Sashe 8
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Le™awa na yi ta jikin kofar kicin Win, na ganshi nan zaune daram a kan dining yana jirana, sannan na juyo na ce mata.
"Gashi nan zaune a kan dining."
"Mahaukaciya!"
Ta faWa cikin fargaba tare da ficewa da gudu daga kicin Win.
Ni kuwa ko a jikina, Allah-Allah nake na ga na gama gasa cake Win kafin mijina ya fita masallaci. Na farko yana gasuwa na fito da shi da zafinsa, na juye a cikin faranti na yi kan dining Win da sauri.
"Mijina ka yi ha™uri na daWe gashi,"
Na faWa ina ajiye kwanon a gabansa, wannan murmushin na sa kawai ya sake yi mini ba tare da ya Waga hannu ya taSa cake Win ba. Na karyar da kaina gefe cikin shagwaSa sannan na ce, "Ka ci don Allah mijina..."
Ina cikin wannan magiyar, sai na ji an tura ™ofar parlon da ™arfi. Sardauna ne ya fito sanye da jallabiya ta barci, idon sa har rufewa suke alamun yanzu ya tashi daga barcin.
Gabana ne ya yi bada tas! Na kalli Sardaunan da ya fito daga Waki, sannan na juya na kalli Sardaunan da ke zaune a gabana a kan dining yana mini murmushi, sai dai naga babu shi.
Sardauna ya ™araso cikin parlon da hanzari, ya dubi plate Win cake Win dake kan tebur yana tururi, ya dubi kujerar dining Win da take wayam babu kowa sai iska, sannan ya juyo ya kalle ni yadda nake tsaye jikina yana rawa.
Nana... me kike yi a nan?"
Ya tambaya muryar shi da alamun bacci, na mi™a hannuna na nuna masa kujerar da babu kowa.
Nana menene? Waye zaiyi breakfast yanzu koma kin kwanta, mu tafiya ma zamuyi.
Ba musu na shiga Waki zan kwanta, sai dai ina shiga na ci karo da shi.
Kaima kwanciyar zaka yi?
Ya gyaWa min kai alamar eyh.
To kwanta, akan katifa zaka kwanta?
Na tambayeshi, sai da ya yi murmushi sannan ya ce.
Eyh.
Nima na kwanta anan?
Ya girgiza kai tare da nuna min ™asa, ba musu na kwanta a ™asan, ina kwanciya bacci ya yi gaba da ni. Ba ni na farka ba sai wajen ™arfe sha biyu saura, lokacin da na tashi banga Sardauna akan katifar ba, na tashi na fito falo ina dubashi ina faWin.
Sardauna ina kashiga? Kana ina?
Idona ya kai kan agogon Wakin, ™arfe sha Waya da arba in da huWu, murmushi na yi tare da cewa.
Bai tashe ni ba, ya tafi ofis.
Šakinsa na nufa na Sangaren Bilkisu, ina zuwa na fitar da kayansa waWanda ba su da wanki, nasan Sardauna idan ya dawo ya ga na yi masa wanki zai ji daWi sosai da sosai.
Ina Waukowa na fita harabar gidan ta baya, inda yake Sangarenmu ba tare da Turaki ba, na shiga wankina, tun ina yi a hankali har na fara da sauri da sauri, ba ni na idda wankin ba sai ™arfe uku, ina gamawa na shanyasu na dawo Waki. Wanka na yi na shirya cikin doguwar rigar atamfa na yi kyau abuna, na tsantsara make-up na dawo na zauna, Allah Allah nake ™arfe biyar ta gota na shiga kicin na haWawa Sardauna girkin dare, yau tuwon shinkafa zan masa da miyar agushi, sai farfesun naman rago, nasan Sardauna yana mugun ™aunar tuwon shinkafa.
Har biyar Bilkisu ba ta dawo ba kuma ni ban nemeta ba, ina yin sallar la asar na shiga kicin na hau haWa masa abinci, tuwon shinkafa da lafiyayyiyar miyar agushi, wacca ta ji nama sosai da sosai, ina sauke na yi masa farfesun da yake so. Sai gab da magariba na kammala komai na ajiye akan dinning, na dawo falo ina zaman jira Sardauna ya shigo.
Har aka yi isha i babu Sardauna babu alamunsa, hakan ya sa na ta shi ma shiga Waki na Wauko wayata, sai dai ina fitowa na ganshi zaune akan kujera yana sakar mini murmushi.
Ka dawo?
Na faWa ina ™arasowa, ya gyaWa kai kawai sannan na ce.
Muje ka ci abinci sai ka yi wanka, yau tuwo na yi maka, sannan na yi ma wanki da yawa, zaka ci tuwon ai ko?
Ya gyaWa kai kawai ya wuce dinning Win.
Ka yi magana dan Allah.
Zan ci mana Nana.
Wani sanyi na ji a raina, tare da ™arasawa wajen dinning Win.
Zo ka zauna.
Na faWa ina kaWe mai kujerar da ba ta yi datti ba, ya ™araso ya zauna. Na buWe plast Win na sama tuwon, sannan na Wau bowl na zuba mai miyar sai kuma na Wau wani na sa mai farfesun, na mi™a mai cokali ina faWin.
'Mijina gashi ka ci, nasan kana jin yunwa,'
Na fada ina murmushi. Ya miko hannunsa zai amshi cokalin. Dai dai lokaci iska ta kaWa labulen tagar Wakin, Sai na ga cokalin da na tura gabansa yana nan a ajiye daram a kan kwanon abincin da har yanzu tururi ke tashi a ciki, babu alamun an taSa shi, iskar da™in ce kawai take kaWe labulen da ke bayan kujerar tasa wacca babu kowa.
Na waigo gefe na ™ara waigawa ina kallon ko ina, amma babu Sardauna babu alamarsa.
Sardauna wanene ya shigo ne?
Na faWa muryata tana na rawa, ina jiran naji takun takalmansa ko sautin muryarsa. Amma shiru. Parlon ya yi mini tsit tamkar ma™abarta, sai sautin agogon bango dake ta faman duka Wik-Wik-Wik wanda yake sake jaddada mini cewa ni kaWai ce a cikin ™atoton gidan.
Wasu zafafan hawayene masu raWaWi da na daWe ban ji irinsu ba suka Sallo mini. Gidan ya dawo min na gaskiya wanda babu kowa sai ni kaWai, babu Sardauna babu Bilkisu, na kalli cokalin dake kwance a kan kwanon tuwon, na kalli kujerar da take wayam babu kowa babu alamun an zauna a a kanta.
Gwiwata ta gaza Waukana, na zube a ™asa gaban kujerarun dinning Win da suke babu kowa, na fara karce fentin jikin teburin ina wani irin kuka mai cin rai. Kuka nake yi na tsantsar kaWaici da wula™ancin da aka yi mini.
Sardauna don Allah ka fito... don Allah karka yi mini haka. Idan laifi na yi maka ka dake ni amma kada ka Suye mini...
Na ri™a magana ina kuka, ina shafa iskar dake kan kujerar ko zan taSa ko da jallabiyarsa ce, na juyar da kaina ina kuka, ina share idona da gefen rigata. Sai can, na sake Waga kaina na kalli saman kujerar.
Kamar ko da yaushe, sai na ga ya sake bayyana zaune a kai, fuskar sa Wauke da wannan sanyayyan murmushin nasa, ya miko hannunsa tamkar yana ™o™arin share mini hawayena.
Cikin sauri na tsayar da kukan, na saki wani irin murmushin jin daWi ina goge fuskata da sauri, na ce.
Haba mijina... daman wasa kake mini ka Suya a bayan labule? Dubi yadda ka sa na yi kuka. Maza dan Allah amshi cokalin ga tuwon yana hucewa...
Na Wauki cokalin na sake mi™a wa iska, fuskata cike da hawaye amma bakina yana ta faman murmushi.. ta shi ya yi daga kan kujerar ya shiga Wakin bacci, ba musu na bi bayanshi zuwa Wakin. Kamar jiya haka ya kwanta akan katifar ni kuma na kwanta a ™asa, na jima ina kallonsa kafin bacci ya Waukeni.
********
Washe gari ma kusan haka ce ta faru, na ganshi sai kuma ya Sace, gashi gaba Waya abincin da nake dafa masa baya iya ci, sai dai na bawa me gadi da safe, gaba Waya na damu da hakan. Me ya sa Sardauna baya cin abincin da nake masa? Girkin ne baya masa daWi ko wani abu ne daban? Ni ce ban iya kula da shi ba? Ko abincin ne ban iya ba shi ba? Ya rage yawan magana kwana biyu kamar ma dai ba shi da lafiya, ko a gida aka ™ara takura masa? Gashi Bilkisu ta zubar da cikin jikinta. Gaba Waya babu wani abu da nake fama da shi a kaina sai waWannan, ta ina zan samawa Sardauna na farin ciki? Gaba Waya ba ya yin abu cikin walwala da kuzari abinci ma ya daina ci.
Dole na nemawa Sardauna farin ciki da walwala, bazaiyu na barshi a cikin damuwa ba.
Na faWa a raina ina tashi, gaba Waya gidan ya yi ™ura yana bu™atar gyara, agogo na kalla naga huWu saura, da sauran lokaci kafin na shiga kicin dan haka zan iya gyara ko ina na gidan ya yi kyau.
Ta Wakinsa na Sangarena na fara, ina shiga naga kayan wankin da na zube masa akan gado, har yau bai shigar da su sif ba, zama na yi a gefen gadon na shiga ninkesu, sai kuma na yi tunanin gwanda na gogesu Sardauna zaifi jindaWi idan ya gansu a goge, duk da banda lokaci amma zan iya ™o™artawa. Kwaso kayan na yi na zube su a falo, sanna na jona dutsen na fara gugar, sai da na goge kala goma sannan na ta shi na shiga kicin. Cous-cous da miyar kaza zan yi masa abincin da yafi so.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na bakwai.
Tun da na shiga kicin Win ban fito ba sai da cous-cous Win ya yi, sannan na shiga haWa miyar, shima ban fito ba sai da na ga ta kammala, sannan na kwashe zuwa dinning na dawo na ci gaba da gugu ta, sai da na kai ™arfe tara ina guga ban ji shigowar Sardauna ba, ina nan zaune har sha Waya sannan na ha™ura na shiga Waki, na yi mamakin ganin shi a kwance yana bacci, na gyara mai bargo na lulluSe shi nima na kwanta a gafe.
Haka na yi ta rayuwa da Sardauna ina rasa gane kansa gaba Waya, kullum tunani da burina shine na ga yadda zan yi wani abu da zai burge Sardauna ko ya ™ara masa soyayyata a ransa.
*********
Yau tun safe na ta shi, bayan nagama haWa masa abun breakfast kamar kullum, na shiga banWaki na haWa masa ruwan zafi na wanka me zafi daidai yadda yake so, na dawo Wakin yana kwance akan katifa.
Ruwan zafin yana ciki.
Na faWa muryata a hankali, ya Wago ya kalleni sannan ya ce.
Tom Nana.