Sashe 10
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Chak Abee ya tsaya yanabin jikinshi da kallo gabaki dayan suit din dayasa yabaci har zuwa farin rigan ciki dan bai kulle boturin jacket dinba afarin rigan fanta ya zube ga chocolate din some sun manmanne a rigan kaman kashi, sai alokacin ma ya iya juyawa amman hartai kwana sai farin safan kafanta da sandals daya hango azuciyanshi dudda baisan kalan uniform na makarantan dazasu excursion ba but yasan babu any of his employee dazasu dressing like that dan haka that must be a student what on earth student keyi in this floor, kwata kwata nothing yahadasu da this floor dan dazaran yay welcoming nasu factory za’a wuce dasu dake ciki cikin building din suga yanda ake production, jikinshi yakara kallo tayaya zai sauka kasa ahaka yay addressing student, juyawa yayi ahankali cikeda takaici yabude kofan wani office daban ma’aikatan wajen duk suka mike batare daya shigaba yace “call cleaners agoge nan” atare sukace yes sir sannan yawuce yana tafiya anatse zuwa wani special corridor dakenan dawani hadadden office da aka rubuta CMD ajiki murda kofan yayi yaji akulle sai yanzu yama tuna yabar Ibro a office yacemai idan yagama yarufe kofa yakai mishi wasu files mota dan yana gama magana da student fita zaiyi yanada wani meeting dawasu Chinese dasuke son yamusu toiletries, wani mugun tsaki yayi yanzu dole saiyaje General rest room na this floor fitowa yayi yajuya yashiga wani corridor yafara tafiya daidai nan shima wannan employee dayaga lokacin dasukai karo yafito daga office ahankali ganin Oga yay hanyar da yarinyan tayi yasa ahankali yace “Oga yasanta ne”? Saikuma yahau tafiya da sauri yace “interesting I thought ustazun mutumin nan baison mata so apparently he’s deceiving kowa” ahankali Abee yabude kofan bayin yashiga ya tsaya gaban wash hands basin yana kallon kanshi ta madubi dan gajeren tsaki yayi ganin yanda kayanshi suka baci sosai bude tap yayi yatara ruwa a hannunshi ya yarfe hannunshi yakai yana goge chocolate din wani kalan mugun tsaki yayi ganin chocolate din kara spreading ma yake kawai kayan bazasuyi ba dole ya chanza su yasa yaciro wayanshi yakira number Ibro kai tsaye yace “where are you now”? Yadanyi shiru yace “leave the factory ka koma mota ka kawomin office key” yana maganan ya katse waya ji yayi ma he’s a bit press hakan yasa yajuya ahankali direct first bayin dake wajen dayaga kofan adan bude yanufa kai tsaye yana tafiyan yana kokarin bude belt din wandonshi daidai lokacin mutumin nan yaturo kofan bayin batare daya shigo ba yakawo wayanshi taciki yana video don baison aji mutum awajen afasa abinda za’ayi saisa yaturo waya yana video ganin Abee na kokarin cire belt yasa yaware idanu yakai hannunshi kan bakinshi aranshi yace “badai yarinyar ke jiranshi anan ba, ai Oga baya using this restroom saina office nashi” kai tsaye Abee yabude bayin tareda shiga ciki atare wani irin ware idanu yayi ganin yarinya zaune akan masan data rufe ga jakanta akasa waya a hannunta tana kallo earpiece akan kunnenta ga chocolate a hannunta tanaci tana murmushi sosai tana kallon waya, alamun kaman da mutum akanta dataji yasa tadago manyan cat eyes dinta ahankali dan ko kadan bataji shigowanshi ba dan ta taushe kunnenta da earpiece maganganun Mandawari kawai takeji, wani kalan mugun ihu ta kurma tareda zabura ta mike tsaye tana maida kofan tarufe su, takai hannayenta tadaura kan idanunta tace “wayyooo uhmmmmm” tashiga bubbuga kofan da bayanta tana kokarin bude kofan tana kuma kokarin kama bakinta ganin mutum babba kaman aljani akanta.EPISODE 8️⃣
Baki gayen dake video yakama daga waje yana kallon yanda kofan ke jijjiga kaman ana wani abu jin muryan yarinyan na nishi, jin mutane na zuwa wajen dasauri yaciro wayanshi daga cikin bayin yawuce abinshi yana maida wayan aljihu yama ma’aikatan dazasu wuce maganan yace “sannun ku” yawuce suka wuce corridor abinsu yalabe wani lungu dan yaga fitowarsu.
Ganin yanda take ihu ta kulle idanunta gam da bakinta gashi takare kofan gabaki dayanta da kibanta balle yama fice abinshi yasa cikeda daka tsawa yace “Ke!” Har cikin kwakwalwanta taji tsawan daya daka mata hakan yasa tarufe bakinta gum sannan tafara bude idanunta kadan kadan ta makale jikin kofan kaman zata manne awajen zuciyanta na bugu ba kakkautawa tasauke idanunta ahankali kan fuskan Abee, ganin yanda tayi kaman tana shirin sakin fitsari yasa yace “open the door kifita” bakinta har rawa yake sosai danta bala’in tsorace tace “ban…….ban…..iy……iyaba” ganin dukta tsorace kawai ta manne kyam akofan yasa anatse yace “step away” gyadamai kai tayi sannan tamatsa ahankali bude kofan yayi fuska adaure batare daya kalli fuskanta ba yace “out” da bala’in sauri tafice daga bayin jakanta da chocholate da wayanta dake kife akasan bayin yakalla hartasa hannu zata bude kofan bayin tafita yasake dakamata tsawa yace “kee!” Juyowa tayi azabure suna hada ido tasauke idanunta kasa jikinta yadauki bari takasa koda daga kafa tai tafiya ball yayi da jakanta daga cikin bayin tareda wayan duka ko ajikinshi dasauri ta tsugunna tadauki jakan tadauki wayan ta jefa cikin jakan ta mike batamasan halin da wayan keciki ba kawai jikinta bari yake fitowa tayi tana waige waige bama tasan ta ina tabiyo tazo wajen ba sai gyara riganta take tafara tafiya tafita daga corridor hanyan bayin wasu ma’aikata ne su biyu mace da namiji suka ganta sukace “what are you doing here student”? Tsuri tayi bamatasan mezatace ba macen dake kallonta tai dariya tace “hala ta bace ne, come” kaman jira take dasauri tai wajen macen murmushi tamata ganin duk ta tsorace tace “don’t be scared kowa da kikagani awajen nan ranan farkon zuwanshi saiya bace acikin company nan, just take that stairs zai kaiki direct kasa though naga Mr Hamza na shirin tafiya daku Factory” Gyadamata kai tayi zata wuce matan tace “what’s your name”? Juyowa Lujain tayi takalleta saikuma tanuna kanta ahankali tace “ni”? Gyadamata kai tayi ahankali tace “Lujain” murmushi matan tace “you have a very very beautiful eyes” Gyadamata kai tayi tajuya da sauri sauri tai stairs mutumin yace “kedai Kiyawa kinada son mutane” murmushi tayi tace “she just reminded me of myself danake yarinya haka nataso inada kiba sosai but kasan banbancin mu?” Da sauri ya girgiza mata kai suka cigaba da tafiya tace “she’s so beautiful nikuma I was fat and ugly” dariya sukayi yace “common don’t say that wlh kinada kyau sosai ke kinganki ne” murmushi tayi tace “yanzu danai girma ne nakuma dakaina nai kyau, amman this girl nada kyau kam sosai Masha Allah kaman ka saceta” murmushi yayi yace “ni duk idanunta sukafi burgeni” dariya dukansu sukayi suka shige office nasu.
Tana kaiwa Anty su tace “ina kikaje? Anje bayi ba’a ganki ba”? Kaman zatai kuka tana haki tace “I got lost dazani bayin sainaje na sama” mugun kallo teacher su tamata ba’a kara cemata komiba suka wuce factory din, sun zagaya factory tass bata taba sanin haka ake kera plate din tangaran dasukecin abinci ba sai yau, aka nuna musu tana daga cikin wayanda ma aka zaba tai practicing tayi plate aka bata kyautanshi daganan suka tafi show room kaman ta kwashe komi takaima Gwaggo takeji sai wajajen 1 sukabar wajen saida taga sun fita sannan hankalinta ya kwanta, abakin layinsu school bus yasauketa.
*****
Tsayawa yayi abayin yabi kasan bayin da kallo yanda chocolate suke akasan wait ma what in the first place takeyi a Gent’s restroom?? Dan tsaki yayi daidai Ibro dayasake kira kan yazo bayi direct yakawomai key yashigo ganin Yayanshi dayayi acikin bayi tsaye ga chocolate akasa yana kallo yasa yakarasa gaban bayin da sauri yace “lpy Yaya Imran” juyowa yayi yakalleshi dasauri Ibro yazaro ido yace “what happen to kayanka Ya Imran”? Hannunshi kawai Abee yasa ya karbe key office nashi dake kan hannun Ibro batare daya amsashi ba yawuce yafita daga bayin yay kofa harya bude batare daya juyoba yace “call Hamza tell him I will not be able to see those school people” yana maganan yawuce office nashi yabude yashiga wani kalan lafiyayyen office ne babban gaske gaban wani daki yaje direct yabude lafiyayyen bedroom ne ciki da gado dakomi bayin dake dakin yashiga wanka yayi da ruwa kai zafi yana fitowa yadauki wani sabon suit ash yasaka sannan yadauki makullin motanshi yawuce yafita.
Stairs yayi daidai mutumin nan yafito daga office girgizakai yayi ganin Abee ya chanza kaya saikuma ahankali yakoma cikin office ya zauna yana jinjina lamarin nan azuciyanshi.
Koda aka sauketa da kafa takarasa gidansu bude gate tayi tashiga Mama ne a tsakar gida da Abida suna gyaran shinkafa duk suka bita da kallo ahankali tace “sannu da aiki Mama” fitowa Gwaggo tayi daga bangarenta tace “makiran matan nan ina zata amsa gaisuwanki taho diyata tun dazu nake zuwa kofar gida na leka ko kin fara dawowa amman baki dawoba zonan diyar Gwaggo” Gwaggo tabude mata hannu dasauri tana murmushi tawani fada jikin Gwaggo ahankali tace “Gwaggo yunwa” sakinta Gwaggo tayi tace “tuni namiki abinci dakaina dakuma na wanchan Matar ubanki data kawo saida na dandana dan intabbatar ba guba tunda gashi har yanzu ina raye ba guba muje daki” daki suka shiga saikuma tafito ta kalli Abida tace “kin fasa shan furan dakikacemin zakisha ne tijararriya”? Dasauri Abida ta tashi Mama ta tabe baki batace komiba dan yasan dazaran tace wani abu Gwaggo zata hada karya da gaskiya yau yau din nan ta tara yaranta kaf takai karanta.