Sashe 110
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***
Saukan ruwa dataji mai sanyi akan jikinta yasa Lujain ta kwala wani kalan uban ihu ta tashi zauna tana kallon inda take dasauri, wani kalan daki ne dan daidai dashi tana zaune kan wani kujera an kulle mata kafa da hannu da igiya, hada idanu tayi da Mandawari dake tsaye gabanta rikeda bucket daya kwaramata ruwan ciki yana sanye da riga da wando bakake yana kallonta, dan murmushi yayi yace “aina dauka kin mutu ne dan bansan wani kalan suma ne da baki farfado ba kusan 18hrs kenan da kawoki gidan nan sai bacci kike” yanda gaban Lujain kefaduwa zaka dauka fitowa zuciyanta zaiyi waje, ahankali tabi jikinta da kallo daga ita sai Riga da Wandon jikinta babu dan kwali akanta babu hijabinta ajikinta, the last thing she remember was lokacin daga fito waje tai amai a asibiti, “Ke!” Mandawari yadakama Lujain wani kalan tsawa da saida taji tasaki dan fitsari kadan ajikinta dan fitsari takeji sosai takalleshi dasauri, nuna kanshi Mandawari yayi yace “nizaki yaudara Lujain and you think u will go scout free”? Girgixamai kai Lujain tayi dasauri tama kasa magana sabida bala’in sanyin datakeji dan kayanta ajike ga AC a kunne, kaman Mandawari zai daketa yawani jawo table yazauna agabanta kauda kanta Lujain tayi dasauri danko ganinshi ma bataso tayi, hannunshi yakai azuciye yawani kalan kamo habarta yace “look at my face” kokarin fizge fuskanta Lujain keyi tanajin wani kalan amai na tasomata sabida yanda yatabata ahankali tace “don’t touch me!” Wani abu Mandawari yaji ya tsayamai awuya baisan lokacin dayawani yanka mata mari ba, fashewa da kuka Lujain tayi sosai jikinta yahau rawa Mandawari yace “sabida tsohon nan ya tattabaki saisa bakison wani yatabaki to bari kiji Lujain in this circle of me you and wanchan tsohon dolene daya ya mutu cikinmu wallahi” runtse idanunta gam Lujain tayi tanajin yanda gefen bakinta kefito da jini sabida Marin dayamata, Mandawari ya nuna kanshi yace “ina zaman zamana years ago you came in to my life da kanki da kafanki batare dana nemeki ba, kullum da kalan kalaman soyayya dakike fadamin begging me to love you, stalking me, crying for me to love you, when you finally got my attention Lujain saiki yaudareni kice zaki zauna da tsohon chan, the last time damukai magana yamukayi you told me zaki karbi saki, I gave u 7days kika yarda saikizo ki manta dani I am suffering with soyayyan ki ke kinji kinyi settling down da wannan tsohon, to bari kije daga rana irinta yau baraki kara ganinshi ba!” Ahankali Lujain tabude idanunta tadaurasu akan Mandawari kukan datakeyi ya tsaya chak, Mandawari yace “yes keda wannan tsohon har abada Lujain! You are now my wife! Infact we are even leaving Nigeria, wasu papers nabiya kudi amiki da fake name nariga na aika hotonki nan da few hours zamu bar garin nan kedasu har abada!” Yanda kirjin Lujain kebugawa zaka dauka tsagewa yayi, takasa wrapping kanta akan barata kara ganin Abee ba, murya chan kasa tana kallon Mandawari tace “baran kara ganin Uncle mijina ba!” Wani kalan runtse idanu Mandawari yayi kafin ahankali yabudesu yadaura su akanta idanunshi sunyi jazur kaman gauta yace “yes keda shi har abada kuma he is not your husband he’s nothing but a thief, yazo ya shiga tsakanina da ke ya kwacemini ke yanzu you are back to me, ni kikeso dama” girgixamai kai Lujain tayi zuciyanta nawani kalan shrinking ahankali tace “ni bana sonka ko kadan Mandawari, what I had towards you was just a childish crush and fantasy, but it was never love, I don’t feel anything for you, bansonka ko kadan, i love Abee, he is…..” tai shiru tareda lumshe idanu tana ganin fuskan Abee a idanunta, fashewa da kuka tayi ahankali tace “Uncle is the best man in my life, he makes me feel safe sama da mahaifina daya kawoni duniya, he’s a charismatic man filled with values morals and etiquette, Uncle is a man of honor and integrity Babba dayaci matsayinshi na Babba dan carry everyone along dayarike addini da bautan Allah, bantabajin zuciyata ta natsu da abu kaman yanda zuciyata ta natsu da Uncle ba, bantabajin zuciyata taga abinda duk sanda naganshi I just want to do abinda zaisa yazo gareni ya lallasheni kaman Abee ba, in him I find comfort, peace of mind, zero worries and loved, Uncle will come for me I know that bazaka taba iya rabamu ba sabida Allah ne yahadamu and I want to die with him koda zan mutu ne, kome zakayi kayi bazaka taba iya rabamu b…….” Wani kalan dukan kujeran Mandawari yayi saida kujeran ya kife kanta yabuge abango, ahaukace Mandawari yatashi yadago kujeran yakai hannunshi yashake wuyanta yace “ni kike cema kika sonshi nizaki yaudara Lujain haaa okay zakiga abinda zan miki” kaga Mandawari zaka tabbatar ya haukace tashi yayi yazare rigan jikinshi ya yar yazo gaban kujeran ya tsugunna yana kwance kafanta dasauri dasauri yace “the same abinda yamiki nima shi zan miki yanzu ki tabbatar kin Riga kin zama tawa, you are just too small kice you will use me and betray me, banzuyan yarinya mara class irinki can not ruin me I will ruin you Lujain” dagowa yayi Lujain na kuka sosai tace “mexakamin” sakinta yayi yakoma gaban tv dakin yadauko tape yazo bude tape din yayi yaja ya manna abakinta tass ya like sannan yashiga warware hannunta tass sannan yadagata kokawa tashigayi dashi cikeda tsana yawani kalan jefata kan gado tasowa Lujain tayi dasauri tana uhmmm babu halin magana Mandawari yahayo gadon yace “bara na nunamiki cewa babu abinda banfi tsohon kiba” yayi kanta.EPISODE 1️⃣0️⃣3️⃣
Lujain tunda take bata tabajin abinda taji dataga Mandawari ya kwanta akan jikinta ba sai yau wani kalan kyankyani da kyama taji dayasa taji wani kalan amai yazo mata kawai tahau amai dasauri Mandawari yadagata yana komawa baya yana kallon yanda take yellow amai kaman zata shude tana yunkurowa sabida yanda aman ke fitomata harta hanci, sosai yake kallonta kaman wanda kanshi ya hararo wani abu kafin awani kalan hankali yace “ciki tsohon nan yamiki Lujain?” Ko iya amsashi Lujain bata iyawa sabida yanda take aman ruwa kawai yellow, tunda Mandawari yake baitabajin ya tsani abu kaman yanda yaji ya tsani Lujain ba, dan gani yake baitaba ganin wacce ta yaudareshi aduniya kaman Lujain ba, bayan tasa yafara sonta, tazo ta yarda zata kaso Auren, tace baimata komi ba ko hannunta bai rike ba shine yanzu tanada ciki, dan ciki kesa mace tadinga yellow ko koren amai haka, yanda yaji idanunshi sun juya kishi ya turnikeshi juyawa yayi yashiga kalle kallen dakin yana neman abinda zai dauka wani karamin stool na katako yagani kawai yadauke shi ahaukace yazo gaban gadon Lujain dake amai takanta take daddagewa Mandawari yayi babu imani kawai yawani kalan naka mata kujeran aciki! Lujain jitayi numfashinta gabaki daya ya tsaya chak tawani kalan fado lungun gadon tawani kalan kife cikinta tana wani kalan kuka dabaya fitowa tana sumbatun tsantsan azaba cikinta nawani kalan juyamata kayan cikinta taji suna tafiya kaman roller coaster maranta kaman ana chakchaka kusa, tana cikin jin azaban nan Mandawari baiyi wata wata ba yazo kafanshi yasa yawani bugi cikinta kaman yanda yake bugan kwallo warwas Jidda kawai tasume anan kasa kaman wacce ta mutu Mandawari ya tsaya akanta yana kallonta jiyake kaman yadaga kafanshi yatake cikinta amman baiso yakashe ta but yanda yakejin bakin cikin cikin da tsohon yamata soyake yaga jini yafara fitowa daga kasanta danya tabbatar da cikin yafita baiso yabar Nigeria da ita cikin wani na jikinta, kujeran yasa hannu yadauka babu ko digin Imani yadaga ya rafkamata a abdomen sai jini….EPISODE 1️⃣0️⃣4️⃣
Wani kalan cin burki da Abee yayi yanacikin tuki saura kadan suyi hatsari Musty dake gaba yakalleshi kafin yaja sitbelt yasaka Harun dake baya yace “Imran kadawo gefe mu karbi tukin” gangarawa Abee yayi yay parking motan hannayenshi yashiga shafawa kaman wanda yasami ciwon tabuwa yace “Lujain is in danger call Abdul Musty” wayanshi Musty yaciro yay dialing number Abdul yasa a speaker, yana dauka Musty yace “how far Abdul”? Anatse Abdul yace “munyi checking all houses da property dasuke under his name baya any on them, airport, train station camera munduba kwata kwata baizo ba, bus station ma baijebe haka all security check post baaa ganshi ba so that means suna Abuja har yanzu” cikeda damuwa Abee yace “Abdul give me something, surveillance footage na all this traffic lights dakeda camera anan Abuja babu wanda yakama shi just give me any info koda plate number shine” dan shiru Abdul yayi kafin chan yace “akwai wani dayay capturing motanshi da plate number”? Dasauri Abee yace “wani side?” Anatse Abdul yace “hold on bari na duba laptop dina footage din nawajen” shiru Abee yayi jikinshi na rawa, ahankali Abdul yace “jiya around 2:45 camera yay capturing lokacin dayake wuce wajajen Mpape” ciro wayanshi Abee yayi dasauri yaciro map, one thing is Abee is a security expert and analyst, shida yay leading aka yaki yan wasu kungiya dasuka addabi Nigeria, tsohon soja, anatse yace “if anganshi awajen that means he’s somewhere around here” yay circling wani axis a map din, yace “this place is bushy, Kwanan nan nema aka fara sassare bishiyoyi da grasses na wajen sabida cosgrove dasukazo suka yanki some part of the land zasu fara building estate awajen” jikinshi har wani rawa yake yace “my baby is somewhere here” yana maganan yashiga tada mota, Abdul yace “karkiyi anything Imran I am coming with my team” dasauri Musty yace “ai that’s impossible kaidai kawai kutaho mu munyi gaba but trust me saimunsa yaron nan yay nadaman dauke matan soja” yanda Abee ke gudu zaka dauka zaiyi flying motan ne.
Kusan tafiyan 45min sukayi sukakai wajajen dajin parking Abee yayi yafito dasauri yana daga kujeran dayake kai yaciro wata yar karaman bindiga Musty yakalleshi baice dai komiba ya karyi wata babban icce shima Abdul ya karyi icce dan duk basa tare da bindigarsu sannan suka fara tafiya suna shiga cikin dajin dasauri dasauri.