← Book details Sartse Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 50

Sashe 22

Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kinga yadda rayuwa take sauyawa ko? Kinga yanda komai yake juyewa saSanin tsarin da muka shirya ko? Babu wani abu tabbatacce face mulkin ubangiji. Nana ki yi tunanin, ko da wasa kin taSa kawo tunanin zaki bar dutse ki tawo har kano karatu? Nana kin taSa kawo za ace yau gani gaki a mota har ni zan kai ki?

Na girgiza kai, a raina na ce.

Ban taSa tunanin akwai ranar da zata zo ba, wadda zanji ko Wigon son Sardauna babu a zuciyata.

Nana.

Ya sake kiran sunana, na Wago ba tare da na amsa ba.

Ina so dukkan abinda ya faru dake a baya, kisa shi kamar bai faru ba, kisa shi kamar mafarkine Nana, ki fuskanci gaba, ki mayar da hankali akan abinda kika sa gaba, Nana karatun nan zai amfane ki, Nana zaki cikawa Alhaji burinsa.

In sha Allah zanyi, in sha Allahu. Na gode maka da irin ™o™arin akaina, babu abinda zan biyaka da shi sai dai addu a, Allah Ya yi maka abinda ya zato bai taSa zata ba, yanda kake ™o™ari akan na cika burin mahaifina da ya rasu akai, ina fatan Allah Ya cika maka buri kan ka.

Amin Nana, daga cikin burika na akwai son na ga kin zama wata a rayuwa, Nana ba wai ina kula dake ba dan natsani Sardauna ko wani abu ba, Nana kawai ina som nuna miki a duniya akwai na banza ko nagari, haka a family Winmu Nana, ina son tabbatar miki ba kowa ba ne na banza.

Na yi murmushi, sannan na ce.

Nasani sosai da sosai.

Nana baki sani ba, sannan muguntar da Sardauna yake son ya yi miki ita, Nana in sha Allah zata zama alheri, da™ile miki wancan karatun da kika yi zai zama alheri in sha Allah, Nana wannan babban course ne aka baki, course din da a nigeria ba kowa yake yi ba, ba a ko ina ake yi ba, Nana medicine and surgery ne, Nana nasan zaki mayar da hankali, Nana nasan zaki zama wata anan gaba.

Wani irin abu na ji ya ratsamin zuciya, ya samu waje ya yi ™abe ™abe, sai dai abun bai dameni ba, sai ma wani sanyi da yake sa zuciyata. Na kalli Turaki da wani irin kallon da ni kaina bansan fassarar sa ba, sai na ji kamar ya fiye min komai kima a duniyata, sai nake jin kamar shi kaWai ne mutumin kirki.

Na gode, kuma in sha Allah zan zama abar alfahari ga jihar jigawa, zan zama yar da kowacce mace zata kala ta ji daWi.

Allah Ya amince mana Nana.

Na ce.

Amin.

Daga nan ya mayar da hankali ga wa™o™in soyayyarsa, waWan da ni kaina nake jin tashi su a zuciyata, Turaki bai da tarkacen wa™o™i, gaba Waya basu fi goma ba, su ka Wai ne suke maimaita kansu, amma tabbas duk cikinsu babu ta banza. A haka har muka shigo cikin birnin kano, babban birni mai tarin abubuwa daban daban, Waya daga cikin birane mafiya a kyawu a ™asar nageriya, kano ta dabo tumbin giwa, ko da me ka zo an fika, me dala da gauran dutse, garin masoya Annabi.

Sai da muka tsaya a wani wajen cin abinci, muka ci abinci sannan mu ka yi sallar la asar, sannan muka koma mota muka ci gaba da tafiya, tun daga ginin makarantar zaka san makarantar ba ta kowa ba ce, sai ya yan waWan da suka ci suka ta da kai, wajen parking ya nufa ya yi parking, sannan ya ce.

Ki bar kayan anan, muje mu gama da cikin school Win kafin muje hostel Win.

Tom.

Kawai na ce, tare da Salle murfin motar, muka nufi cikin school Win. Yan mata da samari ne kowa cikin irin shigar da yake so, kowa yana budirin gabansa ba ruwan wani da wani, da ido nake bin su da kallo dukkansu, har muka ™arasa ofis Win da zamu, da harshen turanci suka yi magana da Turaki, har suka gama sannan me ofis Win ya bani wani hoto ya ce.

Ki yi scaning wannan ta whatsapp, link ne da zai kaiki group Win da yan ajinku suke, sannan wannan kuma shine map Win school Win gaba Waya, dashi zaki dinga amfani kina neman venue Win da za ku yi lectures.

Ya faWa, yana nuna min wata takarda, sannan ya ce.

Wannan kuma shine time table Winki, duk sauran abubuwa anyi miki, ga file Winki nan already har documention anyi, wannan kuma key ne na Wakinku ku uku ne, kowacce bedrom Winta daban.

Na sa hannu na amshi duka, a raina na ce.

Shegiya naira.

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 2

(Sayyid legendspen)

Shafi na sha takwas.

A raina na ce.

Shegiya Naira.

Bayan tuna uwar wahalal da muka sha a FUD tsakanin screening da documention, anan kuma dake lamarin na farar takardar ne gashi wai komai anyi mana.

Thank you.

Na faWa bayan na amshi komai da komai, Turaki ya mi™e muka fice, sai da muka je wajen motar muka shiga ciki wajen hostels Win, a bakin hostel Win ya tsayar da motar muka Wauki kayan da zamu Wauka muka fara shiga, maza da mata ne kowa yana kai koma, shi ya sa Turaki bai yi tunanin ya tsaya ya barni ba, sai da mukaje Wakin ne na yi knocking aka buWe, wata farar yarinya ce sanye da riga da wando ta buWe ™ofar. Tana buWewa ta koma na yi saurin ce mata.

Minti Waya.

Ta tsaya ba tare da ta waigo ba.

Zan iya shigowa da brother na, ya taya ni shiga da kayana?

Mene a ciki.

Ta faWa, tare shigewa cikin na ta Wakin, juyawa na yi na ce da shi.

Ka shigo.

Ya taku yana jan ghanna most go Win, da take cike da kayan abinci, taliya sai shinkafa da wake. Sai kuma fulawa. Šakin nawa muka buWe, akwai komai a ciki gado, sip, har da fulo, ya ajiye jakar sannan ya fita, ni kuma na buWe n fito da gas Win da kayan girki, lokacin ya ™ara shigowa ya ce da ni.

Ashe kowa kicin Winsa da banWakin sa daban.

Na ce.

Eyh, ™ila waWan nan ™ofofin guda biyu da suke a rufe sune.

Zaku huta a wajen nan, ga Ac na gani.

Na yi murmushi, sanna na ce.

Ai wannan makarantar ta ya yan manya ce.

Eyb gaskiyya kam, ai ta yi miki ko?

Na gyWa kai, sannan na ce.

Ta yi sosai, ban taSa hasashen kaina a irin wannan makarantar ba.

Haka Allah Yake tsarin shi Nana, kinsan me nake so ki kula da shi?

Na girgiza kai, alamar a ah.

Nana tarbiyarki da ta yan makarantar nan ba iri Waya ba ce, akwai abubuwan da a addinan ce suke haram, amma a wajen ya yan masu kuWi sun halastashi, Nana kamar anan zaki ga namiji a cikin mata, mace a cikin maza suna hira suna taSa jiki, Nana sa waWan nan ™ana nan kayan, duk ki kulasa da su, kinga duk abinda ya faru Hajiya ni zata ga laifi, Nana ta bani amanarki, ni kuma na baki amanar kanki da kanki.

Na yi shiru ina kallon Turaki, na rasa me ya sa a yanzu nake jin shi sama da komai a rayuwata, idan na ce duk abinda ya faWa zan haWa shi da Sardauna to zanga Sardauna ma ba mutum ba ne, Sardauna bai taSa magana yana kwantar da murya ba, sai dai idan zalunci ya shirya yi. A take ma tuna lokacin da yazo yana kuka akan zai ™ara aure, na yi murmushi.

Kina ji na Nana?

Muryar Turaki ta katsemin tunanin da nake yi, na gyaWa masa kai sannan na ce.

Eyh, na karSi amana, kuma in sha Allah zan kiyaye komai.

Yawwa Nana, Allah ubangiji Ya albarka ci rayuwarki duniya da lahira.

Amin na gode.

Nana.

Ya sake kiran sunana, na rasa me ya sa sunana ba ya yiwa Turaki wahalal faWa, sai ya kira sau Wari a rana Waya.

Nana.

Ya sake kira, na ce.

Na am.

Kin saita wayarki?

Na girgiza kai, ya ce.

Me ya sa?

Bansan yadda zan kunna iphone ba, kuma ban masam tawa na ce ko a a.

Ya yi dariya sannan ya ce.

Bangane baki san taki ba ce ko a a?

Na cuna baki gaba, na ce.

To aina zan sani? Bayan Ra is ne ya kawo.

Bai ce miki inji ni ba?

To da ya ce inji ka, ai ni nama manta kammaninka, gaba Waya ka daina bari mu haWu, ko ina Waki ka daina shigowa, idan ina tsakar gida sai ka aiko Ra is ka ce masa wai ya zo ya duba ma ina nan? Idam ya duba sai ya ce wai kana gaida Hajiya ba zaka shigo ba, ai duk nagane wayonka.

Ya yi dariya, sannan ya ce.

Kin ce fa ba kya son gani na.

Ni a yaushe?

Na faWa kamar zanyi kuka, ya tuntsire da dariya har da tsugunnawa ™asa sannan ya ce.

Da na ce miki zamu fita mana.

Ba dai dariya ba, ka ci gaba.

Na faWa ina mi™ewa, shima ya mi™e yana faWin.

Yi ha™uri Nana, ba dariya nake miki ba.

Me kake min to? Har da tsugunnawa ™asa kana dariya ko?

To na daina, kawo wayar a saita ta.

Jakata na buWe na fito da kwalin wayar na bashi, yasa hannu biyu ya amsa har da dur™usawa sannan ya ce.

An gode ranki ya daWe.

Na yi masa wani sassanyan kallo, haka kawai na ji dama Turaki na fara sani kafin Sardauna, dama ban san Sardauna ba, sai Turaki.

Zo ki ga.

Ya faWa yana nunan wayar, na matsa kusa da shi daga gefe ina zuro kai cikin wayar.

Ko sabida gaba, kinga yanda ake opreating iphone.

Ya faWa yana nuna min, ina kallon ko ina har ya kammala, sannan ya ce.

Akwai sim ai?

Na ce.

Eyh gashi.

Šauko to, amma yanzu zanyi amfani da wife na buWe miki icloud.

Na mi™e na Wauko na dawo, shi kum ya ci gaba. Har ya kammala sannan ya sa sim Win.

WaWan ne apps zan Wauko miki, ko zaki iya?

A a Wauko whatsapp.

Na faWa, ina ci gaba da zura kai, sabida na ga yadda ake yi.

Dame kum?

Ya tambaya, na ce.
Chapter 22 · 0% Book details