← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 113

Sashe 93

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Scan @ 22 FEB 2023 10:11 PM
9:27
20
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
gemunshi tashiga kissing nashi da
kyau Abee jiyayi kanshi kaman zai
kwance ahankali yaja pant nata kasa
yacire yayar batare daya karbe
bakinshi daga nataba yashiga bude
kafafunta yakai hannayenshi yafara
murza erected nipples nata wani
kalan nishi Lujain tayi dan she's
enjoying everything, kaman daga
sama taji wani zafi dayasa tass
tabude idanunta, shi kanshi Abee
mamaki yake dan baikamata tana
komawa all the time tana hadewa
kaman virgin, fashewa da kuka tayi
sOsai tana kara bude idanunta da
kyau ganin da gaske abu Abee yake
mata, adan rude muryan Abee
narawa sosai yace "shiii don't cry
Baby please" yay maganan yana
kama bakinta yashiga kissing yana
ramming nata to his content, sosai
Lujain ke kuka dudda baya fitowa
sabida yanda yarikemata baki Abee
yadawo da ita nan gidan nan sabida
yayta abin nan yayi dazu fa, yanda ma
Abee keyi har tausayi yake bata dan
kaman zai sume mata, saida Abee
yaga kaman tana neman loosing
breath nata ya iya yabarta da kyar
yakoma gefe kawai ya kankameta
yasata akirjinshi yanajin yanda take
numfashi da kyar.
5:51 PM
Sending messages is not allowed in this group.
QSaida Abee ya tabbatar tadaina kuka
sannan yatashi bayi yashiga yahada
ruwa yazo zai dauketa ashagwabe
tace "ni dakaina zani bayin" tsayawa
Abee yayi dan baiso tahau mishi kuka
lallabata yake sabida shima yasan ta
wahala a hannunshi, kokarin tashi tayi
daga gado amman takasa dan batada
karfi to tun safe babu abincin kirki
acikinta, ahankali Abee yace "please
kibari nakaiki" dauke kanta tayi
batare data kalleshi ba hakan yasa
Abee yataho yadauketa ahankali yay
bayi da ita, aruwan zafin yasata
tafashe da kuka tace "nika kyaleni
kafita" dan tsayawa jim Abee yayi
yana kallonta ganin rigima takeji sosai
yasa anatse yace "okay but tell me
mezakici once nai salla nasama miki
abinci, babu kome acikin jikinki banda
sperm dina" dauke kai tayi dawani
Sending messages is not allowed in this group.
Owner
V

Scan @ 25 FEB 2023 12:38 PM
9:26
27
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
tafashe da kuka tace "nika kyaleni
kafita" dan tsayawa jim Abee yayi
yana kallonta ganin rigima takeji sosai
yasa anatse yace "okay but tel me
mezakici once nai salla nasama miki
abinci, babu kome acikin jikinki banda
sperm dina" dauke kai tayi dawani
kalan gudu jin abinda yafadi tanajin
wani yirrrr takai hannunta da sauri
tana goge hawaye da bayan
hannunta, kaman bazatace komiba
tace "ni shinkafa da wake da yaji da
manja, ayanka tumatir da cucumber
da kwai akai dakuma latas" tsayawa
Abee yayi yana kallonta she looks so
adorable dudda yanda yadaure karya
tabata tamai kuka kasawa yayi kanta
yakamo ahankali ya manna mata kiss
a forehead yace "shikenan to, I love
you Baby" turomai baki tayi hakan
yasa yakai hannu zai kama bakin
dasauri ta daura hannunwanta akan
fuskanta tarufe tana dan murmushi,
ganin yasata murmushi yasa yadan
sauke ijyan zuciya hankalinshi na
kwanciya yawuce yafita daga bayin
dakinta yaje yay wanka yaduba ganin
batada any kaya yasa yaje dakinshi
shiryawa yayi cikin jean da Riga
sannan yadauki wani pj nashi ya
ijiyemata akan gadonshi yawuce
yafita salla yayi anan falon sama kafin
yasauka kasa yana dialing number
Sending messages is not allowed in this group.
.9
s(

Scan @ 25 FEB 2023 12:38 PM
9:26
27
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
shiryawa yayı cikin jean da Riga
sannan yadauki wani pj nashi ya
ijiyemata akan gadonshi yawuce
yafita salla yayi anan falon sama kafin
yasauka kasa yana dialing number
Anty Binta, ringing daya tadauka kai
tsaye yace "kina gidanki" dasauri
tace "eh Yaya but anjima zamu gida
.9Hajiya tace nazo nadauki kaya na
kaimuku" ahankali Abee yace
"kisamin rice and beans a pressure
cooker idan ana dafawa awajen, just
cook it fast koma a menene then kisa
tumatur, manja, and mema..." Abee
yadanyi shiru yana kokarin tuna
abubuwan da Lujain ta lissafa, Anty
Binta dake dariya kasa kasa tace "ai
su daman daga baya ake sawa Yaya,
bari dai nafara daura shinkafa da
waken the most important one idan
kazo katuna I can slice those ones
sharp sharp" katse wayan yayi Abee
yayi yatada mota yabar gidan, koda
yakai anguwan ana kiran magrib
hakan yasa ya tsaya yay salla a
masallaci anan suka hadu da Musty,
tare suka fito Musty yace "mekazo
yimini agida" mugun kallo Abee
yayimai yace "idon matambayi"
dariya Musty yayi yabishi suka jera
ciki yace "yaya our little baby Imran
ince baya wahalar da mamanshi
dayawa"? Tsayawa Abee yayi
Sending messages is not allowed in this group.
V

Scan @ 25 FEB 2023 12:38 PM
9:26
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
ince baya wahalar da mamanshi
dayawa"? Tsayawa Abee yayi
saikuma yajuyo yakaleshi yace
"kaine ka fadama Hajiya ko"? Dasaurio
Musty yazaro idanu yace "ni a ina,
Hajiya dai tagane komi kazaci bara
asan daukanta dakayi kukaje Kaduna
Q anan kamata ciki ba" dauke kai Abee
yayi dasauri yacigaba da tafiya,
cikeda tsokana Musty yace "once a
sharp shooter will always be a sharp
shooter harna tausayama Lujain duk
shekara zaka dinga aika Yar mutane
labour ward nan da 12yrs zata haifi
yara dozen that is idan babu yan biyu
biyu ko yan uku uku acikinsu" wanan
karan wani kalan juyowa da Abee yayi
da gudu Musty yakwasa, ga
mamakinshi biyoshi Abee yayi suka
shiga zagayen compound din Musty
na dariya kaman zai mutu, yana
gudun yace "yanzu dan bakada
mutunci Imrana har gidana zakazo
kace zaka dokeni danna fadi gaskiya
daka gama your child abuse mai
result ina wajen ne" tsayawa Abee
yayi yana maida ijiyan zuciya shima
daga nesa Musty ya tsaya yana maida
ijiyan zuciya yana dariya yace "sannu
da aiki Imrana Besty" ijiyan zuciya
Abee yayi he's tired of pretending,
shiyay kuskuren nunama all his family
memhers havasonluiain is time
Sending messages is not allowed in this group.
V
|

Scan @ 25 FEB 2023 12:38 PM
9:26
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
shiyay kuskuren nunama all his family
members bayason Lujain is time
yafara gyara kuskuren babu wani
karyace karyace, dan juyawa yayi
tareda shafa keyanshi saikuma
yajuyo yakalli Musty, ahankali yace
"ina son matata Musty! I love Lujain
sama da yanda zan kwatanta maka
iya yanda nike sonta, inason Lujain
sosai Musty!"
DUK WACCE TAKARANTA MINI
LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN
YAFEBA
3? 2
07012181461 chat me up idan
kinason this book
8:06
AM
EPISODE
Idan kin ko ka karantamini littafi
batare daka biyaba ban yafeba
Chak Musty ya tsaya cikeda mamaki
yana kallon Abee, haderai Abee yayi
yawuce shi dasauri ganin kalan kallon
dayakemai yashiga cikin gidan da
sauri Musty yabi bayanshi, a dinning
yaga Binta tsaye tana parking kula
hakan yasa yace "kwai, tomatoes,
cucumber, da lettuce, I think that all"
gyadamai kai Binta tayi tace "to Ya
Sending messages is not allowed in this group.
8:06 AM
|
O)Scan @ 25 FEB 2023 12:38 PM
9:26
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
dayakemai yashiga cikin gidan da
sauri Musty yabi bayanshi, a dinning
yaga Binta tsaye tana parking kula
hakan yasa yace "kwai, tomatoes,
cucumber, da lettuce, I think that all"O
gyadamai kai Binta tayi tace "to Ya
Imran sannu da zuwa" kitchen
tashiga tafito dawani disposable roba
kaman daman tasani sune duk
tagama yankawa yan kanana sunyi
kyau gwanin ban sha'awa, hadamai
komi tayi tazo gabanshi, hannu yasa
yakarba murya chan kasa yace
"thanks" yakalli Musty daketa
kallonshi kaman yasami TV yace
"Malam tashin mini daga hanya"
murmushi sosai Musty yayi yace "ai
yanzu ban kara damunka kome kace
haka za'ayi, agaida Madam" girgiza
kai kawai Abee yayi yawuce yafita.
Yana kaiwa gida ana kiran isha'i cikin
gidan yashiga yana tafiya ahankali,
kwance yaganta afalon sama kan
dogon kujera tai lamo sanye da
pajamas dinshi tana ganinshi dasauri
ta tashi dudda babu wani karfi jikinta,
murmushi yayi yakarasa gabanta
yace "kinyi kewana?" Gyadamai kai
tayi ahankali, dukowa yayi ahankali ya
manna mata peck agoshi murya chan
kasa yace "l am back, bari nadauko
Sending messages is not allowed in this group.
O)

Scan @ 25 FEB 2023 12:38 PM
9:26
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
Yana kaiwa gida ana kiran isha'i cikin
gidan yashiga yana tafiya ahankali,
kwance yaganta afalon sama kan
dogon kujera tai lamo sanye da
pajamas dinshi tana ganinshi dasauri
ta tashi dudda babu wani karfi jikinta,
murmushi yayi yakarasa gabanta
yace "kinyi kewana?" Gyadamai kai
tayi ahankali, dukowa yayi ahankali ya
manna mata peck agoshi murya chan
kasa yace "I am back, bari nadauko
plate nabaki abinci ko" sake
gyadamai kai tayi ahankali kaman yar
yarinyan shi, ijye flask din yayi
yawuce binshi tayi da kallo she's
feeling care nashi har bones nata and
she love it, baiwani jimaba hayowa
saman yayi da plate, spoon, goran
ruwa mara sanyi da serving spoon,
hada ido sukayi da sauri tadauke kai
dan murmushi yayi ganin yanda take
kallonshi yakaraso wajen,
tsugunnawa yayi agabanta yana bude
Q
kulan, soyayyan manja ne asama
cirowa yayi ya ijiye da roban yaji, yasa
spoon ya deba mata shinkafan
baiwani zuba dayawa ba ahankali
tace "ya isa" kallon fuskanta yayi
kafin ahankali yace "okay" manjan
yasa wani spoon zai deba dasauri
tace "bahaka akeyi ba" kallonta yayi,
dan murmushi tayi na tsokana tana
noke kanta. murva chan kasa Abee
Sending messages is not allowed in this group.
°
Chapter 93 · 0% Book details