Sashe 17
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Domin ya tabbatar da cewa soyayyarsu ba ta mutu ba, ya mayar da ba™in cikinsa zuwa ga fasaha da ginin da babu kamarsa. Ya dauki shekaru fiye da 20 yana gina Taj Mahal, wannan katafaren gini na duwatsu wanda a yau yake daya daga cikin abubuwan al'ajabi na duniya (Seven Wonders of the World). Ya ci gaba da gudanar da daularsa tare da barin babban tarihi na gine-gine da fasaha wanda har yau Indiya ke alfahari da shi. Kinga kuwa idan ™unci ya yi yawa, zaki iya sarrafashi ya hanyar mayar da shi wani babban abu.
Su waWan nan Win suna da dama, suna da gata, suna da arzi™i, ni kuma fa maraniyace ni.
Nana kema kina da gata, kina da Allah, kina da uwa, kina yan uwa, Nana kina da ni, komai zaki samu, da ni da yan uwanki a shiye muke wajen ganin mun baki gudummawa Wari bisa Wari cikin dukkan abubuwan da kika saka a gaba Nana.
Na yi shiru ina kallonsa, ina son yarda da maganarsa, amma kuma ™wa™walwata tana tunasar dani inda BaHaushe ya ce.
Ba a Sari a kwashe duka.
Eyh Nana, BaHaushe kam ya yi gaskiyya, ba a Sarar da abu akwashe duka, amma ke ai baki Sarar da komai ba, kina da ha™™in Sardauna ne? Kin taSa zaluntarsa, shine ya yi Sarin kuma shine ba zai kwashe duka ba.
Shiru na yi ina kallonsa, na buWe baki da niyar sake yin magana sai na ji ya ce.
Nana, sai kin yi ko™ari wajen kawar da duk wani tunani marar kyau daga rayuwar ki Nana, sai kin gayyato farin ciki kema a kanki, Nana ko dan ki faranta Hajiyarki, ki sa ta daina wannan kukan da take Nana.
Shikenan, zanyi na gode.
Tashi ya yi ya fice, ya barni da wani dogon tunani. Yanzu ta wacca hanya zan zama wata? Idan na zama watar ma, amfanin me zanyi wa wani a duniya, ni fa duk bana son komai, Sardauna ya gama da rayuwata kamar yadda ya faWa, ya gama da ™uruciyar tawa kamar yadda ya faWa. Amma me ya sa zaka yi min haka Sardauna, me na yi maka da girma haka dan Allah?
Na tambayi kaina kamar wani zai ban amsa, na fashe da kukana mai tsuma zuciya, ina yinsa a hankali ina jan hanci, sai da na yi na gaji, sannan na kwanta.
Ban fita ba sai gab da magariba, bayan na iddar da sallah na zauna akan babbar tabarmar tsakar gida da Hajiya ke shimfiWawa dukkan dare, na takure a gefe ina jin hirar da suke yi sama sama, a gefe na ni kuma ina tuna cewa, da ace Alhaji yana duniya da yanzu yana tare da ni, yana ta rarrashina, yana nuna tausayawa yana tawo min da abubuwa daga shago. Ra is ne ya shigo hannu sa ri™e da leda, kusa da Hajiya ya zauna suka fara ™us-™us Winsu, Yaya Radiya tana wajen girki, a hankali na ce.
Ra is mene a ledar nan.
Awara.
Ya faWa yana ci gaba da hirarsa da Hajiya, sai na ji gaba Waya na tsargu, sun ware sun barni, daman abinda nake gudu kenan. Na fashe da kukan da yasa duka suka maido da hankalinsu kaina.
Me yaru?
Hajiya ta faWa.
Kar kazo kusa dani, kar kazo, daman abinda nake gudu kenan duk zaku ™yamaceni, duk zaku dinga gudun.
Subahanallahi, Nana waya ™yamace ki? waya guje ki.
Hajiya yanda kuka haWe kai da Ra is ai dole ta ji ba daWi, ko ni da nake nan Allah Allah nake na fito na zo inda take.
Yaya Radiya ta faWa daga kicin, ni kuma na ce.
Allah Yaji™an Abbanah, nasan da yana raye da yanzu yana tare da ni.
Nana gari banza ma da rigima da kishi kike, bare kuma yanzu.
Hajiya ta faWa, shi kuma Ra is ya ce.
Daman fa ke na siyawa awaran na tsaya ina faWa ma Hajiya magana ne.
Hannun nasa na amshi awaran, ko ina ya samu oho, mu nan ba ma wata awara idan ka ganta to Anty Adiza ce ta yi wa Hajiya.
Nana tashi ki shiga ciki kici.
Sabida me Hajiya?
Yaya Radiya ta tambayi Hajiya.
Yanzu Ra is yake faWamin yaga wancan Wan yaron a waje.
Wane yaro kuma?
Tsohon mijinta.
Ji na yi gaba na ya faWi, wai Sardauna ake kira da tsohon mijina, kai rayuwa.
Sardauna wai? Me ya zo yi anan?
Yaya Radiya ta faWa, Ra is ya bata amsar cewa.
Nima bansani ba, bai ma kula na gansa ba.
Maza kira Ridwan a waya ka ce masa yazo.
Ni da kawai da ido nake binsu, wani Sari na zuciyata amma addu a yake Allah Yasa zuwa ya yi ya basu ha™uri a mayar da auren mu.
Ki shiga ko.
Hajiya ta faWa, ba musu na koma Wakin amma ina tsaye wajen labule ina le™e, Allah Allah nake ya shigo na kalleshi, nasani na yi matu™ar kewarsa fiye da tsammani na, wani irin sauyin bugu na ji a zuciyata, jikina ya yi sanyi gaba Waya, kaina ya fara ko™arin saramin.
Daidai lokacin da muryarsa ta fara shigowa gidan, na ji zuciyata ta yi wani irin bugu da ™arfi, a take na shiga tuna maganganun cin mutunci da Sardauna ya yi min, na shiga tuna ™as™astaccen sakin da ya yi min, na tuna komai na hula™ancin Sardauna, sai naji wani haushi ya mamaye rayuwar tawa, sai na ji ina son na ji da me ya zo, sai na ji ina son bashi amsa daidai dashi, ™as™antattun yan uwana da yake cewa ba ni dasu, yanzu gasu nan.
Amsa sallanar tasa na ji Hajiya ta yi, bai kai ga ™arasa shigowa ba, Ra is ya ce.
Malam me kazo yi nan, ka fita duk wani abu bama bu™ata, idan ma takardar ™arashen saki ce ka faWa a baki ya wadatar.
Kai ™aramin yaro bani hanya na wuce, nazo na tafiya da Nana.
Ka tafi da ita ina?
Yaya Radiya ta faWa, ya bata amsa kansa tsaye.
Gidana, bazan iya jure rashin ganinta ba, ds rayuwarta anan ba, yarinya ta saba sa rayuwar hutu da jindaWi me kuke dashi anan da zaku bata?
Wani ™ululun abune ya tsaya mina a ma™oshi, lallai yau zan nunawa Sardauna cewar ba shi da hankali.
Ta na ina? Ta fito mu tafi.
Ku tafi gidan ubanwa wai, me ya sa baka da hankaline, zo ka fice mana a gida kafin na yi ma rashin mutunci.
Yaya Radiya ta faWa a fusace.
Gida! Ina gida anan? Kango dai to bazan fita ba sai da Nana, ba dan Nana ba me zai kawo ni wannam wajen, me zai shigo dani wannan wajen? Daman haka kike so, kina zaune kina zawarci a gida kina zaga umguwa itama ta na yi ko?
Ya isa haka Sardauna!
Na faWa cikin wata matsananciyar fusata.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na sha huWu.
Ya isa haka Sarduana.
Na faWa cikin wata iriyar fusata, na taku inda yake daga baya baya na ce.
Ko da yake kango, yafi asararren gidanka Rana, Sardauna me ake yi da arzi™i irin naka wanda ba shi da wata rana? Sardauna wallahi da gida irin naka gwanda zama a bola, da zama da irin auren ka gwanda daumawa a zawarci.
Nana! Ki biyo ni muje, karki bari su wure miki kunne su rabamu.
Ta bika kuje ina da wane aure? Ko zaman dadiro kake so ku yi marar tarbiya.
Hajiya ta faWa a fusace, daidai lokacin kuma Ya Ridwan ya shigo, sai ji kawai Sardauna ya yi an cakumi wuyanshi an hau duka, ta ko ina.
A a Ridwan ™yale shi, karka dake shi haka.
Hajiya ta faWa, Yaya Radiya da Ra is suka yi kan Yaya Ridwan suna kiciniyar ™wace Sardauna, da ™yar suka iya fusgar Sardauna a hannun Yaya Ridwan.
Ka fice kabar mana gida, karka sake zuwa inda muke, yarinya ce kana ganin ka cuceta to kaje dan kanka, kaje dan halinka, kuma wallahi ko a yanzu nasan kaji a jikinka.
Kallon shi Sardauna ya yi, sannan ya mayar da kallonshi kaina.
Nana kina gani ko? Nana na sha faWa miki yan uwanki ba son mu suke tare ba&
Hold on Malam! Na faWa a tsawace, sannan na taku inda yake.
Sardauna idan kana tunanin makircin ka zai sake tasiri akaina, to wallahi ka yi ™arya. Sardauna ko da zan mutu da sonka sai dai na mutu, amma ka sani na rabu da kai har abada, kuma ko da gangan kasake yin™urin taSa wani cikin yan uwana, sai na karta maka rashin mutunci wanda baka yi tunani ba.
˜arya kike faWa Nana, ba abinda zaki iya yi min, Nana nine naki yau da gobe har abada.
Jikina ya yi sanyi, na ji zuciyata na ™o™arin bijiromin da wani tunani daban, na yi saurin Wauke kaina daga kallonsa, ™walla ta taru a idona.
Nana na sani, kina sona, ina sonki, ™addara ta afka mana, ki yi ha™uri ki dawo wajena, na yi miki al™awarin baki farin ciki fiye da na ko yaushe.
Ji na yi zuciya ta na rawa, nasan tsaf idan Sardauna ya ci gaba da maimaita waWan nan kalaman zan sake komawa gidan jiya, na yi saurin kauda kaina, tare da cewa.
Sardauna, wallahi ko maza sun ™are a duniya, bazan sake komawa gareka ba, natsaneka mugu.
Yaya Ridwan ne ya kama kwallar rigar Sardauna, sannan ya ce.
Ka fitar mana anan.
Ba musu Sardauna ya mi™e ya fice, yana fita na tsugunna a ™asa na fashe da wani irin kuka mai sanya jiri a lokaci Waya, kowa ya dare ya yi banza da ni. Sai da na yi mai isata sannan na shiga Waki na kwanta, ina jinsu suna magana sama sama, Hajiya ta dage sosai akan lallai gobe sai anje an kwaso kayana, a raina na ce. Hajiya baki san bani da komai ba kenan?. Jin Yaya Ridwan yana magana ya sa na mai da hankalina kansu.
Hajiya zamuje gobe, duk wani abu nata zamu Wauke shi.
Yawwa Ridwan, bana son wani abu ya sake haWa mu da yaron nan, kana ji yanda yake farfaWa mana ba™a™en maganganu a kan idonmu.
Hajiya ai ba shi da tarbiya kwata kwata, ki yi ha™uri kin manta da wannan abun dan Allah.