← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 113

Sashe 98

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM
10:13
4 TELEGRAM
Brown_Sarhan
Queens palace
"ruwa zaki sha"? Gyadamata kai
Lujain tayi kadan, dasauri Gwaggo ta
tashi tadauki goran ruwa takawo
dago gadon Gwaggo tayi yatsine
fuska Lujain tayi zata fashe da kuka
Gwaggo tace "sannu hakarkarinki
daya ya karye inji likitoci ashe yaron
nan ya bugamiki kujera aciki da
kanshi yafadi dayaji azaba, yanzu
haka an daure miki hakarkarin da belt
ance zaki warke nan da sati, gashi
sha ruwan" kadan ta kurbi ruwan
sanan ta gyadama Gwaggo kai, ijiye
ruwan Gwaggo tayi tace "bari naje
nakira likita ni na mance me akace na
danna adakin nan idan akwai wani
abu, bari dai kiga nafita" tashi
Gwaggo tayi zata fita saiga Hajiya da
su Binta harda Kausar, ganin Lujain
idanunta biyu yasa kowa yashigo
dakin dasauri Hajiya tace "yaushe ta
farka Gwaggo"? Cikeda fara'a sosai
Gwaggo tana matse kwalla tace
"yanzun nan fa likita ma zanje nakira"
dasauri Kausar dake murna tace "bari
nakira Dr" tajuya da gudu tafita ko
kadan bata lurada mutu karo taci
dawani Dr baya tayi zata fadi dasauri
yarike mata hannu hakan yasa suka
hada ido!.
EPISODE
Sending messages is not allowed in this group.
7:44 AM
ll LTE
now
-9

Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM
10:12
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Bayan 1 week
Ahankali take bude idanunta AC dake
aiki ta kalla kafin gently tasauke
O idanunta kasa Gwaggo tagani akan
aiki a dakin hannunta rikeda charbi
O tsantsan damuwa, lumshe idanunta
kujera tai tagumi tana kallon tv dake
tanaja, kana ganinta kasan tana cikin
tayi tasake budewa kafin ahankali
muryanta da baya fita sosai tace
"Gwag....go" dawani kalan sauri
Gwaggo tajuyo da kanta takalli Lujain
sai kawai tafashe da kuka takama
hannayen Lujain tace "Lulu zaki tashi
dama, wayyo Allah na Lulu na dauka
baraki kara tashi ba hankalina ya
matukar tashi, Lulu Allah zai saka
miki kinji, wannan yaron daya azabtar
dake dudda uwarshi tazo nan tana
kuka wiwi tana bamu hakuri wlh
bazan yafe mishi ba da yardan Allah
saiya rube agidan Yarin dayake,
wanan cikin naki dayasa yafita in sha
Allahu hakkin nan bazai barshi
zaman gidan duniya lafiya ba"
"ru....w..." dasauri Gwaggo tace
"ruwa zaki sha"? Gyadamata kai
Lujain tayi kadan, dasauri Gwaggo ta
tashi tadauki goran ruwa takawo
dago gadon Gwaggo tayi yatsine
fuska Lujain tayi zata fashe da kuka
Gwaggo tace "sannu hakarkarinki
dava va karve inii likitoci ashe varon
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
O)

Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM
10:12
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
regretting later, dawani irin gudu
Baba daya biyo su Abdul police yazo
yana kallon Lujain da Abee yarike
yace "yaya take Imrana" gyadamai
kai Abee kawai yayi yama kasa
magana, karasawa yayi wajen
dasukai parking motansu ya kwantar
da ita abaya, gaba Baba yashiga
batare daya jira Imran dinba dan
bazai iya tuki ba kana ganinshi yace
"zauna da ita abaya Imrana bari na
tukaku" jan motan Baba yayi Abee bai
damu da Baba na wajen ba kankame
Lujain yayi ajikinshi tsamtsam hawaye
na fitowa daga idanunshi sosai, Baba
sai kallonsu yake ta madubin gaba
yana sauraron yanda zuciyanta ke
bugawa ahankali very very weak, bini
bini yana manna mata peck a goshi.
***
Bayan 1 week
Ahankali take bude idanunta AC dake
aiki ta kalla kafin gently tasauke
idanunta kasa Gwaggo tagani akan
kujera tai tagumi tana kallon tv dake
aiki a dakin hannunta rikeda charbi
tanaja, kana ganinta kasan tana cikin
tsantsan damuwa, lumshe idanunta
tayi tasake budewa kafin ahankali
muryanta da baya fita sosai tace
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
O)

Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM
10:12
TELEGRAM
Aisha Salisu
O Voice Message
Gently yadago fuskanta daga kirjinshi
ahankali yay cupping fuskanta yana
kallonta idanunshi sunyi jajir his heart
is so weak da yanda yaga ta wahala,
hannunshi yakai ahankali ya daye
3saletef din kan bakinta, fashewa da
& kuka Lujain tayi sosai sabida azaba,
ahankali Abee yadaura goshinshi
saman nata yana kalon kwayan
idanunta gently wani kalan havwaye
mai dumi yasauko daga kan
idanunshi dan he's feeling her pains,
girgizamai kai tayi alamun karyay
kuka, ahankali Abee yadaura lips
nashi kan nata kafin gently yahau
kissing dinta he don't care about inda
suke, Suwaye ke wajen, or what's
happening, he just wants to kiss
matanshi that's just abinda yakeso
yayi, jiniyan motocin yan sanda dayaji
yasa yasaki bakinta ahankali lumshe
idanunta tayi ta kankameshi asume,
mikewa tsaye Abee yayi yadauketa
chak dasauri batare daya kalli su
Musty da Mandawari ba dan idan
idanunshi suka sauka akan
Mandawari he might do abinda zai iya
regretting later, dawani irin gudu
Baba daya biyo su Abdul police yazo
yana kallon Lujain da Abee yarike
yace "yaya take Imrana" gyadamai
kai Abee kawai yayi yama kasa
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
now
V

Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM
10:12
31
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
nll LTE
308 members, 8 online
Abee yace "my wife is bleeding
Mustafa l want to kill this guy" ture
Abee Musty yayi da karfi zuwa inda
Lujain take Abee zai tashi dasauri
Lujain yakama hannunshi kasa
juyowa yakalleta Abee yayi, ahankali
tadago kanta da kyar tadaura
abayanshi dawani kalan sauri Abee
yajuyo kawai ya rungumeta kam kam
ajikinshi.
AM
EPISODE
7:44 AM
Gently yadago fuskanta daga kirjinshi
ahankali yay cupping fuskanta yana
kallonta idanunshi sunyi jajir his heart
is so weak da yanda yaga ta wahala,
hannunshi yakai ahankali ya daye
saletef din kan bakinta, fashewa da
kuka Lujain tayi sosai sabida azaba,
ahankali Abee yadaura goshinshi
saman nata yana kallon kwayan
idanunta gently wani kalan hawaye
mai dumi yasauko daga kan
idanunshi dan he's feeling her pains,
girgizamai kai tayi alamun karyay
kuka, ahankali Abee yadaura lips
nashi kan nata kafin gently yahau
kissing dinta he don't care about inda
suke, Suwaye ke wajen, or what's
Sending messages is not allowed in this group.
-E

Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM
10:12
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Lujain kasa Mandawari yayi yarike
bindigan da hannu biyu da kyau yana
kokarin puling trigger zai harbi Abee
daga Musty Harun da Lujain dukansu
Sgabansu faduwa yake ganin zai harbi
Abee kana ganin yanda yarike
bindigar ma kadan baitaba rikewa ba,
daidai zai shooting Abee Lujain dake
kwance akasa ta dago da kyar tasa
duka karfinta ta ture kafafunshi yay
tangal tangal zai fadi hakan yasa
bindigan yabada tusss! Dasauri Lujain
tajuyo takalli Abee daidai Abee ya iso
gaban Mandawari dake shirin daukan
bindigan daya fadi daga hannunshi
kasa, wani kalan dagoshi Abee yayi
baiyi wata wata ba ya watsama
Mandawari wani irin mari tau! Wani
kalan juyi Mandawari yafara yana layi
zai fadi Abee yakaramai wani marin
sai jini ta hancinshi, cikin tsantsan
rashin Imani Abee yakama
hannayenshi duka biyun yace "you
dare lay your hands on my wife"
karrr!!! Abee yakaryemai hannu duka
biyun, saida Lujain tayi ihu jin karan
bones na breaking, cikin tsantsan
hauka Abee yace "now I will kill you
ni" yawani kalan chapko wuyan
Mandawarin yashakeshi zai kasheshi
dasauri daga Harun har Musty suka
banbare Abee daga jikinshi, cikin ihu
Abee yace "my wife is bleeding
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE

Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM
10:12
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
nll LTE
<31
Mandawari yaja Lujain jikinshi yay
pointing gun din abayan kanta yana
kallon su Abee yace "duk wanda yazo
wajen nan wlh saina harbeta ta mutu"
dasauri Abee yadaga hannayenshi
sama yanuna kanshi da sauri yana
kallon Lujain din dake kuka sosai tana
kallonshi yace "shoot me instead
Mandawari, dani kakeda matsala let
her go, you are hurting my wife" cikin
wani kalan ihu na kaman wanda
yazare Mandawari yace "wlh wlh
kasake kiranta matarka saina harbeta
ta mutu nima na harbe kaina, Lujain is
not your wife, wayau kamata ka
aureta you stupid old wise man"
lumshe idanu Abee yayi at this point
he don't care kozai mutu yabude
idanunshi ahankali yasake daurasu
akan Lujain, cikin wani kalan kuka
Lujain ta mikamai hannunta alamun
yazo ya ceceta Abee jiyayi komi nashi
ya tsaya chak at this point he don't
care about his life, awani kalan zuciye
yafara tahowa dasauri Mandawari
yazare bindigar daga keyan Lujain
yariketa da hannu daya yay pointing
Abee da gun don yace "one more
step I will shoot you Imrana na
rantse" batare da Abee ya tsaya ba
yace "shoot me I don't care"
yacigaba da tahowa, wani kalan ture
Lujain kasa Mandawari yayi yarike
Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM
10:12
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Ioday
l LTE
EPISODE
Dawani kalan sauri Lujain tashiga juya
kanta tana neman Abee dataji
9muryanshi yana kwalamata kira takai
hannunta saman bakinta tana kokarin
yage seletef din dake kai daidai
Mandawari yawani fizgo bayan
riganta da gudu yajata zaiyi inda yay
parking motanshi da ita jin muryan su
Abee da wasu maza ana kwalamata
kira.
Turjewa Lujain tayi da karfinta taki
tafiya tana wani kalan kuka tana kalle
kalle so kawai take taga Abee ya bullo
yazo ya ceceta, awani kalan zuciye
Mandawari yakai hannunshi bayan
wandonshi yaciro wata yar karaman
bindiga ya pointing nashi a abayan
kan Lujain cikin ihu yace "walk or |
shoot you!" Daidai su Abee sun bullo
daga dajin, dawani kalan sauri
Mandawari yaja Lujain jikinshi yay
pointing gun din abayan kanta yana
kallon su Abee yace "duk wanda yazo
wajen nan wlh saina harbeta ta mutu"
dasauri Abee yadaga hannayenshi
Sending messages is not allowed in this group.
Chapter 98 · 0% Book details