Sashe 5
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Au, ashe ma zan kula da miji, ashe bani da hankali irinki, Nana ki duba bautar da kika yi wa Sardauna me ta amfane ki da shi, banda shiga halaka, ni dai Sardauna wallahi sai dai na ja shi a ™asa ba dai ya jani ba.
Wani ™ululun ba™in ciki ne ya tsayamin a ma™oshi, cike da wani mugun takaici nake kallonta, ina jin kamar na rufe ta da duka.
Ba zaki zo ki Wauramin ba?
Bazanyi ba.
Ficewa ta yi a fusace, tana fita na bi ™ofar na sanya mata Sakata, na dawo na zauna akan katifa, ina ji Saradauna yana ta faman bugu amma na™i buWewa har ya ha™ura, sama sama na fara jin muryarta tana magana.
Ka fasa ™ofar mana Baby, ka ci ubanta wallahi.
Kina gani ta™i buWewa, ni hannu zafi yake min idan ina buga ™ofar.
Baby wallahi zuciyata tashi take, gashi kana gani sau uku ina dafa ruwan zafin ina sha amma baya ya zama, kawai nata nake sha awar sha.
To ya zanyi Baby?
Dole fa ta buWe, wallahi bazan iya bacci ba.
Nana! Nana.
Ya faWa yana buga ™ofar da ™arfi, amma na yi kunnen uwar shegu da shi.
Idan baki buWe ba Allah sai na dake ki Nana.
Tashi na yi na zo gab da ™ofar sannan na ce.
Wallahi bazan buWe ba.
Ina faWin haka na koma na kwanta, dan mugun haushin Bilkisu nake ji, tun suna bugawa har suka ha™ura, ni kuma bacci ya yi gaba da ni.
*********
Washe gari tun asuba na ta shi na yi sallah amma na™i fita, gaba Waya sai na ji ma nafi sha awar zaman cikin Wakin kawai akan fitar, sai wajen ™arfe bakwai sannan na fita zuwa falonsu, duk basu ta shi ba, dan dama ba tashi suke da wuri ba sai su kai goma suna bacci, mussama jiya da basu samu bacci sosai ba, dan na tashi cikin dare na ji surutun Bilkisu.
09:30am
Tun da na gama yi musu abun abinda zan yi musu na dawo Wakina na zauna, gaba Waya ji nake Sardauna ma ya fice min a rai, gaba Waya hankalina ya koma gida, gwanda na koma gidan mu naje na zauna acan ba zan iya zaman nan ba.
Nana.
Na ji ya kira sunana, na Waga kai na kalleshi sannan na amsa.
Na am.
Me kike son zama? Har ni zaki hula™anta jiya?
Shiru na yi masa ba tare da na tanka ba, ganin ba zance komai ba ya sa shi cewa.
Kibiyo ni.
Ba musu na tashi na bishi falon har wajen dinning, bayan ya zauna ne ya ce da ni.
Ki yi serving Winta.
No Baby, ta fara haWa min custard.
Bilkisu ta faWa, kallonta na yi kawai na nufi kicin Win, ina shiga na fara haWa custard Win na jiyo muryarta.
Nifa bazan iya ba, ace magana Waya ayi ta maimaita, jiya har wajen biyu na dare ana abu Waya.
To ai kece kika ™i fahimta Bilkisu.
Ba abinda zan fahimta Baby, duka duka yaushe muka yi auren? Watan mu nawa sannan ka ce na haihu yanzu? Ashe ma haihuwa nazo yi duniya.
Ji na yi gabana ya buga da ™arfi, cikine da Bilkisu daga zuwanta, amma kamar ita bata son cikin, shin bata san shine dalilin da ya sa aka aureta ba? ˜asa ™asa na ji yana magana alamar rarrashinta yake.
Bilkisu ina so haihuwa, ina son yara Allah ma ya sani, dan Allah ki jira mu fara tara ko uku ne sai ki yi planing Win, yanzu fa wannan ya riga da ya samu.
Wallahi Baby ba zan haihu yanzu ba, kawai zubar dashi zanje ayi.
Karki kuskura Bilkisu, ina son abuna, ina son ya yana ko Nana zan bawa ta kula dasu, zata iya zama mai rainonsu idan wahalace ba kya so, zata iya karSarsu tun daga ranar da kika haifesu dan Allah.
Baza ka gane ba, ka jira mana kamar nan da 5 years mun gama amarcinmu sai mu haifi Waya, bayan wata 5 years Win mu ™ara wani, yara biyu ba su isa ba?
Basu isa ba Bilkisu, ina son yara, ya yana. Bilkisu ke ce macen da nake so dan haka ya yanki dole su kasance ababen so.
Baby ni dai bazan haihu yanzu ba.
Ajiyar zuciya na sauke, sannan na juya ga custard Win na sauke shi, babban bowl na Wauka na zuba mata sannan na fita, hannunshi na kan hannunta yana magana.
To tun da wannan ya zo ki bari a haifeshi shi.
Wai yaushe na yi auren?
Ta faWa a fusace tana ™wace hannunta.
Sannan ace na haihu? To me na mora a rayuwar aure ne?
Bilkisu ribar soyayya aure, kuma na aureki, ribar aure haihuwa.
Nasani Sardauna, amma ban shirya zama uwa ba a yanzu gaskiyya.
Allah ne fa ya baki a yanzu Bilkisu.
Ke malama kin tsare mu da idanu, ajiye ki yi gaba.
Ba musu na ajiye mata na koma falo na zauna, ina ta jinsu sama sama, yana ta faman binta da magiya, amma ta™i saurarensa gaba Waya, ina zaune a kan capet ta shigo falon tana waya, a hankali take maganar cike da rashin tsoro.
Kinga, ni ki zo kawai muje azubar da cikin nan yanzu, wallahi bazan iya ba, wahalal dakon ciki ga ta haihu, bada ni ba, na haihu na yi me ma?
Shiru ta yi alamun ta cikin wayar tana magana, sai can ta ce.
Ki ™yale banza, wai daga aure sai haihuwa, ni an faWa masa ina son yara ne, ni na yi kama da wacca za ta yi wahalal yara for god sake?
Zallan mamaki ne yake shirin kashe ni daga zaune, yanzu Bilkisu cikin Sardauna zata zubar? Sardauna take cewa banza? Kai innullahi wa inna illahir raji un.
Ke ni na faWa masa ma bazan iya Waukan wannan abun ba.
Na ji ta sake faWa, ni kam duk abin duniya ya isheni, ga mamaki yan shirin hallaka ni.
Tana nan banzar, ai baza ta tafi ba wai har da cewa zata kula da yaran.
Šaga kai na yi na kalleta, tana zaune akan kujera tana kallona ido da ido.
Za ta iya mana, ba jaka ba ce.
Ta faWa tana fashewa da dariya, har da ™ya™yatawa.
Ke ni ban shiryawa haihuwa ba, na ma yi sakaci daban yi planing ba tun farko, amma wallahi Yaya sai an zubar da cikin nan, idan na shiryawa haihuwar na haihu.
Ta sake yin shiru, sai kuma ta ce.
Tam Allah Ya kaimu sai kin zo, bari na shirya.
Tana faWin haka ta mi™e ta yi ciki, ni dai ina nan zaune cike da mamaki, na ganin abinda yafi ™arfina, tun ina saka ran zata fito na yi mata faWa akan abinda take shirin yi har nagaji da zama, sai da ta kusa awa Waya da shiga sannan Yayarta ta zo. Ba ta kai ga shigowa ba ma, Bilkisun ta tare ta a hanya suka fice.
Tun daga suka fita abun ya dameni, wani tausayin Sardauna ya tsayamin a rai, yanzu jaririn da Sardauna ke so? haihuwar da akanta aka yi min kishiya? ita ce Bilkisu zata je ta zubar? Har da ™wallata ta tausayin Sardauna.
Ba ita ta dawo ba sai bayan wajen ™arfe huWu, a yanayinta babu wata wahala da tasha, sai dai yadda yayarta ta ke mata sannu, yasa na tabbatar cewa ta aikata abinda take so ta ga dama.
Allah Yasa ka maka Sardauna na.
Na faWa a raina ina kallon su, su kam kamar ba su kula dani ba.
Yanzu Bilkisu sai ki kula, karki sake Waukan ciki yawan zubarwar nan zai iya haifar da matsala.
Nifa Yaya gani nake a juyar da mahaifar nan.
A a Bilkisu karki yi haka, wata rana zaki nema, mussaman ke da har yanzu Sardauna bai shiga hannunki ba, kince fa har yanzu yafi son wacca abar akan ki.
Ai Yaya Sardauna mai sau™i ne, wallahi sai ya shiga hannu, sai yadda na yi da shi, bare kuma waccan shegiyar da shi kansa ma ya™i yarda cewar sonta yake.
Nasani shigar Sardauna hannu abu ne mai sau™i kam, dan duk faWin gidanmu babu wacca mijinta baya hannu, kuma ba za a fara akan ki ba, kinsan ko zanyi yawo tsirara sai na ga ya shiga hannunki.
Nasani Yaya, ko Mama da kanta ta karya miki kallabi, malaman da kika sani ko rabin su ba ta sani ba.
Daman ai haka ne Bilkis, ka koya wa mutum abu ya zo ya fika ido, ke ma wata rana sai na karya miki kallabi nan.
Ni dai ina tsaye ina mamakin su, su Bilkisu wane iri mutane ne haka da babu Allah a ransu ko kaWan?
Amma ina ganin me zai hana duk ajuyar muku da mahaifar tare ke da shi?
Wani kallo naga Bilkisun ta yi mata sannan ta ce.
Namiji ana juyar masa da mahaifa ne?
A a, amma akwai ™wayoyin da zai yi amafani dasu sparm Winsa ba zai taSa haifar da Wa ba.
Ina sonki Yaya, Allah Yabar min ke haka za ayi.
Jin abubuwan nasu zasu iya haukata ™wa™walwata ya sa na tashi na shige Waki, ina ta faman tunani. Wannan wace irin rayuwa ce muke ciki haka? Me ya sa Bilkisu babu Allah a ranta?.
Ban sake fita ba sai gab da magariba, har lokacin tana Sangare na, kallo na ta yi sama da ™asa sannan ta ce.
Ke banza.
Bilkisu ki fita daga sabgar rayuwata, bana shiga sha aninki dan haka ki fita daga nawa, amma dole na faWa miki cewar baki da wayo kuma baki kyautawa kanki ba indai har kika zubarwa da Sardauna ciki, babu abinda yake so shi da iyayensa sai haihuwa, akan hakan fa ya auro ki.