Sashe 1
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÿþSARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na Waya.
10:30am
"Idan ka je bakin gate Win nan zan sauka."
Na faWawa me mashin Win da nake ciki, cikin dashashiyar muryata, yana ™arasawa na sauka sabida nasan masu gadin gate Win bakin layin basa taSa barin mashin ya shiga sai dai mota.
"Gashi."
Na faWa ina mi™amai kuWin na shi.
"Ga canji."
Na sa hannu na amsa sannan na shiga cikin layin, kamar wacca ke tausayin ™asa haka nake tafiya, gaba Waya bana jindaWin komai, ga tsoro da fargabar yadda zan sami gidan ya cika min zuciya, duk da na™i bawa zuciyata damar yarda da maganganun da Sardauna ya faWa min Wazu a asibiti, ko kuma wanda Dr Na ima ta faWa min bayan yabar asibitin, ko da wasa ma ban shirya yarda da ko Waya ba, hatta da sakin da ya ce ya yi min na™i bawa zuciyata damar yarda. 'Ko ta ina Sardauna ma zai sake ni?.' Na tambayi kaina lokacin da nake tura Gate Win gidan namu.
"Hajiya sannu da zuwa."
"Yawwa."
Na faWa ina wucewa, har da Wan gudu gudu na sabida tsoron kar Allah ya haWani da Turaki, dan yanzu babu mutumin da nake jin tsanarsa kamar Turaki, duk wasu abubuwan shine sillarsu. Ina shiga cikin falon na kalli yadda yake, sai kawai na shige Waki na kwanta, amma gaba Waya bacci ya™i zuwa idona.
Ina nan kwance har wajen ™arfe biyu na rana, sannan na ta shi na shiga toilet na Waura alwala na yi sallah, zama na yi kan daddumar da na yi sallah, maganganun Sardauna na jiya da ya yi min a asibiti suka shiga zarya a kunnena kamar yanzu yake faWansu.
Hallau kisa ran ganin abubuwa da yawa Nana.
Da sauri na girgiza kaina tare da faWin.
Zan zauna da kai Sardauna, zan zauna anan Win a haka, nasan wata rana zaka dawo gareni mijina.
Hannuna na kai cikin dirowar gefen gado zan Wauki wayata, na ci karo da ™wayoyin da Sardauna yake ba ni, waWan da ya ce na gyaran mahaifa ne, Waukansu na yi na ™ura musu ido ina son na karanta, ko da banyi dogon karatu ba ai ina da ilimin da zan iya karanta turanci idan naganshi a rubuce, sai dai zuciyata ta hanani karantawa, gaba Waya ta™i gasgata ko kalma Waya da Sardauna ya faWa. Ta shi na yi na shiga toilet na watsa su a masai na yi fuloshin Winsu, ba tare da na karanta ba bare ma nasan mene a jiki, ni dai na yi imani da cewa kunnena ya ji ba daidai ba, amma nasan Sardauna ba haka yake nufi ba.
Sai wajen ™arfe uku da rabi na tashi na shiga kicin, shayi na zuba sannan na Wauko ragowa daga cikin cakes da na yi tun ranar da yan uwan Bilkisu suka zo, na dawo falo na zauna na fara ci. Gaba Waya babu wani tastin haka nake cin cake Win, har nafima maida hankali ga shayin.
Nana, ki tabbatar kin mayar da hankalinki ga magungunan nan, suka Wai ne wani bango da ya rage miki da zaki dafa ki iya mi™ewa.
Maganar Dr Na ima Da™ayyawa ta dawo kunnena, a hankali na mi™e na Wauko magani na Salla na sha, bayan na kammala na sake dawowa na cure akan kujera, rayuwarmu ta baya da Sardauna ta shiga dawowomin a cikin kaina, hawaye masu Wumi suka fara gangaro min a idona, cikin muryar kuka na fara magana.
Sardauna dan Allah ka dawo min, wallahi zan rayu da kai a kowanne yanayi, Sardauna kaine numfashina, kai ne nake so dan Allah Sardauna.
Wani irin yanayi ya ziyarci ne, na ji ina jin kaina wata fanko.
Au wai ta dawo Baby? Ni ina na sani ne.
Muryar Bilkisu ta isar min da sa™on cewa gata nan shigowa, sai dai ba ita kaWai ba ce; ita da Sardaunana ne, Sardauna mutumin da na yi imanin zan rayu da shi amma gashi shi da wata hannunsa cikin nata, suna sanye da kaya iri Waya.
Marar zuciya, aikuwa ga ta.
Kallon Bilkisu na fara yi, wai Bilkisu da na aminta da ita sama da yan uwana, amma ita ce tare da mijina, Bilkisu da na dur™usawa akan gwiwoyina sabida ta aure mijina, yau gashi ta aureshi ta fini iko da shi.
Ke mayya kallon me kike mana.
Sardauna ya faWa a tsawace, da sauri na yi ™asa da kaina.
Tsugunna a ™asa! Muna tsaye kina tsaye.
Ya sake faWa kamar zai dake ni, jikina har Sari yake yi na zube a ™asa, shi kuma suka zauna shi da Bilkisu, ta wani manne a jikinsa kamar zasu haWe.
Baby Wakin nan ™auri.
Bilkisu ta faWa tana yatsine hanci, tare da shafa masa ™irji, wani irin zafi na ji a zuciyata na yadda take shafa masa ™irjin.
Ke Nana!
Na Waga ido na yi masa wani kallo, mai isar da sa™on dake cikin zuciya cikin ™an™anin lokaci.
Ba zaki zauna min a gida haka kawai ba, Gimbiya ta ta ce dole ke ce zaki dinga yi mata duk wasu hidimomi na cikin gida.
Na sake kallonsa, sannan na ja da baya.
A a ni wallahi.
Na faWa ina mi™ewa, shima ya mi™e tare da nufo ni.
Wane irin a a ke wallahi.
Ni bazan mata aiki ba, na tsane ki Bilkisu& .
Ban ™arasa ba na ji ya tsinka min wani azababben mari, wanda sai da na ga wasu taurari suna yawo a sama.
Nana wallahi zaki bar min gida, akan Bilksu ba abinda bazan miki ba, ki sani Bilkisu ita ce zaSina, ita ce farin ciki na, kuma ita ce daidai da ni.
Kenan ni ba zaSin ka ba ce Sardauna? Ko da nasan ni ba daidai da kai ba ce, amma ai ka zaSe ni kuma ka so ni harka aure ni.
Ke dabba! Rufe bakinki anan, idan jahilci ya hanaki fahimtar aurenki ya yi sabida wata manufarsa to ni na fito ™arara na faWa miki.
Maimaita ma ta dai, na faWa mata ™uruciyar jikinta na aura, shi ya sa na bata gata a farko sabida kar ™urucuyar ta barta, amma da yake rainon wahala ce, ta saba da wahala ta ce ita ba ta son ma aiki, ba ta son gas ba ta son waye, shi ya sa na barta da kayan jakanta tun da jakar ce.
Kuka na fashe da shi, tare da tsugunnawa a ™asa na kama ™afarsa.
Dan Allah Sardauna ka daina faWar wannan maganar, nasan ba kana faWa bane har ranka dan Allah Sardauna ka daina.
Da ™arfi ya janye ™afarsa, sannan ya ce.
Nana baki san Sardauna ba, baki san komai daga Sardauna ba, Nana abinda nasani akanki shine ke ta wace, da aure babu aure, zaki dauwama a ™ar™ashina.
Ni Baby kawai ka faWa mata abinda zaka faWa mata mu tafi, waWan nan maganganun wallahi soyayya suke nunawa kawai.
Bilkisu ta faWa tana cuna baki gaba.
Never Bilkisu, wannan ™as™antaciyar yarinyar har abada, a yanzu zata zauna a gidan nan a matsayin yar aiki ne.
Yana faWin haka ya shige cikin part Winsu, da yake duk ta ™ofa Waya ne, shiga ko fita duk ta nan ne, itama ta bi bayansa suka barni kwance a ™asa ina faman kuka. Sai da na yi mai isata har ya fara samin ciwon kai, sannan na kwashi jiki na yi cikin Wakina na, a ™asa na zauna na Wora kaina akan gadon na fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya, yadda nake yinsa da ™arfi da hawaye sai nake jin kamar yanzu na fara kuka a rayuwata.
Sai da idona ya fara dishi dishi sabida kukan da na sha sannan na yi shiru, na ™urawa waje guda idanu, ina faman tunanin yadda rayuwa ta juyemin. Ni nasan Sardauna duk abinda yake yi ba har cikin zuciyarsa yake yin sa ba, iya fatar bakine yake faWa kuma nasani. Sharrin muguwar mace ya haWu da shi Bilkisu ba ki yi min adalci ba. Na faWa a raina sannan na tashi na yi shiga cikin toilet.
Ina nan zaune na sake jiyo muryar Sardauna a falo na, jikina har Sari yake, sai da na kusa faWuwa tsabagen sauri na fito falon. Ina zuwa na tsugunna akan gwiwoyina tare da faWin.
Ga ni.
Zama ya yi akan kujera, ya kalle ni sannan ya ce.
Nana! Yanzu kin fi ™arfin ki yi min girki ni da matata a gidan? Nana duk adalcin da na yi miki, na barki ki zauna a gidana, da ci, da sha, da suttura, amma Nana sakayyar yi min girki ne ba zan samu ba?
Gaba Waya kalaman Sardauna suka kashe min jiki ta ko ina, na rasa me yake min daWi, na rasa me ya shiga kunnena a Wazu har na iya cewa bazan yi ma sa girki ba.
Nana! Kinsan Bilkisu ba za ta so girkinki ba, ni kaina bansan zan iya son girkin ba, bayan na auri Bilkisu, amma na rasa masifar da tasa na kasa gamsuwa da girkin Bilkisu Nana, ko rabon ki hula™anta ni ne ya ja haka, ni bansani ba, Nana bansan cewar zaki iya fatali da abinda naso ba, Nana bansan zan iya neman alfarmar girki a wajenki ba ki ™i yi mini Nana, Nana ki duba hallarcin da na yi miki.
˜walla ta zuba a idona na sa hannu na goge, cikin muryar kuka na fara magana.
Ba haka ba ne Sardauna, zan yi maka girki a kullum, ko da sau goma kake so ba zan gaji ba, zan yi maka Allah, amma kar ka ce naje Sangaren Bilkisu na yi acan.
To Nana nan zan zo na ci? Ke fa a yanzu ba mata ta ba ce Nana, ba muharramata ba ce.
Ka yi ha™uri zan yi maka, zan je Sangaren na ta na yi maka, amma dan Allah ka daina faWin wannan kalmar Sarduna dan Allah, ni taka ce har Abada, kai nawa ne dan Allah.
Good girl.
Ya faWa yana mi™ewa.
ina jiranki ki zo ki yi min na dare yanzu.