← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 113

Sashe 71

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace "shiniti stop crying E3 now it's okay" ahankali yake bubbuga bayanta yanajin yanda take rage kukan, sosai tai lamo jikinshi feels kaman gado ga kamshinshi dadi kaman karta sakeshi ita kanta batasan why ba but she tanajin dadi aranta anytime ya rungumeta haka, lumshe idanu tashiga yi tana sauka jiyan zuciya wani kalan barawon bacci ne yay awon gaba da ita ajikinshi, daga yanda take numfashi ajiki Abee vasan tai bacci kaman kwai haka ya lallaba ya kwantar da ita yadago yana kallon fuskanta kafin yakalli kafan dayaga har yanzu yana akumbure mikewa yay yafita daga dakin hanyar dakinshi yayi ahankali vaciro key yabude yashiga dakin gadon yaciro key yabude yashiga dakin gadon yabida kallo komi daya faru nadawomai fresh a brain yadan dade tsaye kafin yashiga closet dinshi yafito rikeda rub yafito dakinta yashiga ya shafa mata akafa sannan yakashe wutan dakin ya kunna mata Ac yaja bargo yadan Rufa mata kafin yabude kofan ahankali yafito daidai kannenshi na shigowa sama hada idanu sukayi da sauri duk suka sauke kansu kasa suka wuce dakinsu suka shige daure fuska yayi yasauka kasa su Musty sai kallonshi suke.Zainab ce tadan leko ta kofa kadan ganin Abee yasauka kasa yasa tamaida kofan tarufe takalli Anty Binta da Maman Aneesarh dan sune sukafi zama agidan da ita da Sajida duk agidan mazajensu suke tace "Anty Binta wai vaushe Abee vafara son Lujain? The last time damuka zo gidan nan aiko takanta bayay" dasauri Sajida ta chape tace "asalin ko takanta ma bayayi yanzu fa jibe yanda yakeji da ita kaman kwai, Lujain din takara kyau da haske kana ganinta kasan hasken amarci ne aikin namiji vasa take wannan kyau din" tabe baki Maman Aneesarh tayi tace "nidai I am happy E3 for Ya Imran Allah yabarsu are wh he is so lucky rana daya Allah yabashi yarinya danya jagab dan haka ya more abinshi wlh Allah kawo kazantar daki" dasauri Zainab tace "yanzu da tsufan Ya Imran saiva wani haihu Haba Haba keko" wani kalan kallo Anty Binta tamusu tace "yanzu da varintar Lujain saita zauna kada ta haihu sabida ta auri Ya Imran kumama duka duka ma nawa yake dakuke maidashi kaman wani wanda yay 60yrs" duk shiru sukayi Anty Binta tace "sai ana magana kudinga kunason yayanku but ni banga hakaba, Ya Imran ya aurar daku duka yamuku komi banda monthly Allowee dake shigowa account naku gabaki daya duk wata all because kar kannenshi suje suyi bara kokuma suga anayi su basu dashi shine ayau yakara wani sabon aure baraku iya kuso matanshi kokununa nata kulawa ba tir muku wh" dukansu sanyi jikinsu yayi saikuma Zainab dasauri tace "ni wh bawai na tsaneta bane daman chan sabida naga bayasonta ne nima banso, yanzu kuma daya nuna yanason matanshi banda ja akai ko Sajida"? Gyadamata kai Sajida tayi tace "eh wh koni, ni wlh Ya Imran dinma tausayi yake bani sosai Ya wahala arayuwa, yanzu kuma daya nuna mana yanason E3 Yar varinvan matanshi wh muma muna sonta Anty Binta" dan murmushi Anty Binta tayi tace "bari naie nadubata" ficewa tayi daga dakin zuwa dakin Luiain tana fita takunna wuta takaraso gaban gadon tazauna tana kallon fuskan Lujain ayanda jikinta kadai ke glowing tana sheki kawai zai tabbatar maka abu yariga yashiga tsakaninta da Ya Imran, murmushi Anty Binta tayi tace " wish I was there to take care of you lokacin, but looking at you yanzu haka nasan Ya Imran took good care of you Lujain, who will see a sweet beautiful Preety yarinya irinki dabazaiso ba? Ninasan Ya Imran zai soki gashi tun yanzu ba'aje ko'ina ba soki gashi tun yanzu ba'aje ko'ina ba yafada tsundum" maganan Anty binta tayi tana murmushi kafin ta tashi takashe mata wuta tafice. .! Ana idar da sallan azahar da Harun da Abdul suka wuce hakan yarage daga Abee sai Musty anan compund Musty yace "waikai nikake sharewa"? Kallonshi Abee yayi saikuma ya harareshi, Musty yace "badole ba tunda kaie kasha amarcinka achan sabon gidanka yanzu kadawo dole kadinga cincin magani born kunya kawa" chak Abee ya tsaya yana E3 kallonshi kafin anatse yace "wayace maka ina gidana"? Hararanshi Musty yayi yace "harwani ya isa yafada min anything about you Imran"? Murmushi Musty yayi cikedason kular da Abee yace "amarci ya mugun amsanka kaga yanda kai fresh kuwa" wani kalan kallo Abee yamai hakan yasa Musty ya kwashe da dariya sosai yace "munafuki anjima kadinga cemana you don't accept the marraige babu wanda yasan lokacin daka lallaba ka tattara Yar yarinyan mutane kaje ko more da ita kaga yanda ka kara kyau da haske kuwa uwa Lujain ta tsammaka farin fatanta, shekara 13 kana tuzuranci na joke"? Hannu Abee vakai zai daki joke"? Hannu Abee vakai zai daki Musty dasauri Musty yayi baya yana dariva sosai yace "daga nafadi gaskiya saika dakeni eh latest ango"? Abee jiyayi kaman zai nitse akasa sabida yanda Musty yace latest Ango din da karfi, saikuma akufule yace "zan bar maka gidan nan fa Musty" dasauri Musty yace "to same indai bazaka kara daukan Lujain ka gudu da ita kadade baka tafiba Allah sa kama iya avanda naga dukka rude akanta, soho yaji sweet sixteen" wanna karan wani kalan tahowa Abee yayi kaman zaki, da gudu kaman wani yaro Musty yayi cikin falo yana shiga Abee na biyoshi abaya E3 Haiiva tace "kukuma lafiva"? waie Abee yasamu yazauna kanshi yadauke yadaura kan tV dan haryanzu yakasa bari suhada idanu da Hajiya yace "Ipy lau" Musty sai dariya yake akusa da Hajiya yana kallonshi. Wasa wasa Luiain sai waiaien 5 tafarka daga bacci, ita kanta mamakin baccin tayi but baccin vamata dadi sosai bamatasan ya akayi take kan gado ba dantasan aiikin Abee tai bacci, ahankali ta yaye bargon tana kalion katanta dataga kumburin yarage sosai kuma baya mata anyzafi sauke kafan tayi ahankali akasa sannan tamike tsaye Back SAKON SO 1 265 members, 7 online ahankali take tafiya dudda bayamata wani zafi but kin tafiya tayi da kyau tawuce tashiga bayi, dogon rigan jikinta tacire tai wanka da ruwan zafi tareda dauro alwala tafito ahankali dare dawani farin towel Abee tagani tsaye gaban bayin yana sane da kananun kaya hannunshi rikeda chocolate mai kyau dogo guda daya yana kallonta, dauke kanta tayi hakan yasa ahankali yace "zonan" gently tadaga kafanta batasan meya sameta ba kawai jitayi takara narkewa tafara tafiya uwa bamata iya tafiyan tana neman fashewa da kuka hakan yasa dasauri Abee yamike tsaye daukanta yayi kaman Yar E3 baby yace "sorry har yanzu yana miki zafi"? Gyadamai kai tayi ahankali saikawai tafashe da kuka akirjinshi mara kara yet mai shegen tabarai, Abee jiyayi namomin brain nashi na motsi dasauri yace "what is it? Wani abu namiki ciwone kuma"? Girgizamai kai tayi tana lankwashe kafada, ahankali yaciro kanta daga jikinshi hannunshi yakai dasauri yashare mata fuskan tass yace "to me kikeso"? Cikin wani kalan munafukin murya tace "ni wajen Gwaggo na zani" tai maganan zata fashe dawani kalan kuka dasauri Abee yace "okay naji zan kaiki" dasauri takalli kwayar idanunshi, gyadamata kai vavi vace "zan kaiki dazaran kafanki va "zan kaiki dazaran kafanki ya warke duka" wani kalan murmushi tayi batasan lokacin datawani shige jikinshi ba faduwa gabanshi yayi jiyayi kaman zuciyanshi zata fashe cikin wata kalan sassanyan murya yatattaro duka kalamun dayaji sun tsayamai a harshe kaman idan bai fadiba zai mutu, murya chan kasan makoshi yace "I love you Lujain!"Wani kalan dukan kunnuwanta kalaman sukayi hakan yasa ta tsava chak batare data fito daga jikinshi, kaman wacce ta tuna wani abu gently tafito daga jikinshi dasauri tajuya zatai wajen wardobe hannunta taji Abee yarike karaf batare dayace komiba saiwata taushashiyan jiyan zuciya daya sauke, lumshe idanu Luiain tayi tana tuna maganganun su Mama da maganganun Farida, da maganganun Dr Zuzu, cikin wani kalan murya kaman bana Lujain ba tace "sai yanzu dakamaidani matarka da karfi da yaji ne kake sona!"? Wani kalan ratsa brain nashi kalamanta sukayi jiyayi komi nashi ya tsaya chak, why did he E3 even say it? Yatambayi kanshi azuci, ahankali Lujain tajuyo takalleshi eye to eye for the first time tunda akai aurensu, dan ijiyan zuciya tasauke murya chan kasa tace "bakason Auren nan nima haka, you told me that countless time, if you think sabida kamin wani abu you can make me stay with you forever kayi kuskure a strong woman has no limit! And nothing can hold her back koda anmaidata bazawara!" Tadanyi shiru tareda kauda kanta gefe sabida yanda yake kallonta, ahankali tace "tun muna chan gidan I wanted to get better, unfortunately danaji sauki bakanan, yanzu kuma kadawo and I am here asalin gidan da Babana yakawoni, Uncle!" Takira sunanshi awani irin sanyave tareda juyoda kanta takalleshi acikin idanu, murya chan kasa tace "I don't feel anything for you! I will never consider someone like you my husband! Nabaka just 7davs kasaken koni zan sakeka nabiyaka back sadakinka!" Tai maganan babu ko toro kaman ba Lujain ba, jin zuciyanta zai fashe yasa tawuce bayi da sauri ta maida kofan tarufe tareda murza key ta tsugunna tana dafa kirjinta yanzu dama zata iya abin nan? Zata iya kallon Abee ta maimaita mai exact words dayake fada mata, Mama and Farida to some extend sun wayarda kanta sun gwada mata menene rayuwa duk inda kake kokasami kanka makesure you are well appreciated and makesure you earned your place, dagaske batason Abee but tariga tahakura zata zauna dashi dan yariga ya maidata matan aure, banda haka tana tausayinshi sosai tunda Farida tafadi mata komi kanshi da late wife nashi, dudda she's still small kuma dudda su Mama da har Dr Zuzu suncemata Abee na sonta itama taji hakan kuma taga hakan from yanda kusan har rikicewa yake idan tai wani abu kaman yanda yanzun nan baimasan sanda ya furtamata yana sonta ba, but tanason tai winning nashi completely, she wants to occupy each and every space na zuciyanshi, taso Mandawari bata sameshi ba dan haka shida vasa bata sami Mandawari ba she will makesure she feed him soyayya kwatankwacin wanda takema Mandawari shima yamata irinshi ko more self. 11 62 E3 Kamshin Abee dataji tanaji sosai yasa tagane yana jikin kofan bayin shima, cikin wani kalan murya adake Abee yace "ko sama da kasa zasu hade kowa na garin nan
Chapter 71 · 0% Book details