Sashe 20
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba shiri na Wago na kalleshi, Turaki irin mutanen nan masu yawan gashin gishi, kuma tana sa shape mai kyau, fuskarsa ba fara bace irinta Sardauna, hasken mu zau iya zuwa Waya dashi, yana da yawan gashin ido, waWan da suka ™arawa idanunsa kyau, Sardauna ya fishi dogon hanci, duk da shima Turaki na shi yana da tsaye daidai yadda ake so, yana da wani siririn gashin baki, da ya zagayo ta gefen bakinsa ya haWe da gemunsa da bai cika yawa ba, Turaki yana da wani Soyayyen kyau da a kallo Waya ba zaka ganshi ba, sai ka yi masa kallon nutsuwa, saSanin Sardauna da a kallo Waya zaki ga kyansa, sai kuma daga baya kiga ashe zallan fari ne, Turaki yana da baiwar gashi ta ko ina, saSanin Sardauna da babu, ko a kansa ma wasu farare ne ™ananu. A yanayin jiki, Turaki yana da kyan jiki duk da hakan ya samu nasaba ne da motsa jiki da yake yi sosai.
Kin gama?
Na ji muryarsa a kunnena, ba tare da na yi magana ba na Wago na kalleshi.
Na faWi wata magana ne ta daban? Da na cancanci irin wannan kallon?
Na girgiza kai, sannan na ce.
Ni bani da wani tsari.
Ko me ya sa?
Kauda kaina na yi gefe, sannan na fara magana.
Me zan tsara? Zama da Sardauna ne na tsara kuma bai tafi daidai ba, dukkanin rayuwata a kan haka na tsarata, ba aje ko ina ba tsarin ya wargatse, kaga kenan matsalal daga nice, idan na tsara abu zai wargaje, kaga bazan ™ara tsara wani ba bare ya wargaje raina ya Saci, na sake shiga wata damuwar ta daban.
Tun da na fara magana Turaki bai tsayar da ni ba, sai dai kawai ya gyaWa kai alamar eyh, ko ya yi murmushi, a lokacin na fahimci wani Wan banbanci tskaanin sa da Sardauna, kwata kwata Sardauna baya iya sauraro na ko da na minti biyu ne, ba zan taSa magana ya gyaWa kai alamar eyh ko ya ji ba, sai dai ya katseni ya kawo na shi Hujjar.
Eyh kamar fa gaskiyya kika faWa Nana, kinga idan har kin tsara rayuwa da Sardauna kuma tsarin bai tafi daidai ba, zata iya kasancewa maganarki gaskiyya ce, amma kuma wani ya taSa tsara miki wani abu kin bi tsarin kinga yadda aka kaya?
Na girgiza kai alamar a a, sai kuma na ce.
Alhaji ya tsaramin na yi karatu kafin na yi aure, sai dai banyi tsarin ba, bare naga ya aikinsa, amma farko da na fara zuwa makaranta na yi nasara a shekarata ta farko.
To kinga idan haka ne, maganar ki tana kan gaskiyya, dan haka ki gwada bawa wani ragamar tsara miki wani abun sai ki gwada.
Idan ba a dace ba fa?
A dai gwada Win.
Shikenan, zanyi shawara.
Na faWa tare da kwanciya akan gado, shi kuma ya tashi ya fice, yana fita na sauke wata ajiyar zucoya me nauyi, gaba Waya idan Turaki yana waje ji nake ya cika wajen, ga idanunsa idan suna yawo akaina, tsaf zasu haifar min da ciwon kai, su ka Wai hukunci ne.
Tunani na fara, nasan dai kowa tsarin da zai ce zai Worani akai shine, karatu. Babu babbar cutar da Sardauna ya yi min kamar ta karatu, ya da™ile min shi a shekarar farko, ya kuma rabu da ni a shekarar da yan ajinmu suke gab da kammalawa. Kamar raWa haka na ji an raWamin kalmar. Nana bazaki taSa haihuwa ba fa. Wata ™walla na ji tana neman zubamin a idona. Idan zan zauna na lissada cutar da Sardauna ya yi min to tabbas zan sake komawa cikin damuwar da na fita, ya zama dole na mayar da hankali akan lafiyata, da kuma sauran rayuwar da ta rage min gaba, haka kawai sai na ji ina bu™atar waya, sannan ina bu™atar na koma wajen Dr Na ima ko zan samu a Worani akan wani maganin na daban.
Ina jinsu har Turaki ya ci abincinsa ya tashi ya tafi, ba su yi magana kwata kwata a kaina ba, sai na ji duk banji daWi ba kuma, kwanciyar da na yi ban tashi ba sai da Yaya Rumaisa ta tashi ne, ina buWe ido na ganta tsaye a kaina.
Ke tashi tafiya zanyi, magana nake so mu yi dake.
Tashi na yi na zauna, ina kallonta daga tsayen da take.
Nana, Nana, sau nawa na kira sunanki?
Ita sarar ta kenan ta kira ta ce wai sau nawa ta kira ka, bayan tafi kowa sanin sau nawa ta kira ka.
Biyu.
Na bata amsa, ta gyaWa kai sannan ta ce.
Kar ki bari na kira na ukun, dan bazan kira shi da alheri ba, muddin kika ci gaba da zama kina sawa kan ki damuwa, kina wannan kuke-kuken har gida zan zo na tafi dake, wallahi acan SaSSala ki zanyi, idan yaso zuciyarki ko ™wa™walarki su yi bindiga.
Komawa na yi na kwanta ba tare da na ce mata komai ba.
Ji dai nasan kinji, aiki da shi kuma umarni ne.
Tana faWin haka ta fice, a raina na ce. Kai wannan mata Allah Ya kawo mata sau™i. Na koma bacci na, wanda ban tashi ba sai bayan magariba, shima tun da na yi sallah na ci abinci na koma na kwanta, sai dai da na shiga Waki babu abinda yake dawo min sai maganganun Turaki, sauti muryarsa kamar wanda ya tashi daga bacci, yanayin yadda yake fitar da magana kamar ba bakinsa ke motsawa ba, d ™yar na samu na iya bacci.
Washe gari da safe, na tashi da ™warin jiki abu kamar wasa Hajiya na kicin, Yaya Radiya na Waki tana shiri makaranta na fito tsakar gida, na Wau tsintsiya na fara shara, Hajiya daga kicin take cewa.
Ki bar aiki nan Nana.
Hajiya zanyi, ni yanzu na warke fa.
Ba dan ranta ya so ba ta barni na yi aikin nan, ni kuma na fuskancin zaman da nake yi a kaWaici tsaf zai mayar da ni halin da na shiga a baya, dole sai na dage na fito na yi dukkan abinda zan iya wanda zai sa na kasance cikin mutane. Mussaman jiya da na Wauki aron wayar Yaya Radiy, na duba facebook naga abubuwan da ake so masu cuta irin tawa su ™auracewa, ciki har da zaman shiru da kaWaici.
Ina gama sharar na shiga kicin ta ya Hajiya haWa abun da zaayi breakfast dashi, muna aikin muna taSa hira sama sama, har na ce da ita yau ni ce zan yi girkin rana.
Nana da haka kike yi, ai da babu wata damuwa da zaki sake shiga. Na ji daWi kuma na yi matu™ar godewa ubangiji da yasanya miki dangana haka Nana, yanzu abinda ya rage miki shine tashin dare, Nana gidan kowa yana tashi da daddare kece kaWai ba kya tashi.
Hajiya ai bansani ba, kudinga tashi na mana.
Tom in sha Allah.
Ta faWa, Ra is ne ya le™o kicin Win yana faWin.
Hajiya ke dawa kike magana?
Ba a sani ba, na gulai.
Dariya ya yi sannan ya ce.
atan hanya kika yi kenan?
Bansaniba.
Na bashi amsa, ina Waukan kulal da muka gama fankr muka sanya a ciki.
Hajiya wai ta taSa girki a gidan nan kuwa?
Yau na farko.
Na ji Hajiya fa faWa, a raina na ce. Hajiya zaki lalata Wanki ya zama namiji me tsegumi.
Ko da aka zauna yin breakfast Win, na saki jikina muka ci tare mu ka yi hira tare, har kowanne ya gama ya tafi makaranta, aka barni daga ni sai Hajiya. Ina zaune Waki wajen ™arfe sha biyu na rana, ina faman dakun jiran Turaki na ji dame ya zo, amma shiru. Sallamar Anty Adiza na jiyo, na yi matu™ar farin ciki na fita na rungumeta ina murna, itama fuskarta fal da fara a ta tare ni tana faWin.
Hajiya Nana.
Sannu da zuwa.
Na faWa ina jan ta ciki, mu ka ™arasa Seat room da Hajiya ke zaune, muna shiga na kawo mata ruwa na ajiye mata, sannan na dawo na zauna a lokacin sun gama gaisawa da Hajiya, ta kalleni sannnan ta ce.
Hajiya ai jikin na ta kam ya yi sau™i, ba kamar Yadda Yaya Radiya take faWan ba.
Kai ai yanzu Alhamdulillah kam, jikin duk ya yi sau™i sai dai firgita da take yi da dadaddare, kuma itama ba ko yaushe ba.
Kallon Hajiya na yi, ni ban masan ina wata firgita ba, sai yanzu da ta faWa.
Kai ma sha Allah, Allah Ya ™ara lafiya, shi kuma Sardauna Allah Ya yi masa abinda ya dace da shi.
Amin dai kam.
Daga nan aka shiga taSa hira, Anty Adiza na ta bani shawarara yadda zan manta da Sardauna na gina wata sabuwar rayuwar, abinda na ga sun kasa fahimta shine. Sardauna ya riga ya shiga rayuwata, shigar da bazan taSa iya mantawa dashi ba, ko zan manta ma ba ta ruwan sanyi ba. Ana hira na tashi naje na Waura girki, wainar masa da miyar taushe nake yi, na fara Waura miyar ne kafin kwaSin wainar ya tashi. ˜arfe 2 saura Yaya Radiya ta dawo, lokacin ma na yi nisa a soya masar, nan aka haWu da Anty Adiza ana ta hira anan ™ara bani shawarwarin da idan na Wauka zaayi matu™ar da cewa.
Sai yamma Anty Adiza ta tafi, duk suna zuane a tsakar gida ni kuma ina Waki, ina jiran zuwan Turaki, ina so na ji da me ya zo kuma, har magariba Turaki bazai zo ba, sai kawai na tsinci kaina da shiga damuwa, duk dan yaga na ™osa akan yazo na ji me ya yanke shine ya™i zuwa, abu kamar wasa dare ya yi har muka kwanta bacci.