Sashe 58
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
was so inconvenient for him wani kala yafaraji hakan yasa ya fuzar da jiyan zuciya da sauri, yanzu da gaske sha'awan Yar yarinyar nan ne ke kamashi sabida this boobs dayakeji akirjinshi? What's wrong with him? Yay maganan yana neman raba jikinshi daga nata, da karfi yakoma baya wani kalan zabura yay yamike tsaye tareda kashe wutan dakin sabida karma taganshi balle taga yanda jikinshi yamike @ dakin yay duhu fashewa da kuka sosai Lujain tayi data farka adan torace sabida kalan yanda Abee ya fizge jikinshi yasauka daga gadon, tashi ahankali zaune tavi tanabin dakin da kallo dayay duhu tana ganin alamun mutum a tsave wani kalan ihu tayi. " wayyooo Gwag......." Hayowa gadon Abee vayi dasauri kafin ta tadamai gida da ihu adan zafafe yace "Ke" faduwa gabanta yayi tana zaro idanu jin muryanshi hannunta ta mika ahankali trying takama hannunshi danta tabbatar shine akan saienshi tasauke hannunta wani kalan lumshe idanu Abee yayi yana feeling how warm her hand is dawani kalan sauri tai yunkuri zata janye hannunta karaf Abee yarike, ahankali yakai hannun kan fuskanshi inda yake da cikin wani kalan low voice da kaman batashi ba yace "why are you touching my face again"? Sosai gabanta kefaduwa kokarin janye hannun tayi back amman yarike gam yace "uhm"? Lips nata narawa tana {Back SAKON SO 1 234 members, 4 online wani kalan shakkanshi tace "I am afraid of the dark, kunna the light please Unc. " Murya chan kasa Abee still batare dava saki hannunta ba yace "you should learn how to be sleeping in the dark wani abu zai kamaki ne"? Gabanta nafaduwa sosai sabida yanda yarike mata hannu ta gyadamai kai, dudda dakin da duhu Abee yaga yanda ta gyadamai kai hakan yasa yace "what are you afraid of?" Murya chan kasan makoshi tace "you" dan murmushi yayi ahankali yaja hannunta yadaura saman fuskanshi yana shafa fuskanshi in a very soft manner that is sensational feeling how soft her hand is and is so moist, sosai gabanta kefaduwa sabida yanda taji numfashin shi nafita dasauri sauri kaman ranan adakinshi a wanchan gida, cikin wata kalan murya Abee yay magana cikin hannun nata dake kan fuskanshi vace "ni dodo ne"? Yakarashe maganan softly licking palm nata da tongue nashi wani kalan yirrrrr da shocking taji har cikin kololuwan brain nata batasan lokacin datazo cikin jikinshi ba dasauri tana kokarin kwace hannunta, ahankali Abee yasaki hannunta taredawani kalan cuddling nata gabaki dava aikinshi more like avery very tight hug, kokarin tashi tayi hakan yasa gently yace "ina zaki"? Wanna karan sosai muryanta kerawa duk afirgice take shi kanshi yasan da hakan cikin trembling voice din tace "chan zani" ahankali yace "wayace kizo ¡ikina dama"? Shiru tavi dan batasan mezatace ba, hancinshi yasaka cikin gashin kanta yana shakan kamshin dasuke murya chan kasan makoshi yace "do you want me to sleep here tunda kina toro"? Girgizamai kai tayi ahankali on one hand yanda yake mata magana yanasa tana feeling so calm and secure on the other hand kuma bala'in tsoronshi takeji gani take kaman E3 zai mata abinda yamata ranan akara kaita asibiti amata dinki, jin tai shiru bata bashi amsaba but he could feel yanda her whole body is getting calmer aikinshi temperature ta mana raguwa kuma tadaina kokarin kwace kanta kawai tai lamooo, zaro hancinshi yayi daga cikin gashin kanta yadan kalli fuskanta murya chan kasa yace "natayaki kwana"? Makemai kafada tayi ashagwabe, dan murmushi yay yazare hannayenshi daga bayanta batare dayay magana ba alamun tafita daga jikinshi wani kalan lamooo tayi ajikinshi feeling so peaceful murya chan kasa yace "kwanta agado" dan dago fuskanta tavi kafin da dan sauri tafita daga jikinshi ta kwanta ahankali ko kadan wajen dake mata ciwo babu zafi, juyamai baya tayi dasauri gabanta nawani kalan fadi almost good 60secs Abee yayi ahaka kafin yasauka dagakan gadon ahankali slippers nashi yasaka sannan yay wajen kofa saida yabude kofan sannan yadaga hannunshi yakunna wutan dakin batare daya juyoba yarufe kofan. Idan kika karantamin littafi batare dakin biyaba ban yafeba Saida taji karan rufe kofan dakin sanan tajuyo da kanta ahankali takalli kofan E3 what just happen yanzun nan mesa tashige jikinshi? Yanzun nan she felt so safe dudda ba lallashinta yakeba but she felt like yanda yake mata magana so calm ataushashe kaman lallashinta yake yana bata hakurin abinda yamata and hakanan jitayi inama baice takwanta ba she low key prefer jikinshi duk kamshin shi taji tanaji, ajiyan zuciya tasauke dasauri tasa hannunta tashare hawayen daya zubomata duk idan ta tuna abinda Abee yamata sai gabanta yafadi dan batasan mezata cema Mandawari ba Mandawari da dudda abinda yafaru ya yarda zai aureta yabata sati daya takashe Auren tafito suyi aure amman Uncle din nan ya kwashe wayan tasan yanachan yana nemanta, yasha tambayanta ko Uncle yamata wani abu yanzu yazatayi mesa Uncle yamata wannan abin? Gashi yace bazai saketa ba yace she will leave with her mistake for ever yaya zatayi da Mandawari how and what will she do to solve this problem?. I •Idan kika karanta mini littafi batare dakin biyaba nan yafeba Abee duk vanda yaso yay bacci kasa baccin yayi, wuraren daya na dare ya bude kofanshi yafito idanunshi sunyi jajir kasa ya sauka yawuce kitchen E3 fridge yabude ya shiga neme neme amman babu lemun tsami ko guda daya agidan wani kalan wahalallen tsaki yaja yafito daga kitchen din zama yayi a dinning ahankali saikuma chan ya kife kanshi a dinning din kafin ahankali yadago kanshi yadauki cup yabude flask yakara tsiyaya ruwan shayi daukan cup din yayi yafito falo yazauna yanasha ahankali ya kishingida da kuiera vana tunani why is he having constant thought na this girl? Kodai ya tattara yay tafiya ne dagaske abinshi yabbar yarinyar nan dasu Mama? yasake tambayan kanshi but then again how is he going to leave yarinyar dashine valimata ciwo haka ita kadai dashine yajimata ciwo haka ita kadai dawasu dabata tasani ba is not possible, tunani daban daban yadingayi abin is so disorganizing him yanda thought and everything about her is clouding this brain, his mind and his thoughts, gain is 3 nadare yasa yamike tsaye ahankali cup din yakai kitchen sannan yafito yawuce sama dan yay wanka ko vadan sami sauki yazo yahau sallan dare. 4 daidai as usual yafito masallacin anguwan yaje yay salla saida gari yawaye wajajen karfe 6 sannan yafito daga masallacin yadawo gida, ahankali E3 yake tafiya anatse har sama, kofan dakinta vabude ahankali zaune yaganta gaban gado daga ita sai Yar rigan baccin dake jikinta tajiya mai spaghetti hand daya tsayamata a knees hada idanu sukayi dawani kalan sauri tadauke kanta tashiga watsa da yatsun hannunta kirinta na bugawa hakanan Abee nacika mata ido ita kanta sama da tunaninta duk yanda kikakai da rashin kunva da fitsara kinvi kadan ki kalli tsabaragen idanunshi kice zakimai, shirun dataji yasa kaman munafuka tadan dago idanunta hada idanu sukayi yay folding hannunshi a kirji still yana kallonta, wani kalan gasping breath tayi kafin ahankali tace "in.na kwana" batare daya amsa gaisuwan ba yace "kinyi salla"? Girgizamai kai tayi tafara kokarin mikewa tsaye ahankali gain yanda takeyi ahankali zaisa kasan tanajin zafine shigowa cikin dakin yayi yazo gabanta hannu yakai zai dauketa dawani kalan sauri takoma baya batare data bari sun hada ido ba tace "nooo" sosai gabanta kewani kalan faduwa duk idan taganshi gani take kaman zai mata wani abu, chak Abee ya tsaya yana kallonta, karasa mikewa tayi tsaf tsaye sannan ahankali tadaga kafanta ta taka kadan tsayawa tayi fuskanta na nuna tanajin zafi gently takai second leg din zata taka bata ankaraba ji kawai tayi Abee yadagata kukan daya makalemata awuyane tasaki sosai ko kallon fuskanta Abee baiyiba bathroom din yabude yashiga da ita ahankali vasauke ta tsava dasauri tajuyamai baya tana goge hawayen datakeyi da bayan hannu, wucewa Abee yayi bahon dayagani abayin ya tsugunna yadauka yatara ruwa ciki hannu yasa yadauraye bahon tass sannan ya ijiye ya kunna ruwan zafi kafin yadan juyo ya kalleta gain yanda tajuyamai baya sai goge hawaye take wani iri yadanyi vasan whenever she's in pain tunani take duk shi yasata a pains din danma tana tsoronshi ne saisa bata iya fadin maganganu da was varane da yanzu sunamai rashin kuna koba komi yarinvar tanada respect dakuma girmama babba, zuwa inda take yay wajen washhand basin daf da ita ya tsaya dasauri ta Dago kanta kallonshi tayi batare daya kalleta ba yadauki brush dake wajen wanda yasan natane toothpaste yasa yakai sannan ahankali yajuyo yakalleta hada idanu sukayi dasauri tasake dauke kanta, murya chan kasa yace "take" kin juyowa tayi takalleshi tareda makemai kafada ahankali, wani iri Abee yaji tundaga kan gashinta dayake zube abayanta har zuwa dan rigan dake E3 jikinta da curvy big hips nata yabida kallo zuwa cute legs nata dababu takalmi, bata iya rashin kunya the least datakeyi shine makemai kafada kokuma turomai baki wani kalan cute smile ne yasubuce mai dagabaki, dan takawa yayi ya matsa dab da ita ta yanda bayanta nada shafan jikin wani kalan sauri tayi zata gudu hannunshi taji kan cikinta ya janyota yahada bayanta da jikinshi runtse idanunta tayi gam kirjinta nawani kalan bugawa, cikin a very low tone Abee yace "sokike namiki brush din"? Yanda gabanta ke faduwa da vanda kamshin turarenshi ke shigan mata hanci yasa tama kasa magana sai ijiyan zuciya take, in a more Back SAKON SO 1 234 members, 4 online softer voice yace "uhnn tell me"? Makemai kafada tayi ahankali batare datace komiba, shiru yayi saikuma gently yakai dayan hannunshi dayake free ya kwashe gashinta dake bayanta yadaga gently yakai bakinshi yawani kalan manna mata soft peck abayan wuya wani uban yirrrrrrr dataji saida ta dunkule hannuwanta dasauri tareda gasping breath, batare da Abee ya janye bakinshi daga bayan wuyan nata ba cikin wata kalan murya wanda daga ita sai shi zasu iyajin meyake cewa yace "are you angry with me"? Gyadamai kai tayi amugun shagwabe idanunta aruntse har lokacin, yanda E3 takemai shagwaba jiyake kaman yacinyeta ko yahadiyeta koyasata alkinshi he can't even explain but shagwaban na bala'in getting to him baisan mesaba, ahankali yace "do you want me to apologize kokinason ki rama"? Shiru tayi kaman mai tunani kafin cikin wata kalan baby voice tace "apologize" lumshe idanu yayi