa min me ya ke faruwa, karki Waukeni a matsayin kishiya Islaha, ki faWa min komai, zan taimake ki da zuciya Waya.
Kuka ta fara yi wanda nasan hakan alama ce ta karyewar zuciya, kuma zai bata damar faWar abubuwa da yawa, waWan da zasu sa zuciyarta ta yi sau™i.
Nana ki yi ha™uri dan Allah, duk abinda ya faru akwai ha™™inki a ciki, ni da yan uwana a kullum bamu da aiki sai kira ki da karuwa, a kullum mune ke cewa da auren Yaya Sardauna akanki, kinje kuna abinda bai kamata ba da Yaya Turaki, wanda ko a zuciyar mu mun san ba haka ba, kawai mun faWa a dangi ne sabida mu Sata ki a dangi. Kafin aje ko ina sharri da ™agin da muka yi miki ya fara bibiyar mu.
Ta yi shiru, ta fara kuka.
Islaha, ki yi ha™uri, ki ci gaba da faWa min abinda ke zuciyarki, tabbas zai baki sau™i sosai da sosai.
Nana zan faWa miki asalin gaskiyya daga farko, wallahi ban taSa son Yaya Turaki ba, ban taSa son zama da shi ba, tun da na dawo daga Abroad zuciyata ta kamu da son Yaya Sardauna, sai dai shi bai taSa kallona a matsayin mace ba, ina zuwa gidansu sabida shi, ina masa girki, ina kiran shi a waya, amma Nana lokaci Waya ya yi aure, kuma ya aure ki.
Nana tun daga wannan lokacin na tsane ki, na tsaneki tsana mafi girma a raina, kuma na yi al™warin ta kowanne hali sai na raba ku, zuwanki na farko family meeting, ni ce na kira Yaya Sardauna a waya na ce masa kun keSance ke da Yaya Turaki, anan naga asalin son da yake miki, na ci gaba da tsanarki a zuciyata, cikin ikon wata rana Yaya Sardauna ya kira ni a waya, ranar na ji daWi na yi farin ciki da ban taSa yin sa ba, sai dai da ya kira ma aiki ya bani, wai akan na Sata ki a yan uwa, ni kam na ji daWi tun da nasan tunda ya ce a Sata ki, ya daina sonki, daga nan na Wauki aikin Sata ki a family, ni ce har gidan granny, har shaida na bayar akan naganki ke da Yaya Turaki a hotel. Nana duk wata tsana da yan uwa suka yi miki nice na kunnata.