Sashe 28
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan muka shiga hirar mu, sai sa muka daWe muna magana sannan muka ™are wayar, muna gamawa na tashi ma shiga kicin na haWa abinci na fito na ci, ina gamawa na shirya na fita zaga makaranta, kamar yadda nake y lokaci zuwa lokaci.
Ina tafe ina ganin mutane rukuni rukuni, suna fira abunsu, har kuwa nagano yarinyar da mukayi zancen da Turaki, ta ci uwar gashin dokin, fuskarta tasha uwar kwalliya ga gashin ido firi firi, tana sanye da wata biri da wando, a raina na ce. Yau an shiga al ardar kenan. Na wuce, kafin na kai bakin massallaci kuwa na ji ana ta ihu, wai ta zube a ™asa aljanun sun zo, ai kuwa har Allah Allah nake na koma Waki na kira Turaki, bugu Waya ya Wauka tare da faWin.
Ita kika gani?
Na yi dariya na ce.
Aikuwa yanzu naga ta zube tana aljanun.
To fa, da ma ina nan.
Me zaka yi mata?
Ri™e ta zan yi na yi ta tsinkawa aljanun mari.
Allah Yayafe maka.
Na faWa tare da kashe wayata, gaba Waya kwana biyu zaman makaranatar ya isheni, na matso ma a gama jarabawa ayi hutu, ko Turaki ya zo.
Sai dai ya yi sati uku sannan ya zo kano, ranar na ji daWi sosai da sosai, dan mun zagaya gari irin zagayen da muka daWe ba mu yi ba, sati ya yi cif kullum sai mun fita, Sardauna sai da ya sa na ji daWin da bansan akwai a duniya ba, bansan akwai farin ciki a duniya irin wanda nake ciki ba yanzu, daga nan dawowa Waya ya yi bai kuma sake ba, Waurin auren shi ya zo, tabbas a bikin na shi babu wasu shagulgula da aka yi, dan yanzu ina social media ina ganin komai, amaryar da ™awayenta dai sunyi nasu amma baije ko Waya ba, haka kuma family sunyi sai a ranar ne ya je daga nan bai sake zuwa ba, amma hakan bai hanani jin haushin sa ba, mussaman yanda naga yana ta dariya a hotonan. A haka aka gama biki amarya ta tare, ranar da bacci sai Sarawo ya kwashe ni, ni ba kuka bani ba damuwa ba, ina zaune jigum na takure waje Waya, na rasa abinda yake min daWi. Kasancewar Waurin auren Juma a aka yi masa, washe gari asabar bamu da makaranta, da safe ina zaune a Wakina na ji ana bugawa, abinda ba a taSa yi min ba a tarihin zamana a wannan hostel Win ba, shine buga ™ofa. Tashi na yi ina faWin.
Waye?
Aka ™ara bugawa, nasa hannu na buWe. Ina buWewa naga Sardauna da sauri na yi ™o™arin turawa amma yasa hannu ya ri™e ™ofar, da sauri na yi ™o™arin shiga kicin amma ya tare ™ofar tare da faWin.
Ke nutsu!
Na tsaya, ina kallonsa.
Nutsu na ce miki.
Na kalleshi, sannan na ce.
Me kake yi min anan, fita.
Ya yi dariya, sannan ya ce.
Nana bakomai, ki fahimce ni dan Allah.
Na fahimce akan me Sardauan?
Nasan kina sona Nana, na sani, amma Turaki ya shiga tsakaninmu. A yanzu Turaki to ya yi aure, kinga kizo mu mai da aurennu, Nana zan baki duk wani yanci a rayuwa, Nana ki taimakamin na yi na dama da gaske.
Wane yanci nake nema, ni bana son sake rayuwa da kai Sardauna.
Nana badan ni ba, ba dan halina ba, wallahi na yi na dama Nana.
Ni dai ka rabu da ni dan Allah Sardauna, bana son sake ganinka, bana son dake haWa hanya kowani abu da kai, Sardauna ka riga da ka wuce a rayuwata, ka barni na yi tunkari gaba da abinda take tafe dashi dan Allah, karka sake mayar da ni ruwa, karka mayar da ni rana.
Nana ba Turaki ba ne? Ba Turaki ba ne, to ya yo aure, ya auri wacca yake so kamar yadda nima a baya na aure wacce nake so na barki, bana son ki sake shiga damuwa, Nana na yi nadama na tuba kinji.
Na girgiza kai, sannan na ce.
Turaki ba wacca yake so ya aura ba.
Nana me ya sa bazaki waye ba, mene amfanin iliminki, ni da wane salo nazo miki, har kin manta, shinr kika sake yarda da wani salon, Nana kin manta da halin mu maza, Nana na sani na cutar dake a rayuwa, nasani ban kyauta miki ba, dan Allah Nana ki yi ha™uri, mu mayar da aurenmu, Nana kece zaSin rai na, kece nake so, Nana na tuba bazan sake ba, Nana kin soni tun da ™uruciyarki, Nana kar da ki tauye zuciyarki.
Legendspen
08129553971.
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na ashirin da uku.
Shiru na yi ina kallon Sardauna, tabbas shima da irin salon da yazo kenan lokacin da zai auri Bilkisu, idan haka ne Turaki ma da hakan ya yi amfani kenan, me ya sa ni bazanyi hankali ba ne? Ya sake karyar da muryar sannan ya ce.
Nana, nine na lalata miki mahaifa, Nana ni zan iya ci gaba da zama dake ba tare da na yi miki gorin haihuwa ba, Nana nagane duk wani abu da na yi, na kasance mugu, marar imani, marar adalci Nana, amma wallahi na tuba, dan Allah kar ki auri Turaki Nana, ki zaSe ni, zan zauna dake, bazan ™ara aikata miki wani abu daban.
Na yi shiru, jikina duk ya yi sanyi, ina ™o™arin na tuna zuciyata na ji ko akwai guntuwar soyayyar Sardauna, sai dai babu ko Wis, kamar ba ta san wani Sardauna ba.
Nana, kin same, nimijinki da kike yiwa girki kala kala, kike bashi a baki, Nana kike kai mini ruwan wanka, Nana kike cire min takalmi, ki yi min wanki, ki yi min guga, ni Sardauna Wan gatanki Nana, duk wannan ya kau, a yau ni zan haWawa kaina ruwan wanka, Nana abinci sai wanda me aiki ta dafa Nana, wanke da guga sai na kai, Nana a dawo lafiya irin naki na soyayya bana samu, Nana ki yi wa Allah ki barni na ji da wannan, kar ki ™aramin wani a lokacin da zan ganki ke da Turaki a matsayin mata da miji Nana, Nana bazan iya Wauka ba, Nana dan Allah ki dawo gareni, zan baki duk wani abu da kike so.
Ko ban auri Turaki ba, bazan koma wajenka ba Sardauna, sabida kuskure mafi muni da zan sake yi a rayuwata shine sake komawa hannunka, Sardauna biyayyar da na yi maka daman ba zaka sake samun wacca za ta yi maka wannan ba, a lokacin da nake tsaka da yi maka kake ganina na a matsayin banza marar daraja to a yanzu nafi ™arfin wannan banzar, ni Nana zan zauna na rayu da wanda nake so, na auri wanda nake so, rabuwar da ka yi da ni ya zamemin alherin da ban taSa zata zo ba, Sardauna idan Allah Ya yi Turaki mijina ne baka isa hakana ba, haka sabida kai bazan qi auren Turaki ba, sabida a yanzu ina sonsa kuma shine daidai da rayuwata, sabida shi ba azzalumin miji ba ne, Turaki ko mata huWu zai ajiye ina da kyakyawan yaqinin cewa Turaki zai yi adalci.
Nana!
Ya kira sunana da wata irin tsawa, wacca sai da na firgita, ya fara magana a fusace.
Nana ki auri duka mazan duniya, amma karku kuskura ki auri Turaki.
Wallahi Sardauna baka isa ka bani zaSin zaSar miji ba, haifa ta ka yi?
Ina jiye miki abinda zai je ya dawo a lokacin da kika auri Turaki.
Sardauna ba abinda ka isa ka yi min sai wanda Allah Ya tsaramin, sabida haka bana jin tsoro ki shakkar ka.
Lallai Nana, ki sani a lokacin da kika shiga gidan Turaki da mutun uku zaki yi yaqi, za ki yi da ni, ki yi da kishiyarki, ki yi da danginmu, sabida yands na Sata ki a yan uwa babu wanda zai so ki.
Ai ba soyayyarsu nake nema ba ta mijina nake nema, dan haka ka fitar min anan.
Nana, ni Fahad Ta ambo nafi ™arfin na yi miki barazana wallahi, duk abinda na faWa miki sai ya faru.
Yana faWin haka ya fice, a lokacin duk saura yan Wakinmu sun fito sabida yadda suka ji muna haniya, yana fita na fashe da wani irin kuka da sauri suka shigo, suna tambayata.
Nana lafiya? Waye shi? Mene ya yi miki?
Ina kuka na ce da su.
My ex Husband.
Me ya zo ya yi miki? Na ji yana wani magana aure ne baya so ki sake?
Na gyaWa kai ba tare da na yi magana ba.
Aikuwa bai isa ba, pls taks it essay Nana, Allah ya baki miji na gari, kina ganin wannan kinsan ba mutumin arzi™i ba ne.
Ni da ke cewa basu da mutunci ashe bata kama ba ne, dan yau yini suka yi a Wakina suna faman ban ha™uri da rarrashi. Ko da muka yi waya da Turaki ban sanar dashi komai ba, na Soye mai sabida ni kaina so nake sai na yi shawara da yan uwnaa akan maganar, domin kamar akwai hatsari a auren Turaki dan Sardauna ba mutumin arzi™i ba ne.
Tun daga wannan ranar bansake sa Sardauna a idona ba, Turaki kuma sati da ya zagayo yazo, anan yake ce dani har yau fa yarinyar bata tsaya sunyi ko da magana Waya ba, sai na ji kamar na faWa masa abinda Sardauna ya faWa, amma sai kwai na ™yale.
Bayan shekara Waya.