← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 113

Sashe 76

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Tama kasa magana sabida yanda kuka yaci karfinta kasa cigaba da abinda vakeyi Abee yayi tsayawa chak * yayi batare dayace uppan ba sunkai kusan 5min ahaka gain kukan karuwa yake yasa gently yadauke hannunshi dagakan desk din ahankali yadaura hannun nashi saman kanta dake kan kafanshi batare dayace komiba, dagudu tadago kanta takalleshi, hannunshi yakai yagoge mata hawayen tass kafin ahankali yay cupping face nata with his two hands kaman mai karantan wani abu sannan ahankali ya sumbaci goshinta, cikin tattausan lafazi vace "Kausar" sai alokacin taji rahama azuciyanta ahankali tace "na'am Abee" murya chan kasa Abee for the first time in 22yrs yau na kalleki I was like anya Kausar dina ke maganganun nan cus inda za'a gayamini kinyi abu haka I wouldn't believe it" Abee yadanyi shiru yana kallon fuskanta, murya chan kasa yace "akan me zaki taba tunanin cewa mahaifinki zai daina sonki koyabar sonki Kausar sabida wata?" Girgizamai kai tayi takasa magana, hannunta yakarba yakalla yace "did you know is my own flesh and my own blood ke gudu ajikinki then why will I not love abinda nasan nawane? My children My own daughter Kausar?" Dan shiru Abee yayi yace "ban fadama kowa this bal am about to tell you ba but I will tell you now" hannunta yakama ahankali yakai kan kirjinshi taji vanda zuciyanshi 53| kebugawa ahankali yace "for the first time in 13yrs my heart is beating" Awani kalan hankali Abee yace "yes Kausar, I love Lujain" dan lumshe idanu Abee yayi yabude su yadaurasu akan fuskan Kausar yace "idan soyayya yatashi kamaka baya tambayan izini bantaba sanin zanso wacce kika girma ba ni kaina Kausar but what will I do kawai samin kaina nay hakan yafaru dani, but duk yanda nakai awannan soyayyan nan idan yarana can't stand it or are not happy zan hakura dan you two are the most important thing to me in this life Kausar" girgizamai Kausar tayi murya chan kasa tace "Abee dan Allah kavafemin komenene makes u Allah kayafemin komenene makes u happy nima makes me happy, ba Lujain ba kowaye ma Abee inhar kanasonta I am ready to accept her, Abee bazan kara kuskuren danayi yau ba" sake lumshe idanu Abee yayi yace "Kausar all fathers are fathers, kuma kowani mahaifi na son yaranshi, dukan yara ko rashin dukan yara baya nuna uban yanason yaranshi ko bayaso, you brought mahaifin Lujain for your own personal interest idan wani yay magana na haka how will you feel?" Kausar jitayi da akwai yanda ake maida hannun agogo baya dazatayi ta gyara abinda tayi, Abee yace "su Hajiya, Anty Binta and the rest of my sisters were the one dasuka were the one dasuka tayani rainonki and brought you up kawowa rana ta yau but suma kin zagi soyaya da kuka wan dasuka nunamiki" girgixakai kawai Kausar takeyi tama kasa magana tsabagen kuka, hannu Abee yasa yashare mata hawaye tass yace "nariga na hakura kuma na yafemiki but always know this ni mahaifinku ne and I will forever be that, I love Lujain but that doesn't mean soyayyan ta zaisa na daina sonku, you are my children and she is my wife okay" gyadamai kai tayi ahankali gently yabude mata hannu yace "come here" dasauri tawani mike tsaye tashige jikinshi still kara bashi hakuri take, lallashinta Abee yay yace "yawuce but saikinmin coffee" murmushi tayi tareda dariya shima Abee dan dariya kadan yayi sakinshi tayi tace "bari naje nayi Abee" fita daga dakin tayi Abee yabita da kallo kafin ahankali yace "children! Allah dai ya shiryaku duka" Lujain ne tafadomai arai, ahankali yace "how am I gonna deal with her trouble"? Dan lumshe idanu yayi ya jingina da kujeran yana juyawa yana rolling adakin yana tunani he's missing her but har tsoron zuwa dakin yake taganshi tasakemai wannan maganan, yana cikin tunani Kausar tai knocking da sallama izini yamata tashigo takawomai tray dake dauke da flask da cups aïyemai tace "thank you now go and shower and sleep" ahankali tace "gud night Abee" Gyadamata kai yayi tawuce tatafi.Wasa wasa tun ranan fadan nan da Lujain taga Abee yau 1week kenan bata sake sashi a ido ba kuma yana nan agidan bawai bayanan bane, batasan mesa ba abin ya bala'in damunta, har cikin zuciyanta she wants to see him amman yaki zuwa yaganta, 7days data dibamai harya wuce, kuma tasan mezatayi inda bazai ganta ba dudda dai da wasa da take amman yanzu she meant it zatabar auren ne. ㅇ Yauma as usual Hamza na sauketa gaban school nasu yamata sallama yawuce, tsayawa tayi awajen tadan kalli masu gadin school nasu dake magana E3 da some student wani mota daya sauke yara tagani zai juya da sauri tai wajen tadan leka wani cute saurayine acikin motan da akalla bazai wuce 30yrs ba yakalleta gain yanda ta leko, dan faduwa gabanta yayi kafin ahankali tace "please can you drop me off at the main road na manta da assignment dina agida" binta da kallo mutumin yayi duk yaran makarantan nan nada driver, ahankali yace "what about your driver"? Kaman Lujain zatai kuka ashagwabe tace "aini saida yatafi natuna kuma we are submitting the assignment this morning" sosai yake kallon fuskan Lujain kafin ahankali yace "shigo" wani kalan murmushi tayi tabude kofan dasauri ta shiga tarufo reverse yayi yajuya suka wuce, har zuwa main road yakaita sannan yayi parking yakalleta itama dan kallonshi tayi saikuma saikuma ahankali tace "thank you" tabude kofan motan tafita tana goya jakanta abaya sannan tamaida kofan tarufe tafara tafiya tana kalle kallen titi, dan binta da kallo yayi saikuma yatada moanshi yatafi, wajen dayake babban titi ne babu keke gashi bataga wani empty taxi ba, sosai take kallon titi tarasa yanda zatayi why did she even leave school Kodai tayi trekking takoma school dinne? Mota ne taga yay parking agabanta dasauri E3 takalli motan guy din dazune yakalleta yace "tell me the truth why don't you wanna attend school today" kallonshi tayi kaman bazatai magana ba ahankali tace "ni wajen Gwaggo na nakeso naje" tsayawa kawai yayi vana kallon Lujain wanna wace kalan shagwababbiyan yarinya ne haka, ahankali yace "you mean your grandma?" Gyadamai kai Lujain tayi dan shiru yayi yana kallonta kafin ahankali yace "shigo" dan who is he to judge kowani yaro use to skip school once in a while very important yafadi yana dan murmushi, shigowa Lujain tayi dasauri tace "thank you sir" batare daya kalleta ba vace "my name is Arman not Sir" ahankali Luiain tace "uhnnn Arman" dan sunan vamata dadi, batare daya kalli fuskanta ba yace "inane gidan Gwaggon naki" wani kalan murmushi tayi dasauri tace "Gwarimpa Kwanan tipa" bai karacewa komiba yacigaba da tafiya har sukazo Gwarimpa har gaban gidansu parking yayi da bala'in farinciki Lujain takalleshi tace "thank you Thank you so much Arman" Gyadamata kai yayi yadanyi murmushi dasauri tabude kofa tafita dawani kalan gudu tabude gate din gidansu tashige duk yana kallonta. 5:54 PM (U O Tana shiga babu kowa a tsakar gida E3 tasan daman kowa yatafi school Baba yatafi Kasuwa yanzu kuma Mama na baccin safe, side din Gwaggo tawuce da gudunta tana zuwa batai wata wata ba tafada dakin Gwaggo na zaune tanashan shavi da burodi kawai taga Lujain akanta zaro idanu Gwaggo tayi tace "Innahu min Sulaimanu Wa Innahu Bismillahi Rahmani Raheem, wl nafi karfinku sabida kunga nayi kewan jikanane kukesa takemin gizo, wannan wani kalan bakin iskokai ne dani" wani kalan murmushi Lujain tayi ta yarda jakanta akan kuiera kawai tawani fado kan Gwaggo tana bala'in murna tace "Gwaggo wlh nine ba iskokan ki ba" tawani kalan kvalvace da dariya dagota Gwaggo tayi tace "ke Lulu keda waye kukazo mijin naki ne yakawoki ba makaranta zakiba ga kayan makaranta ajikinki waya kawoki"? Dan turo baki tayi taja shayin Gwaggo zatasha Gwaggo tai ihu tace "baraki bani amsa ba"? Akufule tace "ni kadai nazo" zaro idanu Gwaggo tayi tace "ke kadai ni y'asu, yanzu Lulu babu wanda yasan kinzo?" Gyadama Gwaggo kai tayi tace "eh ana kaini makaranta na gudo nazo nan ni nai kewanki Gwaggo gidan nan ya isheni nafison gidanmu, nafison wajen ki" tai maganan tanakai kofin shayin bakinta, tundaga kanta zuwa kafa Gwaggo ke kallo tama kasa magana, tass ta shanye tea tamike tace "bari nacire kaya nai bacci wh bacci nakeji, a school bana iya bacci kwata kwata idanuna suvita juyawa a aji Gwaggo" tana maganan ta shige uwardaka da sauri Gwaggo tashiga neman wayanta tace "wlh badani za'ayi wannan tabargazan ba ina wayana nakira babanki tunda bani gane yanda su Samira sukamin saving sunan mijinki" Lujain na uwardaka tana jinta wayanta data dauke lokacin data rungumeta ta kalla bay ta shiga ta kashe wayan sannan tafito tadaga katifa ta jive wayan tashiga cire kaya wani farin towel tadauka ta daura tabi lafiyan gado wani kalan jiyan zuciya tasauke tace "Gwaggo zomuyi bacci" daga falo Gwaggo dake neman waya tace "kinci gidanku Lulu da baccin" kyalkyacewa da dariya Lujain tayi tana gyara kwanciya mugun bacci takeji uwa batayi nadare ba, gain bataga wayanba mikewa tayi tafita, tawuce dakin su Mama, afalo taga Mama tace "yauwa ke kiramini Baban yaran nan banga wayana ba ga Lujain chan tazo daga school babu wanda yasan tazo nan daga gidan mijinta, kiramin shi nafadamai sabida yakirasu ya sanar dasu kar hankalinsu yatashi" tabe baki E3 Mama tayi tace "kema Gwaggo haba kibar varinya tahuta hala vaji tayi kin zaci kowane zai iya zaman aure da wannan tsohon sojan da hala yama girmi babanta, ga zaman shekaru sha uku dayayi babu mata hala yana neman ya kasheta da jaraba ne kiwa Allah kibar yarinya tahuta tayi yaji ta gudo gidan ubanta haba" cikin ihu Gwaggo na tafi tace "dangina kap babu wanda yataba yaji saike, kuma Lulu dakike fata tayi baratayi ba he, bakin ciki ke neman kasheki tasami mili har mili varanki kuma na gida sunyi kwantai, nidai kiramini d'ana" akufule Mama tace "wayata ba kudi kumama taci screen baa ganin komi da ita" Gwaggo dake Kallonta tace " UK daredal Babansu zai dawo ko, Allah sa wayan taci sukurim din" Gwaggo tajuya tafita tana banbami takoma daki, labulen uwardakan tadaga cikeda masifa tace "Kekuma taso dan gidanku na maidaki makaranta dakain... ..! shiru Gwaggo tayi ganin yanda Lujain ta
Chapter 76 · 0% Book details