← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 113

Sashe 73

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"WIh Man zan kira Mom nagayamata what's going on look at how you are wasting your life akan wacce tariga tamaka nisa yanzu"? Yay maganan yana kallon Mandawari dake zaune flat akasan falon dakin yabude kafafu ga kwalabe guda uku duka na giya agabanshi gakuma taba a hannunshi vanasha idanunshi sunyi jajir, ko kallon Olusay dake magana baiyiba, cikeda damuwa Olusay yace "munada match a UK you are nowhere to be found, coach ya nemeka harya gaji nobody can reach you nayi nayi dakai mutafi kaki gashi yanzu naje but still nadawo yau sabida kai and jibi vanda nasameka wasted is this even love ko addiction eh? Yarinyar nan tariga tai aure kaida kanka kafadimini daga ita har mijin basanan tadaina zuwa school kadaina ganin mijin sunbar garin to.. .! wani kalan ihu Mandawari yayi yace "sun dawo yau" wani kalan nishi yayi kaman wanda zai mutu yadauki kwalban yakai E3 baki ya kurba sannan ya jiye yace "how dare she betray me bayan takoyamin sonta tasa nafara sonta yanzu shine zataje tai settling down da tsoho harsuna aikomin da wayana ta maigadi na, how dare shee" yay maganan yana wani irin ihu ya wurga kwalban yafasa abango dasauri Olusay ya matsa gefe Noo dole yakira Mom enough is enough Mnadawari has lost it, dare daya lucky boy irin Mandawari da Allah yariga yabawa komi good life good money and good career yanaso vabatasu duka sabida wata varinva chan abanza a hofi, he's one of the best player da akedashi sai nemanshi ake nakasa ganinshi yazo yamakale agidan nan baida aiki sai gadin gidan da yarinyar nan tai aure kullum yana kirga mota nawa suka shiga da mota nawa suka fita akanme, ahankali Olusay ya zauna gefenshi kafadanshi yakama murya chan kasa yace "Muhammad" kaman jira yake wani kalan fashewa da kuka yayi nai tsananin ciwo yace "wlh wIh idan ta yaudareni saina wulakanta mata rayuwa, inhar tabari that oldman vamata wani abu nima saina mata cus Lujain tawace! Nine first love nata and I will always be" gyadamai kai Olusay yayi yace "ya isa to muje ka kwanta E3 kayakuri kaji" da kyar yadagashi yawuce yakaishi daki ya kwantar dashi kwasheshi bacci yayi shikuma yafito ya tattare falon yana tunanin ta yanda zai dauke Mandawari daga anguwan nan he should go far away sabida ya manta da yarinyar nan and moved on. 11:08 AM Yau dakanta ta tashi wuraren 5:30 bin dakin tayi da kallo kafin tasauka daga kan gadon tawuce bayi, brush tayi tafito daga bayin dare da alwalanta tahau kan dadduma tai salla tana zauna awaien aka bude kofanta dasauri tadaga kai tadauka Abee ne Anty Binta ne murmushi tamata tace "yakafan"? Murmushi tayi tace "ni nama manta dashi yadaina zafi ina kwana" "how are you? Tashi kiyi wanka ki shirya yau zaki koma school" batasan mesaba wani kalan dadi taji ta gyadama Anty Binta kai ta tashi, bai tashiga tayi wanka tafito wardobe nata tabude taga kayan school nata agoge tsaf tashirya cikinsu sun mata kyau, jakan makarantan ta da safa da takalmi tariko a hannu tabude dakinta tafito daidai Kausar itama tafito daga dakinta ashirye suka hada ido wani mugun harara Kausar tamata tajuya fuuuu tai hanyar bene tabe baki Lujain tayi dan batasan mesa tai hakaba, wucewa tayi tafara sauka daga benen Hajiya ne kawai afalo da Abdallah dakuma Hamza, Hajiya na ganinta tace "an shirya" gyadama Hajiya kai tayi takaraso wajen tareda tsugunnawa tace "ina kwana Haiiya" "muntashi lpy Lujain ya kafan"? Kafin ta amsa Abdallah da Hamza sukace "ya kafan" murmushi tayi tace "ya warke" jiye jakanta tayi kan kujera da safan ta jive takalmin awajen sannan tajuya zatabar falon Hajiya tace "ina zaki?" Adam kunvace tace "kitchen" murmushi Hajiya tayi tace "to" wucewa tayi daidai tana shiga kitchen din Kausar na kokarin fitowa sukaci karo wani kalan tureta Kausar tayi with annoyance tace "baki gani ne koke makauniva ce" kadan varage da Lujain makauniya ce" kadan varage da Lujain tafadi dan tangal tangal tayi saikuma ta dafe kujeran dinning da sauri daga Hajiya harsu Abdallah tashi sukayi tsaye Hajiya zatai magana Anty Binta ta watsama Kausar lafiyayyen mari a kunci Hajiya tace "da kyau Binta" dafe kuncinta Kausar tai ahankali takalli Anty Binta dake wanketa da mari, cikin kakkausan murya tace "bakida hankali ne matan babanki zaki hankada haka inda tafadi ko tafasakai ko wani abu yasameta mezaki ce"? Sajida dake waien dan dukansu na kitchen din ana aikin breakfast tace "tsabagen rashin kunya ne sabida Babanta yamata fada E3 kan cup na ruwa data ijiye a stairs shine zata huce akanta" Zainab tace "stupid girl" gain yanda sukamata chaaa yasa Lujain taji wani iri da sauri tamike tsaye da kyau tana murmushi tace "Anty wl nine da laifi banganta ba nashigo kai tsaye nizakuma fada ba itab... .." "me ruwanki idan Aunties dina ¡namin magana eh"? Kausar tai maganan cikin ihu sosai, cikin fushi tace "are you trying to take them away from me kaman vanda kikayi da Abee dina!" Kausar takara ihu hawaye vacika a idanunta dasauri Luiain ta girgizamata kai, cikin wani kalan fushi da zuciya da bakin ciki dakuma tsantsan damuwa Kausar tace "you are a lier I know you are happy, Anty Binta bata taba daga hannunta akaina ba tunda aka haifeni amman yau sabida ke ta maren, you took Abee away yanzu kuma su fine, nabarmiki su duka harda su Hajiya I am leaving the house for you zan koma gidansu Ummi (Muna), they love you they hate me, you won Lujain kinji happy" kowa shiru yayi vana kallon Kausar cikeda mamaki yanda ta haukace musu tana venting all frustration out, girgizamata kai Lujain tayi dasauri duk yanda taso tadaure fashewa tayi da kuka hannunta takai zata taba Kausar cikin kuka sosai tace "dan Allah kiyakuri Kausar wh ni bazan taba rabaki da yan uwanki ko babanki ba" cikin ihu itama Kausar tafashe da kuka sosai muryanta kadai akeji agidan tace "meya rage? Babana baitaba tafiya bansani ba kina zuwa gidan nan kikasa Abee dina yay tafiya dake ke kadai baima fadamin ba, Abee dina ya kanta dani, you are a very bad person Lujain, Abee baitabamin ihu ko fadama, sabida ke Babanki yasaba miki ihu da duka ko anan gidan ranan yaso yadakeki is that why you are trying to turn my Abee that way jiya Abee kaman zai dakeni" yanda Kausar ke kuka haka Lujain ke kuka, hannu Lujain takai zata tabata cikin ihu tace "don't touch me"! Takai hannu zata kaima Lujain duka kaman daga sama taji ance. 11:08 AM "Nana Aisha!" Chak hannunta taji ya makale a thin air tunda take tunda kuma ta taso Abee baitaba kiranta da asalin sunanta ba dan sunan Hajiya gareta sai yau.Juyoda kanta Kausar tayi afirgice takalli Abee dayake tsaye akan bene yana sanye da jallabiya fara da farin hula kwankwasa kaii hadisi akanshi idanunshi sunyi jaaa yana kallonta, tsit dakin yayi kaman ruwa ya cine dakin, vakai kusan 1min kallon Kausar din yake kafin ahankali cikeda izza yashiga saukowa daga staircase din duk sauka dava sai Kausar tajishi har cikin zuciyanta kasa jure kallon da mahaifin nata yakeyi mata tayi tasauke kanta kasa hannuwanta nada bari, karasowa yayi ya tsaya agabanta cikin kakkausan murya Abee yace "look at me Nana Aisha" dagokanta Kausar tayi ahankali E3 takalli Abee, anatse Abee yace "zageni da kyau" wani kalan zaro idanu Kausar tayi tanuna kanta dan tama rude, cikin tsananin fushi Abee yace "yes ki zageni nace you don't have to do it through Lujain, insult me your father to my face Nana Aisha!" Ba Kausar ba su karan kansu yan dakin rawa jikinsu yafara sabida yanda ran Abee yake abace, wani kalan fashewa da kuka Kausar tayi tace "Abee bazan taba iya za..." Kasa karasa kalman zagin tayi sabida yanda yamata ma girma abaki ta kwatantama gaya ma Abee, cikin fushi Abee yace "of course zaki iya if you insult my wife you are insulting me indirectly dan haka gani nan I am standing in front of you ki zageni to your content Nana Aisha" sosai Kausar ke kuka tana girgizama Abee kai alamun bazata iyaba, cikin wani kalan fushi Abee yace "you dare use your hands ajikin matata Nana Aisha"? Girgizamai kai Kausar tayi sosai kanta akasa, cikin wani kalan murya dat shows how hurt Abee is yace "you insult all your Aunties harda Hajiya sannan you insult mahaifin Lujain sannan kice bazaki iya zagina to my face ba saikinyi, insult me Nana Aisha, pour out your heart, or even better someone should give me belt ko wayan wuta ta zane mahaifinta, Abdallah bani belt" Abee yay maganan E3 ranshi abace yana mika hannu alamun abashi belt, wani kalan zubewa Kausar tavi akasa tana bala'in son Abee she can't stand seeing Abee like this hade hannayenta tayi muryanta har rawa yake tace "Abee dan Allah, dan Allah Abee kayakuri, wh wh bani maganan da zumin cin mutunci ko zagi ba, Abee baka bani tarbiyan zagin nagaba dani ba and I will never do that I am so sorry Abee, Abee I am terribly sorry, Abee kayafemin" zuwa wajen Hajiya tayi takalli Abee dahar lokacin yamika hannu yake jira abashi belt ranshi a bala'in bace tace "Imrana kamata hakuri dan.... " hannu Abee yadaga dan ranshi yabaci sosai murya chan kasa yace "Hajivaaaa!" Shiru Hajiya tayi dan tasan meyake nufi, yakalli Kausar din dake kneeling agabanshi tana kuka yace "you feel ina matsayin mahaifinki bansonki ko Nana Aisha? Mahaifinki baisonki? I don't care for you? I don't call you? Duk wani hakkokin ki dake kaina nadaina saukewa sabida Lujain, I will show you ke diyata ce and I will forever cherish and love yarana, bude jakanki ki yago paper da pen kibani" duka yan dakin kallonshi sukayi amman babu wanda ya iya magana danko Hajiya yahana magana, tura jakanta E3 Kausar tayi a karkashin kafafunta, cikin wani kalan murya tace "Abee wh kuskure ne da shairin shaidan no Abee 1know you love me, I know I am your little Kausar, Abee kayakuri I will always obey you amman bazan iya baka paper da pen ba, Abee dan girman Allah kayakuri noo" cikin fushi Abee vace "I can give up farincikin rayuwa na akanku keda Abdallah bakison
Chapter 73 · 0% Book details