Sashe 37
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya tambaya yana matsowa kusa da ni, na gyaWa kai sama sannan na ce.
Mijina ka iya wa™a, kaman kaine ka rera, ina jin duk baitin wa™ar nan da ka faWa a zuciyata, ina jin kamar dan ni da kai aka yi wa™ar nan.
Ya yi murmushi tare da rungumo ni jikinsa, ya fara magana yana shafamin bayana.
Habibty, ina jin kamar dan ke kaWai aka hallice ni, bana son ko da rana guda ta zo wacca zanyi nesa da ke, ina sonki, Nana dan Allah ki so ni.
Ina sonka mana, wallahi Ina sonka.
Nasani, nima ina sonki.
Wani daWi na ji, na sa hannu na ™ara matse shi a jikina, ina fatan Allah Ya dauwamar damu a haka. Haka mu ka yini a gidan muna tare, komai a tare muke yi, ina kwance a jikinsa na™i na matsa kwata kwata, shi kuma yana shafa min kai ya ce.
Habibty.
Na am.
Ranar da kika ganni me kika fara ji a kaina?
Na yi shiru, ina son tuna yaushe na fara ganin Turaki a raina.
Uhmm?
Yaushe ma na fara ganinka?
Kin manta?
Na gyaWa kai, ya ce.
A family meeting.
Oh! Banji komai ba.
Ki faWan gaskiyya, haushina kika ji ko? Sabida na yi faWa da Sardauna ko?
Na yi dariya, sannan na ce.
Eyh gaskiyya dai, tun kafin lokaci ma ina jin haushin abinda kake yi wa Turaki, gashi ranar ka ja Sardauna ya kusa dukana.
Ni bani na ja ba, daman da zafin zuciyasa. Ni kuma ranar da na fara ganinki, na ji duniyata ta tsaya gaba Waya, a lokacin ji na yi numfashi na yana shirin fita, a raina na ce. Wannan kyakyawar hallitar daga ina haka? Nasan dai a family Win mu ma babu irin ta. Nana da aka ce min matar Sardauna ce na ji kamar zanyi kuka, har ma fara tunanin kamar Sardauna yafi ni sa a a duniyar nan. Ashe nima sa ar tana tare da ni.
Tunda ya fara maganar har ya ™are ina kallonsa, yanayin yanda yake magana kaWai yana sa naji kamar nice nafi kowa sa a a duniya, sa ar samun Turaki.
Yinin wannan ranar haka muka yi shi cikin soyayya, a lokacin nake ™ara tabbatar da mene aure da bambamce bambamcensa, Turaki ya Woarani a tsanin da zangane menene aure, ribar aure, farin cikin dake cikinsa. Washe gari ma haka muka sha soyayyarmu a Waki, ko waje ban fito ba haka ma Turaki, dan Sallah ma shike jan mu, ranar kwana na uku, tun yamma Islaha take sintiri a Wakinmu, gaba Waya ta kafa ta tsare har zama take yi, ana magariba na shirya na bar mata Wakin ita da Turakin, su ci duk abinda zasu ci. Ina shiga Waki na kwanta akan gadon na rufe idona, ji nake kamar na yi nisa da Turaki, kamar na yi nisa da rayuwata, ji na yi an turu ™ofar Wakin nawa an shigo.
Habibty ya zaki tawo.
Da sauri na mayar da ™wallar dake ™o™arin fitowa daga idona, na mi™e zaune na kalle shi na ce.
Ai naga uwar gida ta shigo ne, bana son na zauna kaga ta ja maka Sacin rai.
Amma Habibty ai kya tsaya mu yi sallama ko.
Sai ka ce waWan da zasu rabu?
To wai kwana nawa za a raba?
Duk yanda ka tsara, tun da ta™i bada damar a zauna kowa aji raayinsa.
Bana son na yi nisa dake, sai nake jin kamar zanyi nisa da farin cikina.
Na yi murmushi, sannan na ce.
Ai ba nisa zamuyi ba, gida Waya fa muke.
Gida Waya ai ba Waki Waya ba ne.
Duk irin nauyi da zafi da nake ji a raina, nice na dage ina kokarin tura Turaki Wakin matarsa, da ™yar nasamu ya tafi, yana tafiya na kwanta duk raina na daWi, cikin ikon Allah na farka cikin dare, na yi na fila ta raka a biyu na ro™i Allah kwanciyar hankali da dauwammen farin ciki a gidan aurena.
Washe gari da kaina na tashi na haWa breakfast na yi dukkan aikina, ina tsaka da jere plast akan dinning Turaki ya shigo, ina kallonsa na ji wani abu ya tsaya min a rai.
Habibty i missed you.
Ya faWa yana jawo jikinsa.
I missed you, jiya a falo na kwana Habibty, gashi banda damar zuwa wajenki.
Falo kuma?
Bari Habibty.
Ya faWa tare da Waukana zuwa Waki, bai dirini ko ina ba sai kan gado, yana ™o™arin cire riga ta banke ™ofar Wakin ta shigo.
Maci amana, azzalumi wallahi sai na kai ™arar ka wajen su big Daddy, ranar kwanan nawa ka biyo wannan barbaWaWWiyar matar da kuka gama barbaWewa a titi.
Rigarsa ya fara mayarwa, sai da ya gama sannan ya ce.
Islaha, karki kuskura ki ™ara faWa min irin wannan maganar? Da na Wauko kwanan naki na kawo mata dare na biyo? Ko kuma ke kin sauke min ha™™ina na kanki a daren jiya? Ki je ki sanar dasu Islaha, idan suka matsamin sai na sauwa™e miki gaba Waya ma kowa ya huta, tun yaushe na miki ha™uri? Dutse ne ni ko me?
Wani irin kuka ta fashe da shi, wanda kana jinsa kasan na kissa ne, tana yinsa tana gunji ta fara magana.
Su Big Daddy kake zagi, sun takura maka sun aura maka ni, sai ka sauwa™e min, sabida ka Wauko kwana na ka kawo wannan yar mitsiyatan.
Islahaaaaaa.
Ya faWa a fusace, tare da yin kanta. Na yi saurin ri™e hannushi tare da faWin.
Kar ka ji haushi, kar ka fusata Mijina, ka yi ha™uri.
Wata irin runguma na ji ya yi min, ya matseni da tsananin ™arfinsa, sai da ya kusa minti goma a haka sannan ya cika ni.
Habibty ki yi ha™uri.
Na yi murmushi, sannan na ce.
Bakomai fa, muma bamu kyauta mata ba, da har zaka shigo wajena a lokacinta.
Habibty dare ne fa na ta, safiya ai ba tata ba ce.
Idan ka yi ha™uri, yau ko gobe xaka dawo nan, muje na zuba ma break fast.
Na faWa tare da kama hannunsa, muka nufi ™ofa.
Shegiya, yar mitsiyata.
Ta faWa tana ri™e min hannu, na fusge hannuna ba tare da na ce mata komai ba. Muna tafe tana bin mu abaya tana sirfa ruwan rashin arzi™i, ni dai ban tanka mata ba, haka shima bai tanka mata ba, har muka isa kan dinning muka fara cin abincin.
Sai da muka gama, har kicin muka shiga muka wanke kayan da muka Sata, sannan ya mi™e tare da faWin.
Bari na je na shirya, yau zan le™a ofis.
GyaWa masa kai na yi, ya fice ni kuma na shiga Waki.
Ina shiga Waki na Wau wayata na shiga whatsapp, group Win gidanmu na shiga na ga an Wanyi magana, na fara bibiyar chat Win nasu sai da na gama sannan na yi musu sallama, ina yi Ra is ya yi min reply da. Amarya mai capacity. Na tura masa emojin dariya, sannan na ce. Autan Hajiya, ya gida da mutan gidan.
Nana an fara jin daWin aure.
Abinda na ga Yaya Radiya ta turu, na tura emojin kunya sannan na ce.
Yaya ina kwana?
A lokacin Ra is ya dawo min da amsar.
Hajiya na lafiya, ina Yaya Turakin?
Yanzu zai fita.
Na bashi amsa, ya turumin da cewa.
Yau zanje interview nima.
Na tura masa emojin tsalle, na ce.
A ina ne?
Wani sabon company ne, na abokin Yaya Turaki, ya ce min baya son kaini na family Winsu sabida Sardauna.
Na gyaWa kai kamar yana ganina, sannan na ce.
Hakan ya yi kam, Allah ya bada sa a.
Amin.
Ya faWa, na duba naga sauran duk basa online, sai Yaya Ridwan shi kuma baima buWe message Win ba, ta pravite na yi masa sallama, na ce.
Assalamu alaikum, Yaya Ridwan ina kwana, ya gida, ya mai jiki, Allah Ya ™ara lafiya.
Ina tura masa ya yi min reply, ya ce.
Wslm, Nana Alhamdulillah, mai jiki da sau™i, ya me gidan naki, Nana ayi ha™uri da rayuwa.
Har cikin raina na ji daWin amsar, yana yawan cemana mu yi ha™uri da rayuwa, idan ya faWa sai na ji kamar Alhaji ne ya faWa, dan shima ako yaushe cewa yake ayo ha™uro da rayuwa.
In sha Allah Yaya, Allah Ya ™ara lafiya, sai anjima.
Ina tura masa na kashe data, na tashi na fito falo, na tarar da Turaki yana fitowa.
Sai yanzu?
Na sake wanka ne.
Muje na raka ka to.
Na faWa, tare da amsar jakar tasa mu ka yi waje. Daidai lokacin kuma Bilkisu ta fito daga Sangarensu, tana sanye da wata doguwar riga lace, ta san wani farin mayafi a kafaWa, ta bayanta kitsom attach duk ya zubo, mota ta fara ™o™arin buWewa, kallo Waya na yi wa motar na Wauke kai, motar da aka ce an siya min ita ce wacca matarsa ke hawa, na kalli Turaki da yake buWe motarshi, na ce.
Da yaushe zaka dawo?
Kafin yaban amsa, aka buWe Sarin su Sardauna, ya fito da Wan gudu gudunsa yana faWin.
Bilkisu, kin manta abincinki.
Hannu tasa ta amsa, tare da faWin.
Oh, ina ta sauri wallahi, thank you.
Yaushe kike so na dawo?
Turaki ya faWa, na kalleshi sannan na matsa kusa da kunneshi na ce.
Karfe sha biyu na rana.
Ya yi dariya, sannan ya ce.
Sha biyu me aka yi kuma? Ai sai dai na dawo araound 2 na ci abinci na koma.
To kaga ga Islaha nan ba ruwana.
Na faWa ina dariya, shima dariyar ya yi ya ce.
Sai kin ji kira daga sama.
˜arar tashin motar Bilkisu ne ya tsayar mana da maganar da muke yi, shima Turaki ya shiga tashi motar, na mi™a masa jakar tare da faWin.
Allah Ya tsare hanya Mijina, a tawo min da tsaraba.
Ya Wago min hannu, tare da cewa.
Me zan tawo miki dashi?
Kayan daWi.
Tom idan na dawo, zan baki.
Na yi dariya na matsa gefe, ya tada motar tashi shima ya fice, ban kalli inda Sardauna yake ba na yi ciki.
Ke tsaya.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na talatin da Waya.