← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 113

Sashe 90

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

better tashin zuciyan na raguwan mata.Dukkansu su Hajiya sauke kansu sukayi kasa gain tsantsan shagwaba da Luiain kema Imrana Abee babansu Kausar wanda su bata musu irinshi ba iyakanta kwanciya datayi kan cinyan Anty Binta but yanzu taga Imrana harda kuka wato tasaba dashi, tashi tsaye Hajiya tayi dasauri tashige dakin Kausar su Anty Binta ma duk tashi sukayi sukabi bayanta tareda rufo kofa dukta wutsiyar idanu Abee yake kallonsu, saida yaga sun rufe kofa sanan da sauri yakai hannayenshi yaciro fuskanta daga jikinshi cikin wani kalan muryan lallashin yaro chan kasa kaman na barawon dake shirin sata baiso akamasu yace "stop crying Uncle's baby" makemai kafada tayi cikeda rigima tace "ni yunwa nakeji" ganin neman bashi kunya take ta tonamai asiri yasa yace "to muje daki" ahankali kafadanta har lokacin a make tace "I can't walk" dasauri yakai hannunshi zai dauketa, sake makemai •kafada tayi murya chan kasa tace "nika goyani I want baaabuu" da zuciya daya tai maganan kuma baaa ahankali ba cikin tone na kuka, Abee jiyayi kaman kanshi zaiyi pieces sabida vanda takemai shagwaban dan juyawa yay ya saci kallon dakin dasu Hajiya suka shiga ganin har yanzu kofan arufe yasa yajuya da sauri tareda tsugunnawa yace "hau" dasauri tahau bayanshi tana murmushi he could feel how excited she is da goyon dagowa yayi yafara tafiya da ita suka wuce saida Anty Binta da Maman Aneesarh suka bude kofa suka leko kaman muna fukai Hajiya tadauki filo ta wurgamusu tace "kurufemini kofa munafukan yara" maida kofan sukayi suka rufe suna dariya harda tafawa Maman Aneesarh tace "kinga yanda ya goyata kuwa Anty Binta" dasauri Anty Binta tace "niko nagani" Hajiya ma duk yanda taso ta daure saida tadan murmusa.Ta bavanshi Lujain ta leko ta kalli side na face nashi tace "Uncle" ahankali Abee yace "uhmm Uncle's Baby" murmushi tavi jin vanda yacemata Uncle's baby, tace "mesa baka aske gemu"? Yana tafiya da ita still batare daya tsayaba yace "kinaso na aske ne"? Shiru tayi tanabin sajen da gemun nashi mai kyau da kallo kafin ahankali tace "no" murmushi chan kasa Abee yace "why"? Dasauri tace "sabida yamaka kyau sosai" dan tsayawa Abee yayi sannan yajuyo da fuskanshi vakalleta hada idanu sukayi dasauri ta kulle idanunta gam tana murmushi tace "nika daina kallona kunyan ka nakeji" bude dakinshi yayi yashiga yace "ai yanzu bakida kunya you were hugging me agaban su Hajiya" ahankali tace "ai lokacin banda lafiva ne bansan ma nayiba" ahankali Abee na maida kofan dakin yana rufewa yace "yanzun kuma fa" murya chan kasa tace "ina shiga jikinka naji zuciana yadaina tashi yanzu yama tafi banjin aman kuma, yunwa kawai nakeji Uncle" daidai nan yakai gaban kujeran dakinshi sauko da ita yay ya zaunar da ita kan kujeran saikuma ahankali ya tsugunna gabanta yakalleta yace "kina sona"? Juyarda fuskanta tayi dasauri adan kunyace tace "nima bansani ba" murmushi yayi, anatse yace "mezakici"? Dan juyowa tavi takalleshi tace "uhnnn wannan madaran nan daka taba bani lokacin nann cikin dareee danakejin yunwaaaaa katuna?" Tunda take maganan kallonta da kallon dan bakinta yake this girl is (U charming, komi nata is so adorable, yanason Lujain kaman zai hadiyeta, ganin yanda yake mata wani kalan kallo yasa tajuyar da fuskanta da sauri tadan turobaki, tashi yayi yawuce yabude fridge nashi yaciro almond milk yazo gabanta budewa yayi yabata dasauri takarba tana murmushi tace "thank you" baki takai tafara sha hakan yasa yatashi yaje closet nashi fitowa yayi da leda a hannunshi yazo gabanta ledan yamika mata yace "take" dasauri ta jiye madaran agefenta tana karba juyawa yayi yace "idan kin gama sha kije kiyi salla bari naje mosque" yay maganan yana fita daga dakin itakuma tana ciro abubuwan ledan, babban kwalin taciro tana kallon vanda akai packaging tashiga budewa da sauri ganin kwalin waya iPhone 14 pro max yasa tawani kwala ihu tamike tsaye tana tsalle sosai tace "thank you Uncle thank you Uncle, wayyooo Allah na I love waya, Uncle yasayamin waya" Abee yadade gaban dakin yanajin vanda take tsalle take ihu tana murna tana godemai kafin ya girgiza kai yace "children da son waya" wucewa yayi dan har an tada salla, jitayi takoshi fitowa tayi da wayan dasauri tai dakin Anty Binta tana zuwa tanunama Anty Binta wayan tace "Anty Binta kalle Uncle yasayamin" daidai nan Kausar tashigo danyau tadade a school wayan takarba tanunama Kausar tace "Kausar look Uncle yasavamin" murmushi Kausar tayi dan yanzu she don't have anything against Lujain tace "iyyeeee yanzu fa kini waya namu yahuta congratulations, har Hajiya har Hamza da Abdallah babu wanda bata nunama wayanta agidan nan ba, Hajiya ta dubesu itada Kausar dake kovamata few things suna downloading tace "waini diyar Adam yaran nan bazasu bar wayan nan yaje yay charge bane" dariya dukansu sukayi Kausar tace •"tashi muje dakina Hajiya na damunmu anan" tashi sukayi suka wuce sama har lokacin ahankali take tafiva amman sabida murna vasa ciwon bai dameta ba suna hawa sama Abee na shigowa falon yadan saci kallonta vanda suka kama kafada ita da Kausar suna tafiva a bene vashigo falon ya zauna vadaure fuska vana kallon tv Maman Aneesarh da Anty Binta sai hadiye dariya suke, Hajiya tace "ku kawomai shayi Binta".Scan @ 22 FEB 2023 05:54 AM 8:39 24 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. Today M Shakur SUPRISE Wuraren 11:30 Abee na zaune a officeo nashi going through some documents wayanshi yayi kara kallon wayan yayi ganin school nasu Lujain ke kiranshi yasa tadauki wayan dasauri yakara a kunne dan lumshe idanu yayi yace "okay" katse wayan yayi kawai yatashi yadauki key motanshi yafito, baima nemi su lbro ba wucewa kasa yayi yashiga mota daga ganin cikin Lujain mai mugun laulayi ne bata iyacin abinci yanzu, bama ta iya jure some sight na abinci, ga rashin karfi da yawan bacci this are major 3things dake damunta yanzu dan he's keeping eye on her sosai uwa cikin ajikinshi yake. Parking yayi agaban school din kashe motanshi yayi yashigo direct babban sick bay dinsu yaje, incharge dake wajen tana ganin Abee tace "name please" sunanshi Abee yafadi sannan tace "come with me" wani office suka shiga tace "naga kaine guardian na Lujain that's why I called you" Gyadamata kai yayi, Matan tace "tun around 8 data shigo school din nan tana zama a ajinsu take amai she can't ctand cinht of anu kind of fond Sending messages is not allowed in this group. OWner Q V
Chapter 90 · 0% Book details