← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 113

Sashe 84

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Scan @ 19 FEB 2023 06:02 AM 10:10 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. 24 kunya abin yabata dasaurı tadaura hannayen ta kan fuskanta tana murmushi sosai daya bayyana duka fararen hakoranta dan what Abee yayi looks so funny kuma tasan ita yake kwaikwayo tace "ni ai nahakura amman zan rama dan kadan, but katashi banson ka kara kneeling" ahankali Abee yace "to kina sona"? Wani kalan faduwa gabanta yayi dawani kalan sauri tashige gadon ta kwanta tareda juyamai baya zuciyanta nawani kalan beating so fast sabida tambayan daya mata, gently Abee yamike tsaye ahankali yazare jallabiyan jikinshi without making a sound yana kallon yanda kirjinta ke beating so fast from bayanta, sannan yakai hannunshi ahankali yakashe side lamp din dakin hakan yasa dakin yayi duhu but ba chan chan ba dan gari yay haske yashige chan karshen gadon kanshi yadaura kan filon da nata kan yake yakai bakinshi dab da HA 9:40 AM bayan wuyanta cikin wata kalan murya kaman banashi ba yamata whispering a back of her neck yace "kina sona Lujain?". HA 9:40 AM Sending messages is not allowed in this group. )Lekowa dakinsu Samira Baba yayi dayakejin muryan Lujain na surutu ganinshi sukai tsit akunyace tace "ina yini Baba" binta yayi da kallo ganin vanda tai kyau koba komi that's evidence na tana samin kulawa sosai diyarshi Alhamdulillah, anatse yace "kubata kaya tasa Samira, mijinki na bangaren Gwaggo, ku rakota kuzo ku gaidashi zasu tafi gida" gyadama Baba kai tayi ahankali tanajin kuka na zuwan mata dan ita batason ta tafi, juyawa Baba yayi yafice shida Mama suka wuce dakin Gwaggo, kuka tahauyi ma su Samira sai lallashinta suke cikin kuka tace "ni agidan mu nikeso na E3 kwana Ya Samira please kufadama Baba" cikeda lallashi Samira tace "to sakaya mufara zuwa chan side din Gwaggon tukunnna remember obey before you complain" gyadamusu kai tayi wani dogon Riga suka bata black tasaka ta ijiye towel na jikinta sai kallonta suke sabida vanda takara kyau hijabi takarba milk dava tsavamata a guiwa tasaka sannan suka fita dukansu har zuwa dakin Gwaggo duk shiga sukayi suka gaidasu Musty nema ke amsa gaisuwan shidai Abee har lokacin yakasa dago kanshi, sosai Abee yamusu wa'azi waggo ma takara da nata Baba yace "tom Imrana dare nayi tashi ka dauketa ku tafi hijabi luajin tadaura akan fuskanta tahau kuka, ahankali Abee yamike tsaye yafice dasauri Gwaggo nadan dariya gain yanda yakeda kunya Musty yabishi abaya, kallonta Baba yayi yace "au kukan zaki fara ko" Gwaggo tace "Alhamdulillah ai maganinki na gida kiyi Babanki ya gyaramiki zama" anatse Baba yace "tashi kibisu" tashi tayi ahankali tafito tana kuka ahankali tana goge fuskanta da hijabi tafara tafiya tana kallon yanda yaran unguwa ke shigo da kayan arziki cikin gidansu tafita waje still kuka take, kallonta Musty yayi yabude mata bayan mota yace "oki shiga" zuwa tayi Abee tadan E3 kalla daya zauna abayan motan ya jinginar da kanshi jikin kujera ya lumshe ido tai waien Musty dadan sauri cikin kuka tace "nice Uncle please kacema Baba yabarni na kwana anan please" yanda takema Musty kuka abin yaso yabashi dariya ga yara dake shiga da kaya ko kunya bataji ba, kaman ance takalli cikin motan hada ido sukayi da Abee daya kafeta da idanu dasauri tasauke kanta tasake kallon Musty dan murmushi Musty yayi yace "vanzu dai stop crying kinga Baba yariga yace kitafi but I promise one of this days dakaina zan kawoki saiki kwana kinit" gyadamai kai tayi ya matsa gefe yanuna mata hanyan mota ya che shiga kallon fuskanshi tayi saikuma ahankali ahankali tashiga bayan motan juyowa yayi suka hada ido da Abee kashema Abee ido daya yayi sannan yarufe kofan bayan yaciro kudi yabama yaran dasuka gama shiga da kayan cikin gida sannan yawuce yakoma mazaunin direba yaja motan sukabar anguwan ahankali kasa kasa take kuka ahijabi ko kallon Abee batayiba kafin wani bacci mai bala'in dadi yay awon gaba da ita, gently kanta ke lay yana sauka kasa kafin ahankali kanta yakarasa sauka akan kafadar Abee dasauri Abee yakalleta, fuskanta ya tsare da idanu yana kallo is this girl really his destiny now? Wato rabone vasa vasadu da ita ranan bayacikin hayyacinshi lokacin baimasan meyake ba ranan dayake shirin zai rabu da ita kuma aranan tashi daya Allah ya tsaga rabo tsakaninsu? Did Allah replace Muna with this girl for him? Is that why all of this are happening? Is that why all of a sudden yakejin wani kalan mahaukacin soyayyanta aranshi? He feels kaman yajata yasata ajikinshi tai bacci comfortably amman sabida Musty bazai iyaba, dan dago kanshi yayi yakalli madubi hada idanu sukai da Musty dayawani kwashe da dariya Abee yadauke kanshi da sauri, Musty yace "sannu da aiki Imrana" saikuma yay shiru kafin yafodäwato ko a old age ma still kai sharp shooter ne" yawani kalan kwashe da makirin dariya juyarda kanshi Abee yayi yana kallon titi, ganin yaki kulashi yasa cikeda tsokana Musty yace "muna kaiwa gida zan bama su Hajiya wannan albishir mai kyau" dasauri Abee yadago kai yamai wani kalan mugun kallo, gimtse dariya Musty yayi yace "mekakemin wanna kallo haka Imran kama matanka ciki ba abin murna bane"? Abee jiyayi kaman ya kurma ihu yay mugun nadaman zuwa da Musty gidan nan yau, Musty duk yana luradashi yace "I will even call su Harun suzo mudan hada maka livafa when we all thought 22yrs old daughter ka is ur last born gawani new baby nan on the way wow kakoga abin murna ne lemme even call them" Musty yay maganan yana tuki yana kokarin ciwo waya, adan zafafe Abee yace "Mustafa! WIh kagayama wani anything about this saina maka rashin mutunci" baki Musty yakama yana kallon titi yace "waini nataba gain abu haka kaida aiki kaida jin kunya asanar da result din aikin dakayi" Abee jiyayi uwa ya shake Musty, wanna karan kwashewa da dariya Musty yayi yama kasa magana saida yay dariyanshi mai isanshi sannan yafara kwaikwayan maganan Abee, yace "I don't accept this marriage, mezanyi da yarinyar da last born dina ta girmeta thats child Abuse" Musty yakara kwashewa da dariya yace "munga child abuse Imrana kayi aiki kam sannu, Allah ya sauki Lujain lafiya mudai muzo musha suna" Abee gain idan yabiyema Musty zai samai ciwon zuciya yasa kawai ya lumshe idanunshi shima kaman yay baccin fuskanshi na facing window. Suna kaiwa gida parking Musty yayi yajuyo yakalli Abee dahar lokacin idanunshi akulle yace "Malam tashi kadauki matarka kufita dan da motarka zan tafi tawa kasan dai na barta a company" bude idanu Abee yayi ahankali ya hade giran sama data kasa, dan bude kofan motan yay saikuma yajuyo soyake yadauketa amman har tsoron surutun Musty yake, hannunshi yakai zaidan bubbuga fuskanta saikuma ya tsaya chak ya kasa sabida yanda yaga baccin ya bala'in shiganta, gently yadan daga kanta sannan ahankali yasauka daga moan yasa hannunshi ahankali yadaukota dan firgita tayi dasauri yace "is me Baby" batare data bude idanu ba tai lamo aikinshi kaman wata Yar mage. Musty kawai kallonsu yake kaman yasami tv Abee yajuya fuuu yawuce ko rufemai motan baiyiba kwashewa da dariya Musty yayi yace "babu ko thank you ko gobe zakai wani abun ai ka kirani zaka gani idan zan bika na rufamaka asiri miskilin banza da wofi" yana maganan yasauko ya rufe kofan bayan yakoma gaba ya zauna yatada motan yabar gidan Allah Allah yake yaje yafadima Anty Binta result na aikinsu sai Hamdala kawai yake yana godema Allah gain yanda Abee ke extremely son yarinyan baima sani ba just now yakirata baby baimasan yakirata hakan baAbee har addu'a vake Allah sa babu kowa afalo, bude kofa yay ahankali yashiga falon Hamza ne kadai afalo yana buga game da alamu Abdallah yaje ya kwanta dan tare sukeyi vana ganin Abee baki yabude zai gaidashi Abee yamai alamu dayay shiru maida kofan yayi yarufe kawai yawuce stairs yana hawa da dan sauri Hamza yabishi da kallo murmushi yayi kawai he's just so happy for Ya Imran. Abee na karasawa sama ko dakinta bai kalla ba dakinshi yayi da ita yana, yana shiga ciki ahankali kaman wanda yadau jariri dayake gudun karya tashi daga bacci haka Abee ya kwantar da ita, dan dagota yayi yazare hijabin jikinta sannan yamaidata jivan zuciya tasauke cikin baccin ta gyara kwanciya tsayawa kawai Abee yay ahaka yana kallon fuskanta, he knows alot akan alamomin ciki late Muna tadauki ciki sau hudu so without going to asibiti kana ganin Lujain inhar kasan kan ciki kasan shine da ita, tai wani irin fresh komi na jikinta yacika sosai, gently yakai hannunshi yadaura ta wajajen maranta kaman wanda zaiji wani motsin baby yakai kusan 10 min kallonta yake hannunshi nakan cikin nata kafin gently yajaye hannun yasauka dagakan gadon, hijab dinta ya linke tsaf yawuce yashiga closet dinshi dashi ya ijiye, kayan jikinshi yarage yafito yawuce yashiga wanka, yadan dade abayin sannan yafito daure da towel a waist kallonta vasakeyi bacci take a very deep and sound one closet nashi yashiga ya shirya cikin wani milk color pajamas ya feffesa turarukanshi yafito bayan yakashe wutan dakin, kashe wutan nan dakin yayi yakaraso gaban gado yana rage gudun AC sabida ita dan asuba tayi sanyi zai karu sannan yabude kofa ahankali yafito maida kofan yayi tarufe yasa key ya kulle kofan sannan yajuya yay dakin Hamza yatadashi ya tada Abdallah da Kausar dakowa na gidan sannan yasauka kasa zuwa dakin Hajiya, Hajiya nakan dadduma tanajan charbi ganinshi yasa ta shafa tace "jiya ai bansan dawowanku ba nai bacci" sauke kanshi kasa yayi yace "mundanyi latti kafin mu shigo" gyadamai kai Hajiya tayi tace "tashi to kuje masallacin gas Hamza nan sun sauko" Gyadamata kai yayi yatashi yafice daga dakin suka wuce masallaci Wuraren 6 Lujain ke bude idanunta da kyar kafin ahankali ta tashi zaune dayake bedside lamp a kunne yasa tabi dakin da kallo tana mamakin inda take ganin tana dakin Abee, jikinta tabi da kallo gain babu kaya yasa gabanta yawani kalan fadi dasauri tasauka daga kan gadon tana juye juye tana neman dogon riganta datasan ta tashi cikin dare tacire shi amman batasan a ina tasaka ba, gain bata ganshi ba yasa tashiga bin dakin da kallo ganin dadduma ga hijabi da pajamas awajen yasa tai wajen da sauri
Chapter 84 · 0% Book details