Sashe 59
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Abee yana shakan kamshin da jikinta key da gashinta that is very cute yace "okay I will apologize amman yanzu ki yarda kiy brush, stay in that water, sannan kiyi wanka kifito kidena wahalar dan.. ...." Kasa karasa maganan Abee yayi dan baimasan ya akayi ya furta suba wai tadaina wahalar dashi, hannunshi yasauke daga kan cikinta kafin ahankali yakamo hannunta data dunkule bin hannun yayi da kallo gently yasamata brush din aciki yace "brush ko" gyadamai kai tayi soft, juyoda ita E3 yayi tai facing washhandbasin din sanan gently yaraba jikinshi da nata kafin yajuya yakashe ruwan zafin dayake tarawa a baho sannan ahankali yajuya yafita daga bayin yarufo mata kofa.Bonussss Ta wutsiyar idanu tabishi da kallo harya fita tana brush kafin tafito da brush din dagabakinta bala'in fushi da tsanan Abee da haushinshi takeji but anytime yazo gareta yasata ajikinshi his words and actions always feels like lallashi ajikinta and she becomes soft saitaji batajin haushin kuma, just now daya barta saitaji kaman karya dena mata maganan so soft and calm, why is she feeling like this? Kodan sabida babu wani namiji daya taba lallashinta ne arayuwa Baba baitaba janta jiki ya lallasheta ba idan tana kuka ko wani abu saima mugun tsoronshi datakeyi dan Baba na dukanta idan tai laifi, Abee E3 ya cuceta, yace bazai rabu da ita ba, ya kwace wayan Mandawari, yaji mata ciwo, amman dazaran yadan mata maganganu ya lallasheta her whole body accepts why? He's so soft, tender and calm towards her is that why? She's so confuse bamata gane komi ma, maida brush din tayi bakinta tacigaba dayi takalli kanta amadubi fuskanta yayi wani iri sosai kana ganinta kasan tanacin wahalan rashin lafiya, idanunta sun fada sosai sunyi ciki, lips dinta yay wani kalan extraordinary pink kodan vanda Abee yashasu ne oho, tadan rame tafada dan this few days baya iyacin abinci bama ta juran zaman dazara dade tanacin abinci, tamagaji 3:13 PM da komi har abinci vafita kanta bata taba sanin zata sami kanta in this kind situation ba, wake bakin tayi sannan tacire Riga da kyar ta taka zuwa wajen ruwan da kyar ta iya ta gasa kanta shima sabida babu yanda zatayi ne tadan dade aruwan sanan ta tashi wanka tayi tana kokarin daukan towel taji any knocking kofan dawani kalan sauri taja towel din ta warware a daura tana kokarin kama gaban towel din Abee yabude kofan bayin dawani kalan sauri tajuyamai baya tana gyara towel din tundaga sama har kasa Abee yabita da kallo saikuma yadauke kai karasa shigowa cikin bathroom din yay yana zuwa inda take kawai daukanta yayi wani kalan runtse idanunta tayi gam gabanta nafaduwa fuskanta vabida kallo yanda gashinta ya mammanne a fuskan tai wani kalan kyau kaman yahadiyeta dan bude idanunta tayi kadan jin basu fara tafiyaba hada idanu sukavi dawani kalan sauri Abee yadauke kanshi yafara tafiya yafito da ita abakin gado yazaunar da ita tabi dakin da kallo yanda aka gyara gadon kal kaman ba'a kwana akai ba, gawasu kaya data gani awajen da cream sai dadduma dake kasa da hijab juyawa yayi yace "I will be back in the next 5min" turobaki tayi vabude kofa yafita.