Sashe 72
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
su taru akaina ace na sakeki Imran will never do that! You will forever be matan Imran! Makesure kinfito daga bayin nan kafin nadawo gidan nan!" Abee yay maganan adake yawuce yafita, ajiyan zuciya Lujain tayi ahankali tace "Farida anya zai iya handling this stubborn Man"? Tadade ahaka sannan tabude kofan bayin tafito bayan tasake alwala hijab tasaka tai sallan azahar da la'asar Anty Binta tashigo rikeda abinci tace "sannu da tashi Ova come and eat"Duka kannenshi ne sukazo dakinta ita Lujain har abinma mamaki yake bata sosai suke mata hira kaman wata dan cikinsu da Anty Binta ne duk tafi sonta sai Maman Aneesarh yanda duk sukazo suke hira kaman wasu mate dinta bakaramin dadi abin yamata ba tun bata sakiba harta saki ikinta sai hira takemusu dan dama bawai shiru shiru bace itaba, wajajen 11 nadare suka mata sallama sukabar dakin kaman tabisu haka tadingaji, hakanan tawuce taje tayo wanka tafito daure da towel tazauna abakin gado deep down hakanan jitayi tanaso taga Abee bamatasan mesaba kodon sabida tun E3 dazu datamishi maganan nan bata kara ganinshi bane saisa takejin haka juye juve tadingayi agadon kawai tunanin Abee was clouding head nata ahaka wuraren 12 bacci yay awon gaba da ita.