Sashe 97
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
yabisni da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
would've thought Imrana zai taba so
wata aduniya, just look at the small
girl da jikinshi ke rawa akai, yana
zaune nan cikin motan Abee yafito
daga flower shop din rikeda wani red
and white roses da aka hadasu tare
sukai bala'in kyau ga dan tag akansu
na get well soon wife, baki Musty
yakama yana kallon Abee daya shigo
cikin motan hararanshi Abee yayi
baice komiba, Musty yace "wai haka
ka iya soyayya dama Imrana banda
labari wlh, iyye" tada motan Abee
yayi yaja motan batare daya kula
Musty ba, agaban wani super market
ya tsaya yasake shiga, wani pink
babban teddy yasaya mata da wasu
lafiyayyen chocholate mai kyau sosai,
dasu pringles, da biscuit, yabiya kudi
yafito bude bayan mota yayi ya ijiye
sannan yadawo gaba yashiga
yazauna rufo kofan yayi yay shiru
batare daya tada motan ba yana
tunani Musty yace "what?" ljiyan
zuciya Abee ya fuzar ahankali yace "|
can't believe l lost my child" dafashi
ahankali Musty yayi yace "Allah daya
baka zai kara baka wani, kaida kake
sharp shooter ma" hararan Musty
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
A
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
B
E
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
daya kalli kan gadon ba yadan kalli
Hajiya da Gwaggo da Mama yace "ina
yininku" atare dukansu sukace "lafiya
9lau Imran" Gwaggo tace "barka barka
ta tashi Imrana je kaji kaga matarka"
dan juyoda kanshi Abee yayi ya sauke
kwayar idanunshi kan Lujain dake
kwance kan gado tana wani irin
kallonshi kaman yaune rana na farko
data fara ganinshi zuciyanta na
bugawa abnormally, tana jin tafiyan
wasu butterflies acikin cikinta
sokawai take yazo wajenta, lumshe
mata idanu yayi yabude batare data
karasa gaban gadon ba, wani kalan
hawaye ne suka bulbulo suka cika
kwayan idanunta tana kallonshi
ahankali tadaga hannunta tamikamai
alamun yazo yariketa kowa na dakin
hatta Musty yabisu da kallo is just like
kowa nason love story nasu, kowa
kuma nason yanda Lujain kemai
kaman har karaman baby shi kaman
wata his last born, Abee duk yanda
yaso yadaure sabida mutanen dakin
kasawa yayi yakarasa gaban gadon
yana wani kalan kallon cikin kwayan
idanunta gently yasa hannunshi
yarike hannunta batare dayace uppan
ba but the whole thing is like
zuciyoyinsu na magana, fashewa
dawani kalan kuka Lujain tayi kaman
ba Lujain din da dazun nan take
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
31
Fitowa Dr yayi da danshi daya kara
hada idanu da Kausar, dauke kanta
Kausar tayi dasauri shikuma Dr
yakasa cire idanunshi akanta har
saida Maman Aneesarh ta lura da
kallon dayakema Kausar, Babban Dr
yace "Alhamdulilah she's perfectly
fine yanzu, fracture din ne kawai
yarage shikuma with the help of belt
din dake jikinta she will be fine, yanzu
dai tai brush agoge mata jiki ta
chanza kaya abata abinci taci
dakuma lots of fruits, let's watch her
for 24hrs and see idan babu any
complication zansa Dr Khalil here my
son yazo yasallameta, zanje wani
board meeting ne gobe" atare
dukansu sukace thank you, Dr
yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon
Kausar, komawa dakin sukayi
Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi
dasauri Sajida tace "Gwaggo ki zauna
ki huta mu zamu debo" murmushi
Gwaggo tayi tace "Allah shimiki
Albarka" ruwan zafi tadebo sannan
tafito tabude akwatin dake dakin
taciro wani soft towel da brush, dan
dago gadon kadan akayi da kyar ta
iya jurewa tazauna kaman zatai kuka
brush Sajida ta mata da taimakon
Kausar tana zubawa awani kwano
tawuce taje ta zubar abayi sannan
Saiida tachina one mata iiki
Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
murmushi tayi daidai Dr yazO wani
magidanci ne tareda dan nashi da
yana shigowa suka hada ido da
Kausar, anatse yace "kubamu wuri
mu dubata" fita duk sukayi daga
dakin.
7:45 AM
s EPISODE
9)
Fitowa Dr yayi da danshi daya kara
hada idanu da Kausar, dauke kanta
Kausar tayi dasauri shikuma Dr
yakasa cire idanunshi akanta har
saida Maman Aneesarh ta lura da
kallon dayakema Kausar, Babban Dr
yace "Alhamdulilah she's perfectly
fine yanzu, fracture din ne kawai
yarage shikuma with the help of belt
din dake jikinta she will be fine, yanzu
dai tai brush agoge mata jiki ta
chanza kaya abata abinci taci
dakuma lots of fruits, let's watch her
for 24hrs and see idan babu any
complication zansa Dr Khalil here my
son yazo yasallameta, zanje wani
board meeting ne gobe" atare
dukansu sukace thank you, Dr
yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon
Kausar, komawa dakin sukayi
Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
peck take mata a hannu tanaji kaman
ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari
nakira mijinki na sanar dashi zakiyi
magana dashi?" Babu kunya dasauri
ta gyadama Hajiya kai, saida Gwaggo
tace "ohhh ke bakida kunya"? Duka
yan dakin murmushi akayi harda
Kausar, dialing number Abee Hajiya
tayi da kanta ta sauka daga kan
gadon takai wayan kunnen Lujain da
sallama Abee yadauki wayan da
muryan nan nashi nutsassiya.
"Assalamu Alaykum Hajiya" shiru
Lujain tayi batasan mesaba wani abu
ne taji ya tsayamata awuya kawai
ahankali tasaki kuka tareda kai duka
hannayenta tarufe fuskanta sabida
kuka daga kannen Abee Zainab,
Sajida da Maman Aneesa da ita kanta
Kausar atare suka hade baki sukace.
"Awwwwwwwwnnnn".
D
Komi na Abee tsayawa yayi chak jin
kukan Lujain, awani irin hankali
kaman yanama jariri magana yace
"stop crying, do you want to see
me"? Gyadamai kai tayi ahankali
batare da tai magana, kaman yasan
metace, murya chan ciki yace "I am
coming now" katse wayan yay,
ahankali tajuye kunnenta batare data
bude fuskanta ba ita kanta Hajiya
murmushi tayi daidai Dr yazo wani
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
EPISODE
(
.S
Wani kalan faduwa gabanta yayi
dasauri ta fizge hannunta tace "sorry
zan kira Dr ne dama ta farka" dan
kallon Kausar yayi saikuma yakalli
dakin da Lujain keciki yace "the
patient with rib fracture"? Dasauri
Kausar ta kalleshi hada ido sukayi
dasauri tasauke kanta tace "eh"
gabanta nafaduwa tarasa maisa,
ahankali yace "my Dad is her Dr, just
go inside zan kirashi" gyadamai kai
Kausar tajuya saikuma hakanan
tajuyo hada idanu sukayi dasauri
tasauke kanta tace "thanks" sannan
tabude kofan dakin da Lujain keciki
tashiga tace "yana zuwa wai".
Zama bakin gadon Hajiya tayi hannun
Lujain takama tama peck ahankali
tace "mekikeso kici tell me anything
dakikeso" ahankali dan muryanta
baya fitowa sosai tace "kunun gyada"
dasauri Hajiya tace "Binta please je
gida tunda kinfi kusa da asibitin"
Gyadamata kai Binta tayi dasauri tana
murmushi tajuya tafita, Hajiya sai
peck take mata a hannu tanaji kaman
ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari
Sending messages is not allowed in this group.
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
yabisni da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
would've thought Imrana zai taba so
wata aduniya, just look at the small
girl da jikinshi ke rawa akai, yana
zaune nan cikin motan Abee yafito
daga flower shop din rikeda wani red
and white roses da aka hadasu tare
sukai bala'in kyau ga dan tag akansu
na get well soon wife, baki Musty
yakama yana kallon Abee daya shigo
cikin motan hararanshi Abee yayi
baice komiba, Musty yace "wai haka
ka iya soyayya dama Imrana banda
labari wlh, iyye" tada motan Abee
yayi yaja motan batare daya kula
Musty ba, agaban wani super market
ya tsaya yasake shiga, wani pink
babban teddy yasaya mata da wasu
lafiyayyen chocholate mai kyau sosai,
dasu pringles, da biscuit, yabiya kudi
yafito bude bayan mota yayi ya ijiye
sannan yadawo gaba yashiga
yazauna rufo kofan yayi yay shiru
batare daya tada motan ba yana
tunani Musty yace "what?" ljiyan
zuciya Abee ya fuzar ahankali yace "|
can't believe l lost my child" dafashi
ahankali Musty yayi yace "Allah daya
baka zai kara baka wani, kaida kake
sharp shooter ma" hararan Musty
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
A
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
B
E
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
daya kalli kan gadon ba yadan kalli
Hajiya da Gwaggo da Mama yace "ina
yininku" atare dukansu sukace "lafiya
9lau Imran" Gwaggo tace "barka barka
ta tashi Imrana je kaji kaga matarka"
dan juyoda kanshi Abee yayi ya sauke
kwayar idanunshi kan Lujain dake
kwance kan gado tana wani irin
kallonshi kaman yaune rana na farko
data fara ganinshi zuciyanta na
bugawa abnormally, tana jin tafiyan
wasu butterflies acikin cikinta
sokawai take yazo wajenta, lumshe
mata idanu yayi yabude batare data
karasa gaban gadon ba, wani kalan
hawaye ne suka bulbulo suka cika
kwayan idanunta tana kallonshi
ahankali tadaga hannunta tamikamai
alamun yazo yariketa kowa na dakin
hatta Musty yabisu da kallo is just like
kowa nason love story nasu, kowa
kuma nason yanda Lujain kemai
kaman har karaman baby shi kaman
wata his last born, Abee duk yanda
yaso yadaure sabida mutanen dakin
kasawa yayi yakarasa gaban gadon
yana wani kalan kallon cikin kwayan
idanunta gently yasa hannunshi
yarike hannunta batare dayace uppan
ba but the whole thing is like
zuciyoyinsu na magana, fashewa
dawani kalan kuka Lujain tayi kaman
ba Lujain din da dazun nan take
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
31
Fitowa Dr yayi da danshi daya kara
hada idanu da Kausar, dauke kanta
Kausar tayi dasauri shikuma Dr
yakasa cire idanunshi akanta har
saida Maman Aneesarh ta lura da
kallon dayakema Kausar, Babban Dr
yace "Alhamdulilah she's perfectly
fine yanzu, fracture din ne kawai
yarage shikuma with the help of belt
din dake jikinta she will be fine, yanzu
dai tai brush agoge mata jiki ta
chanza kaya abata abinci taci
dakuma lots of fruits, let's watch her
for 24hrs and see idan babu any
complication zansa Dr Khalil here my
son yazo yasallameta, zanje wani
board meeting ne gobe" atare
dukansu sukace thank you, Dr
yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon
Kausar, komawa dakin sukayi
Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi
dasauri Sajida tace "Gwaggo ki zauna
ki huta mu zamu debo" murmushi
Gwaggo tayi tace "Allah shimiki
Albarka" ruwan zafi tadebo sannan
tafito tabude akwatin dake dakin
taciro wani soft towel da brush, dan
dago gadon kadan akayi da kyar ta
iya jurewa tazauna kaman zatai kuka
brush Sajida ta mata da taimakon
Kausar tana zubawa awani kwano
tawuce taje ta zubar abayi sannan
Saiida tachina one mata iiki
Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
murmushi tayi daidai Dr yazO wani
magidanci ne tareda dan nashi da
yana shigowa suka hada ido da
Kausar, anatse yace "kubamu wuri
mu dubata" fita duk sukayi daga
dakin.
7:45 AM
s EPISODE
9)
Fitowa Dr yayi da danshi daya kara
hada idanu da Kausar, dauke kanta
Kausar tayi dasauri shikuma Dr
yakasa cire idanunshi akanta har
saida Maman Aneesarh ta lura da
kallon dayakema Kausar, Babban Dr
yace "Alhamdulilah she's perfectly
fine yanzu, fracture din ne kawai
yarage shikuma with the help of belt
din dake jikinta she will be fine, yanzu
dai tai brush agoge mata jiki ta
chanza kaya abata abinci taci
dakuma lots of fruits, let's watch her
for 24hrs and see idan babu any
complication zansa Dr Khalil here my
son yazo yasallameta, zanje wani
board meeting ne gobe" atare
dukansu sukace thank you, Dr
yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon
Kausar, komawa dakin sukayi
Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
peck take mata a hannu tanaji kaman
ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari
nakira mijinki na sanar dashi zakiyi
magana dashi?" Babu kunya dasauri
ta gyadama Hajiya kai, saida Gwaggo
tace "ohhh ke bakida kunya"? Duka
yan dakin murmushi akayi harda
Kausar, dialing number Abee Hajiya
tayi da kanta ta sauka daga kan
gadon takai wayan kunnen Lujain da
sallama Abee yadauki wayan da
muryan nan nashi nutsassiya.
"Assalamu Alaykum Hajiya" shiru
Lujain tayi batasan mesaba wani abu
ne taji ya tsayamata awuya kawai
ahankali tasaki kuka tareda kai duka
hannayenta tarufe fuskanta sabida
kuka daga kannen Abee Zainab,
Sajida da Maman Aneesa da ita kanta
Kausar atare suka hade baki sukace.
"Awwwwwwwwnnnn".
D
Komi na Abee tsayawa yayi chak jin
kukan Lujain, awani irin hankali
kaman yanama jariri magana yace
"stop crying, do you want to see
me"? Gyadamai kai tayi ahankali
batare da tai magana, kaman yasan
metace, murya chan ciki yace "I am
coming now" katse wayan yay,
ahankali tajuye kunnenta batare data
bude fuskanta ba ita kanta Hajiya
murmushi tayi daidai Dr yazo wani
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
EPISODE
(
.S
Wani kalan faduwa gabanta yayi
dasauri ta fizge hannunta tace "sorry
zan kira Dr ne dama ta farka" dan
kallon Kausar yayi saikuma yakalli
dakin da Lujain keciki yace "the
patient with rib fracture"? Dasauri
Kausar ta kalleshi hada ido sukayi
dasauri tasauke kanta tace "eh"
gabanta nafaduwa tarasa maisa,
ahankali yace "my Dad is her Dr, just
go inside zan kirashi" gyadamai kai
Kausar tajuya saikuma hakanan
tajuyo hada idanu sukayi dasauri
tasauke kanta tace "thanks" sannan
tabude kofan dakin da Lujain keciki
tashiga tace "yana zuwa wai".
Zama bakin gadon Hajiya tayi hannun
Lujain takama tama peck ahankali
tace "mekikeso kici tell me anything
dakikeso" ahankali dan muryanta
baya fitowa sosai tace "kunun gyada"
dasauri Hajiya tace "Binta please je
gida tunda kinfi kusa da asibitin"
Gyadamata kai Binta tayi dasauri tana
murmushi tajuya tafita, Hajiya sai
peck take mata a hannu tanaji kaman
ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari
Sending messages is not allowed in this group.