Sashe 6
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke dallah rufe min baki, me ya sa baki da hankali ne? Dan ya ce miki a gidansu ance ana son ya haihu shine zaki yarda? Ko da yake idan baki yarda ba ai baki cika mahaukaciya ba Nana, to na faWa miki komai shirin Sardauna ne da ni, babu wata maganar haihuwa da aka yi masa, yana son ya yi amfani da wautarki ne ganin kin bashi damar ™ara aure da kanki, sannan ya Wora ki akan keken nema masa aure da kanki, Nana wallahi kin rako mata, ko ni da kike tunanin na ce miki a gida ance na fitar da miji da gaske nake? To duk plan Winsa ne sabida a ™ara mayar da ke me ™aramar ™wa™walwa.
Da wani irin mamaki nake kallonta, me take so ta ce? Tana nufin komai tsarawa suka yi, ta ina zan yarda? Mene hujjarta da zan yarda da abinda ta faWa, kukan da Sardauna ya dinga yi min a gidan nan fa duk na ™arya ne ko me?
Nana idan baki yarda ba kanki, amma ki tabbatar komai shiri ne, ai duk jahilcinki kin iya hausa kin ita karatu kuma kinsan lokaci.
Ta faWa tana matsowa inda nake.
Kalli, wannan message Win ranar da kika zo gidan mu ne zuwa na farko ya yi min wannan message Win.
Ga banzar nan shigowa.
Shine abinda ke rubuce a cikin message Win, wani abu ne na ji ya dirga a zuciyata, na dafe kaina da sauri tare da maimaita innullahi wa ina illahir raji un.
Sannan kinga, lokacin da kike kirana ya yi min wani message Win ya ce banzar na kira karki Wauka. To Nana ki sani tun ranar da kuka dawo unguwar nan muka haWu da Sardauna, kuma a ranar muka ™ulla soyayya abun mu, babu wata majalisa da yake zuwa sai wajena, babu wani da ya yi masa zancen haihuwa a gida, haka nima babu wanda ya ce da ni na yi aure a gida sai Sardauna, idan zaki farka ki farka idan ba zaki farka ba karki farka, amma dai Sardauna baya sonki, kamar yadda ya faWa miki ya aure ki ne sabida wata manufar da shi kaWai ya barwa kansa sani, amma baya sonki, sai da a zaman da kuka yi ya fara sha awarki ba wai sonki ba, kuma ya dinga biyan bu™atarsa, daga nan kuma ya koma kishinki Nana, wannan kishin da yake miki shine ba™in cikina, yanda Sardauna yake kishinki ko ni da yake so baya kishi, Nana kuma ina ba™in ciki da hakan.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na biyar.
Wani irin jiri na ji yana Wibana ina daga zaune, ji nake kamar na kife ™asa sabida abun da nake ji, wai Sardauna da ya zo yana kuka a ka faWa ta yana cewa na sama masa mafita, ashe yana gefe yana zagina, yana ce da ni banza, yana ce da ni jaka, anya na yarda da wannan abun na Bilkisu, akan mema zan yarda da abinda ta faWa, Bilkisu da ba Allah a ranta, ciki fa ta zubar me za ta faWan na yarda? Sardauna dai yana sona, ni na sani.
Recording Win voice note da ya yi mata a whatsapp ta shiga kunnawa a kunnena, ga sautin muryarsa nan Saro Saro.
"Wallahi Baby, da na yi sha'awar yarinyar bayan na aureta, amma yanzu kwata kwata na daina sha'awarta, kuma daman ba dan sha'awarta na aureta ba, dan banyi niyar komai ya shiga tsakanina da ita ba, kawai kishinta nake wanda bansan daga ina yake ba."
Sai kuma ta tsayar ta kunna wani.
"Kinga ne Baby, yarinyar 'yar talakawa ce ta ™arshe, har ™yan™yamin haWa jiki nake da ita, doh dai tana da kyau, amma ba ta da wani diri ko wani abu, kishinta nake."
Ta ™arar tsayawar, sannan ta fara magana.
"Wannan kishin a ko da yaushe sai ya faWe shi, shi ya sa nake ba™in ciki da shi Nana."
Tana faWin haka ta ™ara kunna wani.
"Ai na hana ta karatu, ya za ayi na barta ta yi karatu? Ta fita tana haWa jiki da wasu mazan, baby baza ki gane kishin da nake mata ba, kuma ni bana ma son naga ta zama wata a rayuwar nan, gwanda ta dauwama a ™ar™ashina."
Shima ta tsayar dashi anan, gaba Waya jikina karkarwa yake, zuciyata ta fara wani irin zafi.
"Duk na raba ta dasu har da uwarta ma, akwai wani shegen yayanta ma nake so na sa mata tsanarsa, wallahi ni kawai na buWe ido na kalleta a gaba na shine kawai abinda nake jin daWi, ko naga tana abu kamar za ta yi kuka, hawayen fuskarta suna burgeni, ta iya kalal tsoro, shi ya sa bazan saketa ba, bansan yadda zanyi ba idan na buWe ido naga banganta a gabana ba."
Shima ta tsayar dashi a wajen, sanna ta kama min ka haSa ta Wago da kaina.
"Nana ni na bashi shawarar ya sake ki kuma ya barki a gidan zaune, ina mugun son Sardauna dan haka duk abinda zai bashi farin ciki zan nemeshi, amma ba zan zauna na haihu ba Nana, ke kuwa idan zaki farka ki farka, ki san zaman me zaki yi a gidannan, zaman bauta ne zaki yi wa Sardauna da ni matarsa, wacca yake so yake gani, amma ki sani Sardauna ya aureki da wata manufa ce da yabarwa kansa sani, sannan ki sani a cikin tarkon Sardauna zaki dauwama har abada Nana."
A fusace na mi™e, dishi dishi nake gani amma hakan bai hanani cafkar wuyan Bilkisu ba, na ri™e shi iya ™arfina, sannan na ce.
"Wallahi Bilkisu ™arya kike."
Wata dariya ta saki sannan ta ce.
"Mene nake ™arya Nana?"
"Bazan dauwama a tarkon Sardauna ba har abada, ke ce zaki yi dauwama kuma wallahi sai kinyi danasanin abinda kika yi."
"Ni na yi miki kama da wacca namiji zai dauWe? An gaya miki iyayena sakarkaru ne irin naki? Ko an faWa miki basu san darajata ba?"
Bansan lokacin da na yi tsallen albarka na sake kama wuyanta ba, na tsinka mata zazzafan marin da ni kaina sai da na ji zugi a hannuna.
"Ni kika mara? Wallahi Nana yau sai naga gatanki."
Ta kawo hannu za ta dake ni, na ri™e shi tare da hulli da hannunta, zuciyata tana wani irin tafarfasa dan bansan me ya sa ta tafasa har haka ba, ta ™ara yowa kaina na sake tare ta. Nan fa kokawa ta Sarke, tana dukana da dukkan ™arfinta, nima ina dukanta da dukkan fusata ta, abu kamar wasa faWa ya yi ™arfi, ™aramin abinda Bilkisu take tunanin za ta gama da shi cikin ™an™anin lokaci ya turje mata, dan duk yadda taso kakkaSeni abu ya gagara, sai da muka yi juna jina jina sannan muka rabu.
Na koma Waki na zauna, gaba Waya zama da Sardauna Win ma ya fita a raina, gwanda na tafi gidanmu duk abinda zai faru ya faru, duk da nasan ba zan iya zama a gida babu Sardauna ba amma abubuwan da Bilkisu ta nuna ya yi matu™ar kiWima ni, duk yadda zuciyata ke son yi wa Sardauna uzuri amma na kasa dan ba zan iya ba, har sai da ya haifar min da azababben ciwon kai me jiri, ta dole na kwanta ba dan raina ya so ba ko kaWan ba.
Har yamma Sardauna bai dawo ba, kuma bansake fita ba, ina zaune a Wakina har magariba sannan ya dawo, ina jin ya dawo na tashi na fita so nake ma ayi komai ya ™are, idan sakin da yake i™irarin ya yi min na gaske ne ya faWa min na kama hanya na yi gidanmu. A fusace na fita falon sai dai ina yin ido biyu da shi na ji duk wani abu me nauyi da yake ™irjina ya tafi, wani irin sanyi ya ratsamin jikina, soyayya da tausayin Sardauna suka dirga a zuciyata, sai na ji na manta da komai da Bilkisu ta faWa, daman nasan ma™aryaciya ce me zai kaini yarda da abinda ta faWa ma.
"Sannu da zuwa."
Ya buWe baki da niyar magana Bilkisu ta tare shi ta hanyar cewa.
"Yau sai yarinyar nan ta bar gidan nan wallahi."
Tana faWin haka ta yi Wakinta shi kuma ya bi bayanta, tashi na yi daga dur™ushen na koma Wakina na sa key na kulle, can su ™arata amma ba zan bar gidan nan ba.
Na yi matu™ar mamakin ganin bai zo ya yi min bugu ba, hakan ya sa na yi kwanciya ta hankalina kwance. Washe gari ma da na tashi na je na yi duk ayyukana da nasa ba na dawo Waki na zauna, sai dai ina zama kalaman Bilkisu na jiya suka shiga dawowa kunnuwana kamar an kunna recodin. "me ya sa baki da hankali ne? Dan ya ce miki a gidansu ance ana son ya haihu shine zaki yarda? Ko da yake idan baki yarda ba ai baki cika mahaukaciya ba Nana, to na faWa miki komai shirin Sardauna ne da ni, babu wata maganar haihuwa da aka yi masa, yana son ya yi amfani da wautarki ne ganin kin bashi damar ™ara aure da kan ki, sannan ya Wora ki akan keken nema masa aure da kanki, Nana wallahi kin rako mata, ko ni da kike tunanin na ce miki a gida ance na fitar da miji da gaske nake? To duk plan Winsa ne sabida a ™ara mayar da ke mai ™aramar ™wa™walwa."
Tsam! Haka na ji zubar sassanyan ruwan a jikina, ban kai ga gama tantance ko mene ba, na ji an Wauke ni da wani azababben mari, da sauri na ri™e kuncina tare da ™walla uwar ™ara.
"Ahhhhhhhhhhhhh."
Idanuna har wani dishi dishi suke, amma a haka na iya ganesu yana tsaye ki™am, ita kuma ta dafa kafaWarsa, hannunta ri™e da jug da alama ita ce mai watsa ruwan sanyin, shi kuma ya Waure fuska. 'wai ni ce yau Sardauna yake mari, wannan wace irin rayuwa ce?'
"Na faWa miki ki fita sabgar mata ta da abinda ke cikinta amma kin ™i ko, wallahi Nana ina jiye miki ranar da zanyi miki Šan bara uban duka a gidannan, jaka kucaka."