Sashe 15
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaya Ridwan ka yi ha™uri dan Allah, komai zai zo da sau™i.
Ra is ya faWa, shima na ji kamar yana kuka.
Innullahi wa inna illahir raji un, Allah Kasakamin, Allah ka bi min ha™™in na, Allah ka cire min son Sardauna, Allah na gaji, na gaji da son Sardauna, Allah kai ka jarabceni, ka yaye min, Allah na tuba Ya ubangiji, idan wani laifi na yi ka jarabce ni da son Sardauna har haka, Allah ka yafe min, Allah ka yaye min, Allah na tuba Allah, Allah ba dan ni da halina ba.
Na fashe da wani irin kuka, ina jin zafi a zuciyata wadda a yanzu take laluben neman uzirin da zata bawa Sardauna, duk wannan abun da ake magana, duk wannan abu da aka yi banji ko kaso Waya na son da nakewa Sardauna ba ya ragu, na gaji nima nasan na gaji da son Sardauna. Bansan kukan da nake yi ya fito fili ba sai da na ji Yaya Radiya na magana.
Nana, ke yi ha™uri dan Allah, komai zai wuce.
Yaya bazai wuce ba, Yaya Sardauna ya cutar da son da nake yi masa, Yaya ya zalunci ne, ina zan saka raina, Yaya.
Matsowa ta yi ta rungume ni, tana fitar da hawaye a hankali.
Ki yi shiru, ki yi ha™uri.. Nana ki sa a ranki kamar baki rasa komai ba Nana, Sardauna ki Wauka wata guguwace da ta zo ta tsaya, kuma ta wuce. Nana baki rasa komai ba, kina da Allah, kina da uwa, kina da yan uwa masu sonki Nana, wallahi addu ar da Hajiya ke raba dare tana yi ce Allah Ya amsa, Nana baki sani ba a kwana biyun nan babu wanda yake cikakken bacci a gidan nan, hatta da Ridwan da Ra is, duk farkawar da zamu yi Ridwan zamu gane, yana sallah ko ya idar, har muna tunanin ma baya bacci, Nana kisa a ranki rabuwar ki da Sardauna shine alherin da yafi zamanki da shi.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na sha biyu.
A hankali na kalli Yaya Radiya, jin ta ce wai duk yan gidanmu basa bacci a kaina, suna raba dare suna addu a akaina, amma ni ina can ina faman yiwa Sardauna addu ar Allah Ya yi masa arzi™i duniya da lahira?
Kaicona ni Nana, kaico da ni da na zaSi namiji sama da uwa da uba, kaico da ni da na zaSi miji na bar yan uwa, Allah na tuba Allah, Allah ka yafe ni, Allah ka kawo min sau™i, ka cire min Sardauna, Allah ka mantar da ni Sardauna.
Na faWa ina kuka, Yaya Radiya ra rungume ni a jikinta, itama ta fashe da wani irin kuka, mai cin rai. Sai da muka yi muka gode Allah sannan ta ci gaba da rarrashi na, har dare. Da ™yar na samu bacci ya Waukeni, bayan Yaya Radiya ta kunna min karatun qur ani ina ji. Ina jin sanda suka yi wa da Yaya Rumaisa tana ta lailaye lailayen ashar, tana jawa Sardauna da iyayensa tsinuwa, shi kuwa Yaya Ridwan har Turaki ya tafi bai sa ran zai ™yale Sardauna ba. Cikin dare na yi wata iriyar firgita da ta tsora ta Yaya Radiya da Hajiya, ina kiran sunan Sardauna ina ba shi ha™uri da ce masa zan dawo, bazan zauna ba. Ra is ya sha kuka a lokacin haka Hajiya da Yaya Radiya, duk jikin su ya yi sanyi da al amarin nawa.
Washe gari, haka na tashi shiru shiru, bana ko son jin sautin muryar kowa, bana son ganin haske ko kaWan, nafi son na zauna a Waki a saki labule,Hajiya ta ce na zauna a Wakin, amna ba za a saki labulen ba. ˜arfe bakwai da rabi Yaya Rumaisa ta shigo ita da mijinta. Ina Waki na fara jiyo hayaniyarta.
Yanzu ranar da muka je ma ya sake ta kenan?
Ke ance miki fa har idda ta kammala.
Yaya Radiya ta faWa.
A a fa Yaya baku da tabbaci, yakamata kuji komai daga wajenta, domin kiyaye ha™™in shari ah da adalci.
Mijin Yaya Rumaisa ya faWa, Yaya Radiya ta ce
Ba lallai, ba zaima lallai ba ta faWa, kuma ba a son a takura mata.
A raina na ce. Mene zai sa na™i faWan komai, a yanzu zuciyata kwata kwata ba ta son Sardauna, amma ™wa™walwata ta gaza goge min tunaninsa, kullum ta tsakar kaina nake jin sautin muryarsa, ta tsakar kaina nake jin numfashinsa.
To ke ki gwada zuwa, amma ki san Mood din da zaki yi mata magana da shi.
Naji mijin na ta ya faWa, ba afi minti Waya ba ta shigo, kallo Waya na yi mata na sauke kaina ™asa, ta ™araso ta zauna tare da kama hannuna. Ta buWe baki za ta yi magana na ce.
Ada ban yardarwa zuciyata komai ba, ban yarda da cewar wai Sardauna zai saki ni ba, amma dagaske ya sake ni, tun ranar da ya ™ara aure, a daren ya bawa Bilkisu damar rubutamin saki Waya, bayan ta rubuta ta nuna min nagani sai kuma ta yayyaga takarda ta watsomin a jikina, sabida ba ya son kowa ya sani. Yaya kinsan me?
Na faWa ina ™ara kama hannunta, ta girgiza kai sannan ta ce.
Sai kin faWa Nana.
Yaya ashe zancen ki gaskiyya ne, Sardauna da Bilkisu masoya ne, wai ya yi amfani da wauta ta ne dan nema masa aure, daman Yaya ni wawiya ce?
Na faWa ina murmushi, sabida kwata kwata banji zafin kalmar ba, ta girgiza kai tana hawaye ta ce.
Nana ke ba wawiya ba ce, ke yarinya ce ™arama da Allah Ya jarabta da muguwar soyayya ta mugun namiji.
Sai ta yi shiru ta ja numfashi, sannan ta Wora.
Idan suna kallonki matsayin wawiya, Nana babu wawaye sai shi da ita, Nana sun manta cewa Allah baya bacci! Sun mata cewar akwai wata shari ar bayan ta nan, Nana sun mata cewar zaman ba Waya ba ne, ki yi ha™uri Nana, ina mai tabbatar miki rayuwar zata gyaru fiye da baya, Nana wannan wata babbar dama ce da ubangiji ya baki, wadda za ki Waura rayuwarki a wane tsari na daban, wani tsari wanda zai kai ki ga ci gaba, Nana bijahi Annabi Muhammadu sai kin sami abinda yafi Sardauna.
Na yi shiru ina kallonta har ta gama, sannan na ce.
Yaya ya ce ba ni da wani amfani a duniya, Yaya wai ya lalatamin mahaifa bazan taSa haihuwa ba, Yaya bazan ga ya yan cikina ba fa.
Zaki gani Nana, ai baki da ha™™in Sardauna ko guda Waya, Nana baki cuceshi ba, kuma kinsan Allah baya bacci, baya barin wani da wani ya ji daWi.
Yaya ai banda ha™™insa ko? Ban taSa cutar da shi ba wallahi, Yaya ko da wasa ban taSa yin wani abu da zai cutar da Sardauna ba, Yaya da zuciya Waya nake zaune da shi, ina son sa wallahi.
Na sani Nana, zaki sami wani sa yafi shi, zaki sami wani da zaki zo fin son da kika yi wa Sardauna.
Yaya nasan bazan samu ba, ni zuciyata ma ba zata ™ara son wani ba, Yaya akan Sardauna na fara soyayya, kuma akansa zan ™are.
Ba haka ba ne Nana, dan kin rasa wani mutumi guda Waya a rayuwarki ba hakan yana nufin kin rasa komai ba Nana, wallahi na yi miki al™wari sabida ina da tabbacin a gaba zaki sami wanda yafi Sardauna komai, ko da Nana baki sami wanda yafi Sardauna kuWi ba, zaki sami wanda ya shi ilimi da nagarta, wanda yafi shi halin ™warai. Nana ba fa wai samun miji mai kuWi ba ne dacewa a duniya Nana, kinga mijina wani kuWi ne da shi na azo a gani?
Na girgiza kai, sannan ta ce.
Nana me na rasa? Me ya yana suka rasa?
Na girgiza kai na ce.
Babu.
To Nana, Allah ba sona yafi ba akan ki, Nana ba fin ki na yi wani abu ba, dan haka kisa a ranki yadda na samu kema zaki samu, dukkanmu zamu rayu cikin farin ciki, addu ar iyayen mu za ta yi tasiri akan mu Nana, kin tuna har Allah ya Wauki Alhaji da albarka a bakinsa. Nana ki yi ha™uri ki Wauki dangana, Allah Yana ji kuma yana gani, kuma zai miki sakayya, zai baki abinda yafi wanda kika rasa.
Hhm, Allah Yasa, amma Yaya bana maraba da kowa a rayuwata, Yaya bana son na ™ara son wani namiji ko guda Waya.
Ki yi ha™uri kin ji Nana, Allah zai mantar dake Sardauna cikin sau™i, zamu dage, zaki dage da addu a, Allah baya bacci Nana. Za a je a kwashe duk wani abu naki a ™an™anin lokaci, tunda kinyo iddar ki kin gama Nana.
Shikenan Yaya.
Na faWa tare da komawa kan katifa na kwanta, ita kuma ta tashi ta fita, duk abinda muka tattatuna ta juye musu, kowa ya jajanta, Hajiya ta ce.
Lallai lallai aje akwashe kayan, kuma a tafi da ita Nanan duk abinda ke na ta a Wauke, wallahi bana fatan ko a lahira na sake haWa ido da wannan yaron ko wani mai kama da shi.
Shikenan Hajiya, bari na kira Ridwan mu haWu mu tafi gaba Waya.
Yaya Rumaisa ta faWa, shi kuma mijinta ya ce.
To Hajiya Allah ubangiji ya tsare gaba, Allah Ya bata lafiya ni zan wuce ofis.
To an gode, Allah Ya tsare.
Amin amin.
Ya faWa, ni kuma na sake runtse idona, a take hoton Sardauna ya bayyana, yana zaune shi da Bilkisu suna cin rayuwarsu suna farin ciki, buWe ba ki na yi da zummar na ce. Allah Ya ™ara maka lafiya mijina, sai kuma na juyewa ta hanyar cewa.
Allah Ya saka min, Allah Ya bi min ha™™ina.
Na faWa tare da fashewa da wani irin kuka, a hankali nake raira kukana sabida bana so wani cikin yan uwana ya ji ina kuka, nasan basa son kukana, dan haka dole nima na dinga sirranta damuwata.