← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 113

Sashe 12

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Wanka yayi shayi kawai Hajiya ta aikamai dan tasan yanda dare tayi bazaici abinci ba, zama yayi yanashan shayin yana tunani na farko babu anything like sex dayayi so wanan ma is off list, nabiyu this so called guy dake blackmailing nashi employee nashi ne and when something happen that has to do with employee naka you need to handle it with lots of precaution, he will try his number again tommorow yaga how things goes.

Washegari yay dialing number still akashe ganin har yamma still babu komi yasa ya tattara komi ya watsar dan in the first place yasan babu wani sex video ballema har ayi leaking nashi a online.

Yau monday as usual bayan breakfast kowa yakama gabanshi Abdallah tareda Kausar suka tafi school dan lecturer su nasafe yace baida lpy bazai zoba, Hamza ya sauke yara yawuce shima Abee yashirya cikin wani Italian suit black dayamai kyau bana wasaba hannunshi daure da rolex, yana kaiwa company abinda yafarayi was yashiga office na HR amman seat na guy din empty bai zuwa wucewa office nashi yayi dan yanada ayyuka dayawa dazaiyi.

Wuraren 10 aka fita break kowa na ajinsu SS2A yafita banda ita dake zaune tafito da duka abubuwan da Gwaggo tazuba mata a jaka tanaci one by one, tana cikin cin egg and chips princess tashigo class din da ita da Lily dawasu maza guda biyu rike da goran drinks a hannunsu kallo daya tamusu tadauke kai ganin sun dumfarota tacigaba da cin abincinta gabanta na faduwa ganinsu su kusan shidda amman bata nunaba Princess na karasowa gabanta batai wata wata ba duka kayayyakin abincinta tawani barar dasu dayasa Lujain tamike tsaye dasauri tana kallon Princess da some much anger tace “mehaka princess”? Wani mugun kallo princess tamata tanuna kanta tace “kinganni Miss Chubby, kinga Lily we can proudly say eh munji muna chokes dasauran su but I can assure you this muba yan iska bane, our vaginity is intact unlike you dakin saba har kin iya moan” wani kallan kallo Lujain tamusu tace “me akace miki nayi I don’t understand ni kike kira da yar iska”? Wani murmushi princess tayi Lily ta tofar da miyau agefe tace “you disgust me Lujain you look so innocent babu wanda zai miki kallon karuwa sabida yanda kika kware a pretending” Lujain zatai magana Princess tace “kola play the video for her” dasauri Lujain takalli Kola dake danna wayanshi yana chewing cingum abaki kaman dan daudu saiga muryan Lujain tace “wayyooooo, Hmmm, Hmmm, hmmmm” hmmm hmmm din was repeating babu kakkautawa da karan buga kofa babu wani baligi mai hankali da zaiji da bazaice Iskanci akeba, Kola da abokinshi sukahau dariya Kola yace “Ashedai Fatty bombom tasan dadi kizo muyi dake I promise zan saya miki 5 shawarma da chocolates goma expensive ones ba irin na yan 500 din nan da kike zuwa dashi school ba” dukansu sukahau dariya princess tace “karuwa kawai mai gindin roba” baki Lujain tabude zatai magana kawai taji saukan drinks masu sanyi ana tsiyaya mata akai har zuwa jikinta princess tace “bari mu miki wankan tsarki da drinks” daidai nan Principal tashigo class din dakusan all the school teachers biyeda ita abaya.EPISODE 🔟

Zaro idanu Principal tayi ganin yanda suka watsa mata drinks sun mata wanka sun bata mata jiki gabaki daya tace “what in God’s name is this Kola and co?” Da sauri duk suka wurgad da gorunan kasa, Principal tace “to disciplinary office now!” dasauri suka fita sannan takalli Lujain wani irin kallo da Lujain takasa fassarawa koname tace “come with me” ahankali ta tsugunna ta dauki jakanta dake tsiyaya da drink ta kakkabe jikinta tabi bayan principal faran safan kafanta har tusan ruwa yake sabida yanda drinks suka jikashi teachers nasu na kallonta wani kalan kallo tawucesu ahankali suka rufamata baya suna fitowa taga student an taruuuu kawai kallonta akeyi kaman yau aka fara ganinta a school din aka wuce da ita saikuma chan taji student na murmuring “God forbid, ewwww wasu na cewa na karuwa” har zuwa office na principal suka shiga principal ta zauna akan wani kujera tanuna mata wani waje teachers kuma suka fita, anatse principal din na kallonta tace “a ina kikasan Alhaji Imran”? Zaro idanu tayi tace “na’am waye Alhaji Imran”? Dan to be honest bamata gane kan maganan ba, ahankali Principal tace “mai company ceramic, at first da aka fara fadamini awaya I thought maybe forcing naki yayi he took advantage of you but after watching the video…….” Principal tai shiru daga gani kasan maganan namata nauyi tace “after watching the video I understood komi yafaru ne with your consent dan is so obvious, ni baran wani iya cewa komiba dan you have your rights as an adult data wuce 18yrs you are 19, keba minor bace, all I will say is have this” tamika mata wani takarda ahankali Lujain tasa hannu takarba ganin letter na susupension yasa dasauri takalli principal din, Principal tace “I believe guardians naki are on their way right now tun dazu muka kirasu wata tsohuwa da farko damuka kira mukaji, hakan yasa muka dauki second number wanda yacemana shine mahaifinki yana hanya” shiru Lujain tayi kawai tana kallon letter ita she don’t even know what’s happening.
Chapter 12 · 0% Book details