Sashe 23
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kaWai.
Ba instagram, ba facebook, ba twitter?
Na gyaWa kai kawai, ya kalli ne sosai sannan ya ce.
Me ya sa?
Ance duk macen dake yin waWan nan yar iska ce.
Auzubillahi Nana, wa ya faWa miki? To wannan ba gaskiyya ba ne, a rayuwar da muke ciki Nana dole mace sai da social media, anan zaki samu tarin abubuwa da zasu taimake ki su taimaku rayuwarki, harkar ilimi, lafiya, har da kula da miji.
Na yi shiru ina tunani, amma fa Sardauna ya ce duka yan iska ne a ciki, amma kuma Yaya Radiya da Yaya Rumaisa duk suna yi, kuma shima yanayi, to kenan ™arya yake yi? Cike da gajiyawa na ce.
Wai Sardauna ™arya nawa zai yi min?
Wani Sari na zuciyata ya ce.
Ba adadi, daman ba ya ce ki ci gaba da sa ido ba, zaki yi ta ganin abubuwan da baki yi tunani ba.
Allah Ya kyauta.
Na faWa, sai kuma a lokacin na tuna da Turaki, na yi sauri na Waga kai na kalleshi, yana zaune ya zuba min ido yana kallo. Sai na ji wata iriyar kunyar shi ta kamani, a gabansa nake zancen Sardauna.
Nana.
Ya kira sunana, na Waga kai ba tare da na iya ce mai komai ba, sabida wata kunyarsa da na ji a dirga a raina.
Babu wani hadisi ko ruwaya a addini da ya ce kar da abar mace ta yi social media, a addinance kenan, sannan a zamanance ma babu wani abu da ya ce macen dake social media yar iska ce, Nana a yanzu muna cikin zamanin da a dole ma sai mace ta yi amfani da kafar sadarwa, kuma Nana ko yan iskan ma akwai su tumuli a whatsapp, akwai su a ko ina, sai dai kawai ki mutunta kanki, kisan abinda zaki yi, Nanan sardauna kuma, duk wani abu da ya faWa miki a baya, ya yi amfani ne da yarintar ki ya Woraki akan wasu tsarika na a ra ayinsa, amma a sannu a hankali zaki gane komai, zaki gane kowacce gaskiyya.
Tom, in sha Allah.
Yanzu idan kika nutsu, sai ki sauke duk wani app da kike so, ki mutunta kanki tin daga sunan da zaki buWe, hoton dp da kuma bio.
Tom, zanyi in sha Allahu.
Idan facebook kika buWe, duk wani abu da kike bu™atar sani ko ™arin haske kina rubutawa zaki samu, idan twitter ne, ki yi searching gidajen jarido da manyan bloggers na gida da na ™etare, haka instagram, Allah Ya tsare mu da tsarewarsa.
Na amsa da amin, daidai lokacin kuma shi ya tashi.
Zan wuce, zan kiraki zuwa anjima.
Tashi na yi na rakoshi har wajen mota, sai da ya shiga na dawo Wakina, na hau jera kayana a cikin sif, bayan na kammala na Wauki na cikin kicin na shiga jera su a can, sannan na duba ban Wakina, komai da ya fito fes, kuma ya tsaru, tsarin ya burgeni sosai da sosai, sai da aka yi sallar magariba sannan na shiga kicin Win, na dafa farar taliya na ci da miyar da Hajiya ta yi min, wacca ta soyu da naman kaza sosai, na ci na gode Allah na koma gefe, bayan wayata ta cika na cire ta.
Wayar Hajiya na fara kira, bugu Waya ta Wauka sai da Ra is ne ya Wauka tare da faWin.
Tana sallah.
Ku sai yanzu kuke sallah?
Na faWa ina dariya, shima ya yi dariyar tare da faWin.
Mutanen kano.
Na am mutanen dutse.
Na yi dariya sannan na ce.
Na samu kam, Ra is ya zafi?
Gashinan ana zubawa, duk muna tsakar gida.
Sannunku, ka ganni nan cikin rahamar ubangiji, Ra is Ac, kicin Wina daban, toilet ma haka, ga firinji, Ra is wuta 24/7.
Ah Nana kin sami duniya.
Na sake wata dariyar, sannan na ce.
Na samu kam, saura lahira.
To Allah Ya bamu tare, ga Hajiyar da idar.
Tom, bata.
Na faWa, ya mi™a mata ta karSa tare da faWin.
Nana.
Na am Hajiya, ina wuni?
Lafiya ™alau Nana, ya makarantar?
Hajiya komai lafiya, ina Yaya Radiya?
Tana can zaure, Samir ne ya zo, kin san yar nan ya dage wai a Waura auren nan, ta tare bayan ta kammala karatun.
Toopa, Hajiya yaushe aka yi wannan maganar daga tawowa ta.
Yanzu nan zuwansa.
Allah ya zaSa abinda yafi alheri.
Amin, ina shi Abubakar Win?
Hajiya ai tun da ya kawo nu ya tafi, nan nu kaWaice, sai ma™waftana, suma Waya na gani.
To Nana, ki kula kinji.
Tom Hajiya, sai da safe.
Na faWa, itama ta amsa da Allah Ya tashe mu lafiya, na kashe wayar tawa na ajiyeta, ina kwanciya na ji wayar tana ™ara, ina dubawa naga ansa Turaki a jiki. Ko yaushe na yi saving lambar oho? Ko akan layin tazo. Na faWa tare da Wagawa.
Cikin amon muryarsa ya yi sallama, na amsa masa cike da ladabi, bayan mun gaisa ya ce da ni.
Ya zaman?
Gashinan dai, na yi girki na ce.
Baki le™a ko ina ba?
Eyh, ban le™a ba.
Ai da kin Wan le™a, kin san fa zama waje Waya ba naki ba ne, yakamata ki duba wata cikin masu hankali da ™o™arin ajinku, ki yi ™awance da ita.
Tom, zan duba.
Yawwa Nana, kunyi waya da gida?
Eyh, munyi.
Yawwa daman ina so na ce miki, a kullum ko da sau biyu ne ki dinga waya dasu, duk da yanzu farko farko ne, amma idan aka yi nisa nasan abubuwa za su yi miki yawa, sai ki dinga ™o™artawa kina kiransu ko da sau Waya ne a rana, yin hakan yana da muhimmanci kinji?
Na gyaWa kai kamar yana gabana, sannan na ce.
Eyh, na ji.
Yawwa Nana, albarka da suke sa miki a duk lokacin da kuka yi waya, daWine da ita.
Hakane.
Na faWa, a raina ina tunanin babu wani haWi ko Waya a tsaknin Sardauna da Turaki, halayensu mabambamta ne, Turaki yana da ha™uri, kawaici da nutsuwa, Turaki mutum ne mai ha™urin sauraro, idan zan shafe awa guda ina surutu ba zai taSa gajiya ba, kuma bazai da™ile ni ba, ko tsayarwa, zai ta sauraro na har na kammala, sannan ya yi magana, tabbas wannan halin na Turaki ya yi min sosai da sosai, saSanin Sardauna da ba ya iya sauraronka ko na minti Waya ne, ya yi ta cewa.
Tsaya ki saurareni, baza kiji me zance miki ba, ni rufemin baki.
Tun a farkon fara soyayyarmu haka yake, kuma ban taSa ganin hakan a matsayin wani abu ba, sai a yanzu da na samu wanda zai saurareni.
Kina jina?
Na ce.
Eyh.
Ki shirya gani nan zan zo yanzu.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na sha tara.
Na am.
Na faWa, ya sake maimaitawa.
Ki shirya, gani nan zuwa.
Tom.
Na faWa tare da mi™ewa, wata doguwar rigar abaya na sanya, na Wauki gyalenta da ™aramar jaka na saka, sai takalmi da nasa flat. Fuskata na kalla a mudubi na ga tana wani irin mai™o, ba shiri na cire kayan na shiga toilet na yi wanka, bayan na fito ma shirya na mayar da kayan, na shafa hoda sama sama, da man leSe. Ina tsaka da goga man leSen ya kira ni a waya, ina Wagawa ya ce.
Ina inda na ajiye mota ta Wazu.
Tom, gani nan.
Na faWa, tare da Waukan jakata na fito, kullr Wakin nawa na yi da mukulli nasa mukullin a jaka, daidai lokacin wata ta fito daga Waya Wakin itama tana kullewa, ganin kamar ba ta kula da ni ba ya sa na ce mata.
Excuse me.
Ta tsaya, ba ta ce komai ba.
Sunana Nana, kuma ni ce mazauniyar Wakin nan.
Na ™arashe ina nuna mata Wakin.
Oh You re welcome, sunana Afra.
Thank you Afra.
Nice to meet you.
Ta faWa tare da ficewa, nima na fice. Kamar Wazu yan mata da samari nata hada hadarsu, kowa tare da ™awayenta, ba ruwan wasu da wasu. Tsaye na ganshi ya jingina da motarsa, ya harWe hannayensa a ™irji yana kallona, fuskarsa Wauke da wani sassanya murmushi. Haka kawai sai na ni ya yi min kyau, a raina na ce. Nifa kamar son Turaki nake. Dariya na yiwa kaina ni kaWai, kamar wata sabon kamu.
Me ya faru ake dariya, aban gulma.
Na kalleshi na ce.
Gulma kana namiji?
Ai idan na yi dake ba gulma ba ne.
To mene?
Na faWa daidai lokacin da na shiga motar, sai da ya ga na shiga sannan shima ya buWe ya shigo.
Labari kika samu, ki kawo mina matsayina na wanda yafi kusa dake.
Na yi masa wani irin kallo, shi kuma ya Waga kai, sannan ya ce.
Eyh mana, anan kano wa kike da shi?
Allah.
Na faWa tare da yin dariya, shima ya yi dariyar sannan ya ce.
Ai ako ina ma Allah ne.
To kagani.
A a ban gani ba tunda baki faWan ba.
Ya faWa daidai lokacin da ya sa motar akan babban titi.
Wai me zan faWa ma?
Na ga wasu yan mata, gaskiyya akwai kyawawa a school Win nan.
Haka kawai na ji maganar ta yi min ba™i, har sai da na yi shiru na yan mintuna, sannan na ce.
Nima na gani, yanzu ma wacce ke kusa da Wakina, kamar ba yar nigeria ba.
Ya yi murmushi, sannan ya ce.
Amma ai duk kinfi su kyau, kufa fulanin adamawa ne.
Na yi dariya, sannan na ce.
Hajiya dai, mu ai ya yan Alhaji ne.
Ai Hajiya Win ma ya yanta ne, kinga ke da Ra is da Ridwan kunfi kowa kyau a gidan nan, har Hajiya ma kunfi kyau, duk da bansan Alhaji ba.
Allah Sarki, shima yana da nashi kyan, sabida irin kammaninsa ne da Yaya Ridwan.
Ay, to shima kyakyawa ne.
Na gyara zama na kalleshi, sannan na ce.
Tsakanin Ra is da Yaya Ridwan waya fi kyau?
Ridwan.
Tsakanin nida Ra is fa?
Ke.
To tsakanin ni da Yaya Ridwan fa?
Ya yi dariya, sannan ya ce.
Ai nasan wayonki, to Ridwan.
Na haWe rai, sannan na ce.
Amma ake cewa nafi shi kyau.
Ni bangani ba.
Ya faWa yana parking motarsa, daidai wani waje wai Frosty pop, wajen ya yi haske ga Waukan ido, a raina na ce.