← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 113

Sashe 70

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ina kwana Lujain, ya hanya"? Gyadamusu kai tayi, Abee yadan kalli Anty Binta yace "Fatima" dasauri tace "na'am Ya Imran" wani babban leda yanuna mata cikin wayanda mai gadi yashigo dashi yace "get that bag and share" dasauri tai waien dama itace chief mai rabo agidan, Musty dake " kallon Abee yace "mu kadai ne baka gani ba agidan nan ko" dasauri Harun yace "Hajiya kina gain yanda Imrana ke kallonmu vana watsarwa kuwa" dasauri Abdul yace "har yanzu bai ganmu ba fa" kwashewa sukai da dariya Abee yamusu wani mugun kallo yadauke kai, Hajiya takalli su sajida sun iso lafiya Alhamdulillah" Musty vace "aini daman ina shirin ince nidai kubani abincina Hajiva wanda duk muke jiran yazo aci tare ko kallo bamu isheshi ba" dariya Hajiya tayi tace "kunfi kusa ai ni batun yau nake gayamuku ba ace kurasa wanda zakuyi abokantaka dashi sai Imran" dasauri Abee yakalli Hajiya, Harun yace "me kake kallonta yo ai gaskiya tafadi kawai gakanan ne abaibai dakai haba" wani mugun kallo Abee yama Harun akufule Abee yace "kutashi kubar gidan nan" Hajiya tace "waaa gidan nawa? Yo wajenka sukazo ko wajena, da bala'i kashigo mana gida ne"? Murmushi E3 duka akayi, Hajiya tace "zama daram, saidai kai katafi basuba" hararansu Abee yayi, kawo ledan Anty Binta tayi tasauka a tsakar falon ta zazzage hadaddun biscuits sweets da chocolate ne candies dawas kalan cheese balls and snacks daban daban, dasauri kowa na dakin yazo kanta •harda su Musty da ita kanta Kausar da dasu Ibro, satan kallonsu Lujain tayi abin yawani kalan burgeta sunmata chaaa akai kowa na wannan nakeso wannan nakeso, what a family! Tafadi ahankali aranta, da kyar suka bari Anty Binta takasa one by one tabama kowa nashi sannan tajuyo tabama Lujain kasonta tace "kema ganaki" bakaramin dadi abin yama Lujain ba, hannunta biyu tamika Anty Binta tasamata dago idanunta tayi suka hada ido da Abee dake kallonta dasauri tasauke kanta kasa tanadan murmushi Hajiya na lurada komi, abinci aka kawo, Anty Binta da kanta tabama Luiain tea karba Lujain tayi cikeda kulawa Anty Binta tace "nabaki da chips koda farfesu" ahankali tace "da chips" gyadamata kai Anty Binta tayi ta deba mata ahankali takeci bini bini kowa na dakin ke kallonta dudda hijabin dake jikinta amman zaka iya ganin chani yanda takara kyau da sauransu kaman ba E3 itaba, tasha tea ta shanye Anty Binta najira taji ance akaramata tace takoshi, Anty Binta tace "tashi muje daki kihuta you are not comfortable" tashi Anty Binta tayi tamika mata hannu, rike hannun Anty Binta tayi tamike tsaye Anty Binta nagaba tana biyeda ita abaya sukai stairs ko kadan Lujain bata lurada wani cup na ruwa dake kan dakalin stairs dinba itama Anty Binta haka tsallakeshi tayi tawuce Lujain na zuwa stepping on the cup tayi cup din yawani karkace yaja kafanta ruwan vabare hakan vakara jan kafanta wani kalan wawan fadi Lujain tavi kafanta vawani daki dakalin bene daidai Anty Binta da kanta tabama Lujain tea karba Lujain tayi cikeda kulawa Anty Binta tace "nabaki da chips koda farfesu" ahankali tace "da chips" gyadamata kai Anty Binta tayi ta deba mata ahankali takeci bini bini kowa na dakin ke kallonta dudda hijabin dake jikinta amman zaka iya gain chanji yanda takara kyau da sauransu kaman ba itaba, tasha tea ta shanye Anty Binta najira taji ance akaramata tace takoshi, Anty Binta tace "tashi muie daki kihuta you are not comfortable" tashi Anty Binta tayi tamika mata hannu, rike hannun Anty Binta tayi tamike tsaye E3 Anty Binta nagaba tana biyeda ita abava sukai stairs ko kadan Luiain bata lurada wani cup na ruwa dake kan dakalin stairs dinba itama Anty Binta haka tsallakeshi tayi tawuce Lujain na zuwa stepping on the cup tayi cup din yawani karkace yaja kafanta ruwan yabare hakan yakara jan kafanta wani kalan wawan fadi Lujain tayi kafanta vawani daki dakalin bene daidai Ant Binta na juyowa ihun gaske Lujain tasaki dawani kalan sauri Abee vamike tsaye!Abee gabaki daya manta inda yake yayi dawani kalan sauri yay wajen been kafin yamakai waien Anty Binta ta tsugunna ta tallabota aiki tace "subhanallahi Luj...." Abee nakarasowa wajen tsugunnawa yayi akansu yana kallon yanda take kuka bana wasaba kafanta harwani kalan rawa yake sabida zafi tace "wayyooo kafana Gwaggooo" dawani kalan sauri Abee yadaga kafan yana kallo dahar yay ja yadan kumbura daura hannunshi yayi awajen hakan yasa tawani kalan kwala ihu dan dama ba dauriyane da itaba tace "wayyyooo Allah na Anty Binta zan mutu" duka yan dakin tasowa duk sukayi jin yanda take E3 kuka tana ihu, Musty dake tsaya gefen Abee yace "kodai karayane Imran"? Dasauri Hajiya tace "kira mai dauri Ibro imaza" Abdallah dake tsaye ne shima yana kallon kafan ahankali vace "Abee can I check the leg"?Dan dagokai Abee yayi yakalleshi idanunshi sunyi ja kafin ahankali yace "yes" tsugunnawa Abdallah yayi kusada Abee vadaura hannunshi kan kafan yanda Lujain tawani fasheda kuka saika dauka ciremata kafan za'avi kallon Abee Abdallah yayi hakan yasa Abee yace "what"? Anatse yace "bata karye ba is just a sprain Abee I can fix it muni a school nayi"? Kallonshi Abee yayi just a sprain Abee I can fix it munvi a school nayi"? Kallonshi Abee vayi kaman maidan tunani saikuma ahankali ya gyadamai kai, Anty Binta Abdallah yakallah kafin ahankali yace "Abee kaima kariketa" hannu Abee yasa yakarbeta gabaki daya daga jikin Anty Binta yariketa tareda sa kanta ajikinshi yakalli Abdallah da idanu yamai alamu yayi dan motsa kafan Abdallah yashigayi yana juyawa wani kalan kuka Lujain takeyi tanason ta kwace kafan amman takasa motsi sabida vanda Abee yamata lafiyayyen riko, kafin Abdallah yakara karfin yanda yake juya kafan sai kawai yay wani kalan pulling E3 leg din dasaida kafan yace kass Lujain tai wani kalan ihu harda cizon Abee akirji amman ko gezau sakin kafan Abdallah yayi ahankali yace "sorry Anty Lujain Ya gyaru Abee" gyadamai kai Abee yayi batare dayaraba kanta da jikinshi ba vanaiin yanda take kuka yakai hannayenshi yana patting bayanta alamun tai shiru kaman wata Yar jaririya, yakalli dukansu dake wajen strictly yace "waya jiye cup da ruwa a staircase"? Wanna karan saida Hajiya tadan murmusa without anvone noticing ahankali Kausar da itama ke tsaye awajen tai zuru zuru da idanu tace "nine Abee" wani mugun kallo davamata yasa dasauri ta tsugunna tadauki cup din tasea" am sorry Abee na manta dashi ne" dasauri tai hanyar kitchen Abee yabita da mugun kallon da zakasan ranshi yabaci da gaske Hajiya ne tasa baki tace "kamata hakuri Imrana kasan Kausar da shirme, yanzu dai kai Lujain daki ta huta sannu kinji Lujain, kukuma kumu wuce falo" dukansu juvawa sukayi harda Ant Binta suka wuce falo, ahankali Abee yaciro fuskanta daga jikinshi hada idanu sukayi idanunta sunyi jajir gaduk hawaye, kwabe fuska tayi zata kara fashemai da kuka dasauri ya girgizamata kai alamun kartayi cikeda nuna tsantsan kauna dashi kanshi 53| baisan yanayiba murya chan kasan makoshi yace "sorry Uncle's babyy, does it still hurt"? Wani kalan gyadamai kai tayi sababbin hawaye nazubo mata dasauri Abee yasa hannunshi kan fuskanta ya sharemata, komawa kitchen Kausar dataga komi tayi dasauri tareda maida koan tarufe sai kawai ta tsugunna awurin tahau kuka ahankali yanzu sabida yarinyar nan Abee yamata fada yau har Hajiya nabashi hakuri jibi vanda duk varude danta turgude kafa look at yanda yake lallashinta kaman yana lallashin little Aneesarh. Ahankali Abee yamike tsaye dauke da ita yafara hawa stairs duk yanda duka gidan keson suyi minding business nasu saidai kaga wanna nataba wanna nataba wannan duk kowa na juyowa na satan kallon staircases din kowa na gimtse dariyanshi koshi Abdallah murmushi yayi he's happy for Babanshi, daman ance yara maza sunfi hankali da hangen nesa, shi ba yaro bane he's 24 yana medicine 400level so he knows menene na miji ya zauna 13yrs ba mata, barinma someone elderly kaman Babanshi, Mommy is dead she will never come back is high time Babanshi should move on, dan & haka he wish Abee all the best and he will always treat Lujain with respect dudda ya girmeta kome Babanshi keso yanaso shi yaro nagari ne and he will make sure yay coaching Kausar itama tai accepting na Lujain wholeheartedly dan Kausar itama yarinya ne mai kirki but ance mace macecce and mentality mata will always differs from that of men but yasan with time she will be back on track. Musty yafi kowa murna he can't wait ya kebence da Anty Binta suyi murnansu tare, Hajiya jitayi kaman tazuba ruwa akasa tasha takuma kwanta sabida tsananin farinciki wai Imran dinta ne da ada yake halin ko inkula da varinvar nan shine yau ranshi harda bashi sabida Kausar ta jive ruwan dayasa ta zamiye tafadi mezatace inba Alhamdulillah ba. al LTE 30 E3 Ahankali yabude dakinta ya shigarda ita dakin an gyara tsaf sai kamshin turaren wuta yake, karasawa yayi gaban gado ya zaunar da ita taredasa hannu yajaye hijabin jikinta ya jive sannan gently ya kwantar da ita har lokacin kuka take amman kasa kasa, fuskanshi ne ya jiye dab da nata kin kallonshi tayi hakan yasa yakai hannunshi ahankali yakama habarta ahankali tadaura jaiaven idanunta akanshi, lumshe idanu yayi yabudesu sundan kankance ahankali yace "sorry ko" makemai kafada tayi was hawayen nafito mata, murya chan kasa Abee yace "kincika rigima to mekikeso"? Yay maganan yana kallonta dauke kai tayi kaman mai tunani kafin ahankali tace "chocolate" dasauri Abee yace "shikikeso"? Gyadamai kai tayi kaman wata Yar baby, wani kalan melting zuciyanshi yayi baisan lokacin daya shafa kumatunta ba ahankali vace "ina wanda Fatima tabaki"? Dan fashewa da kuka tayi kadan amugun sangarce tace "dana fadi suka bace" ahankali Abee vace "is that whv vou are crving"? yace "is that why you are crying"? Gyadamai kai tayi still crying amman mara sauti, dan komawa baya kadan yayi yadan bude hannunshi calmly yace "to zo na lallashe ki"? Dan kallonshi tayi gain yanda yayi sannan yakafeta da idanu yasa ahankali tataso awani kalan narke tashige jikinshi ta kankameshi sosai sai kawai tasaki wani sangartaccen kuka da ita kanta batasan why ba, kodan yana bata attention ne yana lallashinta yasa take karamai kukan banza oho, murmushi kawai Abee yay tareda girgizakai yara yara! Shafa bayanta yashigayi kaman wata Yar baby
Chapter 70 · 0% Book details