← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 113

Sashe 61

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Baiwani dade aciki ba Abee yafito yashirya cikin was ash color yadi dinkin vamai bala'in kyau na jumper yasanya takalmin Hermes da agogon rolex baisa hulaba hakan yasa gashin kanshi da gemunshi sai kyalli suke sunyi kyau, ko kallon inda suke baiviba yawuce yasauka kasa daidai Mama na hayowa da wainan ganishi yasa tace
"za'a fita Imrana to Allah bada sa'a" ahankali yace "Ameen" yawuce yatafi.Masu fitarwa Allah sa hannunku ya lankwashe&s
..if (73
owner
Saida suka gama kalaban sanan Lujain takalli Farida ahankali tace "can you be my sister naga ko Ya Samiran mu kin girmeta can you be my sister and advice me Farida"? Tsayawa Farida tayi tana kallonta saikuma ta Gyadamata kai tace "yes Lujain I will and I am your sister already" baki Lujain tabude zatai magana Farida tace "tashi muje daki" dagata sukayi ahankali take takawa suka wuce daki, zaunar da ita akan gado Farida tayi saikuma ahankali tadawo tazauna bakin gadon tace
"menene Lujain"? Shiru Lujain tayi kaman mai tunani kafin ahankali tace
"kinga banida Mama, Mamana tarasu a hannun Gwaggo na na taso, inada yayyi su Uku, cikinsu Samira ne tafi sona, sauran dasu da Mamansu always bully me, tun ranan dana daura idanuna akan Mandawari that footballer ina bala'in sonshi, yana burgeni, he's just the best ya iya kwallo, sabida shi l became fan of football, ina yawn aran wavan Ya Samira nabude instagram sabida shi, I always sends him messages baitaba replying dina ba..
" tabata labari harzuwa kan aurenta da
Abee da yanda tahadu da Mandawari dakomi kawowa yau, hawaye Lujain ta share tace "Farida I have no one to talk to, banda waya balle in kira Ya Samira, itama ba lallai tai advising dina da kyau ba da Mama zata iya hanata, I don't have anybody, I don't have anyone, kwakwalwana ya dode on one hand nai betraying Mandawari dan despite everything he stood by me yabani 1week nakashe auren zai aureni amman kinga abinda that Uncle yamin ba dayace baya sona he don't consider me his wife, I am so hurt kaman na zazzageshi nai dambe dashi na gayamai magana nakeji but dazaran nakalleshi wIh bana iya fadin komi, tsoronshi da shakkan shi nake, yana cikamin ido bazan ya zagin ko yima wanda yakai Babana rashin kunya ba, but banasonshi banason auren nan, I am scared nasan Mandawari nata nemana kuma yanzu yaji abin nan da Uncle yamini zai tsaneni sosai nasan zaice bazai Auren ba, kuma Uncle shima yace yafasa sakina he now consider me his wife, I am sooo hurt I have no one to talk to konaje gida Gwaggo da Baba koroni zasuyi ko sukira Uncle yazo yadauke ni back bansan yaya zany ba, my life is just filled with darkness, kaman na mutu nakeji Farida please help me" tawani kalan fashewa da kuka kawai ta rungume Farida tana kuka sosai, Farida jitayi itama zatai kuka sabida vanda Lujain din tarungumeta tana kuka, takai almost 3min kuka take ahankali Farida tadagota tace "stop crying yanzu idan kinason I should help you" hadiye kukan tayi Farida tasa hannunta ta goge mata idanunta tass, dan murmushi tayi tace "nagayamiki wani abu Lujain"? Dasauri Lujain ta gyadamata kai, murmushi Farida tavi tace "at this point judging from your story babu wanda kikeso
E3 harMandawain dakike gani kaman shi kikeso, kinga all of us kowa dakike gani nada childish crush nashi, was kiji su Micheal Jackson sukeso, was Ali Nuhu, was Zango, was Danger different things dai but that does not really mean asalin soyayya suke musu akwai abinda ake kira da Fantasy crush and that's just abinda kikeji gameda Mandawari, yana burgeni yanda yake Kwallo kaza kaza kaza that does not
O'
mean kina sonshi ne wholeheartedly nan gaba idan kika kara girma zaki fahimci hakan but just keep it at the back of your mind bason Mandawari kikeba is just a childish crush" shiru nada childish crush nashi, was kiji su Micheal Jackson sukeso, wasu Ali Nuhu, was Zango, was Danger different things dai but that does not really mean asalin soyayya suke musu akwai abinda ake kira da Fantasy crush and that's just abinda kikeji gameda Mandawari, yana burgeni yanda yake Kwallo kaza kaza kaza that does not mean kina sonshi ne wholeheartedly nan gaba idan kika kara girma zaki fahimci hakan but just keep it at the back of your mind bason Mandawari kikeba is just a childish crush" shiru Lujain tayi kallonta take kawai, ahankali Farida tace "now let's talk about Abee"
E3 tadanyi shiru kafin ahankali tace "I
know kowa har parents naki suna cewa
Abee is a good man kaza kaza kaza which is the 100 percent truth konima kina excepting dina nace haka, I can say that Lujain sabida Abee shine shana, sutra na karatu na komi nawa, forget kina ganinshi haka kullum yana ciccin magani haka yake, but all of that aside kinsan ni mezan fadamiki kan Abee"? Girgizamata kai Lujain tayi dasauri, Farida tace "I want you to think practically yanzu Abee yariga ya maidake bazawara koyaya yasakeki saikinyi zaman idda babu wanda zai kara kiranki da budurwa ke bazawara ce the most vital abu na rayuwanki yariga yakarbe, which I am assuring you ba lallai Mandawari ya karbe ki ahakan ba bayan dogon warning dayamiki nakan ko hannunki kada kibari Abee yataba, Lujain kinaso kiyi 2 zero arayuwanki?" Girgizamata kai Lujain tayi, Farida tace "kinason ki kunyata iyayenki da Gwaggon ki ki watsa musu kasa a idanu"? Girgizamata kai Lujain tayi, hannunta ahankali Farida takama tace "Abee shekaranshi 13 baivi aure ba tunda aka kashemai mata..
Chapter 61 · 0% Book details