Sashe 30
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kin amince da auren namu?
Na gyaWa kai kamar ya gani na, sannan na ce.
Eyh.
Na ji daWi Nana, na kuma gode sosai da sosai, Allah Ya bani ikon faranta miki har ™arshen numfashina.
A raina na ce. Amin. A fili kuma na yi shiru.
Nana tunda kin amince, zanje na sami Big Daddy da wannan zancen, nasa baza su amince ba amma ina da hujjar da zata kare ni.
Wace hujja ce?
Sister Seemah, ranar da ta zo gidanki ni na kawo ta, bayan na kai mata likita ya yi mata bayanin komai, har da Dr Na ima sai da na nema.
Na yi shiru ina tuna lokacin, lallai Turaki ya daWe yana sadaukarwa a kaina. A fil na ce.
Allah Ya bada sa a.
Amin na gode.
Daga nan muka katse wayar, na zauna ina tunanin yadda rayuwa take tafiya, na yanda abubuwa suke ta canjawa, a wancan lokacin na shiga wannan gidan a matsayin matar Sardauna yanzu kuma zan koma a matsayin matar Turaki, wannan shi ake kira da juyin waina.
Tun da na dawo bansa ™afa na fita ko ina ba, gashi tsarin karatunmu na MBBS babu wani aikin bautar ™asa kowanni abu, sai zuwa asibiti koyarwa ayi shekara guda, gaba Waya zaman gidan ya isheni, kamar acan yawo nake.
Sai da Turaki ya yi sati guda sannan yazo, ko dai bai fito ™arara ya faWa min cewar akwai matsala ba, amma yanayin sa duk ya nuna haka, yanda yake magana yana nuna damuwa da Sacin rai.
Habibty.
Ya kira suna na, na Waga kai na kalleshi, sai kuma ya kasa magana.
Ko zamu ha™ura ne.
Na faWa dan ganin yanda yanayinsa zai yi, aikuwa ya Wago da wata iriyar fusata.
Mene haka kuma? Wane irin magana ne wannan? Kina ganin zan iya rabuwa dake akan wani ™aramin abu? Yanzu idan kece ha™ura za ki yi dani kenan?
Na girgiza kai sannan na ce.
A a, kawai bazan juri ganin ka a damuwa ba, bazan so alherin da ka yi min ya zama sakayyar sanya ka a damuwa.
Habibty ba wata damuwa, ™aramin issue ne, kinsan Mamana ba ta da matsala ba ta da damuwa, ta ™arSi abun. Yan gidanmu ma haka, amma su yan gidansu Sardauna suna son su mai da abun wani kala daban, suna so su nuna ni na raba muku aure da Sardauna, Habibty kinsan me?
Na girgiza kai ina kallonsa, ya ce.
Na rasa inda Sardauna ya sami hotona ni dake, a yanzu hoton ya yaWa shi a cikin yan uwa, ya ce wai cin amanarsa muka yi ni dake, tun kina da aurensa nake bibiyarki, hakan ne ya ja ma ya sake ki.
To su sun yarda?
Kinsan Sardauna akwai tsari, ya iya tsara zance da shirya ™arya, wasu dayawa sun yarda wasu kuma kwata kwata basu yarda ba, amma&
Ya yi shiru, na ce.
Amma me?
Habibty, masu yarda sun fi yawa.
Hhhhmm, na sauke numfashi, a raina na ce.
Allah ka tsinewa Sardauna, wannan wane irin makirin mutum ne haka?.
Nana ni al amuran Sardauna suna ban mamaki, ™aramin abu ya mayar dashi babba, da sanina ban taSa yi wa Sardauna wani abu da zai cutar dashi ba, amma ya Wauki tsanar duniya ya Woramin.
Ka bari kawai, ni zan faWa ma Sardauna ya tsaneka, amma bata halinsa za a duba, yanzu abinda yake gabanmu shi kawai zamuyi.
Nana, yanzu gobe zanje Abuja wajen Granny, za mu yi magana da ita, Big Daddy ya ce, ko mene ya faru tsakanina da ke, a lokacin aurenku da Sardauna mu da Allah, amma a yanzu tun da babu auren Sardauna kan ki a addinance zan iya aurenki, kuma su baza su ja da faWar ubangiji ba, sai dai baza su kawo abinda zai raba kan zaman lafiyar ahalinsu ba. To Habibty idan kika duba wannan zance nasa, aure na dake duk ba matsala ba ne, amma baza su so a wargaza musu zaman lafiyar gida ba.
Eyh nagane, amma yanzu idan ka je Abuja Win me zaka ce da ita?
Nana tasan maganar tuntuni, ina tunanin idan ta ce da su ta amince babu wanda zai ™ara ja da maganar a cikin familyn.
To dan Allah ka tafi yau, kasan Sardauna mugun mutum ne, wallahi idan ya fuskanci baka da wani abu sai ita, tsaf zaka sameshi a gidan.
Ya yi dariya, sannan ya ce.
Nana kin fahimci Sardauna gaba Waya.
Uhm, to kasan aina ya sami hotonmu?
Ya girgiza kai, na ce.
Duk motsinmu yana bibiya, na taSa kama mai bawa fulawa ruwa na hostel Winmu yana mana video ni dakai.
Kai! Habibty, amma baki faWan ba?
Na yi tunanin na magance matsalal, ashe da saura.
Lallai Sardauna, ina ga fa yanzu zan bi flight zuwa Abujan nan.
Eyh, sannan duk yadda aka yi ka sanar da ni.
Tom, Habibty.
Ya faWa tare da tashi, nima na tashi na bi shi har ya shiga mota, sai da ya shiga motar na ce.
Kuma yanzu ™arfe nawa zaka isa?
Kafin biyar?
To Allah Ya tsare, Allah Ya kai ka lafiya.
Amin Habibity, na gode.
Yana faWin haka ya ta da motar ni kuma na koma ciki, na shiga kicin na Waura girki. Wani abu da na koya a gidansu Anty Adiza shi zanyi wai sunasa Alkubus, da miyar taushe ko ganye a cikinsa. Ina shiga na auni fulawa na sama ta yest,gishiri da Wan suger, na kwaSa shi da ruwan Wumi na rufe shi na ajiye, daidai lokacin almajirin mu da na aika ya kawo min kayan da na aike shi siya, yana tsayw na haWa masa kayan ya tafi kai markaWe.
Nana, yau me zaki dafa mana ne, tuwo zaki yi ko masa?
Hajiya ta faWa tana fitowa daga Waki, na ce.
A a, wani abu ne na yan kano.
Ke wai komai sai kece na yan kano, na yan kano, mu nan bamu da kayan fulawa ne?
Na yi dariya sannan na ce.
To acan na fara gani Hajiya.
Allah Yasa ma ya yi daWi, ba tsarabe, tsaraben su ba ne.
Zai ma yi.
Na faWa tare da komawa kicin Win, sai wajen karfe shida na kammala komai, daidai lokacin kuma na Wauki waya na kira Turaki, amma bai Waga ba.
Sai bayan anyi magriba sannan ya kira ni a waya, ina Wagawa muka gaisa, sai dai na ji muryashi ba daWi.
Me ya faru kuma?
Habibty kinsan wani abu?
Na ce.
A a, sai ka faWa.
Kinsan Sardauna jiya ya bar gidan nan.
Toopa.
Amma dai ta ce, wai zata duba al amarin, ina ga yau zan sake dawowa.
A a ka bari dai ka kwana, ka sake kwantar mata da kai, ka yi mata bayani sosai ™ila a samu a dace.
Habibty kenan, Allah Yasa.
Amin-amin.
Na faWa, daga nan muka taSa hira, ina kwantar masa da hankali, ina nuna masa komai zai zo da sau™i, sai dai ni kaina ina tsoron Sata ni da Sardauna ya yi a yan uwansu, a haka zan shiga gidan idan komai ya daidaita, ana yi min wani gani na daban? Duk sai na ji jikina ma ya yi sanyi, al amrin ma ya fita a kaina baki Waya.
Har Turaki ya dawo daga Abuja, babu wata ™wa™warar magana daga Granny, haka ya dawo jikinsa ba ™wari, Sardauna ya shiga ko ina, ya fita ya ga ya da™ile al amarin. Ni da kaina nake tausayin Turaki, dan yana cikin wani hali, duk inda zai bi Sardauna ya bi ya toshe, duk hanyar da yasa ™afa, sai ya ga Sardauna a wajen, ya zame masa annoba, ya zame masa ™arfin ™afa, a kullum i™irarinsa shine ba zai barshi ya auri Nana ba, yaje ya auri duk matan duniya amma banda Nana. Ni ko tun da na dawo ban sake sa Sardauna a idona ba, kuma ban damu ba, ganin zaman yana ta ja ne yasa na yi magana da Turaki akan na fara zuwa asibitin koyarwa, tun da dai ko munyi auren dai zanje. Cikin kwanaki kaWan aka sami asibitin aka yi komai na fara zuwa.
Tun zuwa na asibitin Allah Ya haWani da wani likita Dr Aliyu, matashine baifi sa an su Turaki ba, kuma ba shi da aure. Tun zuwana asibitin yake shige min, tun bana ba shu fuska har na fara bashi fuska sabida na fuskanci shima yana da kyawawan Wabi u. Yana taimakamin sosai wajen ayyukana, yana nuna min abinda zanyi da wanda ya shige min duhu, ba ruwanshi da hayaniya mutum ne shiru shiru, duk da bansan asalin sa ba amma nasaan daga babban gida yake, kuma ya sami tarbiya ta mutunci, dan wata rana har gida yakan dawo da ni a motarsa.
A kwana a tashi na ci wata huWu a asibiti, ba auren Turaki ba zancen auren, kullum abubuwa ™ara cakuWewa suke, duk wata hanya Sardauna ya bi ya hana, Sardauna ya cika shu umi, kuma mugun mutu, ni a yanzu gaba Waya al amarin ma ya fara fita a kaina, ba wai dan na daina son Turaki ba, sai zallan tausayinsa dake cin raina, gaba Waya ya fita hayyacinsa, abubuwan sun masa yawa kuma ya kasa saduda, a kullum cemin yake.
Habibty, duk tsanani duk wuya, ina tsaye akan al amarin nan, indai ubangiji ya tsara akwai aure a tsakaninmu, to zan aureki. Wani ™i da duk wani abu na mutane bazai sa na janye ra ayina ba Habibty.
Ni kuma hakan yakan haifar min da tausayinsa a cikin zuciyata, har ba kanji gwanda ma mu ha™ura, mu janye zancen auren. Mussaman a yanzu da Dr Aliyu ya shigo rayuwata, sai nake jin kamar shine mijin da zan aura, tabbas nasan banda wahalal faWawa soyayya, shi ya sa babu wahala nake shan azaba a soyayya, amma tabbas a matsain nan da Turaki yake ciki, tausayinsa zai haifar min da gagarumar soyayyar Dr Aliyu, ko dan Turaki ya huta, sai dai kuma idan na yi haka burin Sardauna ya cika a kaina.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na ashirin da biyar.