← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 113

Sashe 100

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
1 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
da ke ya kwacemini ke yanzu you are
back to me, ni kikeso dama"
girgixamai kai Lujain tayi zuciyanta
nawani kalan shrinking ahankali tace
"ni bana sonka ko kadan Mandawari,
what I had towards you was just a
childish crush and fantasy, but it was
never love, I don't feel anything for
you, bansonka ko kadan, i love Abee,
he is....
7:43 AM
" tai shiru tareda lumshe idanu tana
ganin fuskan Abee a idanunta,
fashewa da kuka tayi ahankali tace
"Uncle is the best man in my life, he
makes me feel safe sama da
mahaifina daya kawoni duniya, he's a
charismatic man filled with values
morals and etiquette, Uncle is a man
of honor and integrity Babba dayaci
matsayinshi na Babba dan carry
everyone along dayarike addini da
bautan Allah, bantabajin zuciyata ta
natsu da abu kaman yanda zuciyata
ta natsu da Uncle ba, bantabajin
Zuciyata taga abinda duk sanda
naganshi ljust want to do abinda
zaisa yazo gareni ya lallasheni kaman
Abee ba, in him I find comfort, peace
of mind, zero worries and loved,
Uncle will come for me l know that
bazaka taba iya rabamu ba sabida
Allah ne yahadamu and I want to die
.. .tal. L:
LA-
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE

Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
l LTE
<31
attention Lujain saiki yaudareni kice
zaki zauna da tsohon chan, the last
time damukai magana yamukayi you
told me zaki karbi saki, I gave u 7days
kika yarda saikizo ki manta dani I am
suffering with soyayyan ki ke kinji
kinyi settling down da wannan
tsohon, to bari kije daga rana irinta
.9yau baraki kara ganinshi ba!"
Ahankali Lujain tabude idanunta
tadaurasu akan Mandawari kukan
datakeyi ya tsaya chak, Mandawari
yace "yes keda wannan tsohon har
abada Lujain! You are now my wife!
Infact we are even leaving Nigeria,
wasu papers nabiya kudi amiki da
fake name nariga na aika hotonki nan
da few hours zamu bar garin nan
kedasu har abada!" Yanda kirjin
Lujain kebugawa zaka dauka tsagewa
yayi, takasa wrapping kanta akan
barata kara ganin Abee ba, murya
chan kasa tana kallon Mandawari
tace "baran kara ganin Uncle mijina
ba!" Wani kalan runtse idanu
Mandawari yayi kafin ahankali
93 yabudesu yadaura su akanta
idanunshi sunyi jazur kaman gauta
yace "yes keda shi har abada kuma
he is not your husband he's nothing
but a thief, yazo ya shiga tsakanina
da ke ya kwacemini ke yanzu you are
back to me, ni kikeso dama'
Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
<31
1 TELEGRAM
ll LTE
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Jaia iiI SaiiyıI uaLanJI UAII nayaiLa
ajike ga AC a kunne, kaman
Mandawari zai daketa yawani jawo
table yazauna agabanta kauda kanta
Lujain tayi dasauri danko ganinshi mao
bataso tayi, hannunshi yakai azuciye
yawani kalan kamo habarta yace
Mook at my face" kokarin fizge
fuskanta Lujain keyi tanajin wani
kalan amai na tasomata sabida yanda
yatabata ahankali tace "don't touch
me!" Wani abu Mandawari yaji ya
tsayamai awuya baisan lokacin
dayawani yanka mata mari ba,
fashewa da kuka Lujain tayi sosai
jikinta yahau rawa Mandawari yace
"sabida tsohon nan ya tattabaki saisa
bakison wani yatabaki to bari kiji
Lujain in this circle of me you and
wanchan tsohon dolene daya ya mutu
cikinmu wallahi" runtse idanunta gam
Lujain tayi tanajin yanda gefen
bakinta kefito da jini sabida Marin
dayamata, Mandawari ya nuna kanshi
yace "ina zaman zamana years ago
you came in to my life da kanki da
kafanki batare dana nemeki ba,
kullum da kalan kalaman soyayya
dakike fadamin begging me to love
you, stalking me, crying for me to
love you, when you finally got my
attention Lujain saiki yaudareni kice
zaki zauna da tsohon chan, the last
V
Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Saukan ruwa dataji mai sanyi akan
jikinta yasa Lujain ta kwala wani kalan
uban ihu ta tashi zauna tana kallon
inda take dasauri, wani kalan daki ne
dan daidai dashi tana zaune kan wani
kujera an kulle mata kafa da hannu da
igiya, hada idanu tayi da Mandawari
dake tsaye gabanta rikeda bucket
.9 daya kwaramata ruwan ciki yana
sanye da riga da wando bakake yana
kallonta, dan murmushi yayi yace
"aina dauka kin mutu ne dan bansan
wani kalan suma ne da baki farfado
ba kusan 18hrs kenan da kawoki
gidan nan sai bacci kike" yanda
gaban Lujain kefaduwa zaka dauka
fitowa zuciyanta zaiyi waje, ahankali
tabi jikinta da kallo daga ita sai Riga
da Wandon jikinta babu dan kwali
akanta babu hijabinta ajikinta, the last
thing she remember was lokacin
daga fito waje tai amai a asibiti, "Ke!"
Mandawari yadakama Lujain wani
kalan tsawa da saida taji tasaki dan
fitsari kadan ajikinta dan fitsari takeji
sosai takalleshi dasauri, nuna kanshi
Mandawari yayi yace "nizaki yaudara
Lujain and you think u will go scout
free"? Girgixamai kai Lujain tayi
dasauri tama kasa magana sabida
bala'in sanyin datakeji dan kayanta
ajike ga AC a kunne, kaman
Mandawari zai daketa yawani jawo
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE

Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
nll LTE
EPISODE
E
Q
Ahankali Hajiya tazo wajen, juyoda
Abee tayi ahankali, hannunta takai ta
sharemai kwallan daya zubo gefen
fuskanshi murya chan kasa tace "go
and find Lujain Imran, Allah yakareku
kaji, Allah ya bayyanar da ita aduk
inda tashiga" gyadama Hajiya kai yayi
dasauri yajuya dasauri Musty ya
matsamai yafita dasauri Musty yabi
bayanshi Harun shima biyosu yayi
dasauri hakama Baba da Baffa Hadi
Gwaggo babu abinda takeyi banda
matsar hawaye, cikin kuka tace "ni
tun farko da yarinyar nan tafara
haukanta na Mandawari takeso ni
nasan yaron nan ba alkhairi bane
gareta ba, wannan wani karan
kaddarane Ya Allahu Ya Rahamanu ka
karemini jikata da tattaba kunnena"
anatse Dr yakalli Ibro yace "go and
clear bill na asibitin ka kwashe kowa
kukai gida" wucewa waje lbro yayi
Hamza yace "kutashi muje" da kyar
suka daga Gwaggo suka tafi.
***
7:43 AM
Sending messages is not allowed in this group.
V

Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
nll LTE
308 members, 8 online
happens to her my heart can not take
it, I love her! I love Lujain! I can't
survive without her! Banson wani abu
ya sameta, anyway she is I know
she's scared to death right now,
bataci komiba all through, she sick,
she's nauseated, amai take, my baby
is weak babu karfi ajikinta, Musty I
don't care about myself koyau na
mutu ban damuba nayi rayuwa
aduniya for good 50yrs Lujain is too
young to die, she has her whole life
ahead of her, I want my baby girl
back, please kubarni naje na nemeta I
believe soyayyan danake mata can
lead me to her, I can't survive Baran
iya rayuwa babu Lujain ba I can't,
Hajiya talk to them, Lujain" yasaki
gaban rigan Musty ahankali wasu hot
zafafan hawaye na fitowa ta gefen
fuskanshi.
7:42 AM
EPISODE
Ahankali Hajiya tazo wajen, juyoda
Abee tayi ahankali, hannunta takai ta
sharemai kwallan daya zubo gefen
fuskanshi murya chan kasa tace "go
and find Lujain Imran, Allah yakareku
kaji, Allah ya bayyanar da ita aduk
Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:11
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Karman pakada ral zuns Kenan
almost 24hrs kana kwance akan
gadon nan, right now as we speak
Abdul and his team are on top of this
case, tracking him, checking all his
properties koya kaita wani daga cikin
gidajen shi, police na all check points
na garin nan, train station, airport,
bus station ko'ina Imran, so please go
back to your bed and get better"
Musty yay maganan yana nunamai
hanyar gado da hannunshi, wani
kalan kallo Abee yamai yace
"katashin mini ahanya Mustafa"
girgixamai kai Musty yayi idanunshi
sunyi jazur, wani kalan wawan naushi
Abee yakaima Musty aciki cikin ihu
yace "katashi" dasauri su Baba
dakowa na dakin sukazo zasu rike
Abee ganin kaman he don't even
know abinda yakeyi daga musu
Hannu Musty yayi alamun kar wanda
yazo wajen, sosai Abee ke dukan
Musty amman soja da taurin rai yaki
daidai da motsi, jazur idanun Abee
sukayi yachakume gaban rigan Musty
yace "sokake na kasheka Musty?
Musty I don't care about about my
health, I don't care ifI die trying to
save my family, Musty look bazan iya
rayuwa babu Lujain ba! If anything
happens to her my heart can not take
it, I love her! I love Lujain! I can't
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
B
Chapter 100 · 0% Book details