← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 113

Sashe 60

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Kasa yasauka yaje dinning kulolin wajen yashiga budewa he's trying to fix breakfast for her sabida taci tasha magungunan ta, farfesun kan rago da Mama sukayi ya deba Awani bowl yasa a microwave sannan ya kunna kettle, tea yahada mata yaji madara a Milo yadauko tray yasa tea akai, pepper soup din yaciro dayay zafi shikuma yadaura kan tray yadau bread da ruwa da spoon yahada komi sannan yafito dauke da tray yawuce sama, ahankali yabude kofan dakin tana zaune kan gado pink gown don daya ciro mata ne ajikinta har lokacin gashinta abaje ta jingina da bangon gado wanna karan tazauna da kyau, wani kalan ajiyan zuciya Abee yasauke yakarasa cikin dakin tray ya ijiyemata yace "come and eat" abincin tabi da kallo saikuma takalleshi hada idanu sukayi kallonta yake dasauri yadauke kanta hakan yasa yace "what?" Dan turomai baki tayi saikawai cikeda fitina irin a Lujain tadaura kanta kan kafafunta tafashe dawani kalan kuka dayasa Abee yaji kaman kanshi zai kwance,dawani kalan sauri kaman ba Abee ba yace "menene what happen?" Shiru tamai tana kukanta, tsayawa yay yana kallonta ganin tana neman haukatashi yasa adan zafaffe yace "Ke!" Adan firgice tadago rinanun idanunta takalleshi, strictly yace "rufemin baki" hadiye duk wani kukan datakeji tayi chak kaman magic, wani kalan mugun kallo yamata yace "eat ur breakfast" da sauri hannunta har rawa yake tadauki cup na tea zatakai bakinta karbewa yay dasauri ahankali yace "bakison breakfast din ne"? Gyadamai kai tayi ahankali, gently yace "mekikeso"?
E3
Was sababbin hawaye ne suka saukomata ahankali tace "waina" ijiye tea yayi kan tray din sannan yamike tsaye yawuce yafita daga dakin.
Key motarshi yadauka yafita mota waina yashiga neman mata amman baisan inda ake saidawa ba gajiya yayi da nema yay parking agefen hanya
Musty ne yafado mai arai hakan yasa ahankali yaciro number shi kaman baiso yay dialing number nashi, wayan na gabda katsewa Musty yadauka baiyi magana ba, wani kalan dan karamin murmushi Abee yayi yasan fushi Musty yake dashi all this while yaki dauka, ganin shirun yay yawa yasa ahankali Abee yace "nika fadamin a ina ake saida waina Malam" wani kalan murmushi Musty yayi saikuma yadake yace "a ina zansan inda ake saida waina a Kaduna ni sai anjim........" dasauri Abee yace "no I mean anan Abuja" dawani kalan sauri Musty yace
"kadawo ne"? Daure fuska Abee yayi yace "no, just tell me kadainamin tambaya" wani kalan murmushi Musty yayi yace "kaje wannan garden din danake yawan zuwa na yan barno suna saidawa" katse wayan Abee yayi dasauri ya wurga wayan yasan yashiga uku da Musty zuwa wajen yayi yasayo wainan sannan yadawo gidan.
..!| LTE 804
Bude kofan falo yayi yashiga Mama ne kadai a dinning tana kokarin kwashe kulan dinning ganinshi yasa tai murmushi karasawa yayi yace "ina kwana Mama" yay maganan yana bata takeaway na hannunshi tace "muntashi
Ipy Imran waka sayoma waina"? Dan dauke kai yayi murya chan kasan makoshi vace "ita" wani kalan murmushi Mama tayi tace "aiko taci abinci ina zuwa na bata yanzu hakama suna sama itada Farida tana kama mata gashin nan amman bari nai fishing na kaimata" wucewa stairs yayi yafara hawa tun kafin yakarasa kaiwa saman yakejin dariyanta karasawa saman yayi suna falon sama da ita da
Farida dake mata manya manyan kalaba sun kunna tv suna kallon wani comedy na broda shaggi dukansu basu luradashi ba tsayawa kawai yayi yana kallon vanda take dariva kaman ba yarinyar data gama kuka dazun nan ba children ko akwaisu da abin mamaki
Abee vafadi haka aranshi daidai lokacin
Lujain tajuyo da kanta sabida kamshin turarenshi dataji hada idanu sukayi wani kalan mugun kallo yamata dasauri tadauke kanta daidai Farida itama tajuyo ganin abinda yake kallo ganin
E3
Abee tsaye yasa dasauri tace "ina kwana Abee" Gyadamata kai yayi yawuce yabude kofan dakinshi yashige
Farida takalli Lujain dataga hartai wani iri.
•I| LTE 804
Baiwani dade aciki ba Abee yafito yashirya cikin was ash color yadi dinkin yamai bala'in kyau a jumper yasanya takalmin Hermes da agogon rolex baisa hulaba hakan yasa gashin kanshi da gemunshi sai kyalli suke sunyi kyau, ko kallon inda suke baiyiba yawuce yasauka kasa daidai Mama na hayowa da wainan ganishi yasa tace
"za'a fita Imrana to Allah bada sa'a" saman yayi suna talon sama da ita da
Today
Farida dake mata manya manyan kalaba sun kunna tv suna kallon wani comedy na broda shaggi dukansu basu luradashi ba tsayawa kawai yay yana kallon vanda take dariya kaman ba yarinyar data gama kuka dazun nan ba children ko akwaisu da abin mamaki
Abee yafadi haka aranshi daidai lokacin
Lujain tajuyo da kanta sabida kamshin turarenshi dataji hada idanu sukayi wani kalan mugun kallo yamata dasauri tadauke kanta daidai Farida itama tajuyo gain abinda yake kallo ganin
Abee tsave vasa dasauri tace "ina kwana Abee" Gyadamata kai vayi yawuce yabude kofan dakinshi yashige
Farida takalli Lujain dataga hartai wani iri.
Chapter 60 · 0% Book details