Sashe 96
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
TELEGRAM
SAKON S0 1
308 members, 8 online
abaya shima rikeda wasu kayan yace
"waikai magana kabama matarka
tacine kajuyama da yar yarinya
kwakwalwa bataji batagani saikai"
murmushi Abee yayi yabude boot
yana saka jakan sannan yakalli Musty
cikeda isgilanci yadagamai gira yace
"angaya maka ni na wasa ne" dan
dariya Musty yayi yace "ai naga
alama saisa ranan agabanmu kake
kissing nata bako kunya" dauke kai
Abee yayi tareda dan sosa kai, rufe
boot din Musty yayi yace "koba komi I
feel proud of myself I am the reason
behind that night dakukai
consummating marr.." kasa karasa
maganan Musty yayi sabida wani
kalan kallo da Abee yamai, Abee yace
"what did you do Musty?" Dan
sosakai Musty yayi yanadan
murmushin keta yace "danaga kana
neman tafka shirme karabu da fresh
yarinya irin Lujain shine na karbo
magani daga wajen Dr da dayasa kayi
abin kagudu daga gida da sunan
Zuwa kaduna, gashinan yanzu just
look at the both of you yanda
kukeson juna I am so happy and
proud of myself" mugun duka Abee
yakaima Musty dasauri Musty ya doje
yana gudu yana dariya, adan kunyace
Abee yarufe boot na motan saikuma
gently yakalli Musty dake dariya
Sending messages is not allowed in this group.
oll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
TELEGRAM
SAKON S0 1
308 members, 8 online
Around 4 na yamma Washegari aka
sallameta, kowa na nan harsu Baba
dabasu dade da zuwa dubata ba,
Gwaggo tace "to muje natafi dake
gida kika kara warkewa saiki koma
gidan mijinki" atare daga Abee har
Lujain din suka kalli Gwaggo, dauke
kai Abee yayi dasauri sabida hada ido
dayay da Hajiya datamai mugun allo,
kaman zatai kuka Lujain ba kunya ta
makema Gwaggo kafada tace "ni
bazani ba" duka dakin saida sukaji
kunya, Gwaggo takama baki tace
"ohh Allah kana gwadamini ikon ka!
Lulu Allah nagode maka da jikan nan"
cikeda kulewa Gwaggo tace "to ina
zaki? Gidan Maman mijinki ko gidan
mijin naki" dan juya idanunta Lujain
tayi tadan kalli Abee dayay kaman
baimasan ana maganan ba jaka yake
kokarin dauka tace "ni ni..
7.49 AM A
" tadanyi shiru kafin tasauke kanta
kasa tace "ni mijina zanbi" juyawa
dasauri Abee yayi yafita daga dakin
yana murmushi Musty yabiyoshi
abaya shima rikeda wasu kayan yace
"waikai magana kabama matarka
tacine kajuyama da yar yarinya
kwakwalwa bataji batagani saikaį"
murmushi Abee yayi yabude boot
yana saka jakan sannan yakalli Musty
cikeda isgilanci yadagamai gira yace
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE D
Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
"inhar kina barina to sex you da kyau
zakiyita samun yara" adan kunyace ta
rufe fuskanta tana dan murmushi
daidai ana knocking kofar da sallamao
hakan yasa Abee yatashi yace
"shigo" bude kofan akayi Baba ne
dasu Baffan ta adan kunyace Abee ya
sunnar da kanshi kasa.
****
Around 4 na yamma Washegari aka
sallameta, kowa na nan harsu Baba
dabasu dade da zuwa dubata ba,
Gwaggo tace "to muje natafi dake
gida kika kara warkewa saiki koma
gidan mijinki" atare daga Abee har
Lujain din suka kalli Gwaggo, dauke
kai Abee yayi dasauri sabida hada ido
dayay da Hajiya datamai mugun kallo,
kaman zatai kuka Lujain ba kunya ta
makema Gwaggo kafada tace "ni
bazani ba" duka dakin saida sukaji
kunya, Gwaggo takama baki tace
"ohh Allah kana gwadamini ikon ka!
Lulu Allah nagode maka da jikan nan"
cikeda kulewa Gwaggo tace "to ina
zaki? Gidan Maman mijinki ko gidan
mijin naki" dan juya idanunta Lujain
tayi tadan kalli Abee dayay kaman
baimasan ana maganan ba jaka yake
kokarin dauka tace "ni ni..
7:49 AM
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
(31
gaban gadon yana kallon yanda take
kallonshi, Teddy yafara bata, amsa
tayi ahankali tana murmushi kafin
yabata flowers din shima karba tayi
takalli abinda tag din yafadi kafin
takai fliwers din fuskanta kamshi
sosai suke sannan ahankali yabata
ledan budewa tayi chocholate tafara
cirowa da sauri tabashi ashagwabe
tace "ka budemin" hancinta yadanja
yace "sweet tooth kawai" bude mata
yayi yabata karba tayi takai bakinta
shikuma ya zauna kusada ita hakan
yasa ahankali tadaura kanta akan
kafadarshi takai hannunt kan cikinshi
tarikeshi tanashan chocholate din
ahankali shikuma Abee na kallonta
kaman yau yafara ganinta sun dade
ahaka sannan tajuyo takalleshi
ahankali tace "dama inada ciki"?
Shiru Abee yayi batare daya bata
amsa ba, hawayen dasuka zubomata
daga idanu ne tashare dasauri
ahankali tace "that Man yabugamini
kuje..." yatsanshi Abee yasa akan
lips nata murya chan kasa yace "|
know everything" ga mamakinshi
ahankali Lujain tace " lost my baby"
kankameta Abee yayi yace "I will give
u another one kikaji sauki" dasauri
takalleshi childishly tace "da gaske?"
Gyadamata kai yayi, dasauri tace
"inason vara sosai" ahankali vace
9
Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:14
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
now" gyadamai kai tayi yakai
yatsanshi ahankali ya sharce
hawayen dake bulbulo mata daga
gefen idanunta yana kallon kwayan
idanunta stilll kafin gently yadaura
lips nashi kan nata, ijiyan zuciya suka
sauke dukansu atare sannan gently
Abee yashiga kissing nata, irin
kissing din dake holding so many
messages yana gayamata how much
yake sonta and how much he misses
her, ahankali itama take maidamai da
kiss din sun dade ahaka kafin
ahankali yazare bakinshi dagakan
nata batare daya raba fuskokinsu ba
murya chan kasa yace "I love you
Baby" hannayenta tadaga ta
rungumeshi so tight tace "I love you
nima sosai" dasauri yakalli fuskanta
yace "kina sona Lujain?" Gyadamai
kai tayi dasauri tace "ina sonka sosai"
kissing dinta yasakeyi sanan
yasaketa, dan dago gadon kadan yayi
sannan yawuce yadauke teddy bear a
inda Musty ya ijiye Abee yadawo
gaban gadon yana kallon yanda take
kallonshi, Teddy yafara bata, amsa
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
p
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ba Lujain din da dazun nan take
murmushi take shan kunu ba, wani
kalan sangartaccen kuka takema
Abee daya rikemata hannu yana
kallonta, kasa daurewa Gwaggo tayi
tace "ammandai Lula akwai tabara
jama'a, Hajiya ba nan nan muke ganin
yarinyar nan taga yan uwanta dasu
Kausar sai murmushi take musu suna
hira Kausar na bata kunu ba shine
yanzu taga mijinta tana kuka uwa
tsungulinta muketayi tun dazu, yau
naga iya shege, yaushe Lulu takoyo
wannan tabaran" dasauri Musty dake
rike dariyanshi yace "Gwaggo zomuje
waje muyi magana" tashi Hajiya tayi
itama takalli sauran yaran tace
"kumuje" dukansu fitowa sukayi daga
dakin saida Abee yaga sun fita am
maida kofa an rufe yaduko da kanshi
ahankali lumshe idanunshi yayi kafin
ahankali ya manna mata kiss agoshi.
7:46 AM
EPISODE
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
O)
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
4 TELEGRAM
ll LTE
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka aka
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
sukace. "Sannu da zuwa Ya Imran"
Kausar tace "Abee sannu da zuwa"
su Samira sukace "ina yini Abee" dan
sunji haka ake cemai, gyadamusu kai
Abee yayi batare daya amsaba
sannan yashigo dakin anatse batare
dava kalli kan aadon ba vadan kalli
Sending messages is not allowed in this group.
DA
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
Aisha Salisu
9 Photo
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
7:45 AM
EPISODE
4 TELEGRAM
ll LTE O
now
Q
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka akad
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
eubane uCannu da nA/ Va Imran"
Sending messages is not allowed in this group.
10:14
TELEGRAM
SAKON S0 1
308 members, 8 online
abaya shima rikeda wasu kayan yace
"waikai magana kabama matarka
tacine kajuyama da yar yarinya
kwakwalwa bataji batagani saikai"
murmushi Abee yayi yabude boot
yana saka jakan sannan yakalli Musty
cikeda isgilanci yadagamai gira yace
"angaya maka ni na wasa ne" dan
dariya Musty yayi yace "ai naga
alama saisa ranan agabanmu kake
kissing nata bako kunya" dauke kai
Abee yayi tareda dan sosa kai, rufe
boot din Musty yayi yace "koba komi I
feel proud of myself I am the reason
behind that night dakukai
consummating marr.." kasa karasa
maganan Musty yayi sabida wani
kalan kallo da Abee yamai, Abee yace
"what did you do Musty?" Dan
sosakai Musty yayi yanadan
murmushin keta yace "danaga kana
neman tafka shirme karabu da fresh
yarinya irin Lujain shine na karbo
magani daga wajen Dr da dayasa kayi
abin kagudu daga gida da sunan
Zuwa kaduna, gashinan yanzu just
look at the both of you yanda
kukeson juna I am so happy and
proud of myself" mugun duka Abee
yakaima Musty dasauri Musty ya doje
yana gudu yana dariya, adan kunyace
Abee yarufe boot na motan saikuma
gently yakalli Musty dake dariya
Sending messages is not allowed in this group.
oll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
TELEGRAM
SAKON S0 1
308 members, 8 online
Around 4 na yamma Washegari aka
sallameta, kowa na nan harsu Baba
dabasu dade da zuwa dubata ba,
Gwaggo tace "to muje natafi dake
gida kika kara warkewa saiki koma
gidan mijinki" atare daga Abee har
Lujain din suka kalli Gwaggo, dauke
kai Abee yayi dasauri sabida hada ido
dayay da Hajiya datamai mugun allo,
kaman zatai kuka Lujain ba kunya ta
makema Gwaggo kafada tace "ni
bazani ba" duka dakin saida sukaji
kunya, Gwaggo takama baki tace
"ohh Allah kana gwadamini ikon ka!
Lulu Allah nagode maka da jikan nan"
cikeda kulewa Gwaggo tace "to ina
zaki? Gidan Maman mijinki ko gidan
mijin naki" dan juya idanunta Lujain
tayi tadan kalli Abee dayay kaman
baimasan ana maganan ba jaka yake
kokarin dauka tace "ni ni..
7.49 AM A
" tadanyi shiru kafin tasauke kanta
kasa tace "ni mijina zanbi" juyawa
dasauri Abee yayi yafita daga dakin
yana murmushi Musty yabiyoshi
abaya shima rikeda wasu kayan yace
"waikai magana kabama matarka
tacine kajuyama da yar yarinya
kwakwalwa bataji batagani saikaį"
murmushi Abee yayi yabude boot
yana saka jakan sannan yakalli Musty
cikeda isgilanci yadagamai gira yace
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE D
Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
"inhar kina barina to sex you da kyau
zakiyita samun yara" adan kunyace ta
rufe fuskanta tana dan murmushi
daidai ana knocking kofar da sallamao
hakan yasa Abee yatashi yace
"shigo" bude kofan akayi Baba ne
dasu Baffan ta adan kunyace Abee ya
sunnar da kanshi kasa.
****
Around 4 na yamma Washegari aka
sallameta, kowa na nan harsu Baba
dabasu dade da zuwa dubata ba,
Gwaggo tace "to muje natafi dake
gida kika kara warkewa saiki koma
gidan mijinki" atare daga Abee har
Lujain din suka kalli Gwaggo, dauke
kai Abee yayi dasauri sabida hada ido
dayay da Hajiya datamai mugun kallo,
kaman zatai kuka Lujain ba kunya ta
makema Gwaggo kafada tace "ni
bazani ba" duka dakin saida sukaji
kunya, Gwaggo takama baki tace
"ohh Allah kana gwadamini ikon ka!
Lulu Allah nagode maka da jikan nan"
cikeda kulewa Gwaggo tace "to ina
zaki? Gidan Maman mijinki ko gidan
mijin naki" dan juya idanunta Lujain
tayi tadan kalli Abee dayay kaman
baimasan ana maganan ba jaka yake
kokarin dauka tace "ni ni..
7:49 AM
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
(31
gaban gadon yana kallon yanda take
kallonshi, Teddy yafara bata, amsa
tayi ahankali tana murmushi kafin
yabata flowers din shima karba tayi
takalli abinda tag din yafadi kafin
takai fliwers din fuskanta kamshi
sosai suke sannan ahankali yabata
ledan budewa tayi chocholate tafara
cirowa da sauri tabashi ashagwabe
tace "ka budemin" hancinta yadanja
yace "sweet tooth kawai" bude mata
yayi yabata karba tayi takai bakinta
shikuma ya zauna kusada ita hakan
yasa ahankali tadaura kanta akan
kafadarshi takai hannunt kan cikinshi
tarikeshi tanashan chocholate din
ahankali shikuma Abee na kallonta
kaman yau yafara ganinta sun dade
ahaka sannan tajuyo takalleshi
ahankali tace "dama inada ciki"?
Shiru Abee yayi batare daya bata
amsa ba, hawayen dasuka zubomata
daga idanu ne tashare dasauri
ahankali tace "that Man yabugamini
kuje..." yatsanshi Abee yasa akan
lips nata murya chan kasa yace "|
know everything" ga mamakinshi
ahankali Lujain tace " lost my baby"
kankameta Abee yayi yace "I will give
u another one kikaji sauki" dasauri
takalleshi childishly tace "da gaske?"
Gyadamata kai yayi, dasauri tace
"inason vara sosai" ahankali vace
9
Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:14
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
now" gyadamai kai tayi yakai
yatsanshi ahankali ya sharce
hawayen dake bulbulo mata daga
gefen idanunta yana kallon kwayan
idanunta stilll kafin gently yadaura
lips nashi kan nata, ijiyan zuciya suka
sauke dukansu atare sannan gently
Abee yashiga kissing nata, irin
kissing din dake holding so many
messages yana gayamata how much
yake sonta and how much he misses
her, ahankali itama take maidamai da
kiss din sun dade ahaka kafin
ahankali yazare bakinshi dagakan
nata batare daya raba fuskokinsu ba
murya chan kasa yace "I love you
Baby" hannayenta tadaga ta
rungumeshi so tight tace "I love you
nima sosai" dasauri yakalli fuskanta
yace "kina sona Lujain?" Gyadamai
kai tayi dasauri tace "ina sonka sosai"
kissing dinta yasakeyi sanan
yasaketa, dan dago gadon kadan yayi
sannan yawuce yadauke teddy bear a
inda Musty ya ijiye Abee yadawo
gaban gadon yana kallon yanda take
kallonshi, Teddy yafara bata, amsa
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
p
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ba Lujain din da dazun nan take
murmushi take shan kunu ba, wani
kalan sangartaccen kuka takema
Abee daya rikemata hannu yana
kallonta, kasa daurewa Gwaggo tayi
tace "ammandai Lula akwai tabara
jama'a, Hajiya ba nan nan muke ganin
yarinyar nan taga yan uwanta dasu
Kausar sai murmushi take musu suna
hira Kausar na bata kunu ba shine
yanzu taga mijinta tana kuka uwa
tsungulinta muketayi tun dazu, yau
naga iya shege, yaushe Lulu takoyo
wannan tabaran" dasauri Musty dake
rike dariyanshi yace "Gwaggo zomuje
waje muyi magana" tashi Hajiya tayi
itama takalli sauran yaran tace
"kumuje" dukansu fitowa sukayi daga
dakin saida Abee yaga sun fita am
maida kofa an rufe yaduko da kanshi
ahankali lumshe idanunshi yayi kafin
ahankali ya manna mata kiss agoshi.
7:46 AM
EPISODE
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
O)
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
4 TELEGRAM
ll LTE
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka aka
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
sukace. "Sannu da zuwa Ya Imran"
Kausar tace "Abee sannu da zuwa"
su Samira sukace "ina yini Abee" dan
sunji haka ake cemai, gyadamusu kai
Abee yayi batare daya amsaba
sannan yashigo dakin anatse batare
dava kalli kan aadon ba vadan kalli
Sending messages is not allowed in this group.
DA
Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
Aisha Salisu
9 Photo
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
7:45 AM
EPISODE
4 TELEGRAM
ll LTE O
now
Q
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka akad
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
eubane uCannu da nA/ Va Imran"
Sending messages is not allowed in this group.