Sashe 46
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Au, ka gama yi min wannan dukan akan shegia 2m shine zaka yi ™arata, wallahi Sardauna ko wuta kake fesarwa na ci kuWin nan, kuma sai ka yi danasanin duka na.
Bilkisu, idan akwai wanda zai yi dana sani to kece, dan sai kin biya kuWin nan, kuma duk wani abu da nake miki a gidan nan wallahi na daina, sai dai ki zaSa idan zama zama, idan gidanku to ki tafi.
Yana faWin haka ya shige part Winsu, ta zauna a dandaryar ™asa ta rusa wani irin kuka da na ji yana taSa min zuciya, ba shiri na buWe ™ofa na fito, a hankali na ™arasa inda take, na ce.
Bilkisu, ki yi ha™uri ki daina kuka, mu je na yi miki dressing Win jikin ki.
Kukan ta ci gaba da yi, ta mi™e muka shigo Sangarena, wannan shine karo na farko da ta taka ™afa a Sangaren, zaunar da ita na yi kan kujera, sannan na ce.
Ina zuwa.
Ta gyaWa kai, ba tare da ta ce komai ba, naje na Wauko na fara gyara mata wajen da ya tashi a fuskarta, na goge inda zan goge mata sannan na bata amfikulus ta sha.
Zaki iya zuwa, ko na raka ki?
A a Nana, dan Allah Wan barni na huta anan, kaina ciwo yake.
Tom.
Na faWa tare da mi™ewa na barta ta kwanta, na shiga kicin nasan lokacin dawowar Turaki cin na rana ya yi, ina tsaka da aikin na ji parking dinsa, a daidai lokacin ina kan yanka salat, sai da na gama sannan na fito falon na buWe mai.
Yau me kullewa ce kenan Habibty.
Na yi dariya na ce.
Shigo.
Ya shigo, hankalinsa bai kai kan Bilkisu dake kwance akan kujera ba, ya ce.
Habibty Yunwa.
Ya salam, Habiby kasan yau banyi girki ba, duk bana jindaWi.
Tom Habibty, wannan ™amshin kuma na mene?
Turaren wuta ne.
Habity kinsan bana wasa da ciki ko?
Tom zauna na zuba ma.
Ya zauna na shiga kicin na fara fito da food plast Win, bayan na ajiye na zuba masa farar shinkafa da farar doya, sai miya.
Habibty nama fa?
Allah yau ba nama, ance illah fa ya ke yi.
Ni dai Habibty ko kisa yake sai na ci.
˜arasa zuba masa na yi na mi™a masa, ya kalleni sosai sannan ya ce.
Wai dagaske dai ba naman?
Babu fa, sai dai soyayye.
Ni bari na ci haka, banga kin zuba ba?
Ka ci ina zuwa.
Na faWa tare da komawa can inda Bilkisu take, tana kwance amma idonta biyu, sai da na zauna sannan na ce.
Na zuba miki abinci?
Ta girgiza kai alamar a ah, na sake cewa.
Kin ji daWin jikin?
Ta gyaWa kai alamar eyh.
To ki gwada cin abincin zaki ji daWi.
Habibty ke dawa kike magana anan ne?
Muryar Turaki ta katse ta daga bani amsa.
Ina zuwa.
Na faWa masa, sannan na sake cewa.
Na kawo miki ki ci ko? Zaki ji daWi sosai.
Tom, Nana na gode.
Ta faWa, ni kuma na mi™e zuwa inda yake.
Dawa na ji kina magana?
Ya sake tambaya, sai da na zauna sannan na ce.
Bilkisu ce.
Wace Bilkisu?
Matar Sardauna.
Sunanta Bilkisu kenan? Me ya faru?
Bakomai fa, ka ci abinci bari nazo.
Na faWa ina mi™ewa tsaye, na zuba mata abincin a plate na kai mata, da ™yar ta samu ta tusa abincin, ba ta wani ci sosai ba ta ajiye.
Nana bari na koma, amma ina tsoron sake haWuwa da shi.
To Bilkisu ki sanar a gida mana, su yi masa magana.
Girgiza kai ta yi, sannna ta ce.
Bazan iya ba Nana, ai wannan abun kunya ne a gidanmu na ce miji ua dake ni, Nana Mahaifiyata da Yayata bazasu taSa yafe min ba.
Ai ba daWi irin haka, amma idan abun ya zama babba ai ina ganin sanarwar yafi alheri.
Baza ki gane ba Nana.
Ta faWa tana mi™ewa, adaddafe ta fita, ni kuma na koma wajem Turaki.
Habibty duk kin samin abinci kaWan, gashinan sai da na ™ara.
Zama na yi ba tare da na bashi amsar sa ba, ya kalli ni ya ce.
Habibty why are you so worried, me ya faru? Ke da wa kike magana?
Hhhm, Habiby Bilkisu matar Sardauna ce, faWa su ka yi Wazu a compound sosai, har da duka.
Toopa, me ya haWa su?
Na ji kamar yana cewa wai kuWi ta Waukar masa 2m, shine ya dake ta, ita kuma ta ce ya daki kuWinsa, ba kaga dukan da ya yi mata ba, shine na Wauko ta na shigo da ita nan, na yi mata dressing, shine ta ci abinci yanzu.
Ke Habibty ina rabaki da shiga al amarin mutane nan! Ba ita ce ta yi miki wannan wula™ancin ba, Habibty ki rage shiga abinda ba ruwanki dai.
Tom amma yakamata na ™yale shi ya yi mata rauni?
Ina ruwanki? Sunfi kusa Habibty.
A a Habiby.
Daman bakisan na ji haushi akan na Islaha ba ko? Yarinyar da aka turu ta raba aurenmu, kika yi wa wannan gatan, sannan ga wannan ma. Ke ina ruwanki dasu, sunfi kusa.
Abar maganar kawai Habiby, amma ni kam bazan iya jure ganin wani cikin damuwa ba.
Ko da waWan da suka saki ke a damuwar ne?
Mu kyautata zuciya, muma sai Allah Ya kyautata mana.
Hakane Habibty, tashi mu je muga ya yanmu, kafin na koma ofis.
Daman ina son zuwa gida, ni har yanzu na rasa me zanyiwa Ra is, gaba Waya saura 2weeks.
Ni kaina Habibty, Ra is ya wuce komai.
Tashi mu ka yi, na tashi na shiga Waki na shirya muka fice, bamu wani daWe gidan Yaya Ridwan ba muka tafi, ya sauke ni gida shi kuma ya wuce, na yi mamakin ganin yanda Hajiya ta shiga busy, wai ita bikin auta, sai kawai na kalli yanda take hada hada, na tintsire da dariya.
Nana kizo ki tafi ki bar min gida, tun da yanzu kin zama abinda kika zama.
Na yi dariya na ce.
Hajiya, yanzu ba kya jin kunya, zaki aurar da Wan auta amma sai waya kike kina cewa mutane su zo.
Ke Nana, idan ban godewa Allah ba me zanyi? Allah Ya ja kwana na aurar da ya yana duka, dole na yi farin ciki Nana, na so ace mahaifinku yana raye ma, da mun yi farin ciki a tare, amma yanzun ma Alhamdulillah Kam.
Hakane kam.
Na faWa, sai can dare Turaki yazo ya Waukeni muka koma gida, daga wannan rana bansake bin takan Bilkisu ba, haka ma Sardauna sai dai wannan fitar safiyar da yake yanzu ba ta yi, dan da ina ganinta kafin na fita ofis, idan ina kicin, amma yanzu har na fita ma ina ganin motarta, kuma wata rana ina dawowa nake ganin dawowarta.
Ana haka satin bikin Ra is yazo, aka shiga hidimar biki, bayan na yi shawarar ™arshe na haWa masa kayan abincin da zasu yi masa shekara ko fin haka a gidan, da yake mu dangin ango ne ba mu fara bikin ba sai ranar juma a, washe gari asabar kuma aka Waura auren Ra is aka kai masa amaryarsa, gida ya zama saura Hajiya ita kaWai. Dukkanmu muka koma gidajennu, aka bar Hajiya kaWai.
Wajen ™arfe takwas na dare Turaki yazo ya Wauke ni, kasancewar garin yanayin sanyi ne, kai tsaye gida muka yo. Tun da muka shiga harabar gidan muke jin hayaniya, sai da Turaki ya kalle ni sannan ya ce.
Habibty, ba ruwanki dasu.
Kasan dai bazan shigar musu part ba ko?
Yawwa, mu kaWa kai mu wuce abun mu, su kashe kansu, alhaki ne ke bin su.
Tom.
Na faWa, tare da buWe ™ofar na fita shima ya fito, daidai lokacin Bilkisu ta buWe ™ofar part Win ta ta fito da gudu Sardauna ya biyo ta, it kuna ta yi kan mu tana faWin.
Ku taimakamin dan Allah.
Turaki ya janyo ni jikinsa ya ri™e ni katamau, Bilkisu ta fara ™o™arin Soyewa a bayan mu.
Bilkisu wallahi yau sai kinyi danasanin abinda kika yi? Kuma wallahi sai kin cinye abincin nan, idan maganin mutuwa kika zuba a ciki wallahi sai dai ke ki mutu.
˜o™arin jana Turaki ya fara, amma na tsaya.
Habibty tawo mana.
Na girgiza kai, ya sake cewa.
Ki tawo ki ™yalesu, tsakaninsu ne sunfi kusa.
Dan Allah karku barni da shi.
Ta faWa tana ri™e ni.
Bilkisu me kike so mu yi masa, mu ce kar ya dake ki? Mutumin da yake jira wani abu ya haWamu da shi ya ci mana mutunci? Babu ruwana.
Turaki ya faWa, Sardauna ya ce.
Akwai mitsiyacin da ya isa ya shiga tsakanina da iyalina? Ka matsa daga nan kafin na haWa daku.
A a abinda ba ka isa ba kenan.
Turaki ya faWa, Sardauna ya sake cewa.
Bilkisu wallahil azim sai kin cinye abincin nan.
Wallahi, ni bansan ma wani abu ba.
Raina min hankali zaki yi? Da kina yin girki a gidan? Amma yau kika dage sai kinyi, tun da kika dage na fara shakku akan ki, ina ta zagaye kawai ma ga kin barbaWa abu a leda, Wallahi duk bin malaminki nafi ™arfinki Bilkisu.
Ji na yi ™irjina ya yi wani irin buga, kamata ya yi tana masa barbaWe a abinci, shine ya yi mata haka, lallai.
Habibty, kinga mu ™yale su mu shige ciki, daman duk wanda ya siya rariya yasan zata zubda ruwa, kuma Habibty Allah baya barin ha™™in wani akan wani, wanda duk ya cutar da zuciya irin taki Allah bazai barsa ba, na gode Allah da yake nuna miki wasu abubuwan akan idonki, ina matu™ar ™auna da alfaharin kasancewa a kusa dake Habibty, tabbas na yi matu™ar dacen samun mace irinki da ta suSuce a hannun wawa, ina ji dake ina ™aunarki, dan haka a matsayina na mijinki, mutum Waya da ya isa ya saki ya kuma hanaki, na umarce ki Habibty da ki shige mu yi ciki.