← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 113

Sashe 54

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

some questions be honest with me I am your Dr no lies or hiding of feelings or emotions to me" gyadamai kai Abee yayi, anatse Dr yace "how is your body like right now note I said body not heart, how does ur body feels like right now"? Ahankali Abee yace "I feel okay kaman nacire nauyi ajikina" gyadamai kai Dr yayi vace "lokacin dakake making out with the girl yakaj"? Dan shiru Abee yayi yakasa magana Dr yace "kafadamin" lips din Abee dan rawa sukayi ahankali ya iya tattaro kalma daya rak kaman baiso yafadi yace "I feel pleased" murmushi kawai Dr yayi yace "Imran you enjoyed the sex thoroughly, kasan menene shekara sha uku maza irinmu masu shekaru su zauna basu sadu da diva mace ba kuwa? Barinma mutum irinka dakai E3 aure matarka yaranta hudu yaranka duka kaikai a year age gap sabida yanda kake, the truth is bakamasan inda kanka yakeba tsabagen yanda kaji dadin rayuwanka saisa bakabi yarinyar ahankali ba harkaji mata ciwo, now my point nacewa Muna is proud of you is this, Muna is late but she knows u are suffering kuma amatsayin ta na matarka dake bala'in sonka she doesn't want that for you kuma ajiya daka sami natsuwa da matarka ta sunna she's happy in 13yrs miinta yasami natsuwa stop blaming kanka unless you don't wanna ever get better, amatsayin yarinyar da last born naka ta girma accept her tunda harkaje ka sadu da ita just accept her and work on your love take care of her and your family so that Muna will finally be at peace tadaina zuwan maka sabida daman bakin wahalan dakasa kanka aciki yasa take zuwa kaki barinta to lay in peace" ja idanun Abee sukayi Dr ya gyadamai kai yace "inhar kanason Muna as u claim this time kanuna mata hakan and let her be, accept she's no more, be happy and live your life soon dukanmu nan zamuje musameta muma, kazaci hakanan ne kasami Luiain din nan bakasan Allah ne yakawomaka ita ba yabaka ita sannan kuma rana daya sabida Allah yasan abinda ke zuciyanka yasa ka sadu da ita, yanzu ka isa kace zaka saketa bayan ka karbe virginity nata kamata adalaci akama Kausar haka zakaji dadi, kariga ka sadu da ita Imran, accept this girl, take care of her and be happy that's the only way Muna can be happy, is ur chance yanzu kaji magananta and this is maganan datake fadamaka accept Lujain kada kasaki yarinya bayan ka maidata bazawara tunda lokacin bakaji magananta ba data hanaka karkaje zoja will you listen to her now"? Sosai Abee ke kallonshi kana ganinshi kasan maganganun sun shigeshi, Dr yace "Kai mutum ne mai hikima dan haka I want you kama abin nan analysis a zuciyanka, rana daya kaci karo da yarinya wannan in karo yaja muku bacin suna hakan yasa dole iyayenku suka muku aure sabida arufama juna asiri a gyara sunanku awajen Al umma, ciwon ka yatashi sabida bakason aure nazo gidanku u kacemini dazaran gaskiya ya bayyana zaka rabu da ita nacema okay, I saw the news jiya ina office ankama yaron with some clip a twitter yanda yake confession, nasanka you've been my patient for 13yrs nasan jiyan nan kana planning karabu da itane then boom Allah mai iko da hikima dakuma daukaka yasa adaren ranan ka sadu da ita Imran are you not coding the message da Allah ke baka na cewa HE choose that girl for you duk wayanka ko hikiman ka you can't escape"? Shiru Abee yayi kana ganinshi kasan maganan yashigeshi hakan yasa Dr vakai hannunshi yadaura akan kafadanshi yace "listen here Imran bawai ina c 2:23 PM ewa kaso yarinyar nan bane, but just go kabarta amatsayin matarka and let Muna be in peace kaga kuma abinda Allah zaiyi kaji, indai zabin Allah ne the love will just flow in batare daka sani ko tasani ba itama" shiru Abee vavi vana kallonshi Dr yace "get yourself together jibeka duk kayi kaman ba kaiba kaman this is the first time kafara saduwa da mace" Dr yadanyi dariyan manya, yace "get yourself together and be you again okay" gyadamai kai Abee yayi ahankali, Dr yace "tashi muje muyi salla saimuci abinci zan bika har asibitin datake daganan saina tafi" gyadamai kai Abee vayi vamike tsave ahankali suka fice.Wuraren 7 tabude idanuwanta tass Mama na zaune kan dadduma tana lazimi ganin Lujain tabude idanunta vasa tamike tsave dasauri tace "kin tashi Lujain ya jikin"? Cikin muryan dabaya fita sosai Lujain tace "wajen yadena zafi Mama inajin fitsari" murmushi Mama tayi tace "Alhamdulillah tashi muje to" da taimakon Mama ta sauka daga kan gadon zata daga kafa tai tafiya taji wani kalan zafi wani kalan fashewa tayi da kuka dasauri Mama tazaunar da ita kan kujera tace "sannu Luiain ai daman duk magungunan asibiti pain killers ne zan sayomiki magungunan dazan dafa miki kina fara zama ciki zakii kindainajin zafin nan sannu kinii tashi muie" mikarda ita Mama tayi da kyar take iya dingisa kafan ita kanta saita tabama kanta tausayi fitsari tayi shima wani azaban saida Mama tasata zauna ruwan zafi da karfi da vaji tadan dade aciki sannan suka fito bayan tasa tai brush da wanka tace "bari nabaki hiabi ki salla" akan gado tai salla tana idarwa Mama tashiga hada mata tea kallon tea kawai take babu wani abuna duniya dake mata dadi tun tana yarinya ta tsani ciwo barinma kalan wannan ciwon runtse idanunta tayi dasauri dan ko kadan batason tana tuna abinda Abee yamata batason tana picturing ganinshi ba riga da vanda ya tattaba mata jiki dasauransu, tasan menene aure and she knows what Marraige is all about tana zuwa islamiyya tanada kawaye yan anguwansu da duk sukai aure, she knows abinda yamata sarai, dudda yace baya sonta he doesn't consider her amatsayin matarshi kaza kaza kaza amman shine zai sadu da ita ya karbe mata budircinta sannan yajiii mata wannan kalan ciwon why? Metamai zai mata wanna kalan muguntan sabida yaganta da wayan Mandawari ne saisa yamata haka sabida kar Mandawari ya aureta amatsayin budurwa yanzu koya saketa akwai Idda akanta kenan, ada she always blame kanta sabida tasan laifi ta da shirmenta yasa aka musu shairi aka bata musu suna akasa ya aureta saisa she always respect him amman yanzu she doesn't, she hates him soooo badddd cus yacuceta, hannun taji akan fuskanta hakan yasa tadago kanta Mama ne tace "dan Allah kidena kukan nan Luiain idanunki kaman nama sabida kuka ga tea kisha" jiye tea Mama tayi tadago gadon hakan yasa tadan karkace Mama tabata tea karba tavi tana kallon tea kawai dan babu abinda kemata dadi. Cikeda lallashi Mama tace "daure kisha kinji" ashagwabe ta girgizama Mama kai tace "Gwaggo na zanyi waya da ita" dan shiru Mama tayi tana kallonta bazata iva bari takira kowa na gidansu ba dan anason mace da rufama miinta asiri cikeda lallashi tace "farashan tea kika gama saina fita naje nasayo kati na loda awayan nakawo miki ki kira Gwaggon naki to Lujain kinji" gyadama Mama kai tayi ahankali Mama tashiga shan tea da kyar ta iya tasha rabi takalli Mama dake kallonta tace "nakoshi Mama" dasauri Mama tace "a'a shanye tass Lujain inba hakaba baran fita siyo kati ba kivi wayan dazakiyi" daurewa tayi takai bakinta tass ta shanye tea murmushi Mama tayi ta karbe goran ta jiye tareda daukan wayanta tace "bari naje nasayo miki katin" fita Mama tayi bayan tadauki wayanta a reception sukai kicibis da Abee daya shigo yana sanye dawani dark blue yadi anmai dinkin jumper kanshi babu hula sai kamshi yake yay wani kalan kyau ganin Mama yasa cikeda girmamawa yace "ina kwana Mama" murmushi Mama tayi tace "sannu da zuwa Imrana ya ciwon kan naka"? Gyadamata kai kawai yayi alamun lafiya lau Mama tace "kaganni Lujain datamen wai nabata wayana takira Gwaggon ta da kyar namata wayau nasa ta shanye tea nace ba kati bari naje nasavo tun jiva sai yanzu tadan sha tea banda chocolate datasha daka siyo jiyan nan, je ciki abinka bari indan sha rana inyi waya kafin nadawo dakin" Gadamata kai Abee yayi tawuce dan tanaso tabasu wuri batason idan yazo tadinga zama dakin. Karasawa gaban dakin Abee yayi yakai kusan 1min tsaye gaban dakin kafin yamika hannunshi ahankali yabude kofar dakin dasauri Luiain ta dago kanta danta dauka Mama ne ido da ido tayi da Abee dake kallonta wani kalan mugun faduwa gabanta yayi atake duka abubuwan dayamata just flash a idanunta wani kalan runtse idanunta tayi da gudu tareda wani kalan fashewa da kuka tadauki filo tadaura akan fuskanta tana kuka sosai tana kwalama Mama kira kaman taga dodo. "Mamaaaaa, wayooo Allah na Gwaggoooo" kafa Abee yasa yashigo dakin ahankali taredasa hannu yajawo kofan yarufe hannayenshi yazuba a E3 aljihu yajuyo yana kallonta batare da yakarasa gaban gadon ba yanda ta kankame filon dake kan fuskanta tana kiran Mama da Gwaggo da bama aji da kyau sabida yanda ta danne filon a fuskanta zai nuna maka how scared of Abee she is.Yakai kusan 2min tsaye awajen sanan yadaga kafanshi yakarasa gaban gadon tsayawa yay akanta yana kallonta, vanda ta danne filon afuskanta kartamaje takasa numfashi hannunshi ya mika ya fizge filon hakan yasa tabude idanuwanta ganinshi tsaye dab da ita wani kalan zabura tayi zata mike tsaye with force tana manta tanada ciwo ajiki wani zafi dataji yasa tai wani kara zata fado daga gadon zuwa kasa dawani kalan sauri Abee yatareta da kirjinshi hakan yasa jikinta na zaune &3| kan gado fuskanta nakan kirjinshi takasa dago kanta komi yazo wuyanta ya tsaya, wani kalan fashewa da kuka tavi sosai batare data ciro fuskanta ba cikin wani kalan murya tace "you are a bad person Uncle, you are so mean, you cheated me kacuceni kacuceni" tai maganan tana wani kalan kuka takai hannunwanta duka biyun tana dukan kirjinshi ahankali, Abee baitabajin jikinshi yay sanyi irin na yau ba ahankali yadaga hannunshi yakai bayanta kaman yakamata and pet her ya lallasheta, kasawa yayi ya tsayar da hannun chak saikuma ya dunkule hannun ahankali yasauke kasa, cikin wata kalan raunanniyan murya tace "did you punish me sabida laifina ne yasa aka mana aure? But you told me bakason Auren you don't consider me
Chapter 54 · 0% Book details