Sashe 46
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bude kofan dakinta akai ahankali hakan yasa dasauri tadago kanta tareda juyowa takalli kofan da rinannun idanunta Abee ne yana tsaye jikin kofan yazuba hannunshi a aljihu yana kallonta, kokarin mikewa tsaye tayi ahankali tana dafa jikin gado ahankali sannan tajuyo tadan kalleshi tana yarfe hannu, anatse yace “kinsha maganin ki?” Girgizamai kai tayi ahankali tana goge fuskanta da bayan hannunta, anatse yace “dauko maganin kizo nan” gyadamai kai tayi tajuya ahankali tafara tafiya dan magungunan nakan mirror, wani kalan dauke kai Abee yayi daga kallonta dayakeyi, daukan ledan maganin tayi tajuyo ahankali tazo dan nesadashi ta tsaya tareda mikamai ledan sai alokacin yajuyo ledan yasa hannu Ya karba batare daya kalli fuskanta ba yace “ba’ashan magani da ruwa ko” dasauri tajuya wani bottle water na sabo tadauko tajuyo tadawo tasake tsayawa nesa dashi, dago idanunshi yayi yazubamata hakan yasa dasauri hannunta har rawa yake tashiga kokarin bude goran ruwan amman takasa dan ba karfi, hannunshi yamika mata alamun tabashi hakan yasa ta mikamai goran da sauri karba yayi murdawa daya yabude mata goran sannan yabata karba tayi ahankali takurbi ruwan magungunan daya ballo yabata a hannu kaman zatai kuka babu yanda ta iya ta watsa maganin bakinta tahadiye tana tabe fuska takai ruwan bakinta tashiga kwalkwala kusan rabin goran tasha sannan tasauke goran mika mata ledan magungunan yayi ahankali tasa hannu ta amsa yajuya saikuma ya tsaya chak batare daya juyowaba hakan yasa ta kalleshi, anatse yace “stop wearing irin rigunan nan agidana!” Yana maganan yawuce turo baki tayi tareda maida kofan tarufe murya chan kasa tace “nima kayan gabaki daya sun isheni” tai maganan tana komawa gado kwanciya tayi tana juye juye dan cikin ciwo yake mata ahankali yafara lafamata ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Wuraren 1 tafarka ita kanta har mamakin baccin datakeyi take, Gwaggo tagani adakin tana karkada magunguna ganin ta tashi zaune yasa Gwaggo ta washe baki tace “sauko kizo kigani Lulu nadafa miki kaza da tantabara” hararan Gwaggo tayi tawuce ta tafi bayi, Gwaggo tace “wai baraki daina fushi dani ba Iyyee Lulu sabida namiki Auren gata, jibi yanda yan uwan mijinki keji dani, kinsan nawa abokanenshi suka bani, dukansu dubu Hansin Hansin fa, Mujittafa Hamsin, Haruna Hansin, saikuma dan sandan nan Abdul hansin, ai wlh kinyi saa kinzo katon gida ga jama’a aciki kuma kowa na sonki ni Allah ma makirin dan iskan nan daya batamuku suna Albarka dan abinda yayi yazame miki alkhairi” tana maganan wayanta yashiga ringing wayan ta kalla tace “ai nasan ubanki ne kome zakayi baran dawo gidanka gidan wahala ba, dana dinga rokonka ka kaini ka kaini ne ina ba saida nakira surukina ba da Allah yabani number shi da kyar ba oho saikuma kayi” tana maganan ta ijiye wayan tacigaba da abinda takeyi, fitowa Lujain tayi daure da towel taje gaban wardrobe nata ta shirya tsaf takara komawa bayi ta ijiye wannan towel din tadauko sabo blue ta daura tazo tazauna kusada Gwaggo data ijiyemata kula agabanta, bude kulan tayi tana turobaki sanan tashiga cin naman Kazan dana tantabara da Gwaggo tamata farfesu dudda farfesun magani ne amman bala’in dadi, tass ta cinye ta ijiye kasusuwa koba komi tayi kewan Gwaggon ta wani ruwa Gwaggo tabata na sayuwa tace “sha wannan babu daci ko kadan kaman ruwa ne” dandanawa tayi jin babu daci yasa ta shanye tace “Gwaggo me shi”? Wani Leda Gwaggo ta ijiye tace “ba’a fadima yara meshi, anjima zakisha wayan nan su Abida sunce na gaisheki ” wani kalan murmushi tayi tace “Gwaggo ai tare zamu koma ko”? Dan kallonta Gwaggo tayi saikuma tai kaman bataji ba, Ahankali Lujain tace “Gwaggo bana iya bacci agidan nan, ban sansu ba, bansaba dasu ba, Gwaggo kuraba auren Mandawari zai aureni” wani kalan dakuwa Gwaggo tamata tace “wlh idan kina kiramini sunan wani namiji kina matan aure saina makeki Lulu” kaman Lujain zatai kuka tace “toni nagaya muku ina sonshi ne, ni wlh Mandawari na nakes……..” empty farantin roban gaban Gwaggo data gama kwashe magungunan ciki ta dauka ta rapka mata akai tace “rufamini baki” wani kalan ihu Lujain tayi gabaki dayama ta manta ba a gidansu takeba dan haka take agida idan Gwaggo ta bugeta Aiko ranan tashiga uku saita lallasheta da kyar sannan zatai shiru, wani kalan mikewa tsaye tayi da towel din tana kuka sosai amugun shagwabe tabude kofan dakin tafita Gwaggo data bitada idanu tace “aisai kiyi fitsararriya” daidai tana fitowa tana kukan ta kama kanta da Gwaggo tabugama plate daidai Abee nashigowa saman ita ko kadan batama luradashi ba, tundagakai zuwa kafa yabita da kallo yadan tsaya yay jim kaman yajuya yakoma falo saikuma yacigaba da tahowa ko kadan bataji sahun takalminshi ba as usual kamshin turarenshi kadai yagayamata yana wajen hadiye kukan tayi tass sannan tadago kanta kaman munafuka tana sauke hannayen kasa, hada idanu sukayi dawani kalan sauri tajuya zata bude kofan dakin tashiga yace “come here” dawowa tayi ahankali kanta akasa tashiga wasa da yatsunta dan she’s so restless, “what happen”? Taji Abee yamata tambayan muryanshi ataushashe, dago kanta tayi takalleshi saikuma ta kwabe fuska kaman zatai kuka taredakai hannunta saman kanta inda Gwaggo tabugama plate tace “Gwaggo ne tadakeni tabugamin plate akai” kanda ta taba yabi da kallo ga wajen har datti datti na abinda ke plate din ke wajen, kaman baraiyi magana ba saikuma ashanyaye yace “what did you do tadakeki?”.EPISODE 4️⃣0️⃣
Jama’a I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms 💃 idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyu💃💃
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Dago manyan idanunta tayi ta kalleshi yanda ya tsareta da idanu yasa takai bayan hannunta tagoge fuskan nata tass murya chan kasa tace “sabida nace zan bita idan zata koma gidan mu” tunda take maganan lips nata da kumatu yake kallo, dauke kai yayi yace “jeki cemata nace takara miki” dasauri tadago idanunta takallai, wani mugun kallo yamata yace “tunda bakijin magana, what did I tell you about this thing” yay maganan yana pointing towel na jikinta da hannu, dasauri ta tura kofan dakin tashiga tareda maida kofan yarufe girgiza kai kawai Abee yayi yawuce yatafi dakinshi.
Tunda Gwaggo tashigo gidan gidan yakara wani kalan dadi da annashuwa Baba yay kiran dubiyan nan Gwaggo taki dauka wai ita barata komaba saitagama hutun datazoyi agidan nan koda wasa kuma babu wanda yataba muna ta isheshi koyagaji da ita saima dawowa datayi kaman itace asalin Gwaggon gidan.
Kullum dare Gwaggo saita kadata dakin Abee dakin Anty Binta take zuwa ta kwanta dan Anty Binta ta tafi gidanta babu kowa adakin, ita rabon datasa Abee a idanu tun ranan Sunday dan Hamza ne ke kaita school yanzu, hakama Mandawari abin bakaramin damunta yayi ba bata ganinshi gashi babu halin taje koda kofar gidansu ne dan ba fita takeba.
Yau juma’a Baba cire kunya yayi shida Hadi sukazo har gidan bayan magrib awaje suka tsaya dan gani sukayi Gwaggo batasan abin kunya ba tazo gidan da jikanta ke aure ta tare tun ranan asabar haryau juma’a kwananta shidda kenan haba mana ai bai daceba.
Abee na masallaci Abdallah yazo yakirashi baiwani jimaba yafito tareda Abdallah har zuwa wajen su Baba cikeda girmamawa Abee ya gaidasu, Baba shima cikin mutunci yace “Imrana dan Allah kuyakuri da halin Gwaggo wlh fitinace da ita haba tazo ta tare taki tafiya” dan murmushi Abee yayi yace “bakomi bismillan ku” dasauri Baba yace “ai muna nan munriga munsa maigadi yakirata ta fito mutafi” danjim Abee yayi dan baisan mezaice ba, ahankali yace “dan Allah ku barta duk randa takeso saita dawo” dasauri Hadi yace “Bakasan Gwaggo bane Imrana bazata taba dawowa ba”……..
Sosai Gwaggo tafashe da kuka afalo kowa na falon lallashinta yake tanuna kanta tace “ni su Hadi kema bakinciki sabida nazo gidan jikata nahuta shine harda zuwa har kofar gida amaidani gida karfi da yaji ko….” Bude kofa Abee yayi yashigo Gwaggo takallai tana sharce hawaye tace “Imrana sunki tafiya sunce saisun tafi dani ko”? Dan shiru yayi yakalli yanda Gwaggo ke kuka dakuma Lujain dake gefenta ahankali yace “eh” saikuma yawuce sama baiwani dade saman ba yafito da bandir yan 1k guda biyu a hannunshi yazo har gaban Hajiya yabata alamun tabama Gwaggo, murmushi Hajiya tayi tabama tace “Gwaggo gashi Imrana yace abaki” ganin kudade mikakku farare fes yasa duk wani kuka da Gwaggo take ya tsaya tace “wayyo Allah na dubu dari biyu, Imrana nagode nagode Allah maka albarka ubangiji Allah yakawo ciki da goyo tsakaninka da Lujain bari natafi” tamike tana tura kudin lalita duka yan dakin murmushi sukayi, tashi Lujain tayi kaman zata bita tace “Gwag……” wani kallo da Abee yamata yasa dagudu ta juya tai stairs tana kuka Gwaggo tace “aisai kiyi tunda bakida hankali ne da aurenki zan tafi dake jama’a saduwan Alheri” duk rako Gwaggo sukayi har compund ta tafi Abee kuma yakoma masallaci.
Sosai Lujain tai kuka jitayi zuciyanta yamata nauyi da zafi Kwanan nan da Gwaggo kenan gabaki daya ta manta menene bakin ciki ko fushi har damuwan Mandawari ta manta dashi amman daga tafiyan Gwaggo saitaji komi yamata duhu sosai ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Tun wajajen 3:30 tafarka tabude idanunta hakanan kawai gabanta sai faduwa yake abin namata kaman ma zazzabi zazzabi takeji, saukowa kasa tayi ahankali tareda daura kanta akan gado hawayene yazubo mata she’s soooo sad and she’s hungry again, all abinda takeso shine taganta agidansu.
Bude kofa Abee yayi 4 dot yafito sai kanshi yake yau Jallabiya ce ajikinshi fara da hula akanshi kofan Lujain ya kalla saiya karasa wajen anatse yabude kofan dago kanta tayi takalleshi suka hada idanu kafinma yamata magana ta mikeda sauri tawuce bayi dan haushin shi takeji daya hanata bin Gwaggon ta jiya dan jim yayi ya tsaya kaman mai tunanin wani abu saikuma yajawo kofan yarufe yawuce yatada su Abdallah yasauka kasa yajirasu suka fice tare zuwa masallaci.