← Book details Sartse Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 50

Sashe 11

Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A a Yaya, ni dai a a bana so, bana son karatun gaskiyya, mijina nake so ni dai.

Ke kuma kika sani Nana, sannan magana ta biyu.

Ta biyu kuma? Na faWa a zuciyata, a take ™wa™walwata ta nuna min cewa zuwa suka yi kawai su rabani da Sardauna.

Idan shi ba Wauki iyayensa da daraja ba, ba ya zuwa wajensu ko kuma su iyayensa basu Wauke shi da daraja ba, ba sa nemansa to mu mun Wauke ki da daraja, kema kuma dole ki Wauke mu da daraja Nana. Bazai yu ace ki dinga tafiya shariban magariban ba, ba zuwa gida ba waya da gida, Nana ya kau, dole ya barki ki dinga zuwa gida, dole ya barki ki yi mu amala da iyaye da yan uwa.

Yaya wai duk wannan nemene ne?

Na ubanki ne.

Na ji muryar Yaya Rumaisa, shikenan yanzu zata har gitsa gidan, sardauna dake bacci ya ce baya son hayaniya ma sai ta tashe shi.

Yanzu Yaya zama ku ka yi a gabanta tana muku wannan shirmen, baza ku tsitsinka mata mari ba?

Yi ha™uri Rumaisa ™araso.

Yaya Radiya ta faWa.

Ni bazan ™ara so ba, ku faWa mata abinda zaku faWa mata mu tafi, idan kuma shi mijin na ta zamu jira ya dawo sai mu jira.

Ai ta ce yana ciki.

Ra is ya faWa.

Anya kuwa? Yanzu fa na tambayi mai gadi ya ce bayanan.

To mu dai ta ce mana yana ciki.

Bata so ku zauna ne, shi ya sa zata ce yana ciki sabida ku tafi, to wallahi Nana ko a gabansa ne sai mun faWi abinda muke son faWa, da wannan zaman zalunci ya ™are Nana, Sardauna mugun namiji ne, azzalumi ne wallahi.

Ba haka ba&

Rufe min baki, kafin na ™araso na yi ™asa ™asa dake anan wajen.

Yaya Rumaisa ta tare ni a tsawace.

Yanzu dai yana nan ko baya nan?

Yaya Radiya ta tambaya, Ra is ya bata amsa da cewa.

Baya ciki mana, da yana ciki da tuni bai zo ya ce zai yi wa mutane rashin arzi™i ba.

Shine dai.

Yaya Radiya ta faWa.

Uhm, ni ina mamaki yanda aka yi Sardauna ya fito daga babban gida irin Ta Ambo family amma yake abu na ™ananan mutane, ji ko haWi basu da shi da Turaki.

Yaya Rumaisa ta faWa, sannan ta ™ara cewa.

Nana duk abinda muka faWa idan kinji kanki, idan ba kiji ba shima kanki, a yanzu zamu baki time ki sanar dashi komai, shima idan ya amince kanshi, idan bai amince ba kanshi, Nana ba akanki aka fara zawarci ba, sannan ba akanki za a ™are ba, dan haka ke idan kina kunya ko tsoro mu ba ma yi.

Tana faWin haka ta sai kai ta fice, Yaya Radiya da Ra is ma suka mi™e.

Gashinan dai mun faWa miki duk wani abu da zamu faWa miki, sauran ya rage naki Nana, idan kin zaSi auren naku ya ™are sabida tsoro shikenan, idan zaki ™waci ha™™inki ku daidaita kuma shikenan.

Tana faWin haka suka fice ita da Ra is, na bi bayansu sai dai ban ™arasa fita ba na ji muryar Turaki.

Au wai dukanku ne kuka zo kenan, ina Hajiyar tamu?

Yaya Radiya da ta fita yanzu ne ta ce da shi.

A a ba ita mu kaWai ne.

Kwana biyun ban samu shigowa ba, Wazu nan na dawo.

Aikuwa tana ta cigiyarka.

Yaya Radiya ta sake faWa, har da zan juya sai na ji Yaya Rumaisa ta ce.

Šan uwanka ba shi da kirki.

Da sauri na matso jikin ta ga na ji me zai ce, bayan na Wage labule ina kallonsu tar. Murmushi ya yi sannan ya ce.

Ya zaayi sai ha™uri, ya dawo ne?

To ita dai ta ce yana ciki, amma Rumaisa ta ce me gadi ya ce mata bayanan.

Yaya Radiya ta faWa, gani na yi ya wani tsuke fuska, sannan ya ce.

Ita Nana cewa ta yi Sardauna yana gidan?

Eyh haka ta ce, wai bacci yake ma kar mu yi hayaniya.

Wani kallo na ga ya yi musu, irin na tana Soye muku gaskiyya Win nan,sannan ya ce.

Gaskiyya fa Sardauna baya nan.

Uhm daman Yaya na faWa miki bata so ku zauna ne sabida kar ya dawo ya same ku, tunda tsoronsa take.

Yaya Rumaisa ta faWa tana taSe baki.

Ba fa haka bane, Sardauna ya kusa sati uku ma baya ™asar nan shi da Amaryarsa Bilkisu.

Legendspen

08129553971.

SARTSE BOOK 2

(Sayyid legendspen)

Shafi na tara.

Baya ™asar kuma?

Yaya Radiya ta tambaya, ya gyaWa musu kai sannan ya ce.

Eyh tabbas, Sardauna da Bilkisu sun je indiya horney moon, sabida sati uku da suka wuce aka kirani daga airport Win Delhi wai na manta jaka a airport, na ce gaskiyya ba ni bane, sabida sun ga sunan Ta Ambo, kuma duk family Winmu nafi kowa shiga indiya shi ya sa suka yi tunanin tawa ce, sai da na yi tambaya anan aka ce Sardauna da matarsa ne.

Wani kallo na watsawa Turaki ta tagar da nake, daman Sardauna ya sha faWamin cewa Turaki ma™aryaci ne, wai ni zai cewa Sardauna baya ™asar ma baki Waya, ni da na kwanatar da shi a Waki kafin zuwan su Yaya Radiya, har zuwansu ya yi min magana ya ce da ni, kar su yi hayaniya shine zai ce baya ™asar? Lallai Turaki ma™aryaci kake. A take na ji wata tsanar Turaki da Warso a zuciyata, Sardauna a ko yaushe yana faWamin gaskiyya, daman ya ce ma™aryaci ne.

To ita a yanzu haka ya barta a gidan ita kaWai kenan?

Na jiyo muryar Yaya Radiya na tambaya, Yaya Rumaisa ta bata amsa.

Gashi kuwa kin gani, shine zata Soye mana.

To Yaya mu tafi da ita kawai mana.

Ra is ya faWa, gabana ya wani buga ™arfi.

A a Ra is abun duk bai kai haka ba, karku damu zan shiga wajen nata anjima.

Toh shikenan mun gode.

Yaya Rumaisa ta faWa, ni kuma na koma Wakin da na bar Sardauna, ina shiga na ganshi zaune kan gado, ya haWe fuskarsa kamar bai taSa dariya ba. Nasan ya ji duk abinda su Yaya Radiya suka faWa gaba Waya. ˜arasawa na yi na zauna a ™asa, shi kuma yana kan gadon.

Sardauna ka yi ha™uri, sai da na faWa musu kana barci su yi magana a hankali amma su ka ™i.

Mi™ewa ya yi ya barni a wajen ba tare da ya ce dani ™ala ba, nima na mi™e ina faWin.

Ka yi ha™uri Sardauna dan Allah.

Banza ya yi da ni ya ci gaba da tafiya, na tashi na bi bayansa ina faWin.

Sardauna ka yi hakuri, ba nice na ce su zo ba, kuma duk abinda suka faWa babu wanda zan Wauka a ciki, ni bazanyi karatun ba tun da baka so, ba zanyi komai ba sai wanda kake so.

Zama ya yi a kan kujera yan juya min baya, na ™araso ina ba shi hakuri, ya Waga min hannu tare da cewa.

Karki ™araso nan.

Ka yi ha™uri dan Allah.

Shiru ya yi baice komai ba, nima na ja na tsaya, sai kawai na ji shashe™ar kukansa. Hankalina ya yi matu™ar tashi, na ™arasa da sauri tare da faWin.

Sardauna! Ka yi ha™uri dan Allah, ka yi ha™uri.

Idanunsa sun cika da hawaye, cikin muryar kuka ya fara magana.

Nana! Yan uwanki sun ci mutuncina, su Win mutanen banza ne.

A a ka yi ha™uri Sardauna dan Allah.

Nana so suke su raba mu.

A a bazasu iya ba wallahi.

Nana wai zasu tafi dake.

Ni gaba Waya kukan da yake yi ya Waga min hankali sosai da sosai, na rasa me yake min daWi! Kawai nima na fara kukan ina girgiza kai ina faWin.

Sardauna ka yi ha™uri, ba zasu raba mu ba.

Kamar daga sama na ji muryar Turaki yana faWin.

Nana! Nana! Ke da wa haka?

Juyowa na yi na kalleshi, sannan na ce.

Sardauna ne yake kuka wai akan abinda su Yaya Rumaisa suka faWa.

Wane Sardaunan? Yana ina?

Gashinan.

Na faWa ina nuna masa inda Sardauna yake, sai dai wayam bayanan, na ™ara fashewa da kuka me tsuma zuciya, sannan na ce.

Gashinan ka ja ya tafi, ya ce baya so kadinga zuwa nan.

Na faWa ina mi™ewa, na shiga neman Sardauna ina faWin.

Sardauna kana ina? Ka daina Soyewa, ka yi ha™uri dan Allah.

Shi kuma Turaki yana bina duk inda na yi, haka na gama zagaye gidan gaba Waya babu Sardauna ko kaWan, na dawo na zauna akan kafet na haWa kai da gwiwa, na shiga rera kukana ina faWin.

Sardauna ka yi ha™uri, ni bazanyi karatun ba, mijina ka daina Soyewa dan Allah ka fito

Nana!

Na ji Turaki ya kirani da wata sassanyar muryarsa, a hankali na Waga kai na kalleshi, da sauri na Wauke kaina sabida wani kwarjini da naga ya yi min.

Ki yi ha™uri Nana, zai dawo kinji.

oyewa ya yi sabida ya ga kazo, amma kafin kazo muna ta magana da shi lafiya lafiya.

Eyh Nana! Bari yanzu zan tafi kinji, ki samu ki kwanta kafin ya dawo.

A a bana jin barci.

Na faWa ina girgiza kaina, shima ya girgiza na shi kan.

A a Nana kije ki gwada kwanciya kinji, zaki yi barcin.

Ba musu na mi™e na yi cikin Waki, ya biyo ni a baya har sai da na kwanata sannan ya fice.

*********

04:57

Ina nan zaune akan kujera, na cure waje Waya hankalina gaba Waya baya jikina, Allah Allah nake biyar ta gota na shiga kicin na yi wa Sardauna girki, nasan na Sata masa rai dan tun da ya fice lokacin da Turaki ya shigo bai sake dawowa ba.
Chapter 11 · 0% Book details