Sashe 49
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka na fashe da shi na fice, ina zuwa Waki na kwanta akan gado na fara kuka, haka na sha kuka na bacci ya Waukeni, ba Turaki ba alamarsa. Washe gari ma da safe banji shi ba, wannan ne karo na farko da muka raba Waki da Turaki, inda ba wajen Islaha za shi ba a wancan lokacin. Na yi kuka har nagaji, amma Sardauna bai lallaSe ni ba, haka ko breakfast baiyi ba ya fita, kiran duniya na kira shi ya™i dagawa, haka na je asibiti duk jikina ba daWi. ˜arfe biyu na dawo gida na yi musu girki, uku saura na fita na tafi asibitin, ina zuwa na ci karo da Sister Seemah a bakin asibitin, bayan mun gaisa ta ce.
Daman yau ba kowa, daga ita sai mijinki.
Allah sarki bari na shiga.
Na faWa, tare da shiga ciki. Ina shiga na ji muryar Granny ta na cewa.
Abubakar, a jikina ina jin bazan tashi ba, ina soka saurareni, a yau zan baka wani labari? Wanda ya kasance tarihin gidanku gaba Waya, sai dai ina so ya zama sirri tsakanina da kai.
*Asalin Ta Ambo Family*
Alhaji Abubakar Umar Ta Ambo, babban Wan kasuwa ne daga jihar kano, tun yana matashin yaro ya dawo jihar jigawa bayan an raba yta da kano, inda ya ci gaba da gudanar da harkokin kasuwancinsa anan jihar jigawa. Sannu a hankali kasuwancin Alhaji Abubakar ya fara girma, ya zama babba Wan kasuwa, mafi shara a jihar jigawa. Anan ne Allah Ya haWa shi da Maimuna, Maimuna yarinya ce matashiya mai tsananin kyau, kyan da ya tara mata samari masu Wimbin yawa, ranar da Alhaji Abubakar ya fara ganin Maimuna wata rana alhamis ce, sun shigo kasuwa ita da yan uwanta, suna tafe suna hira idon Alhaji Abubakar ya kai kansu, ba shiri ya taso daga cikin shagonsu ya tare su yana faWin.
Yan mata barkanku da rana, me ake bu™ata?
Maimuna ce ta yi masa wani kallon she™e™e, sannan ta ce.
Malam! Kaga munzo inda kake ne? Da zaka tambayemu me muke bu™ata?
Ya rausayar da kai, ya ce.
Ayi ha™uri yallaSia, muna son mu rage muku shiga rana ne?
Da muka ce maka muna bu™ata?
Ku yi ha™uri ku shiga shagona, ni zan sanya a nema mu ko me kuke bu™ata acikin kasuwar nan.
Da ™yar Alhaji Abubakar ya lallaSa su Maimuna suka shiga shagonsa, bayan yasa ancika su da kayan ciye ciye da shaye shaye. Tun daga wannan lokacin soyayya ta ™ullu a tsakanin Alhaji Abubakar da Maimuna, soyayyar da ba ta yi wani tsayi ba suka yi aure. Bayan aurensu Allah ya ™ara sanyawa dukiyarsa albarka, inda Alhaji Abubakar Ta Ambo ya zama Wan kasuwa mafi shahara a jihar jigawa. Har ta kai ya fara tara masu yi masa hidima, da masu kula da shi a gida. Sai da suka shekara uku da aure Allah Yabasu Haihuwar farko, inda suka sanyawa Wan suna Isma il (Big Daddy) bayan shekara uku kuma suka samu haihuwar wani namijin wanda aka sanya masa suna Musa, bayan shi kuma sai yan biyu Hassan da Hussaini, bayan su kuma suka sake haifar mata guda biyu, daga nan Allah bai ™ara basu haihuwa ba.
Kasuwancin gidan Ta Ambo ya ci gaba da haSa™a, har ta kai sun fara fita ™asahen ™etare, Maimuna ita kaWai ce matar Alhaji Abubakar Ta Ambo, ita ce mai kula da komai, mai zuba izzah da Sarauta, dan jin kanta take kamar matar Sarki. A ari guda Hamisu yakasance Ša a wajen mai kula da lafiyar Alhaji Abubakar da iyalansa Malam Audu, duk da kasancewarsa yaro matashi wanda bai huce sa anin yan biyu ba, amma yana da kyakyawar zuciya, gaskiyya da ri™on Amana, wanda kuma ya gaje su ne daga wajen mahaifinsa Malam Audu, wanda ya kasance amintacce, amini ga Alhaji Abubakar Ta Ambo, har zuwa lokacin da ya rasu, tun daga wannan lokacin Hamisu ya zama kamar Wan gidan, ya kasance aboki ga yan biyu tun da daman sa a yake a wajensu.
Isma il yana da shekara 23 ya yi aure, inda ya auri matarsa Amina, sai kuma Musa da matarsa Falmata, bayan shi kuma sai matan guda biyu suka yi aure lokaci Waya, aka bar gidan daga yan biyu sai Hamisu, su ka Wai suke dabdalalsu da dukiyar Alhaji Abubakar Ta Ambo, duk da Isma il ne ke kula da komai na fannin kasuwanci tare da Alhaji Abubakar, su yan biyu suna rayuwar hutawa ne kawai. Shekarar Isma il Waya da aure Allah Ya albarka ci matarsa da haihuwa, sai dai ta ya mace ce wacce aka sanyawa suna Seemah, bayan ita Allah Yasake azurt su da wata macen, a lokacin kuma aka sanya auren yan biyu da kuma Hamisu. Hassan da matarsa Khadija (Mommy) wacce ta kasance yar ™awar Hajiya Maimuna, Hussaina kuma da Nafisa (Maman Sardauna), sai kuma Hamisu da matarsa Hafsa wacce ta kasance daga danginsu, kowa gida daban aka bashi ya zauna, amma shi Hamisu yana zaune ne a gidan Alhaji Abubakar aka bashi part Win shi daban, mai girma. Wannan abun ya yi matu™ar tsayawa aran Hafsa, idan ta tabbatarwa da kanta ana kallonsu ne a matsayin bayi a gidan, duk da part Win da aka basu ya kasance babba mai girma, amma ba ta ga haka ba, tana zaune a gidan ne amma ta ciki na ciki. Ita ta fara samun ciki, a tsakanin su ukun da aka aura a lokaci Waya, kowa ya yi murna. Sai da cikinta ya yi wata uku cif sannan Khadija ma ta sami ciki, ya rage saura Nafisa kawai.
Hajiya Nafisa ta sha™i takaici, ganin duk suna da ciki amma ita babu, gashi Hajiya Maimuna irin surikan nan ne masu mita, kullum sai ta yi mita kan ita ciki shiru, duk waWan da suka yi aure tare sun sami ciki, haka ma Hajiya Amina bata tsira ba a kullum sai ta yi mata mitar ta haifi ya ya mata ajere. Hakama Hajiya Falmata da ta yi Alisha, bayan an haifi Seemah, sai ya zama Seemah ce jika babba daga gidan Big Daddy, sai kuma gidan Abbah Musa da Alisha, sai kuma cikin da Hajiya Khadija take da shi, Lokacin da cikin Hafsa ya kai wata takwas, ranar wata juma a, ranar da ta bazata taSa mantuwa na a tarihin gidan Ta Ambo, da misalin ™arfe huWu na dare, yan fashi suka shigo gidan, Hajiya Maimuna da Alhaji Abubakar suna bacci suka ji ihun ma aikatan gidan.
Cikin ™ankanin lokaci duk wani da yake gidan ya gurfana a gaban yan bindigan, har da Hafsat dake Wauke da tsohon ciki, anan yan bindigar suka bu™aci aba su tsabar kuWi naira miliyan Wari biyu, kasancewar babu wannan adadin cash Win yasa aka hau jayayya da su, cike da rashin imani wani cikinsu ya kaiwa Alhaji Abubakar harbe, inda Hamisu ya yi ™o™ari wajen tsaretar da Alhaji Abubakar sai dai shi Harsashen ya same shi, wanda ya yi ajalinsa a take, abinda ya yi fusata Alhaji Abubakar ya mi™e tsaye, wani cikin yan bindigar ya harbeshi har lahira.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na arba in da Waya.
End of Book 2
˜arshen littafi na biyu.
Wannan hari shi ya yi sanadiyar mutuwar Alhaji Abubakar Ta Ambo da kuma Hamisu, idan mituwar Hamisu ta tsaya a zuciyar matarsa wacca ke ganin da gangan suka tsaya jayya da yan taadda akan wannan kuWin har ya yi sanadiyar mutuwar mijinta. Washe gari jihar jigawa ta tashi da alhinin wannan rashi na babban Wan kasuwa da yaronsa da aka yi, miliyoyin mutane sun gigita da rasuwar, wasu suna ganin mai taimaka musu ya tafi. Kwanaki kaWan ya yansa suka mai da hankali kan kasuwanci, kowanne da Sarin da ya Wauka. Big Daddy ya kasance shine babba, shine ke jan ragamar komai na gidan, shine mai faWa a ji, duk abinda ya faWa ta zauna a cikin gidan.
Ana wannan yanayi ne Hafsat ta tashi haihuwa, inda kowa ya tsaya akanta da ™arfi da lokacinsa, cikin ikon Allah ta sauka, ta sami Wa namiji sai dai ita ba ta yi rai ba, kowa ya kuka da rashin Hafsat, ba Hamisu ba Hafsat sai kyakyawan Wa da suka bari, wanda bayan yanke shawara akabawa Nafisa shi, tun da ita ce babu ciki a tare da ita, idan aka sanyawa yaro sunan mahaifinsa Hamisu, amma Nafisa ta canja suna zuwa Fahad, bayan wata uku kuma Mommy ta haifi na ta Wan, inda shi kuma yaci sunan Alhaji Abubakar, a lokacin nr Hajiya Maimuna ta sanya musu sunaye, Hamisu Sardauna, shi kuma Abubakar Turaki. Bayan haihuwar su Sardauna, kuma Allah ya ci gaba da ba kowa haihuwar ya ya maza da mata.
Tun tasawowar Sardauna ba shi da ma™iyi sama da Turaki, kamar yasan da cewar Turaki ne asalin Wam gidan ba shi ba, duk da babu wani mutum da ya taSa nuna bambamci a tsakaninsu, dan cikin ya yan babu wanda yasani, duk a lokacin Seemah da Alisha ne kawai, suma kuma duk basu kai shekara biyar ba, babu wanda ya iya tunawa abinda ya faru.
A daidai lokacin Hajiya Maimuna ta ce da Turaki.
Wannna shine ta™aitaccen tarihinku, ina so ka ri™e wannan a matsayin wani sirri mai girma, kuma kabar shi a zuciyarka, kasani Sardauna ba shi da ala™a ta jini da wannan gida na Ta Ambo, Sardauna ba kowa ba ne sai Wan ri™o. Na ro™e ka da ka ri™e wannan, na faWa ma ne a matsayinka ja babban jika.
Da sauri na yi baya sabida ji da na yi kaina yana wani irin sara min. Yanzu ace Sardauna ba Wan asalin gidan nan ba ne? Šan ma aikatan gidan ne? Dole! Ai wannan fariya da Wagawa da yake yi, wannan cin mutunci da cin zarafi, sun isa su tabbatar. A take na tuna lokacin da Sardauna ya ce da ni.
Nana ku talakawa ne ma rasa gata, na tsani talaka, natsani talauci, bana son rayuwa da shi, bansan yanda aka yi kina talaka ba kika shiga zuciyata ba.
Na zauna akam kujera na dafe kaina, a fili na ce.