Sashe 45
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin abu na ji ya daki zuciyata, tin kafin mu yi aure da Turaki bai taSa kirana da Nana ba, har muka yi aure, yau gashi ya kira da ni Nana, tabbas ko mene ya Sata ran Turaki.
Yau Win ma baki tsara za a faWan ba, sai da Allah Ya tsara kenan? Har na gama abinda zan yi na fita na ce dole sai na duba naga yarinyar nan, ina zuwa naganta da ™aton ciki, ciki fa Nana, kuma a gidana, yarinyar da babu abu Waya da ya taSa haWani da ita, kinsan tana da ciki, kuma ciki na Sardauna amma kika Soye Nana, kina so ki rufa asirin Sardauna kenan? Tsohon mijinki, daman ya ce zako iya yi masa rainon yara shine yanzu kika fara.
Ya isa haka Turaki!
Na faWa a fusace, tare da mi™ewa.
Nifa wannan abun da na yi ba na yi ba ne dan kaina ko wani abu, na yi ne dan na rufa muku asiri, amma shine zaka dinga faWamin waWan nan maganganun? Mene ala™a ta da ita da cikinta? Duk wani abu da na yi dan na rufa asirinta ne na kuma kare ta, amma shine duk baka ga ni ba, to gata gaka, ku yi duk abinda zaku yi na tsame hannuna.
Ina gama faWin haka na tashi na yi ciki, Islaha ta biyo ni tana faWin.
Nana, dan Allah ki yi ha™uri ki tsaya, dan girman Allah.
Islaha tsakaninki da Wan uwanki ne, ni ai bare ce daman, dan haka ku yi duk abinda zaku yi, ni gidanmu ma zan tafi.
Ya salam.
Ta faWa tare da komawa wajen Turaki, bansan me ta je tana ce masa ba, ni kam dai na fara zuba kayana a akwati, wannan cin mutuncin na Turaki har ina? Dan na shiga abu, shishigina uban wa ya sani? Haka na yi ta mita ina haWa kayana, sai da na cika akwati dam, na sauke ta akan gado na Wauki jakata da mukullin mota ta.
Nana.
Na ji ya kira suna na.
Ka ban hanya na wuce, Turaki bazan zauna ba ko cewa zaka yi na zauna, dan haka karka wahalal da kanka, laifi na ne da na shiga abun yan uwa, bayan na manta ni bare ce.
Kan ki kike kira da bare a wajena? Nana kinsan girman ki a zuciyata? Kinsan matsayinki a rayuwata? Nana kinfi ™arfin rabin rai, sai dai dukkak rayuwar.
Ba ™aramar yarinya ba ce ni, da zan tsaya ka yi min daWi baki, ka riga da ka nuna min matsayina, har da cewa zan rufe asirin tsohon mijina, daman so kake ka yi min gori kenan? Ka ce ina da tsohon miji? To bani na Waurawa kaina ba Allah Ya Woramin, dan haka ba zan ji ba daWi ba da ™addarar ubangiji.
Ya salam, Nana dan Allah ki yi ha™uri, ki tsaya ki fahimce ni dan Allah.
Turaki ka bani hanya na wuce.
Nana ba inda zaki.
Ai Nanan nan da ya faWa ya ™ara Wugunzumani, na ce.
Wallahi yau gidanmu zan kwana.
Na ce ba inda zaki fa.
Ni kuma na ce walllahi sai na tafi, ka zauna kai da yar uwarka ku cinye juna, ni tafiya zanyi.
To jeki.
Ya faWa yana matsamin hanya, jikina ya yi sanyi, a hankali nake Waga ™afa har na fito falo, ji na yi zuciyata na tsinkewa, ina zan iya zama babu Turaki? Amma dai gwanda na tafi na nuna masa muhimmancina, haka na fito jikina a sanyaye na shiga mota, sai dai ina shiga mota na ga Sardauna yana kallona, yana wani irin murmushi, sai na ji kunya ta rufe ni, haka na ja mota na yi gida.
Ina shiga gida na fashe da kuka har da burgima a ™asa, hankalin Hajiya ya yi matu™ar tashi, amma da takula da akwatina sai ta gane abinda ya faru.
Nana Allah Yasa ba ™addarar aure aure Allah Ya Wora miki ba.
Ni kam kuka na nake ta ko ina, har Ra is ya shigo gida, shima hankalinshi ya yi matu™ar tashi. Haka na gaji da kukana na kwanta, abu kamar wasa har yamma Turaki bai kira ba, har dare bai kira ba, abu kamar wasa kwana Waya kwana biyu, duk hankalina ya tashi na shiga damuwa, gashi Hajiya ma ta ce bai kira ta ba, Ra is ma haka, ranar da n cika kwana na uku Ra is ya kira shi amma sai ya ce da shi zai zo, anan na ™ara tabbatarwa Turaki ya daina sona, dan sai da na yi sati guda a gida sannan ya zo, ranar na ci kuka na gode Allah, da ya faWawa su Hajiya kowa ya ga laifina, aka zauna aka yi min faWa, buWar baki na na ce.
Ni Hajiya kawai ya rubuta min takarda ta, wallahi ba sona yake ba.
Kowa sai da ya yi mamakin abunda na faWa, ciki har da ni kaina.
Nana, kina cikin hankalinki?
Ra is ya faWa, Hajiya ta ce.
Ba ta dashi, ana ganin kamar ta yi hankali ashe ba ta yi ba.
Hajiya bari na fa ya yi na yi sati guda anan.
To bake kika bu™ata ba?
Na yi shiru, ni dai raina ya Saci daga baya da aka lallaSa muka koma, na yi mamakin rashin ganin Islaha, na ce da shi.
Tana ina?
Tana gidansu.
Me ya sa?
Ki zauna ki fahimce ni Nana, na saki Islaha, saki Waya kuma ta koma gida, amma ba tare da Sardauna yasan komai ba, hasali ma yan gidansu basu san komai ba, tana gidan Sister Seemah, kuma komai zaizo da sau™i in sha Allah.
Allah Yasa.
Na faWa, daga nan muka ci gaba da zamanmu, komai ya fara wucewa a tsakaninmu, na mai da hankali ga aikina, da kuma kula da mijina, ™arfe 9 Turaki yake fita, ni kuma sai 10, kuma ™arfe 4 nake dawowa, aiki baya taSa Wauke hankalina daga mijina.
Yau takama Weekend, kuma a lissafina saura wata biyu cif a kawo min yan biyu na, fitowa na yi compund na ce da me gadi yaje can ya taromin yara anan, zanyi Sadaka, sabida jiya na yi wani kyakywan mafarki, wai ni da Turaki da yara guda huWu muna wasa, maza biyu mata biyu, mafarkin ya faranta min rai sosai, shi ya sa nasa aka samo min sabbabbin yan dari bibbiyu na yi sadakar dasu, ina zaune a Wakin na ji yara sun fara magana a compound, na sanya Hijabina na fito. Ina zuwa naga duk sun hau layi na fara raba musu, yara suna amsa suna murna da addu ar Allah Yaji™an iyaye ya biya dukkan bu™ata.
Ina cikin yin sadakar na ji an buWe Sarin su Sardauna, Bilkisu ta fito a fusace.
Wane mitsiyacin ne ya tara mana yara anan, sabida ya hana mu baccin rana.
Na yi banza da ita na ci gaba da Sadakata, har na kammala sannan na juya na kalleta.
A a Bilkisu ana ganinki daman?
Ba aganina, ke wai tsaya, kin manta na ce miki ni ba sa ar ki ba ce, kula ki da na yi a baya ma ™addara ce, kuma ko a yanzu ma baki kai na kulaki ba.
Bance mata komai ba ma juya na shiga, ban kai ga shiga ba na ji Sardauna ya fito yana faWin.
Bilkisu ban kuWi na.
Wane kuWi?
Gashinan wanda kika yi transfer 2 millon zuwa account Winki.
Dawowa na yi na tsaya ina kallonsu, daman jiya na ji suna faWa sama sama, amma ban mai da hankali na ji ba, danni yanzu tausayin Sardauna nake lokacin da zai ga Islaha da cikinsa na shege.
Haba wallahi bazan bayar ba, yaushe rabon da kaban kuWi.
Na daina baki, Bilkisu faWa min amfanin ki guda Waya a gidan nan, haka kawai sai na yi ta Waukan kuWi ina baki?
To ni dai na cinye.
Ta faWa tana ™o™arin shiga ciki, ai kuwa ya sa hannu ya yi baya da ita, ta faWi ™asa shaSar. Baby ni ka watsar?
Na watsar, idan baki dawo min da kuWi ba wallahi Bilkisu sai na SaSSallaki.
Wallahi bazan dawo dasu ba.
Ta faWa tana mi™ewa, ni kuwa na dawo kan matattakala ta ake takawa idan za a buga ™ofar part Win mu na zauna, ina kallonsu.
Ta ™ara yin ™urin shiga ciki, ya sake jawo zai watsar ta ri™e, ya sa hannu ya kifa mata mari.
Kutumar uba, ka mareni?
Ta faWa, shi kuma ya ce.
An mara, ki dawo min da kuWina na faWa miki.
Wallahi ka mari kuWinka.
Aikuwa Sardauna kamar jira yake ya fara dukanta har da bugun ta da ™afa, tun tana ihu har ta fara ramawa, ta na yi tana zaginsa shi kuma yana ramawa, ni dai ina zaune ina kallonsu kamar TV, faWa ya kaure, Sardauna yana dukan Bilkisu, Bilkisu na ramawa, ni banyi dariya ba amma na bisa da idona, abun ta kai har Sardauna a fincikewa Bilkisu kitson gashin doki guda Waya dake kanta.
Sardauna, ni ka yi wa haka, ni ka daka ka cirewa kitso?
Ai kuwa ta yi wani kukan kura ta Wauki wani katako a gefe ta hau fasa masa masa glass Win motarsa, ta daki wannan Sarin ta daki wannan Sarin, aikuwa shima ya yi kanta ya sake wurgi da ita ta faWi zuwa Sangaren da nake, ai kuwa na mi™e ina ™o™arin shiga Sangarena, ganin abun ya zama kamar faWan arna da musulmai. Ta ™ara mi™ewa tana faWin.
Wallahi Sardauna naci kuWi, kuma sai ka yi kashin wasu ma.
Wallahi Bilkisu sai kin bani kuWina.
Ya sake yowa kanta kamar sabon mahaukaci, ai kuwa na yi saurin buWe ™ofa ta na shiga, na ce.
Bilkisu shigo.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na talatin da takwas.
Bilkisu shigo.
Ta yi wani irin tsalle za ta shigo, amma Sardauna ya ri™e mata ™afa, ya yi wani kukan kura ya yo kaina, ba shiri na dannawa ™ofa ta key na dawo ta window ina kallonsu, jin bana wani jin su yasa na zuge glass din window, ai kuwa ina buWewa na ji yana cewa.
Bilkisu idan baki dawo min da kuWina ba sai na yi ™ararki wallahi.