← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 113

Sashe 91

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Scan @ 22 FEB 2023 05:54 AM
8:39
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network
24
tanada miji ne"? Hade giran sama
Abee yayi yama matan wani kallo
.Syace "any issues" faduwa gabanta
yayi tadanyi murmushin yake tace
"naga tanada ciki ne na kimanin
4weeks" anatse Abee yace "and I am
the father" wani kalan kunya matan
taji tace "sorry Alhaji ai bansani ba |
thou...." Katseta Abee yayi yace
"can I see my wife please?" Dasauri
incharge din tace "yes amman kasan
this school basa daukan mata masu
ciki Alhaji barinma nata dakeda
laulayi haka"? Juyawa Abee yayi
batare dayace mata komiba danbata
surutunta yakeba he just wants to
see matarshi, hanyan ward din yayi
Lujain ce kadai kwance akan wani
gado tacire hijab na school din
gawani kwanon amai na asibiti da aka
92 ijiye a gefenta tana ganin Abee tawani
kalan fasheda kuka sosai tareda
mikamai hannu dasauri Abee yay
wajen hannunta ya karba yakai
bakinshi yamata peck kafin ya zauna
bakin gadon yadan duko yakai
bakinshi saitin goshinta yamata peck
tana zama a ajinctake amai she
can't stand sighi oi any kind of food
idan mutum na tareda ita, I took
blood sample nata nayi malaria test
but banga malaria bal saw
something else, but before nafadi
Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 22 FEB 2023 05:54 AM
8:39
24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
DAKIN gadon yauan quKo yakaı
bakinshi saitin g Loy.ta yamata peck
yama rasa mezaiyi saikuma yamike
tsaye yaduka yakai bakinshi saitin
fuakanta yace "shhhhhh stop crying I
am here now, mutafi gidanmu"
gyadamai kai Lujain tayi da sauri
kaman wata Yar yarinya, dagota yayi
ahankali ta zauna sannan ya
tsugunna yadauki takalmin
makarantan ta yasamata, kafin yakalli
fuskanta cikeda tsantsan so yace
"can you walk kona goyaki"? Turomai
baki tayi tadan juya takalli cikin ward
din dasuke ganin babu kowa yasa
takalleshi ashagwabe tace "ka goyani
Zuwa chan" tai pointing entrance na
shigowa ward din sanan tace "daga
nan saika saukeni muyi tafiya dakaina
kar yan school namu sugani an
goyani" murmushi kawai Abee yayi
yana kallon yanda takemai shagwaba
da sangarta kafin ya girgizakai
juyawa yayi yadan duko kaman wani
zai rigata da gudu tahau bayanshi
ahankali Abee yasa hannu yadauki
school bag dinta yafara tafiya da ita
har zuwa gaban ward din kaman
yanda tace sauka tayi sannan yasa
hannunshi yariketa suka fara tafiya
ahankali suka fita har gaban motanshi
bude mata yayi tashiga da
taimakonshi dan batada karfi, sit belt
Sending messages is not allowed in this group.
3

Scan @ 22 FEB 2023 05:55 AM
8:39
24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
hannunshi yariketa suka tara tatiya
ahankali suka fita ha gaban motanshi
bude mata yayi tashiga da
taimakonshi dan batada karfi, sit belt
yajawo yasaka mata sannan yamaida
kofan yarufe yabude baya ya jefa bag
na school nata sannna yadawo gaba
yazauna tareda kunna motan suka
tafi sai kallon hanya take tana
lumlumshe idanu da banci taji yake
neman kwasanta ganin wani waje da
ake soya sinasir da sauri ta taba Abee
tace "Uncle look zanci" kallon wajen
yayi baison cin abincin kan titi amman
yaya iya damai ciki, gangarawa yayi
yay parking zata bude kofa tafita
yace "ina zaki"? Dasauri tajuyo
takalleshi takasa magana sabida
mugun kallon dayamata, juyawa Abee
yayi yabude kofa yafito dan wajen
akwai maza dasukai layi sunacin
sinasir siya yayi akamai parking a
Q.takeaway sannan yadawo yashiga
mota yabata ahankali tasa hannu
takarba murya chan kasa tace "thank
you" budewa tayi tafaraci shikuma
yaja motan yana gudu ahankali.
2
1
8:25 PM
Unread Messages
M Shakur
OWner
Sosai takejin yunwa gadai sinasir din
tanaen amman da biar ta iva oima
Sending messages is not allowed in this group.Scan @ 22 FEB 2023 05:55 AM
8:39
24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
M Shakur
Owner
Sosai takejin yunwa gadai sinasir din
tanaso amman da kyar ta iya cinye
daya amai yataso mata is as if cikinta
na fada da ita tanason abu and cikin
na gayamata shi bayaso kuma saita
fito da shi ganin yanda takeyi yasa
Abee yayi parking da sauri bakin
hanya yazagayo tareda bude mata
mota da kyar tama iya leko da kanta
daga motan tafara amai, tass ta
amayar da sinasir din Abee kaman zai
mata kuka ruwa yabata ta kuskure
baki sannan ya wanke mata fuska da
kanshi takoma cikin motan ya rufe
motan ya kwara ragowan ruwan a
aman datayi sannan yakoma motan
yaja kawai jiyayi bazai iya komarda ita
gidansu ba dan he wants to take care
of matanshi comfortably, she's
battling with karamin cikin nan, dan
haka he wants to be there for her
batare dayanajin kunyan yaranshi ko
kannenshi ko hajiya ba, wani kalan
juya motan yayi yadauki hanyan
gidanshi yana kallonta ganin yanda
yake lumshe ido bacci na neman
kwasheta.
8:27 PM
Barakuyi magana ba ko bari in goge
kayana
8:27 PM
Koda yakai gidanshi tayi nisa a bacci,
Sending messages is not allowed in this group.
.S

Scan @ 22 FEB 2023 05:55 AM
8:39
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
Koda yakai gidanshi tayi nisa a bacci,
kashe motan yayi yazagayo yana
tabata tabude idanu dasuka danyi ja
sabida bacci, lumshe idanu yayi
yabude su yace "let's go" makemai
kafada tayi cikin muryan bacci tace
"kadaukeni nagaji" wannan karan dan
murmushi yayi hannu yasa yadauketa
yawuce yashiga cikin gidan da ita tabi
ko'ina da kallo ganin inda suke sama
yawuce da ita yabude kofan dakinshi
ya shiga da ita zaunar da ita yayi akan
gado yacire mata takalma sannan
yamike yacire jacket na suit din
jikinshi ya ijiye da takalmin kafanshi
da agogo yadawo kan gadon ya
zauna yana daukan wayanshi trying
to make call dawani kalan sauri Lujain
da tunda yake cire coat take kallonshi
tazo kusadashi rungumeshi tayi
dasauri tasa fuskanta a kirjinshi da
mamaki Abee yadan kalleta kafin
ahankali ya kankameta shima yana
jiye wayanshi kaman bashine ke
shirin making call ba yace "l am here
okay" gyadamai kai tayi akirjinshi ita
kanta batamasan menene take
feeling game da Abee ba but she's so
into him, she loves yanda yake kulada
ita, listen to her, and attend to her,
she loves how gently and soft he is
with her, she loves duka abubuwan
Sending messages is not allowed in this group.
24
.
V

Scan @ 22 FEB 2023 05:55 AM
8:39
24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
him gıves her comtort, gives her
peace of mind and fulfillment, all she
knows shine the first mutum aduniya
dayasa tai feeling secure safe and
contented sama da mahaifinta ma,
after Gwaggo he is the 2nd person,
batasan ko shine so ba but that's just
what she is feeling about Uncle, ko
kadan batason yarabu da ita, idan ta
rungumeshi kota rikeshi tanajin
kwanciyan hankali har kasan
zuciyanta kaman batada damuwa ko
kadan aduniya nan, wani kalan ijyan
zuciya ta sauke mai kara dayasa
ahankali Abee dake shafa bayanta
murya chan kasa yace "Baby"
ahankali takara noke fuskanta
akirjinshi tace "uhn" dan murmushi
Abee yayi murya chan kasa tace
"kina sona"? Shiru tayi kaman bazata
ce wani abu ba kafin ahankali tasami
kanta da gyadamai kai alamun eh,
dawani kalan sauri Abee yadago
kanta daga kirjinshi yana murmushi
hada idanu sukayi tana kallonshi da
idanunta that are a bit closed sabida
yanda batada karfi, cikin wata kalan
murya Abee yace "kina sona Lujain"?
Takai kusan 40secs tana kallon
kwayar idanunshi kafin ahankali
tabude lips nata, lips din Abee yabida
kallo dasauri yakosa ta furta abinda
takeso tafadi, cikin wata kalan yar
Sending messages is not allowed in this group.
e

Scan @ 22 FEB 2023 05:55 AM
8:39
24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
NVVayai iuaIUIIƏI NaIaiiaiaI
tabude lips nata, lips din Abee yabida
kallo dasauri yakosa ta furta abinda
takeso tafadi, cikin wata kalan yar
murya tace "..." Tadanyi shiru
kaman mai tsoron fadi, dawani kalan
sauri Abee yace "tell me baby I what?
I mean you what"? Cikin wata kalan
Yar murya Lujain tace "lo...."!
Tadanyi shiru tana kallon kwayar
idanun Abee tanajin wani iri, murya
chan kasa tace "| like you Uncle" wani
kalan lumshe idanu Abee yayi he love
yanda Lujain is always honest with
her feelings, she's just a small girl but
tasan me zuciyanta yakeso, she likes
him maybe sabida yanda he is with
her but har yanzu batasan ko like din
yakai love ba, and he promise Lujain
will love him tai alfahari da soyayyan,
peck yaji an sakinmai a kumatu
dawani kalan sauri Abee yabude
idanunshi hakan yasa Lujain da gudu
taboye fuskanta awuyanshi
bamatasan ya akayi tamai karamin
kiss a kumatunshi ba dataga ya
lumshe idanu, Abee jiyayi kanshi zai
kwance jin Lujain just kissed him a
kumatu, ahankali yakira sunanta.
"Lujain" batare data dago kanta ba
tace "uhn" gently Abee yashiga
kwantarda ita yana samanta yana
kallon fuskanta, fuskanta yakalla
wandata banama idannta ahanal:
Sending messages is not allowed in this group.
Chapter 91 · 0% Book details