Sashe 74
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Luiain bakison zamana da ita so be it, just know this ina sonki inason yarana genuinely, Kece baki sona and you can't stand me being happy, I said give me paper and pen!" Abee yay wani kalan ihu dasaida falon ya girgiza Kausar takasa komi sai kuka datakeyi ahankali Abdallah yazo kusada Kausar yakalleta yanda take kuka kafin gently shima yay kneeling kaman yanda tayi agaban Abee yadago fuskanshi yakalli Abee anatse vace "Abee dan Allah kayakuri forgive my sister, kaima kasan yanda Kausar ke sonka, please Abee kayakuri Abee amatsayina na yayanta kozata baka paper and pen I will never let her do that, Abee we are happy whenever you are happy sabida you are our moon and shining amour, you are the best father aduniyan nan that can do anything for yaranshi, Abee please forgive my sister please, Anty Lujain please kiyakuri kiyafema Kausar" dasauri Kausar takalli Lujain tana kuka sosai tace "I am so sorry Lujain, I am very sorry please forgive me Lujain" zuwa Lujain tayi ahankali tana kuka sosai kneeling tayi kawai ta rungume Kausar Kausar itama ta rungumeta so tight abin looks so emotional, juyawa Abee yayi kawai yahau stairs dasauri Kausar tasaki Lujain zatabi Abee Hajiya tace "karki bishi yanzu kibari sai anjima" gyadama Hajiya kai tayi tafashe da kuka sosai takalli Lujain tace "dan Allah kiyakuri Anty Lujain" girgizamata kai Lujain tai takai hannunta ta sharemata hawayen idanunta, takalli su Hajiya dasu Anty Binta tace "Hajiya dan Allah kuyakuri Anty Binta I am sorry" tahau kuka dukansu taruwa akanta sukayi suna lallashinta Hajiya tace "akanme zakiyi tunanin bama sonki Kausar bandama varinta kada ki kara E3 irin haukan nan kinji, shikuma Babanki nasan duk zuciyanshi zai sauko anjima saikije har dakinshi kibashi hakuri kinji" Gyadamata kai tayi Hajiya tace "Binta kubasu abinci duk su tafi makaranta, Abdallah yatafi tareda Kausar shikuma Hamza yatafi da Lujain" wucewa duk kitchen sukayi Hajiya tace "toku tashi ku zauna a dinning" tashi Abdallah da Lujain da Kausar sukayi suka zauna a dinning aka kakkawo musu breakfast. Ga daya nan sai night nakara muku dayanLujain kasacin abincin tayi sai wasa take da cokali tana tuna kalaman Abee he stood for her yayi fada da yarinyar shi akanta, his words "kika zagi my wife nikika zaga, kika daketa ni kika daka indirectly", Uncle is just so full of charisma and qualities that are damn unique and just incredible what a man! It takes a whole charismatic and intelligent man kanunama diyarka kuskurenta cikin nuna soyayya at the same time and that's what Uncle did, yanuna ma Kausar kuskuren ta, sannan vanuna mata she means the world to him, yasa tagane tayi badaidaiba instantly wow! He is so matured and ya ya handling issues very responsible and reasonable man, Har kasan ranta taji dadin abinda yamata without saying a word yaranshi duka sun bata hakuri dudda Abdallah baimata komiba shi, dudda bawai yafadi yana sonta bane but all maganganun dayayi shows that, his actions and words are just like MESSEGE OF LOVE to her, yafadi mata yana sonta adaki she rejected yanzun nan kuma yama Kausar fada and hakanan jikinta picks SAKON SO ya aikamata dashi kuma barata amsa SAKON SO dinba, tasakeyin dan murmushi sannan tafaracin abincin, suna gamawa tashi duk sukayi suka wuce school. Wuraren 10 Abee yasauko cikin suit Hajiya kadai vasamu a falo batare daya shiga cikin falon ba ta tace "zonan Imrana" karasowa yayi cikin falon yazauna anatse Hajiya tace "banson kayi fushi da Kausar kasan yanda you mean the world to that girl her heart won't be able to take it, abinda tayi is something da all girl child does, yara mata haka sukeson mahaifinsu kaman ba gobe, Allah na jaratan yara mata da son mahaifinsu sama da yanda sukeson ivayensu mata ma wasu, girls will always be Daddy's Gurls, abinda tayi was childish and silly, she did it out of feeling na insecurity tanai kaman za'a kwace place nata awajenka za'a rabata da Babanta, I am happy with the way you handle the issue dazun dan haka inason idan tazo wajenka anjima ka saurareta kada kasake ka koreta kasamini jika taita kuka tazo tafara zazzabi kanajina"? Gyadamata kai Abee yayi Hajya tace "bakai breakfast ba zaka fita"? Ahankali Abee yace "zanyi a office Hajiya" gyadamai kai Hajiya tayi tace "to saika dawo Allah bada sa'a babu fruits yau" Gyadamata kai yayi yace "zan taho dashi" yana maganan yatashi yatafi. 4 Hamza yadawo da Lujain gida abinci taci kadan tahau sama tana zuwa adaddafe tai wanka tai salla sai gado bacci yanda batai bacci a school ba, van school nasu are so nice sai cemata yajiki ake kowaye yace musu batada py oho har teachers duk wanda zai shigo saiya tambayeta yajiki sannan sabida ita akai revinshibg duk abubuwan da aka wuceta lallai babban school babba ne. Koda Abee yashigo gidan wuraren 5 kasa hakura yayi saida yadan bude kofan dakinta gain tana bacci yasa yawuce dakinshi wanka yay yashirya yafito dan zasu barrack yau buga kwallo shida su Musty bai dawo gidan na sai wajajen 9 na dare.