Sashe 34
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nana, ko a lokacin da na ganki da Aliyu, banji koamai ba, domin nasan Sardauna ya turoshi, amininsa ne, halayensu Waya, sai dai shi ba ya zama nan kwata kwata, sai da ya sami wannan aikin a asibitinku, a lokacin naga dacewar na rabaku amma nasan bazaki fahimt ba shi ya sa na ™yale miki shi, amma komai da kuke yi ina bibiya, har wayarki na yi Tracking, tun da ya ce zaku je gaida Hajiyarsa nasan shirin sune, hakan ya sa na ce da Hajiya kina fita faWamin, duka muna bin bayanku nida Ra is, duk abinda suka faWa miki muna sauraro.
Wata kunta ta rufe ni, ban yarda bani da hankali ba sai yau, duk jikina ya ™ara mutuwa.
Ku yi ha™uri dan girman Allah.
Na faWa, Hajiya ta ce.
Ai kin riga da kin karSi sakamakon ki wajen Sardauna, idan zaki yi hankali sai ki yi, idan ba zaki yi ba sai ki yi ta yi abinda kika ga dama.
Hajiya ayi ha™uri, daman nima akwai abinda nake son faWa.
Wani irin bugu na ji ™irjina ya yi, kar dai ya ce ya fasa aurena, na shiga uku.
Dalilin da ya sa na janye mata ™afa kwanakin baya, su Big Daddy ne suke gudanar da bincikesun, kuma suka bu™aci na ja baya, a yanzu kuma sun kammala, idan ta amince ko daren yau zasu iya zuwa a Waura auren, sauran abubuwan ayi daga baya.
To ai wannan nata ne, tun da ta yi ™arfin da zata zaSi wanda take so ta aura.
Na girgaza kai sannan na ce.
A a, Hajiya ku yi ha™uri dan Allah.
Ai Nana ba zancen ha™uri, yanzu ki faWa kina son na shi ko kina da wani da kike so?.
Yaya Radiya ta faWa, na girgiza kai, na yi shiru.
Hajiya ku yi mata ha™uri dan Allah.
Turaki ya faWa, Ra is ya ce.
Ayi ha™uri.
Ni a ganina a turu su kawai, amma sai zuwa gobe, sabida nima zanje na sami kawunan mu na faWa musu.
Yaya Ridwan ta faWa, Turaki ya mi™e tare da faWin.
To Allah Yakaimu da rai da lafiya.
Da amin suka amsa Ra is ya mi™e ya bishi, ni kuma na tashi zan shige Waki.
Dawo dan ubanki.
Yaya Rumaisa ta faWa, ba musu na dawo na zauna.
Nana ki godewa Allah, kinsame mai sonki, amma shine kike wannam haukan.
Yaya ku yi ha™uri, wallahi nima bansan haka za ta faru ba.
Ke Nana yanzu sharrin Sardauna wannene baki sani ba?
Wallahi ban taSa tunanin abun nasa ya kai haka ba.
Ai yanzu kinsani.
Na yi shiru, gaba Waya jikina ba daWi. Basu wani daWe ba kowacce ta tafi gida, na koma Waki na zauna, na yi ta kuka har dare. A ranar Yaya Ridwan yaje gidansu Hajja duka su ka yi magana, da yake yanzu sun fara fahimtar juna damu sabida ana kai musu kayan abinci duk ™warshen wata. Washe garin tun safe aka fara shirye shiryen tarbar su, ™arfe huWu na sha biyu na rana daidai suka zo, mu muna cikin gida su suna cam baranda, daga ni sai Hajiya, sai Ra is a cikin gida, can kuma Yaya Ridwan da ™annen Alhaji guda biyu.
Bayan kusan minti talatin da zuwansu, Yaya Ridwan ya shigo fuskarsa Wauke da fara a, bai kai ga magana ba sauran suka shigo.
To, Alhamdulillah an Waura auren Rawasiya da Abubakar, yaro ya bada sadaki naira dubu Wari biyar gasu nan, sai mu yi musu fatan Allah Ya kauda fitina yasa gidan zamana.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na ashirin da takwas.

Da Amin kowa ya amsa, ni kam ji na yi jikina ya yi wani iri. Yau ni Nana na zama matar Turaki? Yau na tsira daga duk wani sharrin Sardauna. Ji na yi kamar na kira Sardauna a waya na faWa masa, na ce da shi na yi aure ya mutu.
Nana lafiya?
Ra is ya tambaya, na girgiza kai sannan na ce.
Bakomai, me ya faru?
Naga duk kinyi wani kala, kaman ba kya son auren?
Ni na faWa ma Ra is, kawai ina tunanin abinda ya faru jiya, Ra is ina jin kamar na kasance mace mai son zuciya, Ra is bana iya yin uziri a rayuwata, Turaki bai cancanci abinda na yi ba, duk wani faWi tashi akaina yake, bai kamata ace na kasance a haka ba.
Alhamdullilah, Nana kin fahimci gaskiyya, kowa fushi yake dake sabida abinda kika yi, Turaki shine ya shiga ya fita, ya tsaya tsayin daka a kanki, Allah ne ya yi, amma Turaki ne sillar kasancewarki a matsayin da kike, kinsan Sardauna, kinsan hatsabibancinsa amma Nana kinyi kunnen uwar shegu, me ya ce miki da kika yarda da shi haka?
Wallahi bansan abinda ya shiga kaina ba, kawai ya ce da ni matarsa ta mutu, da yar sa ™arama.
Yanzu abinda suka yi miki zai saki ki yi hankali ai, Nana sannan kina sakaci da ibada, kawai sallar ibada kike, babu ruwanki da wasu azkhar tashin dare da komai, Nana duk gidan nan babu wanda baya tashin dare sai ke, kuma ke da yakamata kifi kowa tashin, Nana ba wai gori zan miki ba, ko faWa miki ba™ar magana, Nana tun tashina matsalolin ki kawai nake gani ana fama dasu a gidan nan, Yaya Radiya da Yaya Rumaisa a tashi na matsala Waya aka fuskanta, lokacin aurensu sai sakin Yaya Radiya, Nana ke fa, daga wannan sai wannan, ba a gama da wannan ba a shiga wannan, kinfi kowa yawan matsaloli cikin gidan nan, amma kuma kinfi kowa sakaci a cikin gidan nan, kullum al amuranki caSewa suke, baya baya suke, amma kin kasa ganewa.
Na yi shiru, tabbas kalaman Ra is dukkansu gaskiyya ne, nafi kowa yawan matsaloli a gidanmu, duk yayuna matsalolina suke fama dasu, amma na kasa hankali.
Ra is, tabbas gaskiyya ka faWamin, kuma in sha Allah zan gyara.
Allah Ya gyara mana, a yanzu dai duk wata matsala da barazanar Sardauna ta ™are, idan kika mayar da hankali da ibada, Allah zai dafa miki, ku zauna da mijinki, ki yi masa biyayya, na tabbatar a yanzu zakiji daWin aure.
In sha Allah Ra is, na gode sosai da sosai.
**********
Tun da Ra is ya fita daga Waki, ina zaune ina faman tunanin yanda zan gyara tsakanina da ubangiji, dan tabbas wata galabar da Sardauna yake samu akaina rashin ibada da sakaci na ne, ai Sardauna ba ubangiji ba ne, kuma baifi ™arfim ubangiji ba, dan haka tabbas idan na gyara Allah zai gyaramin. Yaya Radiya ce ta kirani a waya, bayan na Waga ta fara min nasiha mai ratsa jiki, akan yanda zanyi ha™uri da rayuwa, na kuma mi™a al amura na ga Allah, duk suka kashe min jiki gaba Waya, na yi kuma niyar in sha Allah zan dage da ibada.
Gaba Waya Turaki bai kirani a waya ba, kuma da alamu ma bai buWe black list Wina da ya yi ba, duk na bi na damu, gashi ya™i zuwa gidan, na yi nadamar abinda na aikata na kuma tuba akan kuskurena, daren ranar haka na yi ta kaiwa Allah kukana, sai da na yi asuba sannan na kwanta.
Kiran wayar Turaki ne ya farkar dani daga baccin da na koma bayan na yi asuba, na ji daWi a raina na yi wa Allah godiya sannan na Waga kiran.
Assalamu alaikum warrahmatullah.
Wa alaika salam, ina kwana?
Na faWa, ya amsa da.
Lafiya ™alau Alhamdulillah, ya kwanan amarya.
Na yi murmushi, sannan na ce.
Alhamdulillah.
Ya yi shiru, sai can kuma ya ce.
Nana.
Na am.
Na amsa masa, ni kaina ina da abin faWa amma ina jira ya yi maganar.
Nana, ina so ki sani Allah ne ya Woramin sonki, tun bansan ki ba, Nana tun ban taSa ganinki ba nake jin ina sonki, na kasa ha™uri da lamuranki, bana so na takura miki a rayuwa, Nana ban aureki dan na takura miki ba, sai dan ina jin kamar bazaki samu kulawar da ta dace a ko ina ba, Nana zan kula dake da dukkan iyawata, dan Allah ki yi ha™uri dani, ina yi miki wata soyayya da ni kaina bansan girmanta ba, a ranar da na ganki da Aliyu na ji duniya ta gaba Waya ta tsaya, duk da nasan shirin Sardauna ne, amma hakan naka sa nutsuwa, sai da na sami yan gidanku da zancen, Nana kowa ya zuba miki ido, kowa ya yi miki shiru ya barki da halinki, amma kin kasa ganewa.
Ka yi ha™uri Turaki, ni kaina bansan abinda ya faru dani ba, amma wallahi na yi nadama, nagane kuskurena, ka yi ha™uri dan Allah Mijina.
Ya yi dariya mai sauti, sannan ya ce.
Naji daWin kirana da haka, Nana har yanzu na kasa yardarwa zuciyata cewar kin zama matata, ko sai na ganki cikin gida Nana?
Me ya sa ka kasa yarda?
Nana kina da daraja a idona, kina da matu™ar girma a rayuwata, sai nake jin kamar wahalal da nasha ta yi kaWan, a irin girmanki a rayuwata.
Uhm, to ai babu wanda yake son wahala a rayuwarshi.
Hakane kam, yanzu yaushe suka sanya tarewar taki?
Na yi shiru, sabida bansan abinda suka tsara ba.
Nana.
Ya kira sunana. Na amsa a hankali, ya ce.
Naso na kaiki gida daban, amma sunqi amincewa, Nana gida Waya zaki zauna da ni isalaha.
Ai bakomai ba ne, kowa zamansa daban ko?
Eyh Nana.
To, ai wannan ba matsala ba ne.
Nana, karki ji wani abu dan zaki zauna tare da Sardauna, ni za kasamce garkuwarki Nana.
Nasani, indai kana tare da ni babu wani abu da zai same ni, na gode sosai da sosai, ina kuma baka ha™uri akan abinda ya faru Mijina.
Habibty bansan kowanne suna sai mijina.
Tom, in sha Allah.