← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 113

Sashe 103

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
daya kalli kan gadon ba yadan kalli
Hajiya da Gwaggo da Mama yace "ina
yininku" atare dukansu sukace "lafiya
9lau Imran" Gwaggo tace "barka barka
ta tashi Imrana je kaji kaga matarka"
dan juyoda kanshi Abee yayi ya sauke
kwayar idanunshi kan Lujain dake
kwance kan gado tana wani irin
kallonshi kaman yaune rana na farko
data fara ganinshi zuciyanta na
bugawa abnormally, tana jin tafiyan
wasu butterflies acikin cikinta
sokawai take yazo wajenta, lumshe
mata idanu yayi yabude batare data
karasa gaban gadon ba, wani kalan
hawaye ne suka bulbulo suka cika
kwayan idanunta tana kallonshi
ahankali tadaga hannunta tamikamai
alamun yazo yariketa kowa na dakin
hatta Musty yabisu da kallo is just like
kowa nason love story nasu, kowa
kuma nason yanda Lujain kemai
kaman har karaman baby shi kaman
wata his last born, Abee duk yanda
yaso yadaure sabida mutanen dakin
kasawa yayi yakarasa gaban gadon
yana wani kalan kallon cikin kwayan
idanunta gently yasa hannunshi
yarike hannunta batare dayace uppan
ba but the whole thing is like
zuciyoyinsu na magana, fashewa
dawani kalan kuka Lujain tayi kaman
ba Lujain din da dazun nan take
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
yabisni da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
would've thought Imrana zai taba so
wata aduniya, just look at the small
girl da jikinshi ke rawa akai, yana
zaune nan cikin motan Abee yafito
daga flower shop din rikeda wani red
and white roses da aka hadasu tare
sukai bala'in kyau ga dan tag akansu
na get well soon wife, baki Musty
yakama yana kallon Abee daya shigo
cikin motan hararanshi Abee yayi
baice komiba, Musty yace "wai haka
ka iya soyayya dama Imrana banda
labari wlh, iyye" tada motan Abee
yayi yaja motan batare daya kula
Musty ba, agaban wani super market
ya tsaya yasake shiga, wani pink
babban teddy yasaya mata da wasu
lafiyayyen chocholate mai kyau sosai,
dasu pringles, da biscuit, yabiya kudi
yafito bude bayan mota yayi ya ijiye
sannan yadawo gaba yashiga
yazauna rufo kofan yayi yay shiru
batare daya tada motan ba yana
tunani Musty yace "what?" ljiyan
zuciya Abee ya fuzar ahankali yace "|
can't believe l lost my child" dafashi
ahankali Musty yayi yace "Allah daya
baka zai kara baka wani, kaida kake
sharp shooter ma" hararan Musty
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
A
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
B
E

Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
Aisha Salisu
9 Photo
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
7:45 AM
EPISODE
4 TELEGRAM
ll LTE O
now
Q
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka akad
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
eubane uCannu da nA/ Va Imran"
Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
4 TELEGRAM
ll LTE
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka aka
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
sukace. "Sannu da zuwa Ya Imran"
Kausar tace "Abee sannu da zuwa"
su Samira sukace "ina yini Abee" dan
sunji haka ake cemai, gyadamusu kai
Abee yayi batare daya amsaba
sannan yashigo dakin anatse batare
dava kalli kan aadon ba vadan kalli
Sending messages is not allowed in this group.
DA

Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ba Lujain din da dazun nan take
murmushi take shan kunu ba, wani
kalan sangartaccen kuka takema
Abee daya rikemata hannu yana
kallonta, kasa daurewa Gwaggo tayi
tace "ammandai Lula akwai tabara
jama'a, Hajiya ba nan nan muke ganin
yarinyar nan taga yan uwanta dasu
Kausar sai murmushi take musu suna
hira Kausar na bata kunu ba shine
yanzu taga mijinta tana kuka uwa
tsungulinta muketayi tun dazu, yau
naga iya shege, yaushe Lulu takoyo
wannan tabaran" dasauri Musty dake
rike dariyanshi yace "Gwaggo zomuje
waje muyi magana" tashi Hajiya tayi
itama takalli sauran yaran tace
"kumuje" dukansu fitowa sukayi daga
dakin saida Abee yaga sun fita am
maida kofa an rufe yaduko da kanshi
ahankali lumshe idanunshi yayi kafin
ahankali ya manna mata kiss agoshi.
7:46 AM
EPISODE
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
O)

Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:14
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
now" gyadamai kai tayi yakai
yatsanshi ahankali ya sharce
hawayen dake bulbulo mata daga
gefen idanunta yana kallon kwayan
idanunta stilll kafin gently yadaura
lips nashi kan nata, ijiyan zuciya suka
sauke dukansu atare sannan gently
Abee yashiga kissing nata, irin
kissing din dake holding so many
messages yana gayamata how much
yake sonta and how much he misses
her, ahankali itama take maidamai da
kiss din sun dade ahaka kafin
ahankali yazare bakinshi dagakan
nata batare daya raba fuskokinsu ba
murya chan kasa yace "I love you
Baby" hannayenta tadaga ta
rungumeshi so tight tace "I love you
nima sosai" dasauri yakalli fuskanta
yace "kina sona Lujain?" Gyadamai
kai tayi dasauri tace "ina sonka sosai"
kissing dinta yasakeyi sanan
yasaketa, dan dago gadon kadan yayi
sannan yawuce yadauke teddy bear a
inda Musty ya ijiye Abee yadawo
gaban gadon yana kallon yanda take
kallonshi, Teddy yafara bata, amsa
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
p
V
Chapter 103 · 0% Book details